← Book details Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 62

Sashe 35

Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Acan cikin side É—in HAMDAH kuwa
bayan fitar su Ya SALEEM, Aunty Rafee'at da goggo Hauwa suka shigo É—akin ganin bacci yafara fizgar ta sai suka fita suka fita suka jamata kofar dan tasamu tayi baccin da kyau.
kitchen suka wuce,nan suka fara sama mata abin da zata ci idan ta farka daga baccin, cikin kankanin lokaci Aunty Rafee'at tagama kammala lafiyayyen ferfesun kaza wan da yaji kayan yaji da na kamshi,goggo Hauwa kuwa kunun alkama mai haÉ—in kayan yaji acikin sa ta dama,suka jujjuye komai cikin wurin da bazai yi sanyi ba koda wuni zai yi, goggo Hauwa tafita takoma É—aki domin cigaba da shirin ta,
Aunty Rafee'at takimsa cikin kitchen ɗin kafin ta fito, takoma ɗakin HAMDAH ta duba ta har lokacin tana kan baccin ta cikin kwanciyar hankali, sabo da allurar baccin da aka zuba cikin ruwan,shima ruwan yana sauka yadda ya kamata har yayi rabi yanzu,fita tayi taja mata kofar taje ɗakin da goggo Hauwa take, nan suka zauna suna ɗan taɓa hira....

Motar Ya SALEEM ne da yanzu yashigo ya dai-dai ta parking a parking space, yafito rike da laidar magunguna da yasiyo yanufi part É—in ta,
Ko da yashigo ya tarar tana bacci sai ya aje laidar kan bedside kana ya maso bakin godon yasun kuya ya manna mata kiss a goshi sannan yafita yakoma nashi side É—in,yana shiga ya tadda Na'ima tsaye wani irin kallo tabishi da shi shiko wuce ta yayi yashige bedroom É—in sa.

A ɓangaren su Aunty Rafee'at
agogo ta kalla tare da mike wa tana faÉ—in
"Goggo bari na duba HAMDAH".
to goggo Hauwa tace ita kuma tafita,
tana shiga É—akin dai-dai lokacin na farka daga baccin da nake, da sauri ta karaso tananyi min sannu tare da faÉ—in
"Yauwa ruwan ma saura kaÉ—an ya kare".
Idanuna na juya na kalli laidar ruwan saura É—an kankani.
"Bari ya karasa shiga sai kiyi wanka ki daÉ—a jin daÉ—in jikin".
tafaÉ—a tana zama kusa da kafafu na,zaman ta dakamar 10min ruwan ya karasa shiga,tamike ta cire, kana ta shiga bayi ta haÉ—a ruwan zafi cikin bathtub tafito, ta taimaka min namike tsaye ga mamaki na sai naji namike bana ji kamar zan faÉ—in sai dai ina jin zafin HQ É—ina har yanzu, a hankali narika É—aga kafafuna tana rike da hannuna muka shiga bayin,
da kyar na yarda na shiga cikin ruwan ina matse ido,tana tsaye tana tanuna min yan da zanyi sai da ruwan ya rasa ni sosai kana tafita tana faÉ—in
"To kiyi wanka"...

Ɗakin ta dawo ta ciro wani bedsheet ta shin fita kana ta kimsa ɗakin tsaf takunna turare,nan da nan ɗakin ya kaure da sassanyan kamshi,koda na gama wankan da kaina nafito dan sosai naji daɗin jikina duk da dai har lokacin ina jina babu nauye, na tadda ta ciromin kayan da zan sa wasu riga da sket ne na atamfa, nazau na gaban mirror nashafa mai har na mike sai kuma naɗau kwalbar haɗeɗɗen Humra mai matukar daɗin kamshi haɗi ne na musamman haɗin, (★Asma'u Jos)
na shafa shi a jikina kana naje naÉ—au kayan na zauna bakin gado naso ma sawa.
Aunty Rafee'at tanufi kofa tana
cewa
"Yauwa yi maza ki saka bari na kawo miki abin ci"...

