Sashe 26
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ai kin hofi ni Ina ruwana ma da gai suwar sa, gai suwan uwa na bayan aure ma ko kafar shi na gani,to bana son wannan ma yarike kayan shi,ni za'a yiwa iya shege, hali Lantai tafini ko iya karfin hali a kan abin mutum duk da kuÉ—i na da taci, bai hanani kaÉ—a keyar Idris yaje yayi mata gaisuwar bayan aure na mamar kaba".
Inna tafaÉ—a tana gyara zama da buga cinya.
Girgiza kai goggo Hauwa tayi tare da yin murmushi tadubi Ya SALEEM wan da ya taɓe baki ya mai da idanun sa kan tv yayi kamar baya gurin. tace
"Kai SALEEM ya zaka yi haka ai dai kasan ita mazau nin uwa ce ya dace ka kai mata gai suwan bayan aure".
Sai kuma ta juyo gun Inna tace
"Yihakuri Inna in kika koma zai je har gida ya gai sheki".
Ido na bisu da shi gaba É—ayan su a bin nasu yaso bani dariya ganin yan da Inna ta hakikan ce shi kuma gogan yayi kamar ma bada shi a keba,
dariyar ce ta suɓuce min ganin yan da Inna tawani murtuke fuska sai taunar goro take.
Hannun ta da ke rike a hannuna ta fizge tana faÉ—in
"Sha-sha-shar banza ba duk wake nakewa yakin ba, sabo da yasame ki a bulus, dole yaki daraja ni, to bai san mahimmanci da darajar ki da nawa ba,baga shi ina magana yayi banza da niba".
Saurin kunshe dariya ta nayi ganin wani irin kallon da yabini da shi.
Goggo Hauwa takuma girgiza kai dan ita ma dariyar ce ke kunshe cikin bakin ta tace
"To Inna kiyi hakuri yayi kuskure".
Inna dai hanci tarika hurawa a dole Ya SALEEM yayi mata laifi shiko mikewa yayi yana kokarin barin gurin,
goggo Hauwa tace
"SALEEM bari muzo ka sauke mu gidan su Yaya Inna muje ko?".
tafaÉ—a tana duban Inna.
Inna ta É—aga hanci sama tana faÉ—in "Ina nan babu in da zani bagurin kowa nazo ba gun jikata nazo, je kishigar min da kayana wancan É—akin".
tanuna É—akin da ke gefe da dinning,
Da sauri na mike cike da zumuÉ—i nace
"Bari na buÉ—e kofar".
Nayi saurin nufar bedroom É—ina,
muryar Inna naji tana faÉ—in
"Mai sunan malan nisa zakayi ne".
ban dai ji amsar da yabata ba, sai ji nakuma yi tace
"Kazomin da goro".
dariya nayi dan nasan faÉ—an su baya nisa yanzu zakaji tana yimasa an jima kajisu suna hira.
naje in da na aje makullen da Aunty Rafee'at ta bani tun ranar da nazo gidan tace na aje,makullan kowani kofa na side É—in nanne.
Na laluɓo su a in da na saka su nafita da sauri naje na buɗe kofar,
ba wani kuran kirki ɗakin yayi ba kasan cewar nakan buɗe lokaci zuwa lokaci na share,shi yasa ban wani sha wuya wajen garashi ba, ina gamawa nafito muka ƙwashi kayan da goggo Hauwa muka shiga da shi ciki.sai min tsiya take wai ni na ƙwashe musu uwa gashi tace bazata gidan ƴaƴan taba a guri na zata zauna,
Ni dai sai dariya nake dan yau ina jina cikin masanan ciyar farin cikin zuwan sun,
muna gama shiga da kayan muka dawo parlour'n, nan Inna ta cicciro min tsarabar da ta zomin da su, nata murna wan da zan iya ci naci a gun sauran nakwasa naje na aje.
sai da a ka kira sallar magriba kafin Inna tashige É—akin da a ka buÉ—e mata,nima can nabita wanka da sallah ma duk a can nayi.
Ina makale da Inna mun raba dare muna hira, nan Inna ke faÉ—a min an sa auren Rabi wata mai kamawa za'a yi bikin,nace in Sha Allah zanje bikin,
Ranar kam a É—akin nakwana, washe gari da sassafe nashiga kitchen nashirya mana breakfast muna zaune bayan mun yi breakfast, Ya SALEEM yashigo da sallama.
Yakaraso ya zauna kan É—aya daga cikin kujeru 1-1str da ke cikin É—akin, goggo Hauwa yafara gai sarwa sannan ya gai da Inna tare da saka hannun sa cikin aljuhu ya zaro goro da ke É—aure cikin laida ya mika mata,ta amsa tana faÉ—in
"Ma dallah Allah yayi albarka".
hira Inna tashiga yi masa shi dai um yake bin ta da shi
kamar mai ciwon baki.
Tun shigo war sa Idanu na na kan waya ban ko É—ago ba, sai da naji an É—an dungure kafata, naÉ—a go sai naga goggo Hauwa ce,
nuna min shi tayi da ido kasan cewar muna jere da ita.
"Baki ganshi bane ko kinje kin gaishe shi a É—akin sa ne?". rausayar da kai nayi kana nace
"Ina ƙwana Ya SALEEM".
bai amsa ba sai É—aga kiran da yashi go wayar sa yayi yamike yafita.
Baki na taɓe
Na mai da idanu na kan wayar nacigaba da a bin da nake.
ƙwanan su Inna uku da zuwa sai a ranar na ukun Na'ima ta zo ta gaishe su, shima ɗin sai da Inna ta tanbayi Ya SALEEM ko bata gidan ne, bayan fitar sa shi ne tazo.
