← Book details Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 62

Sashe 37

Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yau da kuka na tashi dan kuwa yau Inna tace zata koma Dass tun da sassafe ta gama shirya kayan ta.
ina zaune a gaban ta nayi tagumi hawaye na sauka a idona,
yayi sallama yashigo,yadubi Inna yace.........�

Mommyn Twins ce

*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*

_(Book one)_

*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍�*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*

MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*

*Free page*

My no 08034690723

🅿�22

"Inna kin gama shirin kuwa?".
mikewa tayi tana gyara mayafin kanta tare da faÉ—in
"Eh nagama". da sauri na mike hawaye naciga nazuba nace
"Ayya Inna kinji". tarar numfashi na Inna tayi da faÉ—in
"Bana ce miki kibari sai bikin Rabi kizoba auren nata ma ai saura mako guda ne da kwana biyu yanzu, in kika zo bikin sai kizauna kiyi bakun ta kafin ki dawo".
"Babu in da zataje ko lokacin bikin yayi wacece ma Rabi ni ban san taba dan haka bazata je ba".
Yafaɗa yana duban Inna da ƙyau.
Hannu Inna tashiga tafa wa tana faÉ—in
"Eh lallai ma kuwa kai mai sunan malam kafita a idona Rabi kawar tatace zakace baka santaba ko me,
naga wani iko kake so karika nunamin kafini a kan yarinyar nan to ko ubanen kuma basu isaba,dan tsiya haka ranar muka tafi da ita can gidan uban ku shine kaÉ—au ko ta ka dawo da ita batare da sanina ba dan kaga namaka shiru ko, to bari kaji sai taje bikin".

Fuska ya suke yace
"To ai sai taje nagani".
"Eh ai dama kai kafi kowa gadon Lantai iya karfin hali ba, in dai karfin hali ne to kuna kan gaba,mutum da kayan sa afishi iko da shi ni da kuÉ—ina ma tagaya min bakar magana ai gashinan kai ma kayi gado".
Juyawa yayi cike da kosawa da surutun nata yasoma tafiya yana faÉ—in
"Wannan kuma ku kuka sani ke da Lantai É—in,magana nake kan iko na ni ABDALLAH nace bazata jeba".
"Ai kin hofi kamata yayi a canza maka sunan ma dan sunan kawai a ka baka bakaci sunan ba, dan shi mai sunan ba haka yake ba mutum gaba ki É—aya a juye".
Waje yayi bai kuma bi takan taba.

Dubana tayi tace
"Share hawayen ki maza sai ya hanaki tafiyar na gani".
mikewa nayi nashare hawaye na naÉ—au jakar kayan ta muka nufi waje muna tafe tana
lallashi na tana faÉ—in
"Ai dolen sa ya barki kizo".
atsaye jikin motar muka taddashi direba kam yana cikin mota zaune yana jiranta a bisa umurnin sa,
But É—in motar yabuÉ—e yana faÉ—in
"Kawo jakar a sashi anan".
yinayi kamar ban jishiba dan haushin sa nakeji da yace bazan tafi ba, na daÉ—a kawar da fuskata dama bata in da yake nake kallo ba,
Inna tace
"Kinci gidan ku bakijin a bin da yake faÉ—a ne bazaki kai masa ba".
baki na tura na juya na mika masa jakar kai na a kasa batare da na É—ago ba dan nasan ni yake kallo,
ya amshi jakar yasashi cikin motar yarufe,Inna kam tuni har tashige cikin motar hawayen da yazubo min na share kana na maso gefen da take nace
"Allah ya kiyaye hanya Inna".
tace "Amin ungo karɓi wannan kya aje kirika kashewa a hankali".
murmushi nayi ina kallon 2k da ta zaro cikin kuÉ—in da Ya SALEEM ya bata take mikamin nace
"Inna kibar shi ni ba abin da zan siya".
tace
"To shikenan" tadubi Ya SALEEM tare da faÉ—in
"Allah yayi albarka ya kara arziki".
Yace Amin.
kana direba yatada motar wani hawaye ne yagangaro min san da motar tafara tafiya,nakai hannuna naÉ—aya nashare É—ayan kuma na É—ago ina É—aga mata har suka fice,najuya a hankali nasoma tafiya,sai ya biyoni yana faÉ—in
"Ke". ju yowa nayi batare da na amsa ba, sai yarika wani ce min ke. sai kace bai san sunana ba, idan yatashi yimin mugunta yana tumurmusani yana kiran sunana haka zaiyi ta faÉ—an HAMDAH HAMDAH, baki nakuma turowa.
"Ke ko da gaske kin fara zamowa kurman ce".
baki na murguɗa, dai-dai nan wayar sa tayi kara da sauri najuya nashige ciki,a parlour na zauna kan 2str gaba ɗaya jina nake kamar mara lafiya shikenan Inna tatafi,guntun hawayen idona na nashare, tare da mai da idona kan tv inda naga suke hasko wani Film mai ƙyau.
sai ganin sa nayi tsaye a gaba na da sauri na É—ago dan banga shigowar sa ba gaba É—aya hankali na nakan tv.

