Sashe 23
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nace
"Wayyo Allah na wayyo kai na dan Allah Ya SALEEM kayi hakuri".
Nayi maganar a wahalce yayin da hawaye ke gangaro wa kan fuskata,
yanayin yadda yaji nayi maganar ne yasa shi sauke hannun sa da ya É—ago zai kai min bugu da shi,
Ido yaÉ—an tsuramin,
Nan take yafahim ci cewa murace tayimin mugun kamu.
Niko cikin muryar kuka da baya fita sosai ma naci gaba da faÉ—in
"Wayyo Inna Ummi na, kai na zai cire".
"Rufamin baki da wani ne kekai ki cikin ruwa?
ai bakiga komai ba in dai junan ki wasan ruwane".
Ni dai ida nuna na mai da na rufe dan banajin zan iya barin su a buÉ—e sabo da a zabar ciwon da nake ji, sai hawayen da yake cigaba da sauka a cikin idon.
haka yayi tayimin faÉ—a sai dai wannan karon muryar sa tayi kasa bakamar yan da yafara yimin farkon shigo warsa É—akin ba.
Daga bisani yajuya yafita, nakoma na jingina da jikin gado.
Fitarsa da kamar minti 30 yadawo jin shigo warsa yasani buɗe idanuna, yatako in da nake lai dar da ke rike a hannunsa ya aje saman bedside,yaɗan sun kuyo yabuɗe laidar yafidda magungunan da suke ciki yaɓɓare, ya buɗe gorar ruwa wanda duk da shi yazo.
yaÉ—a go yamika min gorar ruwan na am sa kana yamiko min magani,
Ido na tsurawa maganin da ke hannun sa,nan take naji zuciya ta yafara tashi,
cikin rawar murya nace
"Nawarke ma ba sai nasha maganin ba".
Wani kallo yawatsa min cikin tamke fuska yace
"Zaki karɓa ne ko ya".
rau-rau da ido nayi sai ga hawaye sharr.
Bana son magani ko kaÉ—an ko ganin sa idan nayi sai naji zuciya na yatashi, idan bana da lafiya sai Inna tayi kamar tanayi kafin nasha magani, idan kuma Ya SALEEM É—in yaje Dass dai-dai lokacin ina ciwon to shi take sashi yabani maganin, dan dai tasan in ni da ita ne kam komi masifarta bashi zaisa Ni nasha ba kona sha kuma sai nadawo dashi dan sai nayi a mansa. danni dana sha maganin na gwammaci nazauna haka har ciwon yagama gaukar sa nawarke.
Nabuɗe tafin hannuna yazuba min maganin ciki, narika juyasu cikin hannuna ina cigaba da masar ƙwalla,
Shiko fuska yadaÉ—a sukewa ya tsare ni da ido,
A hankali na ɗago hannuna mai rike da gogar ruwan na kai baki na kurɓi ruwan,narufe idanuna da karfi kana nawasa maganin a baki na haɗiye da ƙyar yawuce.
A kiÉ—i me nashiga yunkurin mikewa har sai da gorar ruwan da ke hannuna yafaÉ—i kasa, wani irin juyawa naji zuciyata keyi,
Nazuro kafafuna kasa kasan cewar yana tsaye a gaba nane hakan yasa na aje kafafuna daf da nashi.
Na mike tsaye cikin kiÉ—i ma narufe bakina da tafin hannuna, yayin da idanuna ke rufe gam, kafata É—aya na yi gaba da shi don so nake natafi bayi nayi a man da naji ke kokarin fitowa, sai ji nayi nayi karo da shi,da sauri na ware ida nuna kan shinfi É—aÉ—É—in kirjin sa da na buga goshina da shi,
Cikin tsananin tashin hankalin jin yan da aman keta kokarin tahowa nasaka tafin hannuna nashiga ture kirjinsa.
