Sashe 12
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin Jin azaba da sarawar da kaina keyi Dan bakaramin buguwa Kan yy ba,nakai hannu tabayan keyana takasan mayafin kaina nacusa hannu nashafo gun, tareda Ciro hannuna nawaro Ido Ina kallon hannun Dan ganin ko gun yayi jini, Dan irin rad'ad'in da gun yake min yafimin kamada Kan fashewa yayi,
Na yarfe hannu hawaye nazuba na ce
"Wayyo Allah kaina".
Harara yawatsa min lokacin da yakarasa Zama Kan kujera 2str, Niko matsawa nayi na Jin Gina da jikin garun Ina ci gaba da masar kwalla.
Wayarsa ya Ciro yadaddanna
Fuska a murtuke yakalleni tare da fad'in.
"Zonan! Kuma kafin ki iso Nan kishare wad'annan hawayen gulmar tun Kan in samo Miki nagaske".
Tafin hannuna nakai fuskata nashare hawayen natako a hankali Nazo in da yake, a kasa nazauna dirshen a gaban sa,
Wayar yamikamin batare da yy magana ba,
Mika hannu nayi na amsa ido natsurawa wayar araina nace
"To nikuma me zan yi dashi".
D'ago kaina nayi nakallesa,
Ganin yatsareni da nashi idon kana yakuma kalli wayar,
cikin hanzari namayar da ido na Kan wayar ganin yadad'a tamke fuska,hannuna na rawa Dan bansan me yake nufi da bani wayarsa ba,Niko gyara rikon danayiwa wayar nayi da kyau ganin kamar zai fad'i saboda rawar da hannuna keyi,
Sanadin haka kuwa sai hannuna yad'an matse gefen wayar Nan fuskar wayar takawo haske.
Da mamaki nake kallon Number Mai d'auke da sunan Inna, 20 second shine adad'in dad'ewar d'aga Kiran da Inna tayi,cikin sauri nakai wayar kunne cike da zakuwa da son Jin muryar Inna ta,
Jiyo muryarta nayi tana fad'in
"Yo d'annan ka Kira waya Ina magana kayi burus Dani, wannan irin bahagon halin nakadai Allah shigyara".
"Laa Inna nicefa".
Nafad'a Ina washe Baki,
Inna tace "yo kema kyayi shiru kinaji nayita b'ab'atu ni kad'ai, yagidan kinadai lfy ko? tun yaushe nakesa akawo Miki waya naji lfyarki Abu yagagara,shikuma wanna Mai bakar zuciyar tun farar safiya nace yabani ke yatsaya yimin halin NASA sai yanzu yaga dama kenan".
"Ayya Inna ai da bakisa an kawomin bama nida gobe zan koma ko kin mance gobene zancika sati d'ayan,dama ai cemiki nayi sati d'aya zanyi nadawo".
Cikin tsigar kwantar da hankali da lallami
Inna ta ce
"A'a HAMDAH kada kizo kinji?' kibari ni zanzo".
"Nidai Allah Inna bazan zauna ba gari na wayewa zan dawo garama kisani Kuma n."
Fizge wayar yy batare da yabari nakarasa abin da zan fad'an ba, ya ce "ko yanzuma kihau mota ki koma, akan shirmen banza kuka tsaya batamin Kati".
Mikewa nayi tsaye naturo Baki tare da yin magana cikin zuciya
"Mugu ai ko baka cebama komawa yazama Dole yaushe zan zauna Kai da matarka kukasheni bb wan da yasani".
tsaki yaja tare da jefa wayar cikin aljuhu.
Niko mayafin kaina daya zamo saman kafad'a ta nagyara, kasan cewar bb d'ankwali kaina ga Kuma gashina dayake atsefe najuya Ina kokarin barin parlour'n.
Kallon laidar dake gefensa yy wan da yashigo rike da shi a hannunsa, ya ce
"D'auka kib'ace min da gani Monday me zuwa Zaki fara zuwa makaran ta Allah yasa naga wani abinda ba dai-dai ba kiga abinda zan Miki".
Da sauri nad'ago kwayar idona nasauke kanshi Jin abinda yafad'a, saurin cire idan nayi akansa ganin yadda yawasomin wani kallo, Baki nakuma turawa nasun kuyo nad'au laidar irin na shopping innan ne Mai d'an girma najuya nayi hanyar bedroom Ina kunkuni kasa-kasa.