ÆŠan rankwafo wa yayi yakamo lips É—ina da yatsunsa biyu yaÉ—an matse,da sauri narike hannun sa ina juya kai,sakin lips É—in yayi yana faÉ—in
"Sai yayi jini idan kika kara burguÉ—a min su".
hannu na yarfe tare da É—an turo bakin,
wani irin kallo yake bina da shi,sai nayi saurin sun kuyar da kaina, ganin ya mike nayi zaton tafiya zaiyi sai gani nayi yazauna gefe na,tare da janyoni jikinsa sosai,
a hankali yasoma magana
yayin da
yakai hannunsa yana É—aga rigana sama,
"Yau she ne rabonki da Dass É—in da har kike so kije to ban Amin ce ba".
Ido na waro a raina nace
"Yaushi?. shikara ta uku fa yake cewa wai yaushe ne rabona da shi".
"Sai kin kara wani shekaru ukun".
Ido na waro dan banyi zaton maganar tafito ba.
yana É—aga rigar yacusa hannunsa cikin bra yaciro ababen kirjina,
da sauri ya sunkuyar da kansa yacusa cikin kirjina ya manna bakin sa kan ababen kirjina tare da yi masa wani irin zuka da tsotsa, É—ayan kuma yana matse shi da hannunsa.
ba shiri na lumshe idanuna yayin da naji wani irin yarr-yarr a jikina da sauri na É—ago hannuna na cusa cikin sumar kansa tare da É—an bankaro kirjina
"Ya SALEEM". nakira sunan sa ina daÉ—a cusa hannuna cikin sumar kansa,
sosai ya manna bakin sa yana aikin sarrafa breast É—ina cikin bakin sa da tafin hannunsa,nan da nan naji wani irin kasala da wani irin yanayi yana saukar min, bayana na maida shi jikin kujera nayi lup inajin yan da yake yi min, shiko hakan dama yadaÉ—a bashi yadaÉ—a cusa kansa da manna bakinsa sosai.

