Sashe 19
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har yamma ina shashin Mamie sai da na dumfari dai-dai lokacin dawowar su Abba da Abbu kafin nafita na nufi parlour'n da suke yada zangon su a duk san da suka dawo daga offece, da sallama nashiga gaba É—ayan su suka mai da hankali kai na tare da amsa sallamar,
A kasan carpet na zauna kusa da kafafun su nashiga gaida su,
fuska É—auke da murmushi suka amsa.
Abbu yace
"To ya karatun ana kan yi dai ko?".
Kai na gyaÉ—a alamar Eh.
yace "to madalla Allah ya taimaka.
Amin Abba ya amsa dashi sannan ya É—aura da faÉ—in
"Ina yayan naki ko ya sauke kine yakoma?".
"A'a ni kaÉ—ai nazo".
Ido Abba ya zubamin yace
"Ke kaÉ—ai kikazo bai masan kinzo ba kenan?".
Kai na gyaÉ—a a lamar Eh.
cikin muryar faÉ—a yace
"To tashi maza ki koma zaki fito bai saniba waya faÉ—a miki a nayin haka daga yanzu inda zaki sake fita ki tabbatar kin sanar masa".
Baki na tura nayi narai-narai da ido,
Abbu yace "A'a Shu'aibu kyale ta ai gida tazo"
Abba yace "Yaya ko gida ne ai bai kamata tafito bai sani ba".
"Naji. tashi kishiga ciki".
Abbu yafaÉ—a yana yimin a lama da in tashi, da sauri na mike natafi part É—in Ummi.
Da daddare bayan sallar Isha ina ƙwance kan gadon Ummi dan tun shigowata ban kuma fita ba, dan nasan halin Abba sai ya iya zuwa yakorani.
Ummi da yanzu shigo warta ta takaraso bakin gadon tace
"Ke HAMDAH kinyi Sallah ne kika haye gado".
"Eh Ummi nayi".
Tace "To sauko kici a binci".
tafaÉ—a tana dire plt É—in da tashigo rike da shi a kasa kusa da gadon.
a hankali na mike zaune cikin yin kasa da murya nace
"Ummi Abba yashigo ne?".
Ganin yanayin da nayi maganar sai ta É—an tsuramin ido
kana tace
"Kinyi masa laifi ko".
Kai na girgiza nace
"Waifa dan nazo shine wai meyasa ban faÉ—a wa Ya SALEEM kafin nazo ba, kuma ai Abbu yace nazo na zauna abina".
"Tafican da alla ai gaskiyar sace dama ya korakin ne kyasa kafa kifito bai sani ba".
Kai na langwaɓar cikin yin muryar tausayi nace
"Nikam ma gun Inna zan tafi gobe".
tace
"Ga hanya Bismillah".
Tajuya tayi waje.
Murmushi nayi nasauko nasoma cin a bincin.
Washegari part É—in Mamie na gudu da sassafe a can nayi breakfast ban dawo part É—in Ummi ba sai rana.
Ranar Lahadi da yamma Ya SALEEM yazo gidan direct parlour'n Mamie yanufa tana zaune saman kujera yakaraso yazauna kan kujerar da ke gefen ta.
Cike da kulawa Mamie ke duban sa tare da amsa gaisuwar da yake yi mata, kana ta É—aura da faÉ—in
"Har kun dawo daga Dass É—in inasu Abbu'n naku?".
Zamansa ya gyara yaÉ—an kishin giÉ—a gefen sa da jikin kujerar
A hankali kamar wan da a ka sa dole yayi maganar yace
"Suna can wancan tsohuwar bata gama yi musu bitar fitina ba".
"Kaci gidan ku Inna'r ce mai bitar fitinar? haka za'a faÉ—a wa naka iyayen".
Baki ya taɓe yazaro wayarsa yasoma latsawa,ita kuma tamike taje ta kawo masa drink da perpesun kaza wan da yaji kayan kamshi da ɗan-ɗano. Drink ɗin kawai yasha yaɗan zamo bakin kujerar tare da duban a gogon dake ɗaure a hannunsa yace
"Bari nashiga gun Ummi mugai sa".
