Sashe 53
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fita bakin get ya nufa ya kwankwasa kofar mai gadi,koda yafito mai gadi yasha mamakin ganin sa cikin sakiyar daren na,
yadube sa da fargaba yace
"Ranka shi daÉ—e lafiya kuwa?".
Ya SALEEM yace "Lafiya,a ina zan sami ruwan rijiya yanzu"
Ido mai gadi ya zaro tare da dafe kirji yace
"Ruwan rijiya? a unguwar nan kuwa gaskiya dakamar wuya sai dai in a wajen unguwar nan tacan wani unguwar za'a iya samu, ranka shi daÉ—e kuma ai yanzu ko an fita ma da wuya a samu sabo da duk gidan da za'aje yanzu kam baza a sameshi a buÉ—e ba,kaduba lokaci kuwa yanzu oga??".
ɗan gajeren tsaki SALEEM ya ja yajuya batare da yace komai ba yaɗa go wayar sa yalaluɓo number Mamie ya dannawa kira tare da nufar parking space,
har sai da wayar takusa sinkewa kafin ta É—aga cikin muryar bacci haÉ—e da fargabar ganin yakira ta acikin wannan tsohon daren hankali tashe tace
"SALEEM meke faruwa!??".
motar yabuÉ—e yashiga yazauna kana yace
"Mamie wai tanajin kishi kuma wai ruwan rijiya zata sha".
numfashi Mamie tasauke dajin akasin abin da take zato ta ce
"To SALEEM a nemo mata mana ba a son masu laluri irin nata subukaci abu surasa".
"Ai Mamie a unguwar nan kam baza'a sami ruwan datake so É—in ba".
tace "Eh kwarai baza'a samu ba kam to bari nayi Wa Abbu'n ku magana akwai wani gida atacan karshen layin mu naga gidan akwai rijiya tun da laluri ne sai aje a rokesu".
yace
"Imma baza su bada kyauta ba sufaÉ—i ko nawane a biya su gani nan zuwa".
dariya Mamie tayi tace
"Kai haba bazasu faÉ—a ba ma bari na sami Abbu'n kun.".
kamar yan da tafaÉ—a tanufi É—akin Abbu tasanar masa tare suka fita a cikin daren suka nufo get, koda baba mai gadi yafito yaji uzurin su,
Allah yasa aka taki sa'a baba mai gadin yana da number mai gidan tasana diyyar wani harkan da suka taɓa yi kwanakin baya.
nan Abbu yakira sa yagabatar masa da kansa sannan yayi masa bayanin abun da yake so.
A ɓangaren mutu min kuwa wato malam Shehu
da jin Abbu ne ke kiran nasa da niman wani abun a gare sa sai yaji daÉ—i dan kuwa yasan Alhj Idris da É—an uwan sa Alhj Shu'aibu mutanene nagari masu tai makon al'umma da sada zumunci sakanin makota duk da sakanin gidan sa da nasu da É—an rata amma alkairansu na isar masa.
yace babu damuwa suzo akwai ruwa ko duk rijiyar zasu É—iba.
Ko da su Abbu suka isa gidan suka samu har yasa yaran shi sun cika jara kuna manya biyu da ruwa,sukayi ta masa godiya,dan haka koda SALEEM ya'iso unguwar Mamie tayi masa kwatancen gidan yakaraso,shima yayi masa godiya yaran malam Shehu su suka kwashi jara kunan suka saka bayan motar sa yayi musu sallama yatafi bayan ya baiwa malam Shehu kyautar 50k nan su Abbu ma suka koma gida.
