← Book details Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 62

Sashe 33

Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bakin sa yakawo saitin kunne na yace
"Ke kiyi shiru da alla wanine daban idan yataɓa ki zata yankakin, amma nikam sai dai asamin albarka dan tasan abin kirki na ai kata,muyi bacci".
YafaÉ—a yana zura harshen sa cikin bakina yalalumo harshe na ya cafke yarika tsotsar sa cikin nutsuwa da lumana da tsantsar kwarewa,
Numfashi narika sauke wa a hankali a hankali,yajima sosai yana sotar bakina sai da ya tabbatar da na haɗiye kukan kana ya zare bakin sa, yadaɗa mannani da jikin sa sai yashiga shafa kaina a hankali narika jin bacci na fizza ta cikin kankanin lokaci bacci yayi gaba da Ni...�

Ido yatsuwa fuskar ta a hankali take sauke numfashi sai dai da ka kalleta kasan ta wahala fuskar nan nata yayi jajir yayi fayau da shi,
Gefen fuskar ta ya shafa tare da jan hancin ta, murmushi ne ya suɓuce masa tuno maganar ta na ɗazu kafin tayi bacci,
kai ya girgiza yana cigaba da murmushi cike da nishaÉ—in jin kalar yarintarta.

A hankali ya gyara mata kwanciya ganin baccin nata yayi nisa yaja blanket ya rufe ta,
yamike yasau ko a godon yaÉ—au wayar sa yanufi side É—in sa.

Yana sa kai cikin bedroom É—in sa da mamaki yabi Na'ima da ido wacce ke kwance a kan gadon sa har lokacin tana rusar kuka.
da sauri yanufo ta yazau na bakin gadon yana faÉ—in
"Na'ima lafiya meyasame ki!".
yafaÉ—a hankalin sa aÉ—an tashe dan ganin halin da take ciki,tayi kuka har ta gaji sai ajiyar zuciya take sauke.
yasaka hannu yaÉ—a go ta yana ci gaba da faÉ—in
"Meyafaru meya same ki".
Ido yaÉ—an waro ganin yan da ida nunta suka sunduma sukayi jajir,
binsa da wani irin kallo tayi, sai kuma tajuya ta kalli agogo karfe 3:30am,
wani irin abbu taji yadaki zuciyar ta gani lokaci yaja har haka,
wato tun farkon dare yana a bu É—aya har wannan lokacin.sai ta kuma jin wani irin tukukin bakin ciki a cikin ranta.
wani kuka takuma fashe wa da shi, shiko daÉ—a ruko ta yayi yana faÉ—in
"Wai me ke faruwa ne kam mutuwa a kayi ne?".
yafa É—a da É—an karfi yana girgizata,
dan shi dai a tunanin shi ganin yan da take kukan nan ya gama zaton maman ta ko baban ta ne cikin su É—aya yarasu.

Cikin muryar kuka da zunzurutun tsagwaran kishi tasoma magana
"SALEEM kasan a bin da ka ai kata kuwa? ashe da ma kasan me kakulla cikin ranka shi yasa kaki mai data gida tun wancan lokacin,
SALEEM abin da zaka min kenan Æ´ar da kace zaman kanwa zata cigaba da yi a cikin gidan nan shine zakarika bin dare kana kwakular ta, amma wlh SALEEM kajima
kana rai namin hankali, yanzu kai bakaji kunya ba, me zaka samu jikin wannan yarin yar da har yanzu bata gama kosa waba in ban da jarabar tsiya".
sai kuma ta daÉ—a fashewa da kuka tana cigaba da faÉ—in
"Amma SALEEM kaban mamaki ban taɓa zaton zakayi min haka ba menene bazan iya yimaka shiba da har sai kaje gare ta".

Da mamaki yake binta da kallo dan jin inda batun nata yado sa,
sai yasake ta yamike yana faÉ—in
"Tana da hakki a kaina yakuma zama dole na sauke shi tsawon shekaru nawa tayi cikin gidan nan batare da nasau ke mata hakkin ta da yarataya a kai naba,
kuma,hakkin tane yazama dole nasau ke in ba so nake nakai Kai na ga halaka ba,
dan naje gare ta ai ba wani a bu bane itama matata ce tana da hakki a kai na".

Ido Na'ima ta waro cike da tsananin tashin hankali jin kalmar sa ta karshe itama matata ce. yasata,
Wani irin mutuwar zaune jitayi kamar zuciyar ta zai fashe dan har sai da ta dafe kirji,tana nanata kalmar nasa wacce take jinsa tamkar saukar ruwan dalma a cikin zuciyar ta.

Shiko in da sallaya yake yanufa yana girgiza kan sa, ya gane ba komai bace ke damin Na'ima face makau niyar kishi mara ma'ana,
Sallayar yaÉ—auka yashin fiÉ—a yahaye kai yata da salla,
dan yau jinsa yake Bama zai iya yin bacci ba sabo da wani irin mashahuriyar farin cikin da ke kunshe cikin zuciyar sa.
Na'ima kam fita tayi a É—akin takoma nata É—akin dan ganin sa ma yana tu masa da yan da taji muryar É—azu a É—akin HAMDAH.

