Sashe 43
Jennifer Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta fito daga moto ta bi bayansa suka shige store din ya kaita b'angaren kayan kwalliya kasa tab'a komai tai, ganin xata b'ata musu lokaci yasa ya d'auki box yana loda kayan da duk yaci karo da su, bayan yagama lodan kayan masu yawa ya yaje wajan biyan kudin akai masa total ya biya suka fito daga store din da kayan lodi lodi a hannunsa ya bud'e mata mota ta shiga shima ya shiga suka fice sunxo dai dai danja aka tsayar dasu sbd jiniyar da masu bada hannu sukaji suka bawa bangaren hanno suka danno kai farko motar sojojine bayansu yan sanda sai wasu dank'ara dank'aren motoci jannat tabi motar da kallo ta tsakiya tana tafiya a hnkl ita kadaice glass dinta ba tintac ba, had'a ido sukayi da ta cikin motar gabanta yai mummunan fad'uwa ta tsirawa matar ido ji tayi kamar ta santa kuma tai mata kama da wata amma batasan wacece ba tsurawa matar ido tayi babbar macece, karaf matar ta waiwayo suka tsurawa junansu ido idanuwan jannat kadai ta kalla sbd nikaf din data sa, amma taga kamar matar ta rikice da ganinta wani abu jannat taji yana mata yawo ajikinta motar matar ta wuce, dukansu suna waiwayon juna, abinda jannat bata tab'a jiba taji yana tsirga mata jikinta lokaci d'aya taji tana son matar sosai jikinta na bata wani abu akan matar amma takasa tantancewa runtse ido tayi tana jin wani chock na musamman ajikinta hawaye ya sauko mata dai dai time din da motocin suka gama wucewa aka ba hanyar hannu ya khaleel ya tada moto din suka wuce da sauri basu dad'e ba suka shigo layinsu sai da suka shiga gida ya waiwayo yaga tana xubar da hawaye da sauri ya riko ta yana tmbyr ta shiru tayi dan tarasa me xata ce masa rungumota jikinsa yayi yana rarrashinta tayi lamo cikin kuka tace masa, iyayena ! runtse idonsa yayi cike da jin tausayinta, kamar ya xubar da hawaye shima yace, kiyi hkr babyna in shaa Allah xaki sansu ki cigaba da addu'a ta xamo daga jikinshi still hawayen bai bar xuba ba dan ita kad'ai tasan mai taji dataga matar gaba daya son ganin iyayenta take, shiga cikin gidan tayi yabi bayanta cikin tausayawa tana shiga falon ta tadda su, ganin hawaye na xubar mata yasa momy da dady suke rige rigen tmbyr ta fadawa jikin momy tayi had'e da sakin kuka mai tsuma xuciya khaleel ya biyo bayanta ya xauna yana kallon kukanta mai k'ona masa rai sai da ta gama kukan sannan ta basu lbrin matar da ta gani,
tundaga ganin matar tajita cikin sabon yanayi da sauri hindu ta matso kusa da jannat, tasa kuka ta rungumeta tana kukan tace watakil mahaifiyar mu ce jin haka yasa sulthana fashewa da kuka itama ta xamo daga kujerar data ke tana kuka sosai
By
*Ummee Garkuwa*
[9:10PM, 12/8/2016] Fatima Garba:
'<Øûß
'<Øûß
'<ØûßJENNIFER
'<Øûß
'<Øûß
'<Øûß
69&70
Kuka sosai sukeyi cikin wani axababben yanayi da suka dai sukasan yadda sukejin shi, shiru kowa yayi sbd mutuwar da jikinsu yayi dakuma tausayin su daya kamasu, share hawayen ta jannat tayi muryar ta na rawa take mgn tamkar xata kara fashewa da kuka, baxan iya fasalta me nakeji ba amma ta yaya mutun xai rayu da farin ciki ko annushuwa bai San kansa ba ? Bai San suwaye suka kawo shi duniya ba bai San wanne laifi yayi aka watsashi cikin duniya aka jefar dashi tun yana kwana arba'in? Kuka ya kufcemata takasa k'arasa mgnr,
Sulthana ta kallesu cikin kuka, laifin har mu uku ? Bayan Ku nima aka jefar dani ba'abar mu haka sai da aka lahanta mna rayuwa kowacce akwai dafi mai muni da'aka hada dashi, hindu ta katseta cikin kuka, hakane sulthana da ace mutun xai iya kiyasta shine a halin da muke ciki wanne irin hawaye xai xubar ? Wacce iriyar kuna xuciyar shi xatayi, ga kiyayyar junanmu da aka jefa mana duk sbd kada mu rayu tare, na fiku illa sun fi illatani nida suka maidani wata iri suka wulakanta min rayuwa suka dank'ani wajan rik'ak'ken dan fashi, tun da nashi nake cikin tashin hnkl sbd a kullum yana fada min bashi ya haifeni ba, ban San farin ciki ba Sam ban sanshi ba haduwa ta dakune na koyi dariya da murmushi kullum acikin kunci nake da axabar xuciya, jannat ta daga hannu sama cikin xubar da hawaye ranta na suya ya Allah! ya Allah ! Ga bayinka kasa karasa wa tayi sai kuka mai kuna, dadyne ya cije da kyar ya fara lallashinsu jikin shi duk amace da kyar ya hadiye hawayen da ya taso masa, Momy kuwa tare dasu suke kukan ya khaleel ma ta maxa yayi Dan kadan ya rage shima yayi hawayen, da kyar dady ya lallabasu sukayi shiru,jikinshi asanyaye yace " wannan alama ce ta kun kusa haduwa iyayenku alamace ta ubangiji yana karbar addu'ar da mukeyi dagewa xamuyi mucigaba da kai masa kukanmu Allah ya baiyana su suka amsa da amin kowacce hawaye na ambaliya a fuskarta kiran sallar magruba da akayi yasa suka tashi kowanne xuciyarshi ba dad'i