Tun fitar sa ban iya kwan ciya ba ina
nan zaune duk tsoro yagama cika ni,motsi naji a parlour da Kuma magana sama-sama, nan take jikina yakama rawa........!�
Mommyn twins ce
🌺 *HAMDAH*🌺
*Na*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ?*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
_BOOK_ _ONE_
Free page
My no 08034690723
🅿�30
_free page saura kaɗan ya kare_🗣�
Sosai jikina ke bari jin motsi da maganar da ake cikin parlour sai dai sam bana jin abun da ake faÉ—a sai dai É—an sautin maganar da nake iya jiyo wa shima É—in nasan sabi da dare ne ko mi motsi kaÉ—an da zakayi sai an jiyo sautin sa.
tsoro nane ya tsananta jin taku na matsowa bakin kofar É—akin,
da sauri na kai hannuna natoshe bakina jin kuka na kokarin kwace min, baya narika ja har na isa jikin garu na rakuɓe ina karkarwa cikin matukar jin tsoro hawaye ya gama wanke min fuska,
"Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un".
Ji kawai nayi na furta kalmar sai nashiga nanata kalmar cikin ruÉ—u da tashin hankali mara misaltuwa,
wani irin zabura nayi jin alamun an taɓa handle ana kokarin murɗa shi,
sama numfashi na keyi tamkar zai bar jikina,dai-dai lokacin kuma najiyo karar shigowar mota cikin gidan,
handle É—in a ka sake da karfi sai kuma sautin gudu alamun kafa bana mutum É—aya ba...
Yana gyara parking yafito yabuÉ—e but yafiddo da jara kunan ya kwashe su duka biyu a kowani hannunsa guda, yanufi side É—in sa,
direct kitchen yawuce ya aje su ciki kana yaÉ—au cup yabuÉ—e jarka guda ya tsiyaye ruwan yanufi bedroom É—insa.
kukan da nake ta dannewa ne yakwace da mugun karfi jin an turo kofar,ganin shine sai na mike da gudu na duro a gadon na nufo in da yake cikin kukan da ya tsananta sabo da firgici da tsoro,
cikin hanzare ya ajiye cup É—in a kasa ya buÉ—e hannayen sa nafaÉ—o cikin jikin sa, sai ya haÉ—e hannayen sa yadaÉ—a cusani cikin jikin sa sosai.
fuskata nakife cikin kirjinsa ina juyashi da cigaba da kukan yayin da jikina ke matsanancin ɓari.
cikin tashin hankali yake faÉ—in
"Menene me yasame ki".
ina ban iya bashi amsa ba sai ci gaba da juya fuskata cikin kirjin sa da matsanancin kukan da nake, hankali tashe yarka jero min tan bayoyi ko É—aya ban iya bashi amsa ba,a hankali ya karkato da kan sa yadire bakin sa sai tin kunnena yashi huramin sassanyar iskar bakin sa cikin kunne yana É—an bubbuga bayana da shafa kaina.
ajiyar zuciya narka sauke wa a hankali sautin kukan yarika yin kasa a hankali cikin sigar lallashi da yace
"Menene iye *HAMDAHHH*??".
wani dogun ajjiyan zuciya nakuma sauke wa kana cikin muryar kuka nashiga labarta masa abun da naji. shiru yayi sai kuma ya sauke
numfashi, a hankali yace
"Babu komai fa kinsan dare ne yanzu so komai kankan cin motsi zaka iya jiyoshi ta yuwu daga ɓangaren masu ai kine kika jiyo motsin".
kai na girgiza da sauri nace
"Allah Ya SALEEM har kofar nan an taɓa kamar za'a shigo".
nan ma shiru yaÉ—an yi kana yace
"Babu komai zo ga ruwan na samo miki".
yaciro ni a jikinsa yaɗau ruwan yaruko hannuna muka zauna bakin gado ya mika min ruwan nakarɓa, nakai kofin bakina nasoma shan ruwan da nake jin sa babu ruwan da yakai min shi daɗi,shiko ido yazuba min ganin yanda nake shan ruwan da bashida ko daɗi a ganin sa, niko ji nake babu ruwan da yakai min shi daɗe tas nashanye ruwan ya karɓi cup ɗin ya'aje.
lafewa jikin sa nayi dan har lokacin cikin jin tsoron nake,
babu jimawa aka kira sallar farko,
leko fuskata yayi ganin nafara gyangyaÉ—i pillow ya janyo a hankali ya cironi a jikin sa yakwantar dani yamike yashige cikin bathroom bayan sa nabi da kallo har ya shige idanuna na maida su na rufe babu jimawa bacci yayi gaba da ni..
