← Book details Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 62

Sashe 21

Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yau a na tashi a makaranta napep na hayo na dawo gida sabo da wayar da mukayi da Aunty Rafee'at ɗazu da safe, tace min zatazo da karfe 2 shi yasa ban ɓata lokaci ba nayi gida.

Wanka na shi ga a gaggauce dan biyu tayi har ta gota,
Ina daga cikin bayin naji tsayuwar mota da muryar Dr Faruq mijin Aunty Rafee'at suna gai sawa da ma ai katan gidan, da sauri-sauri na karasa wankan na É—auro towel nafito,
babban hijabi nazura nayi waje.

A jikin mota na hangi Aunty Rafee'at suna sallama da mijin ta,
na karaso jikin motar da sauri ina faÉ—in
"Au tafiya zaka yi in na kara zuwa gidan ka."
Dariya Dr Faruq yayi ya ce
"Laifin Aunty kine ai Æ´ar gidan Inna, yanzu haka daga offece ta É—agoni nace tabari na sallami mutane sai na kawota taki,nabar mutane suna jirana badun haka ba da tare zamu wuni, amma dai a tai maka a kara zuwa gida na".
Yakarashe maganar da dariya.

Kai na gyaÉ—a na ce
"To shike nan albarkacin marasa lafiya".
dariya yakuma kana ya ce
"Ngd da naci albarkacin marasa lafiyar".

Mukayi sallama yaja motar sa ya tafi, mukuma muka shige ciki,
Muka wuce bedroom,muna shiga na tuɓe hijabin,
"Oh HAMDAH da ma bakaya jikin ki?".
Aunty Rafee'at tafaÉ—a tana zama bakin gado.
dariya nayi na ce
"Ai ina bayi naji tsayuwar motar ku shine nafito".
kai ta girgiza tare da faÉ—in
"To sa kaya kizo ki karɓi tsara bar ki".
To. na ce da sauri na isa gaban wardrobe na ciro kaya na saka, dasauri na hayo gadon na zauna kusa da ita ina faÉ—in
"To bani tsarabar Aunty Rafee'at".
Jakan ta tajan yo tana cewa
"Ɗaura ɗan ƙwalin mana, tsaraba kam tun da nazo ai sai na baki, tun daga Jos nasa aminiya ta ASMA'U taturo min da su domin ki".

Baki na washe nasoma ɗaura ɗan ƙwalin da na hayo gadon rike da shi a hannu, sabo da sau rin na zo ta bani tsarabar da tace tazo min da shi.

Wasu Æ´an kananun fararen robobi masu murafe da goruna Æ´an ma dai-dai ta taciro a cikin jakar
ta, ta dubeni ta ce
"Je kitchen ki É—auko madara na ruwa da cup da cokali kizo da shi".
Na ce
"To". Na sauko daga kan gadon da sauri na tafi kitchen na É—auko madarar gwan-gwani na ruwa na huda gwan-gwani a gun, kana na É—au cup da spoon na dawo da sauri na diresu gaban ta.

BuÉ—e robobin tayi tasa cokali tarika É—iban abubuwan da ke cikin kowami robar tazuba a cikin cup É—in, kana tazu ba madarar duka a ciki tamosa sosai,
Ni dai sai baza ido nake ina lasar baki namasu tabani na taɓa naji a bun da a ka zuba mishi madara mai yawan nan,
sosai ta motsa kana tamiko min kofin ta ce
"Am shi ki sha".

Tun kan ta karasa faɗa, na karɓi cup ɗin da sauri nagyara zamata na kai cup ɗin baki,
ina kurbar a bin da ke cikin cup É—in nayi saurin cire bakina, ji nayi kamar nayi a mai da kyar na iya haÉ—iye wan da ke cikin bakina.
Fuska na yamutsa na ce
"Aunty Rafee'at wannan ne tsarabar Ni dai gara ma kibani wannan da nagani kamar kunun a yace a ciki".
Nanuna É—aya daga cikin goru nan.

