Sashe 28
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali narika jin kamshin sa na masoni,zuwa can sai naji motsi kusa da ni. duk da nasan shine dan kamshin sa ya sanar min da hakan,
ban É—ago ba sai ma sautin kuka na da nakara,
Jin karar buÉ—e kofar sai na É—ago da sauri dai-dai lokacin yake zare key É—in da yabuÉ—e kofar da shi,
da sauri na mike na sako fata saman step É—in da yake kai tare da jan guntun tsaki, nawuce shi nashige ciki da sauri.
Direct bedroom na shige cike da bakin cikin a bin da ya min, nayi niyyar kwana a gida amma yahana ni yaÉ—au koni yadawo da Ni sannan kuma yace wai na kwana a waje,
Ina shiga É—aki nazube kan gado naci gaba da kuka na.
Da karfi a ka turo kofa jin kamshin sa yasanar min shine, yatako bakin gadon sai ji nayi ya zauna daf da ni kokarin, matsawa nake dan jin yan da yamannu da jikina sosai, sai jinayi ya yasako hannun sa ta kasan ciki na yaÉ—a go ni gaba É—aya ya rungume ne tare da
matseni da karfi har sai da naɗan saki kara, cak na sai da kukan da nake sa bo da tsoro mai haɗe da mamaki, ban kaiga dawowa daga duniyar mamakin da natafi ba naji ya sauke hannun sa kan.......�
*Kuyi maneji bayawa*
*Gaskiya yanzu ina busy bana da time sosai ba lallai bane kurika jina kullum*
Mommun Twins ce
*🌺HAMDAH🌺*
*NA*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_(Book one)_
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ?*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇ðŸ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
MARUBUCIYAR👇ðŸ»
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇ðŸ»
*HAMDAH*
My no 08034690723
🅿�16
Kan bakina yakamo lips É—ina ya haÉ—a ya matse da É—an karfi,
musu-musu na soma yi ina jujjuya kai, dan naji zafin yadda ya matse min baki ga matseni da yayi a jikin sa ko ƙwakƙwaran motsi nakasa, kallon cikin ido yake min yayin da sautin numfashin sa ke ɗan fita da sauri-sauri, niko tsorone yadaɗa rufeni ganin yanayin nasa,
A sannu yashiga
sassauta rikon da yayi min, sai ya
saki lips É—in.
Da sauri na kai hannuna kan baki na dan, kafin yasaki lips É—in sai da ya ja shi, yunkurin mikewa nashiga yi amma na kasa sabo da yanzu hannun sa da yacire kan bakina, baya na yamayar yadaÉ—a zagaye ni da shi.
Hawaye nasoma dan ganin yaki sakeni,
Idon sa ya saka cikin nawa da ke siyayar da ƙwalla da sauri na rufe idanuna, dan kallon nasa tsoro yafara bani, jin yadda jiyoyoyin idanuna ke wani irin fisga a duk harbawan second da idanunsa ke cikin wana, cikin wani irin murya da yafi kama da mai jin bacci yasoma magana
"Ni kikewa tsaki ni sa'arki ne?".
da sauri na buÉ—e idanuna tare da girgiza kai nace
"Dan Allah kayi hakuri wlh ba da kai nake ba".
Nayi maganar hawaye na ciga ba da zuba a ido na,
Hannunsa ya cirosu a bayana da sauri na mike a jikin sa na diro a gadon na masa can,
Mikewa tsaye yayi ya ya mika hannu yafisgoni na dawo jikin sa cikin suke fuska yace
"Rufamin baki kishare hawayen nan".
Da sauri natoshe bakina da tafin hannuna,
"Cire hannun kishare hawayen kikuma dai na kukan".
YafaÉ—a idanunsa a kai na,
hawayen nashiga share wa sai dai kukan ne nakasa dai nashi, sai ma ji nayi kamar daÉ—a karuwa yake da kanshi.
Shiru yayi yana kallo na a hankali yadaÉ—a maso da ni jikin sa, yasaka yatsar sa ya lakato hawayen da ke bin fuskata, sai ya É—ago yatsar zuwa saitin
fuskar sa yaÉ—an sura masa ido sai
kuma ya soma magana.
"Ban ce ki rufamin baki ki dai na kukan nan ba?".
Yakarashe maganar yana mai da idanun sa kaina,
kai nashiga gyaÉ—a wa da sauri ina kokarin sai da kukan, ganin yan da ya suke fuskarsa a karshen maganar,
tafin hannuna na saka na share hawayen tare da É—an jan shashsheka sai kuma na shiga faÉ—in
"Dan Allah kayi hakuri Ya SALEEM Allah ni bawa kai nayiwa tsaki ba".
Ido kawai ya tsura min batare da yakuma cewa komai ba,niko baki na turo gaba,ina kokarin janye jikina da ga gare shi,
Sakeni yayi yajuya yasoma tafiya ya isa bakin kofa ya É—aura hannusa kan handle sai ya juyo tare da faÉ—in
"Allah yasa wani yakuma zuwa kice zaki bishi wani gurin kigani tun da ke baki da hankali,
kuma kada ki kuskura na fita kici gaba da kukan nan idan kuma ba haka ba....."