Karar buÉ—o kofar da akayi ne yasa shi zare bakinsa kan breast É—ina yaÉ—a go kansa da kyar yana mai da numfashi yayin da idanunsa suka gama sauya wa.
da sauri naja riragana kasa narufe kirjina da mamaki nake kallon Aunty Na'ima da ke tsaye tana binmu da kallo wan da yafi kama da mamaki da tuhuma,
aɓangaren Na'ima
wani irin bugawa zuciyar ta keyi da sananin karfi tana jinsa kamar sai faso kirjin ta yafita,sai kuma tayi wani irin juye tana kokarin barin parlour'n dan zuwa lokacin ji take in tacigaba da tsayuwa zata iya zubewa kasa,
"Da kata".
yafaÉ—a yana gyara zaman sa
juyowa tayi tana wani irin huci, yadube ta da kyau kana yace
"meyasa kishigo batare da sallama ba ko kinyi sallamar ma miyesa baki É—an dakata kafin kishigo ba, baki gani ita in zata shigo in da muke ko tayi sallama sai ta tsaya na É—an wasu lokuta wani sa'in ma sai ance tashigo kafin ta shigo ba".
cikin tsananin bakin ciki da kunar rai tace
"Eh ban iya sallamar bane kasan mu gidan mu babu tarbiyya ku masu tarbiyyar ai gashinan kamakale jikin kanwarka kana akuyanci,soboda kasan muna furci kake kullawa dole ka fake da haka,
mu duk family'n mu bamu yarda da wannan kazamtacciyar haÉ—in nan ba a fake da aure ana iskanci meye marabar wannan da iskan ciki".

Da sauri ya dakatar da ita ta hanyar É—aga mata hannu yayi mata alama da tatafi,
tace
"Ai ko baka faÉ—a ba zan fita dan bazan tsaya idona yaci gaba da ganin ana ai ka baÉ—alaba".
mikewa yayi cikin tsananin ɓacin rai tana ganin haka tajuya da sauri tabi ta kofar da tashigo tashige cikin babban parlour,
yarufa mata baya,
da sauri na mike nashige bedroom cike da fargabar ganin yanayin nasu.
tana isa tsakiyar parlour'n yana isota yasha gabanta rai bace yace
"Ni kike cewa baÉ—ala da iskanci nake ai katawa".
cikin masifa da sananin bakar kishin da ya gama rufe mata ido tace
"Ni zaka muna furta karika zagawa kana zuwa kana kwakular ta, sabo da kasan muna furcin da ka kulla shi yasa tun da fari kaki mai data gida, to meye maraban abin da kake ai katawa da iskancin ka makele jikin kanwar ka kana akuyanc...."
Wani irin gigitaccen mari ya É—auke ta da shi tunkan takarasa a bin da take shirin faÉ—a.
dafe fuskar ta tayi cike da fargaba da da mugun tsoron ganin yan da gaba É—aya fuskarsa ta sauya,
nunata da yatsa yayi cikin kakkausar murya yasoma magana
"HAMDAH matatace mallakina kuma jinana!, aure mafi daraja da kima wacce nasameta cikin daraja da kima da mutun cin ta!! shi ne zaki rika dan ganta halal da haram, me zaki kira kanki ke kuma!!!!?".

Baya tashiga ja ganin yana maganar yana matsota cikin sananin ɓacin rai,
sai tashiga kame-kame tana faÉ—in
"SALEEM ni zaka mara a kan wata? ni SALEEM ni?? akan wata banzan yarin ya". sai kuma tajuya da sauri dan tasan ransa yakai kololuwa wajan ɓaci karshe ita zata yabawa aya zakin ta,
da sauri tayi hanyar part É—in ta...

Ina tsaye a sakiyar É—aki gaba É—aya tsoro yahanani zama, da sauri na juyo jin yaturo kofar yakaraso in da nake ya janyo ni tare da rungume ne da karfe yacusani cikin jikin sa sosai, ya manna kaina da kirjin sa.shiru nayi cike da fargabar jin sautin bugun zuciyar sa,da sauri-sauri zuciyar sa ke bugawa sai daÉ—a manna kai na da kirjin nasa yake,mun jima sosai a haka, a hankali narikajin bugun zuciyar sa naraguwa a hankali a hankali har ya dai-dai ta,
sai a lokacin ya sassauta rikon da yayi min sai ya cironi daga cikin jinsa sa sai ya juya yafita.
numfashi na sauke nabi bayan sa da kallo har yafita.
Chapter 37 · 0% Book details