Sashe 77
Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
baxasu tab'a yadda ba dan sun yadda dani fiye da tunanin d'an adam"
dariyar yayi shima
"shikenan duk da ba kya buk'atar na miki tuni dankin fi uwata sani na ! mu xuba nida ke duk wani makirci da kike tak'ama nina d'oraki akai tun baki da nono a k'irjinki kin sani"
"nasani fahat amma yanxu na wuce tunaninka iya sanin dakai min na dane yanxu kam ko shed'an na tsoron makircina mu xuva asalima baxaka wuce 1 week ba"
"ok talatu mu xuba tunda ubanki ghali b'arawon kaji shine yake rayawa ba, shegiya dangin masifa y'ar b'arayi jikar b'arayi wacce uwarta ta take satar naman suna"
kallonshi tayi tana dariya
"wannan da kenan kana d'auko abinda ya wuce nasaba da jin wannan gorin naka fahat kud'in dana ke dashi yanxu ya mantar da kowa wannan dafin jeka gawa Allah yaji k'anka dan dole kabi ubanka lahira mtsww"
fuuuuuu ya fice daga d'akin tasaki murmushi ta koma gado ta kwanta tana nishi da kyar kai kace da gsk majinya ciya ce
yana fita daga d'akin kai tsaye inda suke ya nufa hangoshi sukayi gaba d'ayansu sukayo kanshi araxane,
girgixa kai yayi kowanne bakin shi na rige rigen tmby
"dr fahat ya dai ? ya jikin nata?"
muryarsa asanyaye yace
"kuxo dukanku ina son ganinku falon office d'ina "
basu jira komai ba suka bi bayanshi suna kuka suna mmkin kiran nan da yai musu takaicin dake cikin ransu ne ya ha su tmby shi dalili kai tsaye office d'insa suka shiga a falon nashi suka xauna plasma d'in falon na surutun bayanai sam hnklinsu bai kanta sun xubawa dr fahat kallo suna jiran suji mai xai ce.
shima idonsa akansu yana kallonsu yarasa ta inda xai fara sbd sanin muhimman cin murja awajansu direct inda plasma nan take yaje yasa u.s.v ya kunna haushi ya kama dady da Abba suna k'ok'arin mgn photon daya bayyana jikin plasman ne yana hnklinsu
murjace xaune kan table d'in dr fahat
tsurawa tvn ido sukayi cike da mmk
ganin vedion yaja hnklinsu yasa ya k'aro volume
jikin hjy murja sanye da kayan datasa yau da alama shigowarsu d'axu akayi vedion farko ya dawo dashi.
arikice take mgn
"mun shiga uku fahat ?asirin mu ya tonu haka mukayi dakai ? meyasa kuka saki khaleel ? idan ya tashi ya xamuyi asiri ya gama tonuwa meyasa baku kashe min shege ba ? ba cewa nayi ku kashe shi ba ?"
mik'ewa dr fahat yayi
araxane
"khaleel ya dawo araye ? ai bamuyi haka dasu tokah ba,
wllh munyi dasu xasu kashe shi yanxu yana ina?"