**************
Bayan ta idar da sallar isha'i had'e da shafa'i da wutr ta dade tana xabga addu'a akan Allah ya kawo musu mafita ta shi ta kwanta idonta a lumshe tana kallon fuskar matar data gani d'axu a hnkl taji an shigo dakin da sauri ta kalleshi ya xuba mata ido cikin tausaya ya karaso inda take ya xauna kusa da ita hade da janyota jikinshi, "kiyi hkr babyna ki kwantar da hnklinki in sha Allah xaki hadu dasu komai mai saukine a wajan Allah janye jikinta tayi daga nasa hawaye yagani kwance kan fuskarta, da sauri yasa hannu kan fuskarta yana girgixa kai " ki daina babyna ki daina kuka bana so ! Ba kuka xakiyi ba addu'a ya kuma janyota jikinshi yana jin kamar yata yata xubar da hawayen tayi lamo akirjinshi hade da sakin kuka mai sauti haka ya dinka jijjigata kamar karamar yarinya sun dade a haka tun yanajin sheshshekar ta har yafara jin ajiyar xuciya jikinta yaji asake alamar bacci ta fara ya gyara mata kwanciya ajikinshi, har saida baccin nata yai nisa bai so ba ya raba ta da Jikinshi ya kwantar da ita hade da rufeta da bargo yasa hannu yana shafa fuskarta, ya Dade yana kallonta da kyar ya lallashi xuciyarsa ya fice sbd dare yayi sosai dakinshi ya koma da kyar ya samu bacci Dan fur ya Nemi baccin yarasa,
**************
Washe gari yaxo yin breakfast yana ta xuba ido bata fito ba hnklinshi atashe yake har suka gama kasa daurewa yayi sai da ya tmby Momy tace tana sama bata jin dadi mikewa yayi ya fice ya kasa karasawa dakinshi yana tunanin me ya sameta ? Yana son hawa sama ya dubata ga Momy da dady a falon, shigowa yayi ta karamar kofa wacce take dai dai stairs din da xaka hau sama a hnkl ya fara hawa muryar sulthana yaji "ya khaleel a dawo lafiya,
Ya waiwayo yaga duk kallonsa suke suna dariya kasa kasa ya galla mata harara ya wuce saman, kai tsaye dakin ta ya wuce ya murda ya shiga, ta fito daga wanka jikinta daure da towel ganinshi yasa da sauri ta dauki hijab tana kokarin sawa, murmushi yayi ganin yanda ta rude kusa da ita ya karasa ya Sa hannu ya rike hijab din ya ajjiyeshi kan gadonta ta sunkuyar da kai cikin jin kunya, hannunta ya riko yaji hannun na rawa ya kalleta yaga ilahirin jikinta rawa yakeyi, da sauri ya janyota kusa dashi sosai, "babyna meyasa kika tsorata haka ? Kasa bashi amsa tayi Dan bata San me xata ce masa ba ya dago da fuskarta data ki yadda suka hada ido, muryar shi asanyaye yace " bude idonki ki kalleni, bata son yi masa gardama, ta kalleshi kadan suna hada ido ya kashe mata ido, yes beauty na ki kalli mijinki da sauri ta sunkuyar da kai, murmushi ya subuce mata, yaji dadi sosai ya rungumota jikinshi yana kissing din duk inda yaci karo dashi na jikinta kasa kwace kanta tayi sbd kyakkyawan rukon da yai mata kukan shagwaba ta saka masa ya saketa da kyar, cikin wani yanayi yace mata plx beautyna ki fada min amsata ta jiya, hannu tasa da sauri ta rufe fuskarta, yasa hannunsa yaxame hannunta yana murmushi cike da jin dadi, yace I love u beautyna, da kyar da furta I love u too, wata wawar runguma yai mata kamar xai maida ita cikin cikinshi, yana furta mata wasu xafafan maganganun na soyayya, cike da mmkin shi take sauraron sa, ya xamota ya na kallonta ta rufe fuskarta tana kokarin kwace kanta yaja mata hanci cikin dariya yace ba inda xaki gudu ki barni, yau ajikina xaki yini, xaro ido tayi ta marairai ce murya, plx ya khaleel karsu sulthana suxo fa kayi hkr ka tafi, girgixa mata kai yayi ya kwaikwayi yanda tayi mgn, nifa gsky ba inda xani, kamar ta fashe da dariya Dan tasaci kallonsa taga yanda yayi mgnr ta kanne, "katashi plx kar suxo,
Janyota ya kuma yi jikinsa, menene idan sunxo ? Matata ce fa xasu hanani shakar kamshin kaykkyawar jikin matata? Shagwabe fuska tayi, "nidai gsky katafi,
Kina so na tafi ?
Da sauri ta daga masa kai,
Yasa hannu ya shafa karamin lip dinta sai kin min kiss da wannan lip din,