"Cap nida ba fita nayi amakarantar danake ba mekuma zai sani Kuma shiga wata makarantar, nida gobe zan koma ma babu wata makaran tar da zanje".
Tura kofar bedroom nayi Ina shiga nayi wurgi da laidar a Kan gado,wasu daga cikin kayan ciki suka fita suka zube Kan gadon,
Nahayo gadon tareda janyo laidar nafidda sauran kayakin ciki.
Uniform ne kala hud'u biyu iri d'aya biyu iri d'aya d'agosu nayi Ina dubawa
"Wato na islamiya da boko kenan".
Tab'e Baki nayi nawurgasu can gefe, sauran kayan ma kamarsu sandal da safa da dai sauran kayan bukata na makaran ta duk nakwashe natura cikin laidar nawur gashi can gefe, sauka nayi a Kan gadon nazaro akwati guda d'aya cikin set in akwatunan dasuke jere saman wardrobe,kana na bud'e wardrobe in nasoma jidar kayana Ina sasu ciki, Saida nacika cikin akwatin dam sannan naja zip narufe na aje gefe.
Bathroom nashiga nayi alawala Nazo nagabatar da Sallar magriba.
A b'angaren Inna Jin HAMDAH tayi shiru yasata fad'in "ke HAMDAH kinajina ko? kizauna ni zanzo".
Jin shirun yy yawa saita ciro wayar a kunnan ta tana fad'in
"Fatu dubamin naji tayi shiru".
Karb'ar wayar Fatu tayi tace "Inna an kashe ne".
Gyara Zama tayi ta ce "maza sake kiramin shi".
Tom tace Nan takuma maida Kiran yayita ringing harya yanke ba'a d'agaba takuma Kira har sau uku Bai d'agaba.
Shiko Ya SALEEM shigowar Kiran nafarko wayar tana hannun sa Yana kallo Kiran har ta yanke,aje wayar yy kan bedside yanaji wasu Kiran sukata shigowa akai-akai, yamike yashige bathroom dan dama Shirin wanka yake.
Fatu takuma duban Inna tace "Inna har yanzu ba'a d'agaba".
"Toyi maza ki kiramin Shu'aibu nasan halin 'yarnan Sarai tun da tace zata dawo tofa sai ta dawon".
To tace kana ta talalub'o Number'n Abba ta danna mishi kira,aka ko yi rashin sa'a numbern Bai shigaba da alama duk in da yake to akwai karancin network agon,
Nan tasanar wa Inna Shima Bai shigaba,ta ce "to kira Idris".
Tana dannan Numbern Abbu kuwa yashiga bugu d'aya anabiyu yad'aga Tamika Mata wayar, ta amsa tare da gyara Zama takai wayar kunnen ta.
A b'angaren Abbu sallama yy yad'aura da fad'in "barka da da dare Inna".
Ta ce "yauwa".
Wani gaisuwar yake kokarin Mata tace "Idris bar gaisuwar Nan, yanzu mukayi waya da yarin yarnan HAMDAH tace wai gobe zata dawo nasan halinta kaje kahanata zuwa ni zan zo daga baya".
To Abbu yace yasauke wayar Yana murmushi afili yace "HAMDAH kenan 'yargidan Inna".
Washegari Ina idar da sallar asuba namike Kan sallayar daniyyar in d'anyi bacci kafin gari yy haske natafi Dan nasan har idan nahau gado naji laushi tofa bazan tashi da wuriba,
Ina kwan ciya kuwa bacci Mai dad'i yad'au keni,ban farkaba sai wajen karfe 11 da sauri namike Ina mamakin tsawon lokacin danayi Ina baccin, bathroom nashiga yau ko tsayuwa wasa da ruwan banyiba nayi wankan nafito,
Mai nashafa sai 'yar pauda da man Baki,
Naje nad'au Kaya da tun jiya nashirya Kaya cikin akwatin nacireshi na aje saman bedside drower,riga da zanine na atamfa atamfar Reed and blue ne sai d'an rasin black and white ajiki rigar 'yarcas da ita,
Nasaka rigar wacce tazaunamin d'amas ajiki nad'aura zanin, sannan nad'au d'an kwali da gyale, nakoma gaban mirror nad'aura d'an kwalin tare da fesa turare, nayafa gyalen a kaina kallon agogon dake like ajikin garun d'akin nayi karfe 12,na Isa inda akwatin yake na janyoshi nanufi parlour.
tsayuwa nayi a tsakiyar parlour'n nakai hannu Kan cikina dake tad'an murd'amin tun sanda nashiga wanna har nafito nasoma Shirin kasan cewar kad'an-kad'an yakemin a lokacin nasa araina bazan tsaya cin abinciba saina Isa Dass,
Yanzu Kuma jinayi cikin yanad'an murd'amin sosai.