Mamie tace
"Toh daga gun zaku wuce da HAMDAH kenan?".
É—an jimm yayi sai kuma yaÉ—a go yace
"HAMDAH?". yayi tanbayar da fuskar mamaki, dan shi ƙwata-ƙwata bai masan bata can gidan nasa ba, to yaushe nema tazo? yayi ƙwafa a file.
Da mamaki Mamie ke kallonsa kana tace
"Eh ita ko kana nufin bakasan tana gidan nan bane yau ƙwana biyu". Sumar kansa ya shafa izuwa
bayan keyarsa.
Mamie kuwa kallon tuhuma tabisa da shi kana ta É—aura da faÉ—in
"Kenan kana nufin bakama san bata gidan kaba?".
Yace "To Mamie ya za'ayi tafita bata sanar min ba har ƙwanan ta biyu, in badun nan ɗin tazoba ba, irin haka ba sai tasa mutane wahala ba aje a ta niman ta in wani gun taje ba nan ɗin ba".
Baki Mamie tabuÉ—e tana kallon sa har yakai karshen maganar sa wan da duk maganar da yake ida nunsa nakan wayar hannun sa dake ta faman latsawa,
Da muryar faÉ—a Mamie tace
"Kai bakaji kunya ba a kuya a ka ɗaure maka a cikin gidan naka? yau ko a kuyace ka mata rikon ko oho. yarinya tabar gidan ka tsawon ƙwana biyu kuma kana gidan amma baka saniba? to taya za'ayi tanimi izinin fita a gurin ka bayan baka masan tana gidan ba".
Mikewa yayi yana faÉ—in yarinyar nan fa bajin magana takeba, to koma mene ne Mamie sai tafita ba tare da tasanar ba, taya zanyi nasan tafita tun da bata faÉ—a ba".
"kadai gyara mu'a malan gidan ka dan wannan dai ba halin kirki bane nafa maka kenan".
Kofa yanufa batare da yakuma cewa komai ba yafice daga part É—in,
Da sallama yashiga parlour'n Ummi
Ummi da fito warta daga kitchen kenan rike da tray mai É—auke da foodflaks, ta amsa masa fuska É—auke da murmushi tana faÉ—in "maraba".
Yakaraso ciki ita kuma tawuce saman dinning area ta aje tray'n,ɗaya daga cikin kulolin dake saman tray'n ta buɗe tuwon farar shinkafa ce sai tiriri yake da alama ba'a jima da gamashi ba, taciro malmala ɗaya tasaka cikin plt, kana tabuɗe ɗayan kular miyar ɗanyen kuɓewa ce wacce taji busashen kifi da nama sai tashi da daddaɗan kamshi yake,tazare laidan tuwan tazuba miyar a gefen tuwan,
kana tabuÉ—e wata Æ´ar karamar kula soyayyen man shanu ne a ciki tasulalashi kan tuwon ta saka spoon cikin plt É—in,sannan taje tabuÉ—e Fridge da ke nan saman dinning É—in taÉ—au gorar ruwa haÉ—e da cup ta ta kwasosu tasauko cikin parlour'n tadire shi gabansa.
Sau kowa yayi daga saman kujera yazauna kasan carpet yana faÉ—in
"Sannu da ai ki Ummi".
"Yauwa". tace tare da duban kofar kitchen tana murmushi dan tasan ba ita tayi girkin ba HAMDAH ce ita nata kwasowa ne.
Kafafun sa ya tanƙwashe yamaso da plt ɗin a bincin gaban sa yayi Bismillah yasoma ci, suna ɗan taɓa hira kamar yan da suka saba a koda yaushe idan yazo gai data.