Haka yarika sallah yana godewa Ubangijin sa da rahamar da ya jefa shi ciki yau,har sai da yaji an kiran sallah a masallaci kafin yafita yanufi masallaci.
Ko da aka idar da sallar yana zaune yana sauraran wa'azi amma gaba É—aya hankalin sa na gida gun HAMDAH yana son sanin wani hali take a wannan lokacin,
Ana tashi bai tsaya amsa gaisuwan da ma ai katan gidan suke yi masa kamar ko da yaushe ba, yashigo gidan direct side É—in HAMDAH ya nufa.

Ko da yashigo bedroom can ya hango ta kwance a in da yabar ta jiya sai dai ta dukunkune jikin ta kamar mai jin sanyi,
a sannu yatako bakin godon,
Ido yatsura mata ganin yan da fuskar ta yadaÉ—a yin wani fayau, a hankali ya mika hannun ya janye blanket É—in da ta dukunkune ciki,
kana yaÉ—aura hannun sa kan fuskar ta ya shafo gefen fuskar da sauri ya furta
"Subhanallah".
jin jikin na yayi zafi rau.
Hannu na É—ago ina lalumo bargon jin sanyi na daÉ—a shigana,a hankali na buÉ—e ida nuna da sukayi min mugun nauyi na sauke su kan sa jin hannuna cikin na sa,yana É—an mammatse shi,
lumshe idanuna nayi tare da kuma buɗe su cikin galabai tacciyar murya da mugun zazzaɓin da nake ji nace
"Ya SALEEM ka rufe ni sanyi nake jike".
ciki muryar tausaya wa yace
"Sannu kinji taso kiyi sallah sai kisha magani".
yafaÉ—a yana É—ago ni, ya rungume ne a jikin sa.

Ɓari jikina yasoma irin na jiya da karfi na rike hannunsa ina faɗin
"Ya SALEEM kar ka É—aga ni zan faÉ—i".
gani yan da jiki nan ke ɓari sai ya kankame ni ajikin sa,
Hannun sa guda yasaka ya janyo pillow ya tokare ni da shi ta baya yaÉ—an maso da ni tajikin gadon in da ya saka pillow'n yajin ginani da jikin pillow'n,yamike yafita da É—an sauri,
can yadawo rike da cup yazau na kusa dani yasa ka min cup É—in a baki yana faÉ—in
"Sha maza sai kiyi sallan".
Ba musu na buÉ—e baki na soma sha dan cikina jin sa nake kamar ba hanji.

Nasha da É—an yawa sai na kawar da kai na,aje cup É—in yayi kana yaÉ—a go ni yamikar da ni tsaye yana faÉ—in
"Muje kiyi al'wala".
Ai ko ina aje kafafuna kasa jikin nawa yakama ɓari kafafuna sai rawa suke, ga a zabebben zafi da raɗaɗi da na haɗe cinyoyi na HQ ɗina keyi,
Ida nuna na rumtse da karfi tare da taune lips É—ina,
na kankame shi da karfi da sauri shima yagyara rikon da yayimin yana faÉ—in
"Subhanallah".
Sai ya yayi baya ya zaunar da ni bakin gado yana cigaba da faÉ—in
"Zauna nagani, naji wa gurin ciwon ne yake sa wannan ɓarin jikin da hana tafiyar".
yafa É—a tare da janyo pillow sai ya kwantar da ni, yaja zanina sama tare da ware kafafuna,
Idanuna na rumtse dan bana da wani karfi a jikina da zan hanashi yin abin da yake shirin yin.

A hankali yaware kafafuna yabuÉ—a su sosai yazura yatsun sa biyu cikin HQ É—ina yana É—an buÉ—a gurin a hankali,yake É—an ware shi gefe da gefe,zuwa can kuma sai
ya sauke bakin sa kan shi ya manna masa kiss, sai yaÉ—a go, batare da yazare hannun sa a ciki ba yake faÉ—in
"Hanyar ce kaÉ—ai na buÉ—a,É—an raunukan bashi da yawa zaki warke da wuri in Sha Allah".

Daɗa rumtse idanuna nayi da karfi dama ashe haka Ya SALEEM yake bashi da kunya, da kyar na buɗe baki murya na rawa nace...........�

*Sai hakuri fa zaku sami page's masu tsawo in komai yayi min normal*👏🏻

Mommyn Twin ce

*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*

_(Book one)_

*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍�*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*

MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*

My no 08034690723

🅿�20

Nace "Wayyo zafi ni dai kacire hannun ka".
Zare hannun yayi cike da tausaya wa dan yasan yayi ɓarna a gun shi dai yafaɗi hakanne kawai dan ya kwantar min da hankali.
Bayi ya kai Ni nayi al'wala kana ya dawo dani yashin fiÉ—a min sallaya yasaka min hijabi,a zaune nayi sallan shima da kyar, ina idar wa nasulale a gun,ya É—aga ni ya mai dani kan gado,
kana ya dubeni cike da kulawa tare da manna min kyakkyawar sumba a goshi kana yaÉ—a go yace
"Bari na É—auko waya na nakira Dr yazo ya duba ki".
Ido kawai nabishi da shi har yafita...�
Chapter 33 · 0% Book details