Sashe 41
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sallah juma'a aka É—aura auren Rabi da angonta muna tare da ita dan taki masawa ko nan da can abin cima tare mukaci,
da sauri na É—au jakata dake gefe na na zuge zip É—in sa nazaro wayata da na ji yana ringing,
ganin mai kiran nawa sai nayi saurin picking na call É—in na kara wayar a kunnena tare da yin sallama,
daga cikin wayar ya amsa yana faÉ—in
"Kina ina?".
nace
"Ina gidan su Rabi".
"Ok zo".
yafaÉ—a tare da kashe wayar,wayar na mai da cikin jaka na dubi Rabi nace
"Ina zuwa bari naje na dawo".
tace "To kidawo da wuri fa".
to nace tare da mikewa nafita a É—akin,can na hango Inna zaune cikin jama'a anata hira, da hannu nayi mata alama da zanje na dawo.
koda na fita a gidan a hankali nake tafiya inata É—an kalle-kallen wasu guraren da suka sauya cike da nishaÉ—i da son garin,
"HAMDAH yaushe a gari".
da sauri na waigo in da naji an kiranin,
baki na washe nace
"Na am Auwalu ya kasuwa".
"Lafiya lau yaushe a garin HAMDAH?".
murmushi nayi tare da faÉ—in
"Jiya". yace "Ah lallai sannun ki da zuwa".
Nace Yauwa, har zan juya yace
"Tsaya ki karɓi mangoro an ya zaki iya shama kuwa?".
yafaÉ—a yana zuba mangoron cikin laida
Dariya nayi da faÉ—in
"Me zai hana".
Shima dariyar yayi yamiko min laidar na amsa tare da yi masa godiya.
Auwalu wani É—an matashi ne É—an layin mune tun tuni gurin zaman sa kenan yana sana'ar sai da mangoro akan teburi.
Ina juyowa muka haÉ—a ido da Ya SALEEM a kofar gida yana jingine jikin mota ya harÉ—e kafafun sa,ida nunsa a kaina kasan cewar babu nisa sakanin mu,
a hankali na karaso in da yake,wani irin kallo ya watsa min fuskarsa a É—aure tamau cikin kakkausar murya yace
"Wane ne shi!".
yafaÉ—a cikin É—an É—aga murya,kai na sun kuyar dan yanayin nasa yaban tsoro,wani tsawa ya buga min bashiri na É—ago a firgice
nashiga ja da baya nashige cikin get a matukar tsorace ganin yabiyo ni murya na rawa nace
"Sunan sa Auwalu a..."
damko hannuna yayi da karfi wan da hakan yahana ni karasa ragowar abin da zan faÉ—a,ya fizge laidar da Auwalu yazuba min mangoro ciki yayi wurgi dashi suka wase a kasa,cikin kakkausar murya yace
"Sabo da hakan kika dage sai kinzo garin ko!".
kai nashiga girgizawa a matukar tsorace,
ya janyo ni muka fito yabuÉ—e mota yatura ni ciki,tare da mai da murfin yarufe da karfe,yajuya a fusace yanufi in da Auwalu yake zaune gurin sana'ar sa,
yana isa yabuga teburin sa tare da nuna masa hannu ya soma magana sai dai daga in da nake banajin abin da yake faÉ—a, da sauri Auwalu'n ya mike tare da haÉ—e hannayen sa alamun roko shima yana magana, Ya SALEEM É—in kuwa sosai yake magana da kaÉ—a yatsarsa alamun gargadi, yayin da Auwalu keyi kamar zai durkusa a kasa,
yajuyo a fusace yanufo in da motar take,
rumtse idanuna nayi da karfi a file na furta
"To me yake nufi?".
jin yan da yashi ga cikin motar ya mai da murfin yarufe da karfi ne yasani buÉ—e ida nuna cikin hanzare,
yayi wa motar key yafige ta da gudu.
wani irin waro ido nayi ganin yaÉ—au hanyar fita daga layin unguwar,
ban kara tsinkewa ba sai da naga yafita yahau babban titi,
a kiÉ—ime ganin hanyar komawa Bauchi ya É—auka
da karfi na furta
"Dan Allah Ya SALEEM kada ka komar da ni wlh mangoro kaÉ—ai ya bani kuma ka zubar da shi dan Allah kada ka mai dani".
wani kallo ya wasa min tare da kara gudun motar, numfashi naja da karfi jin kuka nason kwace min idanuna na rumtse da karfi tare da maida kukan ciki nasoma yin sa cikin zuciya...
Ban buÉ—e ida nuna ba har sai da naji maganar mai gadin gidan sa,idanuna sunyi jajir koda cewa babu É—igon hawayen da ya É—iga a cikin su,amma sai na kwammace da ma zuban sukayi wata kila naji sassaucin abun da nake ji a zuciya ta,
yana dai-dai ta parking na fito a cikin motar da sauri na isa bakin kofar part É—i na nazura key nabuÉ—e nashiga,
direct bedroom na shige nazube kan gado tare da sakin wani kuka mai suma rai".
Bayan ta yabi da kallo har tashige ciki, numfashi ya sauke a hankali ya koma jikin sit yakwanta tare da lumshe idanunsa...