Sosai yaci tuwon har yakusa cinye malmala guda kaÉ—an yarage yatura plt É—in gefe yakara da ruwa.
mikewa yayi yakoma kan kujerar yana dai-dai ta zaman sa yayi gyatsa tare da faÉ—in "Alhmdllh Ummi sannu da ai".
murmushi Ummi tabishi da shi dan tana matukar jin daɗin duk san da yazo tabashi a binci ko a koshe yake sai ya taɓa ko kaɗan ne,hakan kuma halinsa ne tun yana yaro har kuma yanzu bai fasa ba.
Mikewa tayi taÉ—au plt É—in tanufi kitchen tana a je plt É—in tafito tashiga bedroom.
Jin motsin ruwa a bayi sai tamaso kofar bayin ta bubbuga tana faÉ—in
"Ke HAMDAH fito da alla tun É—azu wanka yakici yaki cinyewa canza fatar zaki".
Fita nayi daga cikin ruwan da najima zaune a cikin sa, tun É—azu nagama wankan ina dai zaune cikin ruwan ne kawai".
naÉ—auro towel tana tsaye a bakin kofar har nafito,
tace
"Maza jekisa kaya kizo ga yayanku can yana jiranki kada ki ɓata masa lokaci".
baki na turo zanyi magana tayi saurin cewa
"Kiyi hanzari kije ki shirya kafin Abba'n ku yazo yasa meki".
tajuya tafita.
Na isa in da jakata yake nasoma shirin cikin tura baki.ina gamawa na yafa gyale naÉ—au jakata nafito yana ganina yamike tsaye yana faÉ—in
"Sai da safe Ummi".
"Allah yabamu alkhairi".
tafaÉ—a tana mikewa,
Yana gaba ina biye da shi har in da yafa motar sa ya shiga mazaunin driver niko naboÉ—e gefen mai zaman banza nashiga yayiwa motar key muka fice cikin gidan.
Muna isa nasa hannu na buÉ—e marfin nafita da sauri kafin nagama fita daga cikin parking lot najiyo muryarsa daf da ni
"Idan kina wasa kisake sakafa kifita!".
yana kaiwa nan yagota ta gefena yawuce.
Numfashi nasauke jin iya nan yatsaya da sauri na nufi ciki.
Washegari Monday bayan dawowata daga makaranta ko uniform ban cire ba Rufa'ila tazo kira na,
tare muka koma da ita side É—in Na'ima
NaÉ—au sintsiya nasoma shara kamar koda yaushe.
Motar mijin Aunty Rafee'at ne yafaka kofar gidan Ya SALEEM akofar gidan ya sauke ta yawuce ita kuma tashiga cikita,
Direct side É—in HAMDAH tashiga tun daga bakin kofar parlour take sallama har tashiga ciki tarika sallama jin shiru yasata wucewa cikin bedroom,
Nan ma shiru har kitchen tashiga ganin dai bata sashin gaba É—aya, sai tafita tanufi side É—in Na'ima tana sa kafarta cikin parlour'n tayi arba da HAMDAH tana mopin Na'ima kuma na hakimce saman kujera tana danne-dannen waya.
Raguwar sallamar da bata karasa shi ba kenan,
Na'ima taÉ—ago cike da makirci tace
"A'a yau manyan ba'ine a gidan namu sannu da zuwa".
Aunty Rafee'at tagirgiza kai tabita da kallon makira a tafin hannuna kike.takaraso ciki tazauna kana tasaki murmushi tana faÉ—in
"Yauwa sannun ki".
Mopar nasake kasa cike da murnar ganin ta nanufi in da take ina faÉ—in
"Oyoyo Aunty Rafee'at".
Harara ta sakar min sai tamayar da kallonta kan
Na'ima da take cewa
"Rufa'ila kawo mata ruwa".
"A'a barshi wlh a koshe nake".
Aunty Rafee'at tafaÉ—a tana mikewa.
Tanufi kofar fita nabi bayanta da sauri muna fita daga cikin parlour'n taruko hannuna
Bata tsaya ko inaba sai bedroom É—ina
a bakin gado ta zauna ganin haka nima na zauna,
Hannu tashiga nunani da shi tana faÉ—in.