Tana fita ta dawo rike da tray Mai É—auke da Foodflaks da É—an madaidaicin flaks da plt cup spoon and fork. tadire shi kan table É—in da ke gaban gadon,
nan ta zuba kunun nicin cup farfesun ma ta zuba shi cikin plt kana ta masomin da table É—in gabana tace
"Maza cinye su duka".
Ido na waro "Duka". nafaÉ—a ina kallon kunun da ta cika shi cikin cup da ferfesun da ta loda cikin plt, tace
"To ci yadda zaki iya amma kici da yawa".
To nace tare da gyara zama na.
Da sallama ya turo kofar Aunty Rafee'at ta amsa tare da mikewa taraɓa ta gefen sa ta fita,ida nunsa a kai na,
a hankali ya tako in da nake ya zauna daf dani har jikin mu na gogar juna, hannuna yariko yana É—an mammatsa shi cikin nuna kulawa yaÉ—an karkato fuskarsa yana kallon nawa fuskar yace
"Ya jikin dai da sauke ko?".
baki na turo tare da yin rau-rau da ido nace
"Har yanzu bai bar min zafi ba".
daÉ—a masoni yayi sosai yacusa fuskar sa a gefen wuya na ya manna hancin sa jikin kuwaya na yaÉ—an ja numfashi kana yazuro harshen sa ya laso fatar wuyan,a hankali cikin wani irin sassanyan murya yace
"Zai bari kin ji?".
kai nayi saurin gyaÉ—a wa jin yan da yake ta lashe wuyana yana É—an gangarowa ta kirji na, da sauri na É—an muskuta ina kokarin janye jikina.

ÆŠago kansa yayi kana yace
"To ci abincin".
A hankali na É—au fork nasoma cin ferfesun,
Naci daÉ—an yawa kuwa na kara da kunun duk da yajin da yake ciki kunun da ferfesun, idan na cire hannuna cikin a bincin sai yace naÉ—an kara kaÉ—an jin cikina yacika sosai sai na ture plt É—in ina faÉ—in
"Cikina zai fashe fa".
yace "Ok". mika hannunsa yayi yaɗau laidar maganin da yashigo dashi ɗazu, yaciro maganin yaɓaɓɓare yaɗau gorar ruwa yabuɗe tare da mika min,
Tuni ida nuna yacika da ƙwalla tun ban shaba nafara jin zuciya na yafara tashi,
"Karɓa kisha". yafaɗa yana mika min tuni hawayen yafara zuba na karɓi maganin na rumtse idanuna tare da wasa shi cikin bakina nakora da ruwa da kyar yawuce, idanuna na daɗa matse shi da karfi jin yan da zuciya ta ke juyawa, ina zaman jiran naji ya miko min sweet ɗin da yake bani idan yabani magani nasha a wancan lokacin,
sai jin bakin sa nayi kan nawa yazura harshen sa cikin bakina,cikin tsananin tashin zuciyar da nake ji najuya harshe na cafko nashi nashiga yi masa tsotsar minti..........�

Mommyn Twins ce

*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*

_(Book one)_

*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍�*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*

MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*

*Free page*

My no 08034690723

🅿�21

Sosai na manna bakina cikin nashi narika sosa a hankali narika jin aman yana kwanciya sai narika sauke numfashi a hankali a hankali,
A sannu na buÉ—e idanuna sai na shiga kokarin zare bakina,tallafo kai na yadaÉ—a yi sosai tare da daÉ—a tura harshen sa cikin bakina, yayin da cikin Æ´an mintunan idanunsa suka sauya, fitar numfashin sa ma yaÉ—an karu.
nayi saurin juya kaina,nazare bakina tare da yin kasa da kaina cike da sananin jin kunya yan da nayi ta tsotsar bakin sa cikin halin jin aman da nake, a madadin sweet dan bana da zaɓin da yawuce wannan in kuma ba haka ba to sai dai nayi aman abin da nace,sai nashiga wasa da ƴan yatsuna.