Ɗago hannunsa yayi yaɗaura kan hannuna dake kan kirjin sa yarike, sannan yarika tafiya da hannunsa a kan hannuna har zuwa kan kafaɗa ta sai ya ruko kafaɗata da ƙyau,
É—aya hannunsa kuwa hannuna da na toshe bakina yazareshi kan bakina sai yarike gefen kafaÉ—ata na wannan hannun sai ya mai da ni ya zaunar da ni bakin gadon.
kai narika juyawa inata yunkurin mikewar sai dai nakasa sabo da har lokacin yana rike da kafaÉ—ata.
Yago hannu sa É—aya yazura cikin aljuhun tattausar jallabiyar jikinsa, wani sweet yaciro namusamman yab'are yamika hannu zuwa bakina da sauri nabud'e bakin yacusamin shi cikin Baki, da sauri narufe bakin Jin mintin yashiga cikin bakina, wani irin daddaÉ—an kamshi da daÉ—i su suka ziyarci cikin bakina, lumshe idanuna nayi inajin yadda kamshin mintin da daÉ—in sa kedaÉ—a baibaye ne, daÉ—a manna harshena nayi sosai da sweet É—in, nashiga tsotsar sa a hankali narikajin Aman na lafawa sai Kuma nashiga sauke numfashi ahankali-ahankali narikajin zuciyata na kwanciya,
Tsit nayi Ina cigaba da tsotsar mintin sai na daÉ—a lumshe idanuna sosai.
Ido yakurawa kyakkyawar fuskarta wan da ya kawato da man Yan idanuwa da bakin gashin gira Kamar an zana suna kwance lup dasu juya idanunsa yy zuwa Kan dogon hancin ta Wanda da yawan mutane sukan ce hancinsu iri d'aya ne haka hasken fatarsu,
Taɓe Baki yayi aransa yace "ni Banga wani kamaba wannan hancin ne irin nawa".
Kan lips in ta yakuma sauke idanunsa Ido yatsurawa Kan lips É—in yanda take motsasu.
"Sakemin yatsa idan ba cinyeshi zakiyiba"
Da sauri nabud'e ida nuna nazubashi Kan fuskarsa, kwayar idanunsa yajuya yasaukeshi Kan lips Ina É—an girgiza Kai yayi tare dayimin nuni da idanunsa kan lip É—ina Yana fad'in "sakemin".
Ido naware sosai cikeda mamakin ganin yatsarsa cikin bakina.
"Kenan da yatsar sa nahada da sweet in nayita tsosa?".
Nayi maganar a kasan zuciyata,
Wani kallo yayi min nakasan Ido a hankali najuya harshena naturo yatsar tasa waje nayi kasa da kaina tareda haÉ—iye miyau in da yataro a bakina, tsayuwarsa yagyara kana yajuya yasoma tafiya yana faÉ—in.
"Kici a binci yanzun nan".
Yana fita ƙwanci yata na gyara bajimawa ko bacci ya ɗauke Ni.
Na daÉ—e sosai ina bacci sakamakon maganin muran da nasha, koda na farka bakaÉ—an ba naji daÉ—in jikina har na iya cin Indomie dana girka.
Bayan sallar Isha Ina zaune yashigo da sallama na É—ago tare da amsa sallamar,
wayace kare a kunnen sa da a lama dai waya yake, yatako ya iso gaba na sai ya..........
*Kada ku mance sharhin ku shine sadakin book ɗin nan🤗*
Mommyn Twins ce
*🌺HAMDAH🌺*
*NA*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_(Book one)_
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ?*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇ðŸ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
MARUBUCIYAR👇ðŸ»
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇ðŸ»
*HAMDAH*
*Free page*
My no 08034690723
🅿�13
Sai ya sauke wayar ya É—an dubeni kana ya ce
"Ina maganin?". yayi maganar a takai ce.
kallon saman bedside nayi nace
"Gashi can".
nafada muryata can ciki dan jin a bun da ya am bata,sayuwar sa ya gyara ganin hakan yasani mika hannu naɗau laidar maganin,nashiga buɗe laidar tuni ida nuna suka cika da ƙwalla,
ciro magungunan nayi a cikin laidar na siyaye ruwa a cikin cup, naɓare ƙwayoyin kamar yadda naga yayi ɗazu, narika juya su cikin hannuna,
ganin ya ɗago hannunsa yana duban a gogon da ke ɗaure a hannunsa,sai ji nayi hawayen da suka taru cikin idona sun fara siyaya sai nayi hanzarin kai maganin baki na nahaɗiye da ƙyar, baki yataɓe kana yamiko min sweet ɗin da ɗazu yabani na am sa da sauri najefa shi cikin bakina tare da lumshe idanuna nasoma tsotsar mintin.