ajiyar xuciya tayi
"gashi nan mun kawo shi asibiti a sume plx ka kashe min shi itama jannat d'in kashe min ita dan muddin aka haife wannan cikin na shiga uku"
zama yayi kan kujararsa yana kallonta duka jikinta rawa yake
"kwantar da hnklinki talatu zan kashe shi in minit daga shi har ita Jennifer sai dai ya farfad'o a lahira"
hannunta tasa ajaka ta d'auko tuffah a aljihun gaban jakar ta mik'owa dr
"karb'i fahat kaci ko xuciyoyin mu sa sanyaya "
tsurawa tuffan ido yayi yana naxari
kafin yagama naxari yaga ta fito da wata acikin jakar daban ganin hk yasashi murmushi na mmkin ta ajjiye tuffan yayi
tana k'ok'arin cin tata yace
"murja plx bata cin tuffa muke ba ajjiye mu shiga ciki muyi mgn mai amfani akan yanda xamu b'ollowa yaran nan"
maida tuffan tayi cikin jakarta ta mik'e arikice
"toh fahat muje "
basu dad'e da shiga ciki ba wata nos taxo ta d'auko tuffan cikin jakar hjy murja ta ajjiye agaban tebir d'in dr fahat
ta d'auko ta gabanshi ta mayar cikin jakar hjy murja da sauri ta fice
tana fita bada jimawa ba suka fito daga ciki ta xauna tana kyalkyalar dariya yana kallonta ta ciro tuffan daga jaka ta gutsira ta ci tana ci tana surutun
"sonake naxama murja ched'e uban kowa ya sanni aduniya nakashe shi na kashe Nabila ita da hjy zainab da sauran y'ay'anta yanxu dai afara gama min da way'anda nafi tsana sbd malamina yace d'an da jannat xata haifa sai yafi kakansa ched'e shahara kaga dole na kar dasu"
gyad'a kai dr fahat yayi yana mata kallon shashasha
"haka kika ban lbr"
da sauri da sauri ta cinye tuffan
"bari na koma wajansu kar suga na dad'e duk da suna cikin damuwa baxa su gane komai ba sai mun had'u fahat"
yabita da kallon nagama dake
"ok talatu ba damuwa"
gaf da bakin k'ofa ta tsaya
"kai fahat! d'an iska naga kana min wani irin kallo"
tsaki yayi
"kefa shegiya ce Allah ya xuba miki xargi ina kallon babbar hjy murjan ched'e"
ya k'arasa da dariya
dariyar itama tayi ta fice ya girgixa kai nan vedion ya tsaya
gaba d'aya jikinsu amace yake ya mutu murus tabbas banda sunga xahir idan lbr aka basu baxasu tab'a yadda ba cike da mugun mmk suke kallon dr.
yaja numfashi ya fara mgn
"shiga cikin da mukayi da talatu yasa naiwa nos d'in nan test nai mata bayanin komai dan jikina ya bani poising ne acikin tuffan ita ta canza batare da tasani ba taci kayarta nasan xuciyoyinku na cike da mmkin alak'ata da talatu murja ganin baku tab'a ganin alamar mun san juna ba zan baku, lbrn komai da yanda aka haihu aragaya sbd babbar alak'ar dake tsakanin mu.
" talatu ! wacce kuka fi sani da murja shine ainahin sunanta talatu kuma sunan rana ne haifaffiyar kano ce cikin unguwar yakasai mahaifinta sunanshi malam ghali talaka ne tib'is y'ay'ansa hud'u da matarsa d'aya malam ghali bashi da wata cikakkiyar sana'a sai ta farauce kajin y'an unguwa da dabbobinsu kowa yasan shi da wannan sana'ar a cikin unguwar yakasai dan ansha kamashi talatu masifaffiya ce ta ajin k'arshe tun tana yarinya take masifa har girmanta dalilin dayasa tai k'aurin suna a unguwarsu ta yakasai ba wanda bai son TALATU MASIFA ba mahaifiyar ta mutuniyar kirkice inna tana da mutumci a idon mutune tana dafawa talatu abinci tana kaiwa bakin asibiti da wannan tallan suke rufawa kansu asiri tun talatu tana aji d'aya amakarantar gaba da primary suka had'u da fahat mak'ocinsu da suke bak'i a unguwar dansu asalinsu shuwa arab ne daga maiduguri kasuwanci yadawo da banbansa Alhaji hameed nan kano unguwar yakasai talatu kyakkyawace son kowa k'in wanda ya rasa uwa uba Allah ya xuba mata son gayu dalilin haka tun tana k'aramar ta take bilicin da mai masu sauk'in kud'i dai dai ita sunfara soyayya da fahat danshi ya d'auki d'awainiyar karatunta da duk wata hidima tata babba da k'arama fahat yana son talatu itama talatu tana sonshi sosai
har lokacin da ta girma ta xama babbar yarinya samari sukayi caa akanta bata sonsu sai fahat sbd fahat ya fisu kud'i rayuwar talatu tana son arxik'i sbd ko hira suke da fahat hirar ta d'aya dai fahat yai kud'i suyi aure shi sai dai yayi murmushi kawai har lokacin daya gama degree d'inshi yana son ya fita sudan ya karo karatu itama ya siya mata admission anan b.u.k ta k'arasa degree sbd tayi diploma d'inta ana cas kaf unguwar nan kowa yasan soyayyar fahat da talatu masifa duk soyayyar nan tasu bai hanata kula manyan attajirai ta samo kud'i su raba ita dashi wani xubin ma shiyake mata hanyar manyan masu kud'i duk da cewar talatu bata xina sai dai shegen wayon tsiya duk wanda ta had'u dashi sai ta tatseshi tass sannan ta kyaleshi
ahaka har Allah yasa fahat ya tafi sudan ya bar amanarta wajan abokinshi
mahaifinta bai damu da abinda take ba buk'atarsa ta bashi ya ci mahaifiyar tace dai take cikim bak'in ciki kana kallon talatu kaga bariki tsantsa amma ko kad'an bata barik bata zina,
taci uban mai tai fari ta koma baturiya tayi b'ul b'ul duk wanda ya kalleta sai ya kuma kallonta.
