← Book details Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 62

Sashe 52

Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Har yamma muna tare dasu Mamie in da su Aunty Jaleela suka sharewa Inna É—akin da wancan zuwan ta tasau ka,dan tace bazata koma ba har sai ta daÉ—a ganin saukin jikin nawa sosai,
sai a lokacin mazajen su suka zo suka kwashe su,bayan sallar magriba kuma Ya SALEEM yamai da Mamie gida...
Zaune nake gaban mirror ɗaure da towel sai mulke jikina da turaruka nake,dan har yau ban fasa jin jikina nayi min warin magani ba,sai dai duk tulen mulke turaren nan da nake baisa na daina jiba,fuska na kwaɓe kamar nasa kuka haka nake ji dan har cikin wuyana nake jin warin maganin sai kuma narika jin zuciya ta nason tashi.
yaturo kofar da sallama yauke a bakinsa,tsayuwa yayi daga bakin kofar daga cikin mirror ina hango shi yayin da shima yake iya kallona daga in da yake tsaye tacikin mirror,wani irin kallo yake bina da shi na musamman, niko ɓata fuska nayi kamar zan fashe da kuka.
a sannu yatako yazo in da nake yatsaya daf dani tabayana, yayin da yake cigaba da kallona tacikin mirror,a hankali ya saka hannunsa kan kafaÉ—a ta sai yarika tafiya da shi yazagayo shi ta saman kirji na, a sannu yaruko bakin towel da ke É—aure a kirjina yakunce shi yasaka yatsarsa yaÉ—an ture shi sai yazame kasa,
A hankali yacigaba da tafiya da hannunsa har yasau keshi kan ababen kirjina, wani numfashi ya sauke da sai da najiyo sautin sa,
A sannu cikin wani irin salo yake sarrafa breast É—ina da hannunsa,baya nayi da kai na na manna shi sosai a jikinsa duk da bayana ne a jikin nasa amma ina jiyo kamshin sa mai sa na dai na jin warin maganin da nake jin kijina keyi min,
a hankali yarika tafiya da hannunsa É—aya zuwa kan ciki na, yayin da hannunsa guda ke kan breast É—ina,
tafin hannunsa yamanna kan cikina sasoi wani numfashi yasau ke wan da yafi na farkon, a hankali yarika shafa cikin yayin da yasanya ida nunsa cikin nawa tacikin mirror'n.

a sannu yarankwafo da kansa gefen wuyana ya manna min kyakkyawar sumba, sai yayi sama da bakin sa yakawo shi sai tin kunnena a hankali yamosa laɓɓansa yace
"Menene yafaru ake ta ɓata fuskar".
baki na zunɓura nace
"Allah Ya SALEEM turaren ka yafi daÉ—i nayi ta shafa waÉ—an nan turarukan amma har yanzu ina jin warin maganin".
ido yatsurawa lips É—ina kana a hankali ya lumshe idanunsa tare da buÉ—e su lokaci guda kana cikin yanayin nan nasa yasaki murmushi mai karawa fuskar sa annuri yace
"Ok to ina zuwa"
yafaÉ—a tare da cire hannunsa a jikina yanufi kofa yafita,
zuwa can sai gashi É—auke da turare har kala uku masu tsadar gaske da kamshi na musamman, sai dai dawowarsa na yanzu yasauya shiga yanzu singlet da gajeren wando ne ajikin sa.
miko min su yayi yana faÉ—in
"To gashi ki aje kirika shafasu idan nafita gobe zan karo miki wasu".
murmushi nayi ina feshe turarukan a jikina ina mai jin daÉ—in kamshin su..
abin da yaso bani mamaki shine da Ya SALEEM yamasa a jikina yakoma bakin gado sai naji kamshin yarage min daÉ—i sosai,ido naÉ—an zuba mishi daga cikin mirror da hannu ya yafato ni namike nazo in da yake ina zama kusa dashi sai naji kamshin yadawo yimin daÉ—i irin wan da nake so.
kwanciya yagyara kan gadon tare da janyoni jikinsa yaja mana blanket yarufe mu....�

Washegari bayan yatafi masallaci É—akin da Inna take nakoma acan nayi salla,haka kawai nake jin tsoron zama ni kaÉ—ai..

Satin Inna É—aya takoma,kullum muna tare da Ya SALEEM ina cikin jikin sa yanzu nagama yar da bawai kamshin turare sa keyi min daÉ—in ba kamshin jikin sa ne keyi min daÉ—in har in ina jikin sa banajin warin magani da tashin zuciyar da nake ji har sai nabar jikin sa.
shima daya fahimci haka sai ya rage fita yanzu kusan kullum muna tare da shi ko a side É—ina ko side É—in shi,yanzu bana yin girki Mamie ke girkawa tasa direba yakawo kullum sau uku a rana...