Aje akwatin nayi nanufi kitchen ruwan Lipton nad'aura Kan gas sannan nafasa kwai guda uku nasoya, cikin sauri nakamla had'a breakfast in kasan cewar bawani mai wuya bane,na tattaro nakoma parlour.
Motar Abbu ne yy parking a farfajiyar gidan, da sauri Ya SALEEM dake zaune cikin babban parlour yamike yanufi waje sanin yasan da zuwan Abbu'n shiyasa Bai tafi office ba,tun ajiyan da Abbu sukayi waya da Inna yasanar masa cewa Inna ta aikeshi gun HAMDAH Yana zuwa gobe in Sha Allah, Kai Ya SALEEM ya girgiza tare da tab'e Baki Wai ace babba kamar Abbu Wai shine Inna zata aika wannan Æ´ar tsohuwa da fitina.
Cikin hanzari yakarasa in da Abbu yake tsaye suna gaisawa da ma ai katan gidan, ritsinawa yy cikeda girmamawa yashiga gai dashi tareda yimasa barka da zuwa,kana yamike tsaye ya ce "Bismillah Abbu".
Yafad'a tare da nuna Masa hanya,Yana gaba Abbu na biye dashi suka nufi Side in HAMDAH, suna Isa bakin kofar part in yad'aura hannunsa Kan handle ya murd'a tare da tura kofar.
Da sauri nad'ago nazubawa kofar Ido Jin karar bud'e kofar dai-dai lokacin yasanya kafarsa yashigo,
baya yaÉ—anyi sai Yakuma jawo kofar yadaÉ—a bud'eshi sosai yakuma ja da baya cikin girmamawa yace
"Bismillah shigo Abbu".
daallama Abbu yasanyo kansa cikin parlour'n, da sauri namike tsaye ganin
Wanda suke tare da shi Baki nawashe na ce "laa Abbu sannu da zuwa".
Murmushi yy suka karaso cikin parlour'n yazauna saman kujera,shiko Ya SALEEM kasa yazauna gefen Daman shi,cike da Jin dad'in ganin sa namaso nazauna kasa gefen hagunsa.
D'an matsowa na kumayi tare da gyara Zama nace
"Ina kawana Abbu ya su Mamie da Ummi'na".
Murmushi Mai fad'i yy ya ce "duk suna lfy sunce nagaidaki".
Kai na gyad'a nace "to su Nusaiba da Fauzan su basuce a gaida niba?". Nakareshe maganar tare da d'an langwab'ar da kana gefe.
Yace "na mance ne su suka Fara cewa nagaida ki kafin su Ummin ku".
Murmushi nayi cike da Jin dad'i da kewar Æ´an kannena.
Kallon a kwatin dake a je tsakiyar parlour'n Abbu sai kuma ya jinjina kai akasan zuciyar sa kuwa yakefad'in
"Ƴar gidan Inna kenan yarinta a kwai dad'i in ban da yarinta waza a Kai gidan aure yace sati
guda zaiyi yakoma gida".
Afile Yakuma murmushi yayi kana yamai da kallon sa kaina ya ce "HAMDAH wannan jakar Kuma meyasa a ka fito dashi Nan ki kaishi d'aki Mana".
Muskutawa nayi na É—an kalli a kwatin turo baki gaba nayi nace " Abbu Dass zan tafifa".
Gyara zama yy cikin dabara da hikima irin tasu ta manya yace
"To yanzu tafiyar zakiyi kenan?".
Kai nagyaÉ—a alamar Eh kana na É—aura dafaÉ—in "Amma sai katafi kafin natafi".
É—an shiru yayi tare da É—an tsuramin ido sannan
Yace "to meyasa zaki tafin?".
da sauri nace "Abbu ni kawai tafiya zanyi gun Inna, ni É—aya kawai kamar mayya ni dai tsoro nakeji, da daddare sai na rufe idona da karfi kafin nayi bacci, kuma ma ai sati É—aya nace wa Inna zanyi kuma yaune satina É—ayan".