kwatsam watarana Allah ya had'ata da yaron babban yaron Adamu ched'e tayi murna da wannan babban kamun datayi tasamu kud'i da wannan bawan Allah dan ko shi kanshi fahat d'in yai murna da hakan sbd tana samu take tura masa ta account shi ya d'auketa aiki a companyn su na ched'e tafara aiki cikin hikima ta had'u da ubangidan saurayin nata wanda yake babban yaron Adam ched'e take gwana ce wajan iya kissa ganin farko ta siyeshi yaita rawar jiki akanta har ya k'ara mata matsayi ta xama sacatariyarsa........""
sulthana ce ta katseshi cikin kuka
"kaga malan saurara ! meye makomar y'an'uwana? ya rayuwarsu take ?"
mirmushi yayi yace
"sulthana ina d'aya daga cikin masu bibiyarki lokacin da kina hannun hjy zainab, nina ajjiye ki acikin motarta kina jaririya sbd nasan xaki samu kulawa,
bake bama Jennifer nina kaita k'ofar gidan maman david,
ni ne nan naturo muku sadik osasa kuma ni na bashi shawarar yacewa hindu ta je ta damfari babban yaron Adam ched'e sbd kud'in babanta ne hindu kuma talatu ce ta kaita wajan jamus,
wllh ni nasa osasa ya fad'a muku asalinku sbd nagaji da cutarku kuma ni na hana talatu ta kashe ku tun kuna jarirai, abinda yasa na had'aku da iyayenku nafi shekara goma sha tara da aure ban haihu ba sannan babu wani dalili kawai Allah ne bai bani ba hakan yasa na gane ko wannan kuskuren danayi ne ubangiji ya nuna min ishira abinda xai bada mmk
had'uwarku da iyayenku samun cikin matata"
ya k'arasa da hawaye .
nayi amai ne duk da sani akayi sannan na lashe abina.."
ka tseshi sulthana tayi "dallah gafara malan ya ishemu kafad'a mana halin da anty jannah da ya khaleel suke ciki !........"
kallonta yayi yace
"kwantar da hnklinki sulthana suna nan da ransu basu MUTU BA......."
*Ummee Garkuwa*
[11:39AM, 1/10/2017] Fatima Garba:
'<Øûß
'<Øûß
'<ØûßJENNIFER
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
117&118
*Ummee Garkuwa*
araxane wasu daga cikinsu suka mik'e musamman dady da hjy Nabila data fashe da kuka. cikin d'aga murya da k'araji mahboob ya cukume wuyan dr fahat yana girgixa shi
"tsinanne ! makiri shege amma kai mahaukaci ne ! kafad'a mana gsky a wanne hali khaleel da jannat suke ciki....!"
dr fahat ya xaxxaro ido sbd shak'ar da mahboob yai masa da kyar ya bud'e baki jikinsa na rawa muryar sa na fita da kyar.