A ɓangaren Na'ima kuwa wani shiri take da ita kaɗai tasan ma'anar sa,abin da zai baka mamaki bata taɓa nuna cewa tasan da cikin ba in da shima gogan bai faɗa mata ba haka zalika bata nuna masa ta sani ba, bata kuma nuna wani abun da zai nuna cewa tasanin ba...🤔

Haka rayuwa yacigaba da tafi kwanaki sunata shuÉ—e wa, yanzu watannin cikin biyu kena,nuna kulawa da tarairaya gun Ya SALEEM ba'a magana,duk da kuwa irin yana yin rayuwar sa narashin yin doguwar magana.
Zaune muke a parlour ina shan kunun nono da yau Mamie ta dama min shi cikin flaks,
ina zaune a jikin sa a kasan carpet,ya mike kafafunsa ya ware su ya sanyani cikin su.
Aje cup É—in kunun nayi jin cikina ya cika,hamma nayi jin bacci yafara fizgata,
É—an karkato da kansa yayi yaleko fuskata, a hankali yace
"Tashi kije ki kwanta bari naje nayi wanka".
kafaÉ—a namake nace
"Ni dai tsoro nake ji muje tare".
ido yaÉ—an tsuramin da mamakin yawan faÉ—an tsoro da nake yi yanzu yace
"Ok to tashi muje".
yunkurin mikewa nake sai yayi saurin mikewa yariko kafaÉ—u na yamikar da ni tsaye kana yariko hannuna muka nufi side É—in sa,
A bakin gado yazaunar dani kana shi kuma yashige cikin bathroom bayan wasu mintuna yafito É—aure da towel a kugunsa,
zuwa lokacin kam nama kwan ta dan jin baccin sosai a ido na,
boxes da singlet ya saka ya hayo gadon ya janyo ni jikin sa. lumshe idanuna nayi jin yan da yake ai kin shafani da tsotsar sassan jikina da zafi-zafi,
hannunsa narike jin yana cusa shi cikin pant É—ina cikin muryar jin bacci nace
"Ya SALEEM bacci nakeji".
a hankali cikin É—an fizgar numfashi yace
"Yau kam ki tayani hira ko ba mai yawa ba".
fuska na maraice
"Allah bacci fa nake ji sosai".
pant É—in ya murzashi kasa tare da faÉ—in
"Ki daure kin ji kaÉ—an zanyi hirar ba jimawa zanyi ba".
shiru nayi badun komai ba sai dun yanzu yarage cemin zaiyi hirar tashi tun lokacin da aka sallamo ni a asibiti ya kai sati kafin yace nataya shi hira tun da yayi sau É—aya sai da yakuma kai wani satin kafin yakara,yanzu kuma satin sa biyu kena acikin sati biyun baifi sau uku ya kusan ceni ba duk da ina ganin É—inbin bukatar hakan a idon sa. amma yakan iya bakin kokarin sa wajen hakura ya kyaleni a cewar sa wai har yanzu ban warke ba sai bayan watanni biyu nan gaba...
Bayan komai yalafa yakai ni bayi mukayi wanka yadawo da ni muka kwanta nan take kuwa baccin da ke cike tam a idona ya sure ni...

Da misalin karfe 3 na dare na farka jin wani bala'in kishin ruwa wuyana ya bushe kayau,a hankali nazare jikina a nashi namike zaune,ina haÉ—iye miyau da kyar jin yadda wuyana yabushe,
a hankali yabuÉ—e idanunsa yazuba min tare da faÉ—in
"Ya dai".
nace
"Kishin ruwa nake ji".
"Ok". yafaɗa tare da mikewa da ɗan sauri yasauka a gadon in da ɗan ma dai-dai cin fridge yake aje nan gefen ɗakin yanufa yabuɗe yaciro gorar ruwa yahaɗo da cup yadawo in da nake,yasiyaye ruwan ya mika min,da sauri nakarɓa nakai bakina kurɓa ɗaya a nabiyu naciro kofin,na kalleshi kamar zan fasa kuka nace
"Ya SALEEM ba irin wannan ruwan ba".
da mamaki yace
"Wani iri to?".
rau-rau nayi da ido jin yadda kishin ruwan ke azalzala ta gashi dana sa wannan ruwan a bakina sai naji yayi min É—aci sam ba irin sa nakejin kishi saba.
nace "Irin ruwan rijiyan gidan Inna"
ido yaÉ—an waro yace
"Ruwan rijiya kuma??".
yayi tan bayar da mamaki,kai na gyÉ—a, numfashi yasauke tare da zuba min ido sosai, ni dai fuska na marairaice kamar zanyi kuka,duban agogo yayi 3:15 AM.
sai ya mai da kallonsa gare ni kana yace
"Sha wannan É—in idan gari ya wayen sai a kawo miki na rijiyar".
da sauri nagirgiza kai
"Allah wannan ruwan da É—aci".
nayi maganar hawaye na sauka a idona dan ba shakka inajin muguwar kishi.
shiru yayi yana nazarin ta in da zai samo ruwan rijiya a eriyar unguwar tasu.
sauka yayi a gadon yaÉ—au jallabiyar sa yazura ya dube ni yana faÉ—in
"Ya isa bari a samo miki".
kai na gyaÉ—a ina binsa da kallo har yafita.
Chapter 52 · 0% Book details