Ta ce "Maza shanye kibani kofin, duk wani tsarabar da zan baki ai a bayan wannan yake, kinsan am fanin wannan da tasirin shi a jikin ki kuwa?,
Wannan ba irin sauran magunguna kamar ko wanne bane zan iya cewa a duk faÉ—in a rewacin Nigeria ASMA'U Jos ita kaÉ—ai ke da lakanin su, magani ne da ke zama a jikin mace har na kimanin shekaru 5, itace wacce a kewa lakabi da mai da tsohuwa yarin ya,budurwa wacce ke tattare da budurcin ta kuwa ya kara mata É—anÉ—ano a kan wan da take tare da shi,
Sanan niyace ita sosai dan har kasashen ketare suna oder'n kayan ta, bakiga kaÉ—an-kaÉ—an nazuba miki ba sabo da yana da karfi sosai,
ÆŠazun nan tasa a mota a ka kawo min ".

Ido kawai na zuba mata ba don na fahimci abin da take faÉ—a ba,
Murmushi nayi na ce
"To Aunty Rafee'at yau Aunty Asma'u ce ban san taba?".
Itama murmushi'n tayi kana tace

"Nasan kin san ta mana, amma yanzu ina faÉ—a Miki ne a bin da baki sani game da ita ba, a baya ai ban sanar Miki ba yanzu da hakan ta kama shi yasa nake faÉ—a miki, duk da nasan bazaki fahimci a bin da nake nufi yanzu ba sai kin kara hankali, yanzu dai shanye wannan É—in sai kisha nacikin gorar".

Na ce
"Babu daÉ—i fa".
Ta ce "Ai da ma a baki bashi da daÉ—i".

Ina yamusa fuska da matse ido na shanye, ta É—an siyaye min na cikin gorar shima nasha shikam nasha har ina latse baki dan zaki ne da shi.

Naje na wanko cup É—in a bayi nadawo,hira sosai muka buÉ—e muna cikin hirar wayar ta yafara ringing.
Ta janyo wayar tare da kallon screen É—in wayar, da É—an mamaki take kallon sunan da ke yawo kan screen É—in wayar,sai kuma ta É—ago ta kalleni ta ce
"Ya SALEEM na gida ne?".
kafaÉ—a na É—aga nace
"Oho nima ban sani ba".
Kai kawai ta girgiza kana tayi picking cal É—in,ta kai kunne tare da yin sallama kana ta ce
"Barka da rana Ya SALEEM".

Shiru tayi da alama tana sauraran sane, can kuma tace
"Eh". sai takuma yin shiru naÆ´an dakiku kana tace
"To". sai tasauke wayar tamike daga kishin giÉ—en da take
tadubeni ta ce
"Wai kije in ji Ya SALEEM".

Ido nawaro nace "Ni". nafada tare da nuna kai na, kai ta gyaÉ—a a lamar Eh
ji nayi gaban kirjina ya yanke murya na rawa dan na mugun tsorata da jin irin wannan kiran bazatan na ce
"To ni me namishi Allah babu a bin da namishi".
Nan da nan hawaye yataru a idona kiris yarage suzubo.
murmushi Aunty Rafee'at tayi kana tace
"To in ban da ke dan ya kira ki sai yazamo wani laifin kika ai kata, kidai tashi kije kada kuma garin tsoro ki É—aura laifin wa kanki yanzu gara dai kiyi sauri".
tuni É—an guntun hawayen yazubo jin kalmar ta na karshe da sauri na mike. dariya Aunty Rafee'at tasaka tariko hannuna ta ce
"Ke da alla share hawayen ba komai fa wakai cewa yayi kizo kuma cikin sanyin murya ma yayi maganar".
Kai na gyaÉ—a namike nanufi side É—in sa.

