Sashe 50
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Free page yakusa kare wa amaso acigaba da biya 👉ðŸ»my no 08034690723_
🅿�28
Nan take wani farin ciki yakuma lulluɓe fuska da zuciyoyin kowa,Abbu yasake wani kayataccen murmushi irin nasu na manya,a ɓangaren Abba ma haka,Mamie Kam ma ba'a magana sai yi take kamar zata rungume ni,har sai da taɗaura hannunta a kaina tashafa,
Ummi kam na gefe itama da ka ganta kasan tana cikin mashahuriyar farin ciki sai dai ita nata tana haÉ—awa da kawaici, Aunty Rafee'at da Aunty Jaleela sai washe baki suke musamman Aunty Rafee'at sai in munhaÉ—a ido da ita sai tayi min dariya.
cikin rashin fahimta nake bin su da ido,a raina nake faÉ—in
"To wacece mai cikin acikin Aunty Rafee'at da Aunty Jaleela dasuke ta murna haka dajin watannin cikin?".
maganar Inna ce yadawo dani daga duniyar tunanin dana lula,
"Kai madallah Allah yaraba lafiya".
tafaÉ—a tana washe baki, ameen Aunty Jaleela da Aunty Rafee'at Mamie suka amsa dashi.
Ummi kam laɓɓanta ne suka motsa alamu ta amsa acikin zuciyar ta ne. nan Abba da Abbu suka fita suka nufi masallaci dake nan cikin asibitin jin ana kiran sallar Isha, zuciyoyi da fuskokin su ɗauke da farin ciki mara misaltuwa. Aunty Rafee'at da Aunty Jaleela ma suka fita waje gun mazajen su
Inna kuwa duban ta takuma mai dawa ga Ya SALEEM sai kuma ta taɓe baki tace
"Yooo ina tanbayar ka sai wani amsa kake bani ciki-ciki wane mai ciwon hakori,iya shegen banza yanzu wani ɗan kaniyar ne yamata cikin, da bacewa kayi baka so ba ina har ɗaki kabini kanayi min taɓara saboda an aura maka ita, yanzu ina gashi ka saka mata ciwo yooo ciwo mana haka zatayi ta fama ta haifa maka iya shegen banza"...
Wani irin sinkewa gaban kirjina yayi cike da tsoro nawaro ido sai yanzu nagane cewa batun akai nane "Nice da ciki?!!!" nayi maganar acikin raina.
nan da nan hawaye yacika idona tuni suka fara tsiyayo wa cikin jin tsoron yan da naga Inna ta haÉ—e rai sai nashiga juya kai murya na rawa nashiga faÉ—in
"Wlh babu ruwana Inna wllh Ya SALEEM ne ai sai da nace masa kin hanani shine ya...."!
wani irin tsawa Ummi ta daka min bashiri nahaÉ—iye ragowar maganar tawa É—aga inda take tsaye tadubeni tare da faÉ—in
"Rufawa mutane baki waya tanbaye ki🤦ðŸ»â€â™€ï¸? sha-sha-sha kawai, kisake buÉ—e baki agun nazogun na faffasa miki baki".
ganin Ummi na maganar tana É—an matsowa yasa Mamie dawowa tagabana ta tsaya tana faÉ—in
"A'a Ummi'n Fauzan barta taji da abun da take ji ina yanzu tasami kanta".
Ummi ko ƙwafa tayi takoma in da take tsaye tana ai kamin harara.
Ya SALEEM kansa ya sunkuyar kasa a sannu yazame jiki yafice a É—akin.
Mamie ta dubeni da kyau cikin tausasa murya tace
"Tun daga parlour har cikin É—akin ki sirrinki ne kada ki sake kokarin buÉ—e shi kinji?".
kai na gyaÉ—a tare da yin kasa da kai cikin jin kunya.
