Sashe 8
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Muna fita cikin parlour Rabi na shigowa da sauri takaraso In da muke tsaye Aunty Rafee'at suna magana da wata cikin kasa da murya ta ce
"HAMDAH Ya Maheer yazo Kinga wayarsa yanzu naje na anso Masa a gun cj".
Da sauri na ce "haba zo muje d'akina mukalli soyayyar".
Nafad'a Ina kokarin janye hannuna dake rike a hannu Aunty Rafee'at".
Itako tadad'a rikeni gam tareda janyoni mukafita.
Tirjewa nayi na ce "Aunty Rafee'at kutafi kawai nikam kallo zamuyi".
"taho muje in kinje can d'in kyayi kallon".
Tafad'a tana turani cikin mota Baki natura a raina nake fad'in "yanzu shikenan kallon soyayyar Nan yashige ni? yanzu idan Ya Maheer yakoma kafin in dawo A'i na kuma zan sake kollon soyayyar oho, gashi kuma ba Ya Masa'ud bane aka Mana auren da shi bare muje muyi soyayyar".
Murmushi ne yasub'uce min lokacin da zuciyata takawo min wani tunani nakuma gyad'a kaina alamar gaskata a bin da zuciya ta bijiromin da shi "sai muyi da Ya SALEEM in kawai".
Sai kuma na kwab'e fuska Ina tantama akan a binda zuciyata keta sakawa da kwan cewa.
Jin karar tsayuwar motar ce yadawo Dani daga duniyar tunanin danatafi
Da mamaki nake kallon gidan wai yausheni muka taso da har mun iso duk da dai nasan sakanin Dass da Bauchi ba nisa Amma dai tafiyar tayimin sauri.
Motoci uku ne aka taho da su d'aya motar data d'auko mu sai wacce tad'auko 'yan'uwan Ummi da Mamie d'ayan Kuma 'yan'uwan Inna ne had'eda makota.
A tare mukashiga ciki kowa sai San barka yake da tsaruwan part in, duk da ai kin Rabin wuni ne amma Bai Hana part in tsaruwa da d'aukar Ido ba, Dan kwararrun ma ai katane sukayi ai kin cikin kuma kan kanin lokaci suka gama Dan ai kine bana mutun d'aya ko biyuba surai wajan goma ne.
Ko zama mutane basuyi ba diraibobin sukace 'yan Dass sufito sumai dasu a cikin Daren suka juya dasu 'Yan cikin gari ma kowa takama gaban ta mukarage dagani sai Aunty Rafee'at da Aunty Jaleela.
Wanka Aunty Rafee'at tasani naje nayi Ina fitowa Tamika min Mai nashafa sannan na d'au kayan bacci da ta cire min shi nasaka suna zaune nagama kimsawa tsaf.
Duba a gogo tayi "ta ce Jaleela inaga mukwana kawai kin ga yanzufa karfe 12 ko munfita ma ba lailai bane musami a bin hawa gashi Kuma diraiba yatafi".
Aunty Jaleela ta ce "to shikenan".
Nidai gado nahaye ba jimawa bacci yad'au keni.
Washegari Ina salla nakuma komawa gado su Aunty Rafee'at fita sukayi sukaje suka kikkim sa Mata cikin parlour zuwa kichin da bayin parlour duk da dai baiwani yi datti sosai ba zuwan ba'in jiyane gurin yad'an hargitse
Sannan suka had'a breakfast mafi sauki suna gamawa suka komo d'akin Aunty Jaleela tamaso bakin gadon tad'aka Mata duka.
Firgigit nafarka tareda mikewa zaune Ina shafa inda tabugan,
Baki naturo na ce "Toni menaki?".
Ta ce "banza kin kwanta sai sharar bacci kk kin d'auka Nan d'in gidan Inna ne to Nan bb Mai yimiki Dole ke Zakiyi Koda cewa akwai Mai aiki a gidan yazama dole wani abun kezakiyi".
Aunty Rafee'at ta ce
"kyaleta Jaleela tashi kije kiyi wanka kizo kiyi break".
Namike Ina kunkuni nashige bayi.
Bayan nayi wanka nasa kaya nazauna gefen Aunty Rafee'at nasoma cin breakfast in da ta had'amin Ina gamawa ta ce min nakwashe plt in nakaisu kichin nakwashe nakai Koda nadawo ganin su nayi sanye da mayafi nakaraso in da suke Ina fad'in "Ina Kuma zaku?".
"Zo zaunan Nan".
