Sashe 29
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na'ima ce zaune ita da kawar ta Raliya, da yanzu ta kawo mata ziyara, suka kule can cikin É—aki,
wani uban numfashi Raliya tasau ke bayan kawar tata tagama koro mata a bin da ke a zal'zarar ta a zuciya,
tadubi Na'ima tana faÉ—in
"TabÉ—i jan wato tafito daga cikin É—akin sa?ai da shakure banza kika yi sai kin ji dalilin da yakai ta É—akin mijin ki".
"Him ke dai bari wai dan na shiga ina tan banyan shi Dalilin shigo warta,baki ga yan da yake yiba, kamar zai mare ni, badun na fita ba na tabba da sai ya kai min hannu,wlh yarin yarnan bazan taɓa barin taba sai na nuna musu nawa malamin yafi nasu".
Raliya tace
"Ƙwarai kuwa dan kuwa suma nasan ba haka suka zau na ba, kina sammanin uwarta zata zauna haka ne taga ƴarta cikin wannan daular tazauna haka babu tai mako,ai ni bana raba ɗaya biyu haɗin auren nan na su ma ba a banza ba".
Zama Na'ima ta gyara ta daÉ—a fuskantar Raliya da kyau tasoma magana
"Nifa kawata bama wannan ba,
nafara zargin SALEEM a duk san da nazo jikin sa wani kamshi najeji na daban ba nashiba".
"Kamar yaya".
Raliya tafaÉ—a da fuskar mamaki.
"Ina nufin kamshin wani turare na daban, ba nashi ba, dan ni babu kalar kamshin sa da ban sani ba, kuma nayi ta bin cike cikin turarukan da yake amfani dasu banji mai rin kamshin ba, tabbas ina zargin sa".
Na'ima taci gaba da faÉ—in.
"Yanzu kam gaskiya hakuri na ya kare,
dan nakasa gane me malam na kan tudu yake nufi, shekaran ta uku yanzu tun tana wata uku a ke abu É—aya kuma kullum magana É—aya yake faÉ—a,
ai ki ya gamu sai dai a jira lokaci.
gaskiya Ni ina tunanin yanzu ai kin sa baya wani ci,gara kawai na can za wani tun lokaci bai kure ba,
dama a kwai wani malamin da a kayi min kwatancen sa kuma shima an ce ai kin sa kamar yankan wuka yake".
Hannunta Raliya ta rike tana faÉ—in
"Ni ina jin mamakin ki idan naga kina kokarin ganin gazawar malam na kan tudu, a tunanina kafin kowa ya gode masa keya kamata ki gode masa,Ni dai in dai zakibi tanawa ki kara hakuri kijira kamar yadda yafa miki,kema kin san da manyan bakaken aljanu yake am fani to me zai gagare shi,zan zo wani sati mukoma gurin shi sabo da tafiyar da na faÉ—a miki zamuyi da sabon Alhaji na muna dawowa zan zo mu je gunsa, muji me a ke ciki yanzu".
Numfashi Na'ima ta sauke tace
"To shike nan amma wannan karon in ban ga wani sau yi ba gaskiya da sakel".
Raliya ta mike tana faÉ—in
"Sauyi kam ma zamu ganshi, to ni dai bari naje sai in mun dawon".
Har gun motar ta Na'ima tayi mata rakiya, tana kokarin shiga matar,suka juyo dukan su jin karar buÉ—e kofa kasan cewar ba a parking space tayi parking É—in motar ba, a sakar gidan tayi.
Numfashi naja jin yan da iska ya busoni ina buÉ—e kofa,nagaji da kwanciya da kuma zama ni kaÉ—ai sai naji kawai nafito ko sakar gidan nema in É—an washe kafata,
A hankali na sauko da ga kan step ina É—ago kai na, na hango su Aunty Na'ima tsaye a jikin mota gaba É—ayan su ida nunsu a kai na yake, niko kawar da kai na nayi, a hankali na soma takawa na nufi cikin wasu Flaw's da ke bayan side É—ina.
Wani goron numfashi duk kanin su suka sauke, sabar takai ci da bakin ciki Na'ima kasa magana tayi, sai a miniyar tata ce ta dube ta tare da bin hanyar da HAMDAH tayi da ido kana ta kuma mai da duban ta kan Na'ima.
tace "Kawata wannan kuma fa karfa kice min HAMDAH É—in ce wannan".
tafaÉ—a cike da tsananin mamakin ganin yan da HAMDAH ta sauya mata ba kaÉ—an ba,
Wani numfashi Na'ima takuma sau kewa tace
"Ita ce".
Kai Raliya ta jinjina tare da faÉ—in
"Lallai kam wancan lokacin ban mata kallon tsaf ba,amma dai ko da haka dai takara girma,lallai
kawata dole hankalin ki yatashi bama ke kaÉ—ai ba koma waye, a ce kamar wannan tana cikin gidan ka,
ke ko ba mijin ka take aure ba dole taji wani abu bare kuma a ce ta aura miki miji, ba shakka yarin yar ta haÉ—a duk wani a bin da namiji yake bukata, abune mai sauke ta iya jan hankalin na miji ya karkata gare ta,
Kawata banga laifin kiba da kike É—aga hankalin ki, zan dawo mukoma gun boka ayita takare".
Kai kawai Na'ima ta
iya gyaÉ—a wa, dan ganin HAMDAH ya
birgita mata lissafi, sai yanzu ta daɗa ganin asalin ƙyau da tsarin jiki dake tattare da HAMDAH,
har Raliya tashige mota bata sani ba sai da, taji tana ma ta hon kafin tajuyo tana É—aga mata hannu, har ta fice a
gidan kana tajuya takoma ciki.