Inna kuwa cewa tayi
"Yooo ai tarbiyya ce kunga irin tarbiyyar mu ba irin nakuba wannan ƴar ma Nusaiba in zan koma da ita zan koma dan ni ban yarda da irin tarbiyyar ku na zamanin yanzun ɗin nan ba, yo mu zamanin mu har akai mace ɗaki batasan menene zaman auren ba miji shi zai nuna mata, amma azamanin yanzu tun ƴa bata tafasaba zata kone, babu abun da bata sani ba, yooo wata tsiyar ce ba gasunan muna gani ba wacce taji tarbiyya ayanzu itace take iya ɗan daurewa har takai budurci gidan auren ta ita ɗin ma addu'ar iyaye da jajircewar su ne, wasu kam a iska suke yada nasu dan basusan muhimmanci da darajar saba sai sun shiga gidan aure surika ciza yatsa, shikuma kamar madara yake da zarar yaɓare ba'a kwashe shi
abune mai daraja da kima agurin kowata É—iya mace,
in kika tattala kanki kika kai shi gidan aure to har tsofa miji bazai taɓa dai na ganin, kima daraja yarda mutuncin kiba, to ni ban yarda da wannan tsiyar ba da sakaci irin nawasu iyaye".
Kai Ummi tajinjina da gamsuwa da maganar Inna dan duk abun da tafaÉ—a gaskiya ce,
a zamanin yanzu ana samun wannan sakacin ne daga gurin wasu iyayen,
yana da kyau idan kina da ɗiya mace,kijajirce sosai wajen bata tarbiyya ki janyota jikin ki ki zamo kece babbar kawar ta kuma aminiyar ta, kiyi kokarin jajir cewa wajan nuna mata mai kyau da mara kyau da yar dar ubanji bazata taɓa hofanta ba,
"Allah ya shiryar da É—auka cin al'ummar musulmi baki É—aya".
Ummi tafaÉ—a acikin zuciyar ta tana kuma amsawa da
"Ameeeen yarabbil izzati"...
Mamie mace mai kima da dattako murmushi tayi kana tace
"Haka ne Inna Allah yasa mu dace"....
Ko da a ka idar da sallah su Abba suka shigo harda su Dr Farooq da barrs Aliyu su Aunty Jaleela sukam dama tun da aka shiga salla suka baro wajen mazajen nasu domin su sami jam'i,
Abbu yace su Aunty Rafee'at subi mazajen su sukoma gida dare yayi,dan tuntuni lokacin tashin Dr Farooq yayi sabo ina asibitin ne yasa bai koma gida ba.
sai da yadaÉ—a dubani sosai kana yace zuwa an jima Nurse zata shigo ta É—aura min ragowar ruwan idan na huta,kana suka tafi.
suna tafiya bada jimawa ba su Abbu Mamie Ummi ma sukayi mana sallama, Mamie tadube ni tace
"Me kike so a girka miki?".
kasa nayi da kaina ina wasa da Æ´an tsasuna, murmushi mai sauti tayi kana tace
"FaÉ—a min abun da kike jin sha'awar sa".
tafaÉ—a cikin nuna kulawa sosai
A hankali nace
"Wainar fulawa da yaji banda kwai".
fuska É—auke da murmushi tace
"To yanzu kuwa za'a kawo miki"....
Sai da su Abbu suka tafi kafin Ya SALEEM yashigo dan tun da aka idar da sallah zama yayi a cikin masallacin.
Har lokacin ina zaune Inna na bayi tana al'wala yana shigowa tana fitowa,
duban sa tayi tana faÉ—in
"Kai mai sunan malam anya kaci abinci ma kuwa yau? ga abinci can nazuba maka kaci".
baki yataɓe yakaraso yazauna bakin gadon tare da soma latsa wayar sa kana yace
"Ni nace miki inajin yunwa ne?".
"Yoo gani nayi tun safiya kana tsaye banga kasa komai a bakinka ba to shike nan kai ai ba a yimaka gwanin ta".
tafaÉ—a tana gyara mayafin kanta kana tacigaba da faÉ—in
"Ta'ina ma mutum zaiyi sallah anan ba sallaya É—azu ma Umar ne yakawo min sallayar sa".
batare daya É—ago ba yace
"Kije masallaci can waje mana kiyi sallar".