Al'wala yayi yafito yahaye kan sallaya yafara nafilfilu bai tashi kan sallayar ba sai da yaji ana shirin shiga sallar asuba,yazo in da nake yana kai hannu jikina nabuÉ—e idanuna da sauri cikin razana nashiga yunkurin mikewa. kansa ya É—an dafe yace
"Ke ba komai fa kinutsu".
numfashin tsoro na sauke kana yaci gaba da faÉ—in
"Tashi kiyi sallah lokacin sallah yayi".
da sauri na mike zaune cikin marairaice murya ganin sa da shirin tafiya masallaci nace
"Dan Allah Ya SALEEM kar ka tafi tsoro nake ji".
Ido yatsura min batare da yace komai ba sai kuma yajuya yanufi kofa yabuÉ—e yazaro key ya dawo in da nake yamika min kana yace
"Karɓi idan nafita ki kulle".
kai nagyaɗa tare da karɓar key ɗin jiki a sanyaye,na mike tsaye yafita yaja min kofar nikuma na zura key na kulle...
duk da na kulle kofar amma cikin ɗar-ɗar nake ina idar da salla nakoma kan gado na rakuɓe,koda yadawo yayi knocking sai da na tabbatar shi ɗin ne kafin na buɗe..
(11:30 AM)
Zaune muke a parlour'n sa ina cikin jikin sa ina shaƙar kamshin sa, da yanzu hakan yazame min sabo da kuma samin zaman lafiya ta har in ba haka ba kuwa to ba shakka zan wuni cikin jin warin magani a jikina da tashin zuciya.
hannunsa na kan cikina dayake a shafe kamar babu hanyi bare kuma wani halitta acikin sa, yanata shafa cikin.
Yayin da kofin ruwan da ya samo min jiya ke gaba na da safen nan nasha ruwan yafi sau biyar,
hannu na mika ina kokarin É—au kar cup É—in nakuma shan ruwan yayi saurin kai hannunsa kan cup É—in yace
"Ya isa haka shan wannan ruwa a kawo miki me kyau kisha mana dubi wannan ruwa ni sai yauma naga kalar sa".
fuska na kwaɓe nace
"Nidai wannan yafi min daÉ—i".
zai kuma yin magana
wayar sa ta soma ringing,da sauri yayi picking call É—in ganin Abbu ne ke kiran nashi yakara wayar a kunnen sa tare dayin sallama yace
"Barka da safiya Abbu".
É—an shiru yayi daga bisani yace
"Subhanallah Inna'r a wani asibiti?".
"Ok to gani zuwa".
yafaÉ—a tare da sauke wayar.
Ido nawaro da sauri nace
"Me yasa mi Inna?".
yace "Su Abbu sun je gaishe tane suka samu bata da lafiya shine suka taho da ita suna asibiti yanzu".
Ido nakuma warowa nace
"Ayya shekaran jiya mukayi waya da ita naji muryar ta wani iri na tambaye ta takece min wai mura ne ke damin ta,
ayya Allah sarki Inna bari na je na shirya mu tafi".
nafaÉ—a ina kokarin mikewa ajikin sa da sauri.
cikin hanzari yaruko ni tare da sanya idanunsa cikin nawa yaÉ—an girgiza min kai kana a hankali cikin yanayin nan nasa yace
"Kirika bi a hankali kidai na jijjiga jiki da yawa fa".
fuska na marairaice dan yanzu hankali na nagurin Inna nace
"Toh".
idanunsa ya lumshe tare da kuma buÉ—e su sai ya mike yaruko kafaÉ—u na yamikar dani,da sauri na juya nanufi kofa nafita.
Ina shiga bedroom É—ina kaya kawai na sauya kasan cewar nayi wanka a side É—in sa,naÉ—au mayafi da waya ta nayi waje,a kusan tare muka fito yana isa parking space ina karaso wa na buÉ—e motar nashiga shima yazauna mazau ninsa kana yaja motar muka É—au hanyar asibiti...