Karar buÉ—e kofa da naji yasane buÉ—e ido bayan sa na hango yana fita daga É—akin,
A sannu nakoma na ƙwanta da baya naci gaba da tsotsar mintin har sai da naji zuciya ta ta ƙwanta.
Yau kwana uku kullum sau uku yake zuwa a rana yasani na sha magani yana tsaye har sai nasha, ina haÉ—iyewa kuwa zai bani sweet É—in nan, da zaran na sa shi cikin bakina sai naji a man ya koma......
Yanzu kam alhmdllh naji sauki sosoi sai dai É—an abin da ba a rasaba,
Zuwa yanzu naci gaba da tafiya makaranta na.....�
Rayuwa kenan inji masu iya magana sukace rayuwa sirri. ƙwanta tashi a ran mai rai.
Haka naci gaba da gudanar da rayuwa ta cikin gidan, a haka lokaci yayita tafiya ƙwanaki sukayi taja,
Yau kimanin shekara ta �3� a cikin gidan.
Abubuwa da dama sun faru masu daÉ—i da a kasin hakan.
Yanzu ina a jin karshe a secondary. kamar yadda nakai wannan matakin haka sassan kijina,
Idan nakalli kai na har mamakin kaina da kaina nake,Ni kaina nasan nakara girma a cikin É—an waÉ—an nan shekarun,duk wasu halitta najikina sun daÉ—a baiyana,Ni kaina nakanyi mamakin yan da albarkatun jikina suka daÉ—a bai yano da kansu a fili, sun ciko sun yi tup-tup da su.
Rayuwata nake gudanarwa Ni kaɗai ɗina a cikin sashin da yake mallakin zamata a cikin gidan, sai nafi wata 5 bansa masu gidan a idona ba.sai dai kayan a binci baya yanke wa duk karshen wata Ya SALEEM yanasa a kawo ko, ayita jibgesu cikin stor dan nidai wasu kayakin abincin ma ban san iyakan suba, dan banayin rabin amfani da kayakin za a jibgo wasu,in dai naga gun zai cike idan a ka kawo sai nasa a koma dasu.....�
Da sauri nafito rike da mayafi da jakata sauri nake naje gidan Aunty Jaleela takara haihuwa yau suna, nanufi waje a farfajiyar gidan na karasa saka mayafin sabo da sabar saurin da nake,
Ina fita na natari mai adai-dai zuwa gidan Aunty Jaleela dake É—orawan dillalai,
Muna isa nabiya mai a dai-daita nawuce cikin gidan da sauri,tun daga get nake jiyo hayaniyan yan'uwa kara sauri na nayi nashiga cikin gidan,a parlour na tadda su Mamie da Aunty Hafsat matar Uncle Sadiq kanin Ummi da Umma Habiba Æ´ar autar su Ummi da sauran Æ´an uwa da abokan arziki.
Da sauri nakaraso in da suke cike da murnar ganin su cikin muryar dariya nace
"Laa Aunty Hafsat Umma Habiba yaushe kuka zo?".
nafaÉ—a tare da zama hannun kujeran da suke kai,
murmushi Umma Habiba tayi kana tace
"ÆŠiyata jiya mukazo inata tanbayar ki a kace bakizo ba kina gidan ki".
gefen da Mamie ke zaune nakallo nace
"Ina yini Mamie".
murmushi tayi tana faÉ—in "Lafiya Lau HAMDAH yagidan".
nace "Lafiya kalau".