Zaune muke a É—aki yashigo kamar yan da yasa ba tun zuwan su Inna, zai shigo da safe kafin yatafi offece, bayan ya dawo daga offece ma zai kuma shigowa,sai dai yau ga dukkan alamu da shirin fita yashigo dan ko zama bai yiba yagai shesu yajuya yana kokarin fita, Inna tace
"Mai sunan malan kazo min da goro wan da ka kawo min ranar ya kare".
To kawai ya ce yayi waje.
Bayan sallar Isha muna zaune Inna ta dubeni tace
"Tashi maza kije ki karɓo min goro gun Mai sunan malam, ni na iya irin wannan zama babu a bun mosa baki".
mikewa nayi nafita.
Ina fita daga É—akin yana turo kofar parlour'n,naÉ—an tsaya yakara so ciki ganin yana kokarin wucewa É—akin da Inna take ciki nayi saurin cewa
"Ya SALEEM wai kabani goro in ji Inna".
É—an gajeren tsaki yaja sai ya juya yasoma tafi har yakai bakin kofar parlour sai yace
"Zo ki karɓa mata".
yafaÉ—a tare da buÉ—e kofar yafita.
Bedroom nawuce na É—au hijabi na zura kan doguwar rigar baccin da ke jikina nayi waje,ina fita na hango shi tsaye rike da waya a kunne Shi dai kullum da waya a kunne. In da yake na nufa lokacin shikuma ya sauke wayar daga kunnen shi yashige cikin side É—in shi, nabi bayan shi da sauri ina shi yana shigewa cikin bedroom É—in sa, sai naja natsaya a sakiyar parlour'n.
Ido nayi ta zubawa kofa dan ganin fitowar sa amma shiru,har nafara jin kafafuna sun gaji da tsayuwa,a sannu na taka na isa bakin kofar, na daura hannu na jikin kofar nasoma knocking a hankali har sau uku kafin na sau ke hannuna,shiru bai buɗe ba nakuma ɗago hannu zan kai jikin kofar, sai ya buɗo kofar da karfi tare da riko hannu na ya fizgo ni cikin bedroom ɗin,yamai da kofar yarufe sai ya tura Ni jikin kofar ya manna baya na da jikin kofar, yayin da hannunsa guda ke rike da nawa,ƙwayar ida nunsa yasanya cikin nawa yana yimin
Kallon cikin ido,
sai kuma ya furzar da iska daga cikin bakin sa kana yace
"Jiranne bazaki iyaba sai kin ƙwanƙwasa min kofa?".
Kai nashiga girgizawa dan narasa ma me zan ce dan tsoro.
Ida nunsa ya janye cikin nawa sai ya juyar da kansa gefe, tare da kuma furzar da iska, sai ya saki hannuna ya juya.
numfashi'n tsoro na sauke jin yasaki hannu na dan nagama É—auke wuta kan cewa buguna zaiyi,
lai da ya É—auka kan mirror yamika min da sauri na amsa na juya da sauri sai naji ya..............
Mommyn Twins ce
*🌺HAMDAH🌺*
*NA*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_(Book one)_
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ?*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇ðŸ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
MARUBUCIYAR👇ðŸ»
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇ðŸ»
*HAMDAH*
My no 08034690723
🅿�15
Ya kuma rike min hannu tare da juyo ni,har sai da na É—an garu da jikin sa, nayi saurin ja da baya sai naji kofa ta tare ni, gani na daf da shi ba karamin tsorata nayiba,
fuska ya suke tare da faÉ—in
"Abin banza ne Ba kuÉ—i a kasa a ka siye shiba".
jin a bin da ya faÉ—a sai nayi saurin É—agowa na kalle sa, ba shiri nayi kasa da kai na ganin ni yazuba wa ido fuskar sa kuma a suke,
"Zaki É—au ka ne ko tsayuwar zaki cigaba da yi".
Da sauri na kalli in da yayi nuni da yatsar sa goron ce kwara huɗu a kasa, saurin kallon lai dar da goron ke ciki nayi sai naga laidar taɓule ta kasa, bani raba ɗaya biyu garin saurin da nake ne handle yaɓula laidar, da sauri na zame kasa nashiga tsino su.
Hannun sa ya É—ago yacusa cikin sumar kansa yayin da É—aya hannun sa ke rike da gungun sa, a hankali ya juya yasoma tafi wata kofa naga yashiga wacce nafi zaton bathroom ne,
ina ganin shige warsa nayi saurin mikewa na fice daga cikin É—akin da sauri,
Ina fita naja wani irin wawan burki kaÉ—an yarage muyi karo da Na'ima da tasako kai tana kokarin shiga É—akin,
Cikin wani irin masha huriyar tsananin tarin mamaki take bina da wani irin kallo wan da yafi kama da kollon tuhuma.
Gefen ta na raɓa nawuce da sauri nafice gaba ɗaya daga cikin side ɗin.
Bayan ta tabi da kallo har taɓace wa ganin ta,wani uban numfashi tasauke tare da furta
"Kutumar uban can uban me take a nan".
Da sauri ta bankaÉ—e kofar tashiga kamar wacce a ka wurgo,sai tashiga bin É—akin da kallo yayin da takejin zuciyar ta yana wani irin tafarfasa,
HAMDAH har cikin maƙwancin minta lallai tayi mugun yin sake.
tawani taune baki tare da yin ƙwafa, jin saukar ruwa a bayi yasata nufar kofar bayin ta tura kofar da karfi tasako kanta ciki.