A hankali narika tafiya cikin Flaw's É—in har na zago na dawo, saman step É—in kofar na haura na zauna kan na karshe,nan nashiga chat da waya ta,
Da sauri na É—ago jin karar buÉ—e get, motar Ya SALEEM na hango yana sako kansa ciki,
cikin hanzari na mike nashige ciki, a parlour na zauna naci gaba da chat É—ina,ban bar parlour'n ba sai da naji a na kiran sallar magriba.
Da daddare bayan nayi wanka nayi shirin bacci na cikin riga da wandon bacci kalar lemon sai hula mai raga dana murza a kai na,
In da na aje makullin É—akin da Inna ta sauka na isa na É—au ka nafita na nufi É—akin,
nabuÉ—e nashiga,
lai dar kayan tsaraba na da Inna takawo min naÉ—au ka,
dan in zanje kwana a É—akin da laidar nake zuwa ina cin kayana da daddare,
nafito ina kokari rufe kofar sai ji nayi an rungume ni ta baya.
Kara nasa da karfi cikin tsananin tsoro jikina na cirawa, cikin hanzari ya juyo da ni ta gaba tare da kuma rungume ni,
Wasu numfarfashin tsoro nasau ke sai kuma na cuno baki gaba, dan ba kara min tsorata ni yayi ba,
fuskar sa yacusa a gefen wuyana ya manna hancin sa da fatar wunaya,sai ya ja numfashi tare da zare fuskar sa, tafin hannun sa biyu ya saka yaÉ—a go kaina da ke manne a kirjin sa yaÉ—an zuba min ido sai kuma ya mai da kaina yakuma manna shi a kirjin nasa.
Hannuna mai rike da laidar yariko a hankali ya furta
"Menene wannan". nace "Tsara ba nane da Inna ta kawo min".
"Uhum" kawai yace
a hankali yasaki hannun sai ya mai da shi baya na, a sannu yashiga shafa bayana yana É—an yin kasa da hannun sa har ya sau keshi kan
Bottom É—ina,Ido na waro Jin hannun sa kan mazau naina,a hankali yake É—an yawo da hannun nasa kan Bottom É—in.
musu-musu nashi gayi na son kwace kai na,jin yan da yake ai kin murza Bottom É—ina, cikin rawar murya
Nace "Ni bacci zan je nayi". nafaÉ—a ina ta kokarin janye jikina.
Bakin sa ya kawo saitin kunnena
cikin É—an fizgar numfashi yace
"Ok je kiyi".
da sauri na zame jiki na najuya da sauri har ina haÉ—a wa da sassarfa nashige É—aki,
numfashi na sau ke ina kokarin hayewa gado, dan na sorata da lamarin Ya SALEEM É—in,
ga mamaki na sai jin sa nayi daf da ni ta bayana,
da sauri na juyo cikin tsananin tsoro sai kawai ya fisgo ni nafaÉ—a jikin sa, sai yayi baya yazau na bakin gadon tare da gyara min zama kan cinyar sa, yasakalo hannunsa yazagaye cikina,
a hankali cikin wani irin murya yace............�
Mommyn Twins ce
*🌺HAMDAH🌺*
*NA*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_(Book one)_
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ?*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇ðŸ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
MARUBUCIYAR👇ðŸ»
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇ðŸ»
*HAMDAH*
My no 08034690723
🅿�17
Yace "Baccin zaki yi?".
da sauri na gyaÉ—a kai jin yan da yake yawo da hannun sa a kan cikina.
iskar bakin sa yaÉ—an huramin cikin kunne,bashiri na lumshe ido,
"Uhum am ma idanun ki bai nuna alamar jin bacci ba karya kenan kike min?".
Kai nagirgiza da sauri muryana na rawa jin yan da yake cusa hannunsa cikin rigata takasa ya manna tafin hannunsa kan fatar ciki na,yana shafa cikin.da sauri nace
"Ai zanyi baccin in na kwan ta".
iskar yakuma hura min cikin kunne tare da faÉ—in
"Ok to kitaya ni hira kafin ki kwantan".
"To" nace da sauri dan a tunanina sakeni zai yi, sai ji nayi ya daÉ—a manna bayana da kirjan sa,kana a hankali yarika yin sama da hannun shi bazato naji hannunsa karkashin breast É—ina,
wani irin zabura nayi na yunkura zan mike,sai yayi saurin mai dani ta hanyar yin sama da hannunsa zuwa kan breast É—in ya cafkosu tare da daÉ—a manna bayana da kirjinsa sosai, ya cusa fuskarsa a gefen wuyana,
wani numfashi ya sauke wan da sai da naji sautin sa.
Ido na waro cikin sananin tsora mai haÉ—e da masha huriyar mamakin jin bakon lamarin da Ya SALEEM yake yi min.
Hanikam yake mammatse ababen kirjina da lailaya kansu yana shinshinar wuyana.
A kiÉ—ime na shiga janye hannunsa jikina nacirwa
"Ya SALEEM Ya SALEEM Ya SALEEM".
nakira sunan sa har sau uku murya ta na rawa, É—an sakai ta matsar su yayi cikin fizgar numfashi yafurta
"Uhum". Hannun nasa naci gaba da kokarin cire su kan breast É—ina da faÉ—in
"Ya SALEEM ka dai na dan Allah".
nafaÉ—a murya ta na rawa dan kuka ne keson kwace min,
Zare hannunsa yayi tare da mikar da ni tsaye, da sauri na ja da baya tare da toshe bakina da tafin hanuna, dan jin kuka na son suɓuce min, tuni hawaye yashiga wanke min fuska,baya narika yi ina binsa da kallon tsoro.
Shiko hannayen sa duka biyu yacusa cikin sumar kansa tare da furzar da isaka sai ya juya da sauri yanufi kofa yafita.