Tun daga kofar parlour'n sa nafara sallama, na daÉ—e ina tsaye ina ta rafka uban sallama, dan ban mance dokokin da ya gin da yamin a gidan Inna a Dass ba,
Jin shirun yayi yawa yasani tura kofar naÉ—an leko kaina, babu kowa cikin parlour'n sai na tura kofar gaba É—aya tare da kuma yin sallama cikin É—aga sauti,
Namma shiru babu motsin kowa, a hankali na taka na isa bakin kofar bedroom É—in sa.

Cikin É—aga murya nashiga yin sallama tare da É—an bubbuga kofar a hankali,
daga cikin É—akin a kace shigo, É—an jim nayi sai kuma na tura kofar ina kusa kai na cikin É—akin sai..............

*HAMDAH SHALELE FANS GROUP*
👇🏻
*Duk naji kora fin ku kuma duk ina sane da komai kubiyoni a nex page zakuji am soshin ku in Sha Allah*🥰

Mommyn Twins ce

*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*

_(Book one)_

*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍�*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*

MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*

*Free page*

My no 08034690723

🅿�12

*KAMAR YAD DA NACE IN SHA ALLAH ZAN BAKU DUK KANIN AM SOSHIN KU ƳAN HAMDAH SHALELE FANS GROUP TO GA AMSAR KU A GURGUJE*
👇🏻
*tabbas nayi alkawarin cewa book É—in HAMDAH kyautace tun daga farkon sa har karshen sa a baya tun lokacin da nafa posting É—in sa tun a january. tabbas Ni nafaÉ—i hakan*
*Sannan kuma yan zu dana dawo naci gaba da typing nasa nace na mai dashi na kuÉ—i.*
*Eh tabbas na janye alkawarin da na ɗauka na cewa ƙyauta zanyi shi a bisa da lili mai karfi kamar ha.*
👇🏻
*bazan zauna na bata lokacina na kashe duk wasu sab gogina nayi typing a cemin Thanks ko kuma a turamin sticker kaɗai ba👌🏻*
*Na kuÉ—i kuwa dole sai kinsa nairan ki kafin kisameshi ko kiyi min sharye da comments ko karkiyi bai dameni ba na fanshe da nairan ki*
*Abu na karshe shine idan kuka gyara naci gaba da ganin ruwan in gantaccen comments da sharhi mai rasa zuciya ba ku kaɗai ba har da sauran group's ɗin da nake posting a ciki bawai nace ba ƙwayi bane amma dai kukara Ni kuma nayi muku alkawari har idan nacigaba da ganin sharhi na musamman narantse duk wan da na karɓi kuɗin sa zan mai da mishi naci gaba da posting ƙyauta.*🤗

Sai naja na tsaya da sauri nan bakin kofar, hango Aunty Na'ima da Ya SALEEM ƙwance a kan gado, Na'ima na gefen sa manne da shi daga ita sai wani ɗan yalolon gyale da tayi ɗaurin kirji da shi.
Yana ƙwance yabata baya fuskarsa na kallon garu, single da boxes ne kaɗai a jikin sa yana ƙwance rike da waya yana latsawa.

da sauri na janye idanuna a kansu
nayi baya da hannuna nariko handlle ina kokarin boÉ—e kofar najiyo muryar ta,
"HAMDAH".
takira sunana juyowa nayi naÉ—an kalli in da take batare da na am sa ba,wani irin mika mai haÉ—e da hamma tayi tasuke voice É—in ta taÉ—an É—ago tadube Ni cikin muryar gajiya ta ce
"Jeki girka ruwan zafi a kitchen ki kawo".
Da sauri na waro idanuna a kanta jin a bin da tafaÉ—a,
fuska ta yamutsa tana faÉ—in ko baki ji bane?".
ƙwayar idanuna najuya kan Ya SALEEM da ke ƙwance kamar baya gun sai faman latsa wayarsa yake, sai na mai da dubana gare ta na kaɗa kai tare da murguɗa mata baki najuya nayi waje.
Chapter 21 · 0% Book details