Aunty Rafee'at tafad'a tana nunamin gefen ta,
Nazauna tadubeni ta ce
"To mu zamu tafi sai in an kwana biyu zamu zo muduba ki HAMDAH".
takuma Kiran sunana na ce "na'am". Ta ce "HAMDAH kirage kiuya idan tayi yawa itake janyo kazan ta da safe kina sallah kada kikoma ki kwanta harsai kin share part inki kin gogeshi kin samasa turare, idan Ya SALEEM anan yake to kitabbata sai kin had'a Masa breakfast tukun idan Zaki kwantan nema saiki kwanta,
Kinsan Ya SALEEM yanada son Shan tea in dare to kidage zan kawo Miki kayan kamshi wad'an da ake girka shayi dasu sai kirika girka Masa dasu".
Shuru nayi Ina kallon ta ni duk tunanina ma yatafi kan shara da goge-gogen data fad'a
"Na ce "Kai Aunty Rafee'at duk ni kad'ai zan Rika sharewa da gogewan tap yaushe zan iya".
"Waye da kk tunanin zaizo yamiki to kada Allah yasa ki'iya Aunty Rafee'at kyaleta kada tayi tasan halin Ya SALEEM ai Sarai Allah yasa kullum yarika nakad'a Miki duka tunda ke idan aka fad'a Miki magana bakyaji tashi mutafi Aunty Rafee'at kada tayi".
Aunty Jaleela tafad'a tana mikewa tsaye,
Murmushi Aunty Rafee'at tayi Dan tasan garunsu baya hawa akwai 'yar tsama na sako da sako sakanin su duk da cewa Jaleela tabaiwa HAMDAH tazaran shekaru dad'an dama.
Aunty Rafee'at Bata Bari sun bar gidan ba harsai Dana Mata alkawarin zanyi duk abin da tasani hardama wad'anda takara d'auramin su akarshe, har bakin get narakasu dafari nace ni zanbisu Aunty Rafee'at tace nazauna ita zatazo gobe Ina tsaye harsai da naga sun shiga nape kafin najuya nakoma ciki, nasa kaina zan shiga parlour sai ganin Aunty Na'ima nayi tsaye cikin parlourn rikeda wuka a hannun ta tana ganina tayi kaina..............
HHHHHH🤔 uhum Bari nayi shiru nafeceðŸƒðŸ»â€â™€ï¸?
Mommyn Twins ce
*🌺HAMDAH🌺*
*NA*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_(Book one)_
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ?*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇ðŸ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
MARUBUCIYAR👇ðŸ»
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇ðŸ»
*HAMDAH*
*Free page*
My no 08034690723
🅿�6
Kara nakwalla ganin tayi kaina tana juya wukar,
kafin nayi yunkurin gudu harta isoni tashako kwalata tad'aga wukar takawoshi daf da fuskata,
tana cigaba da juyashi,
tsananin tsoro had'eda firgici su suka dirarmun kad'an yarage nasaki fisari a jikina, duk wani barazanar da Inna takeyimin nazata yankani Bata tab'a d'aukar wukan har takawoshi kusadani irin hakaba.
Wani gigitaccen Kara nasake Mai cike da tsananin tsoro nadaddage narike hannunta data da ta shako wuyata da shi, da ƙyar na iya sun kuyar da kaina na yanka mata cizo a hannun, da sauri tasaki wuyana najuya da mugun gudu nashige d'aki, namai da kofa narufe da karfe namurza key, najin ginu da jikin kofar tareda dafe kirjina da ke dukan uku-uku, sai sauke numfashi nake kamar wacce tayi tsere,
zamewa nayi kasa nazauna har lokacin hannuna nadafe a kirjina.
"Nashigesu yaushe Aunty Na'ima tahaukace?".
Nayiwa kaina tanbayar.
Jin tana dukan kofar yasani mikewa zunbur, sosai take dukan kofar tanafad'in
"Wlh da kin tsaya da sai dai yau uwarki tahaifi wata shegiya munafuka ai ni tun sanda nafara ganin ki nasan bakaramar hatsabibiya za'ayi anan ba, ina zama da mijina kk zab'a to kuwa kin zab'i tarwatsewar rayuwarki!".
Tajuya fuuu tafice.
lekawa nayi tajikin kofar na hangi bayanta tana ficewa daga parlourn, da sauri na Isa bakin gado nazauna Kuma dafe kirjina nayi
"dama ashe Aunty Na'ima tahaukace shine Inna tasa aka kawoni gidan Nan Allah bazan zauna ba ko sati d'ayan ma nafasayi".
Ta babban parlour Na'ima tabi tana shiga Ya SALEEM nafitowa da ga part insa, da sauri taja tatsaya tamai da hannunta dake rike da wukar tabaya,
A sannu yakaraso in da take yatsaya daf da ita, kirjin tane yafara dukan uku-uku tabbas idan yasan a bin da taso ai katawa yau kashin ta yabushe,
Dan tana da tabbacin yaga ta in da tafito, ji tayi zuciyarta tama bushe tashirya
d'aukar koma menene zama da kishiya Kam tad'au alkawari wa kanta sai dai a lahira idan a nayi.