Sai ya kaÉ—a yatsar sa, tare da buÉ—e kofar yafita,
Komawa nayi da baya nazau na bakin gado,
na turo baki tare da murguÉ—a shi
"Ina ruwan shi idan ma nayi kukan, dan mugun ta Inna'r ce zai hanani bi, kuma tana dawowa ma tare zamu koma Dass da ita".
Washegari
Ranar haka na wuni gidan gaba É—aya babu daÉ—i sai naga gidan yayimin faÉ—i haka,
tunanin Inna duk yabi ya dame ni ina son na gan ta, sai dai na tabbata Ya SALEEM bazai taɓa barina naje gida ba,
narasa me yasa yanzu yake hanani fita, da zarar nazo fita a gidan zai ganni yakuma hanani fitan,
da kuwa har nafita bai ma san nafita ba har naje na kwana ma a gidan mu bai sani ba,
amma yanzu da zarar nayi yunkurin fita zai ganni yakuma hanani fitan.
Haka nan dai ranar nawuni babu daÉ—i gashi babu makaranta bare na fake da zuwa makaranta naje gida.
fito wata daga bayi kenan É—aure da towel a kirjina,
nanufi parlour da É—an sauri jin wayata da na barshi cikin parlour'n na ringing, kafin na isa ma Kiran ta katse,
Na É—au wayar ina duba mai kiran nawa da kusan karfe 10 na daren nan,ganin Number ne sai nashi ga kokarin mai da kiran dan sanin ko wane ne,
dai-dai lokacin a ka turo kofa da sauri na juyo,
lokacin yake mai da kofar yarufe,
yana rike da jakata da na barshi a parlour'n Ummi na,
yatako cikin parlour'n a hankali,
kafata na É—aga ina kokarin barin gurin duba ga a bin da ke jikina towel ne kaÉ—ai, kai na ma babu ko É—an kwale yana ma jike sabo da wan keshi da nayi.
kafin nayi yun kurin barin gurin har ya isoni cikin parlour'n, ya tsaya É—an nesa da ni
"Ke zo". yafaÉ—a, ida nunsa a kai na, a hankali natako nazo in da yake,
laɓɓansa yasoma masasu cikin yana yinnan nasa wan da yafi kama da dole a ka sashi maganar kokuma bacci yake ji
yace "Kina gani na da jakar ki baza kizo ki karɓa ba ni ɗan ai ken ki ne?".
komai ban ce ba sai tura bakin da nayi na miko hannu ina kokarin amsar
jakar, sai ya riko hannun nawa yarike cikin na shi,
ya janyo ni daf da shi,a sannu ya a je jakar a kasa,
yadube ni
yana cigaba da faÉ—in
"Ni É—an ai ken kine da zan É—auko miki a bin ki baza kiyi min godiya ba".
bakin nakuma turowa gaba nace
"Kayi hakuri".
"Godiya nace ba hakuri ba".
kasa nayi da kai na ganin irin kallon da yake wurgamin mai sani jin wani irin a bu a cikin jikina wan da yafi min kama da tashin tsigar jiki,
"To nagode".
nafada ina É—an jan hannu na da tafin hannuna ke cikin nashi, ya sarkafe yatsunmu guri guda .
Ɗaya hannunsa yasaka yaɗa go haɓata tare da jefa idon sa cikin nawa
"Ok, to ma zakice irin bazaki faÉ—e shi kai tsaye ba sai kin sa to É—in baki goden ba kenan".
"Ya ilahi Ya SALEEM yafiye korafi wannan wani irin mutum ne,ko mai zakayi wai shi sai yaci gyaran ka".
Katse min tunani yayi da jin irin a bin da yake daÉ—a yiwa tafin hannuna,
"Nagode".
nafurta da sauri,ina taÉ—an jajjan hannuna, bai kuma cewa komai ba sai cigaba da haÉ—e tafin hannun mu yake,
zuwa can kuma sai ya cire hannunsa da ya ɗago haɓata da shi, ya cusa hannun cikin suman kansa tare da kawar da fuskar sa gefe ya furzar da iska cikin bakin sa, sai ya saki hannuna.
Da sauri na sun kuya na É—au jakar na nufi kofar bedroom har nakai hannuna zan buÉ—e kokar ya kuma dakatar da ni ta hanyar faÉ—in
"Ke". sai naja natsaya nan bakin kofar a sannu yatako in da nake sai ya saka hannun sa kan kafa ta, in da gashi na ke kwance a gun,
yaÉ—an murza gashin da yatsun sa kana ya furta
"Haka kike yawo kanki a buÉ—e".
da sauri nace
"Wan ka nayi".
"To idan a kayi wan ka sai baza a ɗaura ɗan ƙwali ba".
Shiru nayi ina jin yadda yake cigaba da murza gashi na, sai ya saki gashin da sauri na shige cikin bedroom É—in.
Ina shiga ciki na a je jakar nawuce da sauri naje na ciro kaya nasa ka....
Yau kwanan Inna huÉ—u da tafiya kullum sai mun yi waya nayi ta ce mata ta dawo ni nagaji da zama ni kaÉ—ai kokuma tace wa Ya SALEEM yabar ni naje, tace a'a nabari ai takusa karasa satin da zata musu ta dawo...