A hankali cikin muryar sa da taÉ—an sauya yace
"Aman ya koma?".
kai nagyaÉ—a cike da jin kunya,
A hankali ya mike tare da É—aga kiran da yashigo wayar sa yanzu yanufi kofa,bayan sa nabi da ido har yafita, numfashi nasauke a hankali nagyara na kwan ta bakin gadon....

Da yamma Aunty Rafee'at tashigo takuma haÉ—a min ruwan zafi tace naje na kuma gasa jikina,a wunin ranar sosai naji daÉ—in jikina sai É—an zafin da kasana yake shima ba sosai ba.
da misalin karfe 6 Dr Faruq yazo ya É—auki Aunty Rafee'at kafin ta tafi sai da takuma sani nagasa jikina,
motar su na fita Iro direba nashi go wa shida Inna.
I najin muryar ta gaban kirjina ya yanke,shike nan nakaÉ—e Inna ta yankani ta gama..
Haya niyar su narika ji a parlour inason fita, Amma inajin tsoro dan ganin nake tana ganina zata gane abin da Ya SALEEM yamin,haka na zauna duk da inaso na ganta amma ina jiwa kai na tsoro.
bayi nashiga nayi al'wala nazo nagabatar da sallar magriba da yanzu a ka kira ina idarwa namike a hankali nafita nanufi É—akin da Inna take, a zaune a kan sallaya na iske ta tana jan jarbi goggo Hauwa na zaune a bakin gado,a hankali nakaraso na zauna kusa da goggo Hauwa dubana tayi tana faÉ—in
"Ya jikin dai HAMDAH?".
da sauri naÉ—a go jin Inna na cewa
"Au bata da lafiya ne ". rass haka naji gaban kirjina ya buga "Eh zazzaɓi ne ke damun ta ai da sauki ma naga yanzu jikin nata".
wani numfashi na sauke tare da haÉ—iya miyau da kyar,
Inna tace
"Yo ba dole zazzaɓi ya kamata ba mutum kullum a ruwa wane kifi, jibi yan da tajeme kamar wan da tayi ciwon rabin shekara".

Goggo Hauwa ta dubeni da kyau kana ta mai da kallon ta ga Inna tace
"Inna ai bata wani rameba sai dai taɗan faɗa kaɗan kin san zazzaɓin dare saurin sa mutum ya faɗa yake".
nidai wiki-wiki nayi da ido jin duk inda Inna ta ɓullo sai goggo Hauwa ta tarota nan ne naɗan ji hankali na yaɗan kwan ta da Inna bata fahimci komai ba..

Washegari
Da safe goggo Hauwa tagama shirin ta na tafiya dan mijin ta ya dameta da kira kan takoma,ina rike da jakarta muka fito,a can jikin mota na hango shi tsaye yana yiwa direba magana, a hankali nake É—aga kafata har muka isa gun mota,direba ya amshi jakar yasaka cikin mota,
kuÉ—i yazaro masu yawa ya mika mata yana faÉ—in
"Goggo shiga kuje Allah ya tsare".
Amin ta amsa da shi kana ta shiga motar,
masowa nayi gefen da take nayi mata Allah ya kiyaye muna É—agawa juna hannu suka fice a gidan,l.
A sannu na juya ina ɗago wa muka haɗa ido da shi, kasa nayi da kaina na ɗan raɓa gefe nasoma tafiya,bayana ya kafe da ido har na ɗan yi nisa sai naji muryar sa daf da ni,
"Har yanzu zafin yake ne naga tafiyar batayi normal ba?".
lumshe idanuna nayi tare da kuma buÉ—e su jin yan da yayi maganar cikin wata irin murya mai shiga jiki,
"Muje na gani ko ciwon bai warke bane har yanzu".
kafaÉ—a na make tare da zillewa gefi ganin na kokarin riko hannuna sai nayi sauri nashige ciki, É—akin Inna na koma nayi zama ta a can.
Chapter 35 · 0% Book details