Sashe 55
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Haka nayita jiran Ya SALEEM har yamma bai dawo ba sai daf magriba najiyo shigowar motar sa,
bai shiko side É—ina ba kuma sai bayan sallar isha.
koda naji knocking a hankali na mike dan yanzu bana barin kofata a buÉ—e har in ba yana waje na bane, in muna tare shine zaka sami kofar a buÉ—e yana fita kuma na kulle.
jin shine yasani buÉ—e kofar kafin ya shigo najuya nakoma bakin gado, yamai da kofar ya rufe yatako in da nake yazau na gefe na yaÉ—an sauke numfashi alamun gajiya kana yace
"Mun dawo dare kuma yayi yanzu sai dai gobe ke ma na kai ki in da zaki je É—in".
kallon sa kawai nayi ban ce komai ba, janyoni yayi jikin sa kana yace
"Ko kin hakura da tafiyar ne?".
yafaÉ—a yana tura hannunsa cikin rigata ta yacaf ko ababen kirjina yashiga wasa da su.
nan ma shiru nayi tare da cuno baki gaba.
"To shike nan tun da goben ma kin hakura".
yafaÉ—a tare da curo hannunsa yayi sama da rigar baccin jikina sai ya kwantar dani da baya ya kafa bakin sa kan ababen kirjina yashiga tsotsar ko wannensu,yaÉ—au lokaci yana tsotsar su kana ya zare bakin sa yana mai da numfashi.
a sannu ya mike yafita yana fita naje na kulle kofar na dawo na kwanta....
Washegari da safe yashigo cikin shigar kananun kaya sai kyalle yake kamar tauraru. kamshin sa na shaka tare da lumshi idanuna
"Muje ko".
yafaÉ—a yana janyo ni jikin sa, fuskata na cusa cikin kirjinsa ina shakar kamshin sa.
leko fuskata yayi yace
"Ok na tuna ma kince yau É—in ma kin haku ra ko".
da sauri na É—ago tare da make kafaÉ—a, sai na zame a jikisa na É—au gyalena muka fita...
Koda muka iso cikin asibitin sai naga yabi tawani hanya ba ta inda shekaran jiya muka biba, da mamaki nake kallon kofar room ɗin da muka iso,ganin yashige ciki yasani bin bayan sa da sauri,can na hango Inna ƙwance da alama bacci take sai goggo Hauwa zaune akan kujera a gefen ta,
su biyu ne rak cikin room É—in, da sauri nakaraso bakin gadon nace
"Goggo Hauwa ya jikin Inna yaushe kuka dawo nan É—akin kuma??".
tace
"Yau kam jikin ta alhmdllh bakamar na jiya ba ai tun shekaran jiya bayan fitar ku jikin yafara birkice wa, jiya kuwa jikin yabir kice sosai amma yau gashi har ta sami bacci".
numfashi nasau ke tare da mai da kallona kan Inna tayi wani fayau da ita fuskar ta yayi wani haske hancinta yadaÉ—a fito wa yayi zarr da shi.
Ya SALEEM ya gaida goggo Hauwa da tan bayar ta ya mai jiki kana yajuya yanufi kofa tare da É—aga kiran da yanzu yashigo wayar sa.
juyowa nayi nace
"Goggo Hauwa su Abba fa".
tace
"Suna can waje ai wannan room É—in ba a barin mutane cikin sa sai mutum É—aya kawai".
kai na girgiza jin hawaye yacika min ido nace
"Ayya goggo Hauwa shekaran jiya taci abincin kuwa?".
"Shayi kawai tasha garama jiya da yamma da jikin yaÉ—an lafa SALEEM ya kafe sai da ta É—an ci wani abu".
da mamaki nace
"Jiya Ya SALEEM yazo nan ne?".
tace
"Ai tun safe da shi muka wuni anan shi yasa aka canza mana É—aki ma".
numfashi na sauke kana na mai da kallona kan Inna datake ta baccin ta...
ban bar É—akin ba har sai da naga farkawar ta har muka É—an yi yira duk da muryar ta baya fita sosai...