Ranar nayi kuka kamar raina zai fita har sai da zazzaɓi ya rufeni.
da kyar na mike jin ana kiran sallar magriba dan ko la'asar banyi ba,
bayan nayi sallar akan sallayar na kwan ta dan inajin zazzaɓin sosai ko da Isha yayi a daddafe nagaba tar namike na ɗau jakar da wayana ke cike tun ɗazu nake tajin ringing ɗin wayar nabuɗe wardrobe nasaka jakar a ciki narufe nadawo na kwan ta kan gado.
A ɓangaren Ya SALEEM kuwa ranar yasha kira gun Inna da tagane basa ma garin gaba ɗaya gashi tayi ta kiran wayan HAMDAH ba a ɗauka,masifa tayi ta mishi har tace zatazo har Bauchi'n ta sameshi tun da bakar zuciyar tashi ce tamasa,daga karshe ma yadai na ɗaukar wayan ta,sai ta haɗa shi da Abbu yakira sa yayi masa faɗa da tan bayar sa dalilin da yasa shi ɗauko HAMDAH yadawo da ita batare da sanin Inna'r ba kuma akwana ɗaya da tayi a garin.
sai cewa yayi kiran gaggawa ne aka yi masa daga Abuja kuma yanaso su tafi tare shi yasa.
Washegari ina zaune a bakin gado wanka nake so nashiga amma nakasa mikewa sabo da jirin da nake ji, yaturo kofa ya shigo kallo É—aya na masa na kau da kai,a sannu ya karaso in da nake nazauna kusa dani yamiko hannu yana kokarin ruko hannuna,nayi saurin matsawa gefe namike da kyar,ido yaÉ—an tsuramin a sannu ya mike tsaye yamika hannu yasau keshi gefen wuya na,
da sauri yaÉ—an waro ido jin jikina zafi rau,
baya nashiga ja da sauri na shige cikin bathroom na Mai da kofar na rufe tare da murza key nazame kasan bayin na zauna ina mai da numfashi,
cikin hanzari ya iso bakin kofar yashiga bubbuga wa yana faÉ—in
"Ke kibuɗe baki da hankali ne bakiji jikin ki da zazzaɓi ba".
ina jinsa yayi ta babbuga kofar har ya gaji dan kansa yafita,
da kyar namike na lallaɓa nayi wanka nafito a daddafe, na je na kulle kofar bedroom nazo na ciro doguwar riga mara nau yi na saka
da kyar nazura hijabi naja durowa na saka hannu nazaro kuɗi ban ma san nawa na ciro ba nanufi kofa na buɗe nafita,nafito daga side ɗin gaba ɗaya nanufi get a hankali nake ɗaga kafata yayin da nake jin wani irin mugun jiri na ɗiba na, a sannu narika tafiyar wan da kafata kawai nake ɗaga wa bana ma sanin in da nake saka kafar wani fizga jirin yayi min natafi luuu zan faɗi............�
*Kuyi hakuri na rashin jina kwana biyu da bakuyi ba a bubuwan ne sai a hankali*🤦ðŸ»â€â™€ï¸?
Mommyn Twins ce
*🌺HAMDAH🌺*
*NA*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_(Book one)_
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ?*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇ðŸ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
MARUBUCIYAR👇ðŸ»
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇ðŸ»
*HAMDAH*
*Free page*
My no 08034690723
🅿�24
Sai na yi saurin rike karafunan da aka zagaye wasu Flaw's da suke daf da bakin get,najin gina kai na ina mai da numfashi,
sai da na É—an tsaya naÉ—an mintoti kana a hankali na mike nasoma tafiya, ina jin mai gadi yana faÉ—in "A dawo lafiya Hajiya".
ban amsa shiba na yi waje.
A hankali na haura gefen titi na tsaya dan jiran mai a daidai ta, ina haurawa motar sa tana yanko kwana da sauri na juya ina kokarin barin gurin yasha gaba na da motar,ganin ya tsaida motar sai na juya da sauri,cikin hanzari yabuÉ—e motar ya fito ya nufo ni yana faÉ—in
"Ke ina zaki je me ya fito da ke daga gidan".
kai na na kawar gefe ganin yasha gabana da sauri na dafe kai na da ke masanan cin sara min,hannuna yariko yana cigaba da faÉ—in
"Ina zakije ke bakiji da zazzaɓi jikin kiba". fizge hannun nashiga kokarin yi amma nakasa sai kawai nasaki kuka ina rike da kai na da hannu na ɗaya.
Cincibata yayi gaba É—aya yayi gun motar dani yabuÉ—e yasaka ni ciki ya mai da marfin ya rufe yazaga gefen direver yashiga yatada motar,
a hankali na mai da kaina jikin sit ina cigaba da kukan,
Wani asibiti dake nan cikin GRA yanufa asibitin mace ce,muna isa yafito yazaga gefen da nake ya mika hannu zai É—auke ni hannun na yarfe cikin muryar kuka nace
"Ni kabarni".
ido yaÉ—an tsuramin kana a hankali yace "To sauko muje a duba ki".
yafaÉ—a yana ruko hannuna,kai na kawar a hankali na zuro kafafuna kasa namike kasan cewar yana tsaye a bakin kofar hakan yasa na aje kafafuna daf da nashi koda na miken kuwa sai da jikina ya mannu da nashi, ina dai-dai ta tsayuwa ta na janye hannuna daga rukon da yayi min namasa gefe,
da sauri yakuma ruko hannuna ganin yan da nayi baya tare da dafe kaina dake mugun sara min na rumtse idanuna da karfi.