"To ai kam gara masallacin".
tafaÉ—a tana nufar kofa tafita,
duban sa nayi tare da lankwashe kai nace
"Nima zan je nayi sallar ko sallar asuba banyiba".
nafaÉ—a murya a marairai ina cuno baki gaba,
A hankali yaÉ—a go kansa yasauke idanunsa cikin nawa sai ya aje wayar a gefe yariko hannuna yahaÉ—e tafin hannunmu yadunkule shi,
yamiko É—aya hannunsa zuwa kan cikina sai ya manna tafin hannunsa sosai a hankali ya lumshe idanunsa yakuma buÉ—e su cikin nawa, a sannu yashiga motsa lips É—in sa
"ÆŠazu ai baki da ikon yine, yanzu kam zaki iya ko?".
kai na gyaÉ—a ina janye idanuna daga cikin nasa idon,
"Ok". yafaÉ—a tare da sake hannuna yaciro É—aya hannunsa da ke manne a kan ciki na yasauka a gadon tsayuwar sa ya dai-dai ta,ganin yana shirin É—auka tane yasani saurin zamowa bakin gadon nasauko sai yariko hannuna yana faÉ—in
"Zaki iya tafiya?".
kai na gyaÉ—a masa,
yana rike da hannuna muka shiga bayin,tsayuwa nayi asakiyar bayin mai kyau da tsaruwa tsaftsaf dashi kamar ba banÉ—akin asibiti.
"To yi al'wala'n". yafaÉ—a yana dubana,
É—an kallon sa nayi nace
"Zanyi wanka tukun jikina warin magani yake min".
murmushi'n fuskarsa ne yakaru kana yace
"To yi wankan zai bari".
yafaɗa tare da soma kiciniyar tuɓe min doguwar rigar dake jikina....
sabulu yaɗau ka wan da ke adane acikin ƙwalin sa yazo gaba na, hannu namika ina kokarin karɓar sabulun da faɗin
"Ya SALEEM kafita kar Inna tadawo".
rike sabulun yayi gam a hannunsa yace
"Sai me in ta dawon kina tsoron kar ta yankaki ko shiyasa É—azu kika faÉ—a mata sirrinmu ko,harda zame kanki kibani laifin nika É—ai,bakece mai tayani hirar ba?".
yayi maganar idanunsa a kaina
kasa nayi da kaina sai kuma na turo baki gaba,
A hankali yafurta
"Aha bakece ba??".
rau-rau nayi da ido tsorona É—aya kada yacewa Inna hira yakece natayashi ita kuma ta yarda. cikin rawar murya nace
"Ni dai Allah babu ruwana".
nafaÉ—a hawaye taf idanuna,
"Kuka zakiyi ba hawaye ba dan kuwa yau fitinanniyar kakar nan taki yankaki zatayi tun da gashi ƴar ke ɗin nan har kin iya karɓar ajjiya wajen hira".
tuni hawayen yafara zuba sai nashiga faÉ—in
"Wlh Allah babu ruwana ai kai ne".
nashiga bubbuga kafafuna a kasa,
ido yawaro da sauri yasaki sabulun dake rike a hannunsa kasa yajanyo ni jikinsa yana faÉ—in
"Ke kinutsu fa".
kai narika juyawa cikin kirjin sa ina cigaba da faÉ—in
"Ni dai babu ruwa na ai kai ne".
cikin hanzari yakai bakinsa saitin kunnena a hankali yace
"Ki nutsu kidai na jijjiga jikin ki dan Allahhhhh".
numfashi yaja kana yacigaba da faÉ—in
"Babu abun da zata miki duk laifin zan É—aurawa kai".
tallafo fuskata yayi da tafin hannunsa yasa tafin hannunsa guda yashare min hawaye yana bina da wani irin sihirtaccen kallo mai haÉ—e da murmushi,nidai ido na zuba mishi dan nagaza fassara irin kallo da kayataccen annurin fuskarsa dake bayyana tun É—azu na musamman.