Har yamma muna asibitin ina kuma room É—in tare da Inna, yau nayi iya bakin kokari na wajen danne kukan da nake ji irin na shekaran jiya da zarar na ji kukan sai na shiga nanata kalmar da Ya SALEEM yace narika faÉ—a aduk san da naji kukan wato innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un. karshe dai ranar goggo Hauwa fita tayi tabar ni kasan cewar tsarin zama kan mai jiya nacikin room É—in mutum É—aya ne. sai daf magriba Ya SALEEM yashigo shi da su Abba yace mutafi,
sai a lokacin naji kukan na kokarin kwace min,kallon Inna nayi nace
"Inna zamu tafi sai da safe Allah yakara sauki".
amin tace tana bina da murmushi har nakai bakin kofa sai naku dawowa nace
"Inna sai yaushe ne zaki ci abincin kince sai anjima gashi har dare yayi tun É—azu fa kika ci kikara yanzu".
tace
"Zanci anjima kafin nayi bacci yan zu bana jin yunwa".
kai na gyaÉ—a tare da faÉ—in
"Allah Inna kinga yanda kikayi wani haske kuwa yau".
murmushi tayi kana tace
"Ai dan baki sanni a kuruciya ta bace fara ce ni soll dai na ganin hasken da kike dashi É—in nan nafiki haske da nake kuru ciya ta yo duniya ce kawai me mai da akawu kuku,
ai ko mai sunan malam ma kyan mai tunan nashi yaÉ—au ka, dan Malam kyakkyawan mutum ne gashi ya samma mai sunan shi".
dariya dukan mu mukayi abin mamaki har da Ya SALEEM da ban taɓa jin dariyar saba da sauri na ɗago na kalleshi fatabarakallah masha allah.
ajiyan zuciya na sau ke jin kukan yakuma taho min cikin dariyar da nake nan kuma hankalin su yadawo kaina da jin doguwar ajiyar zuciyar da na sauke wan da yafi na shekaran jiya tamkar wacce akayi wa dukan tsiya tagaji da kuka,
juyawa nayi ina kokarin barin gurin sai naji ta ruko hanuna a hankali najuyo gare ta,
murmushi takuma yimin kana tace
"Kiyi hakuri da rayuwa a duk in da tazo miki ki karɓi ƙaddara mai kyau ko mara kyau jiki a ranki Allah shi ya ɗaura miki kuma shi zai yaye miki,
duk inda rayuwa tazo miki kada ki mance da Allah kada kiyi ammafa ni da juyawar rayuwa ki jefa kanki cikin halaka duk musulmin kirki godiya yake wa Allah idan jarabawar rayuwa tazo mishi, mai kyau ko mara kyau,ki gode masa sai yayi miki zaɓi da sauyi nagari,a duk san da kika ji fargaba cikin ranki kirika nanata kalmar innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un zaki sami sassaucin lamuran ki".
tun da Inna tafara maganar hawaye ke wanke min fuska sai na rike hannunta da karfe ina kokarin fashewa da kuka
tayi saurin cewa
"Yoo kujimin yarin ya meye kuma abun kukan je kutafi sai da safe".
kai na gyaɗa mata hawaye nacigaba da zuba a ido na Ya SALEEM yaruko hannuna muka fita ina zama cikin mota sai na fashe da kukan yajuyo da sauri yace.......!�
*Free page saura kiris ya kare*
Mommyn twins ce
🌺 *HAMDAH*🌺
*Na*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ?*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
_BOOK_ _ONE_
Free page
My no 08034690723
🅿�31
_Sanarwa sanarwa sanarwa🗣ï¸ðŸ—£ï¸ ina É—auke muku da wani daddaÉ—an albishir💃 wata baiwar Allah ta biya kuÉ—in karatun book É—in nan wa mutane 25 tace na sanya mutane 25 a cikin group É—in da zaku rika samin littafin batare da sisin kuba burin ta kawai kuyi mata addu'a fatan samin nasara ga abin da tasa gaba. dan haka nake yimuku albishir duk wan da Allah yasa da rabon sa ya biyo ni pc idan kuma ka makara shikenan barabon ka bane_😅