Sashe 15
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
In da na barshi a haka na taddashi a sannu natako in da yake naɗan sun kuya na aje tray'n saman table in dake gefe da kujerar da yake kai,naɗago da niyyar ce masa ga tea na kawo masa, sai kuma nayi shiru ido naɗan tsura masa ganin yan da yabaje kan kujerar ƙafarsa ɗaya yana kan kujerar yatan ƙwashe sa ɗayan kuma yana kasa har lokacin hannunsa nanan in da yy pillow da shi ta bayan keyar sa.
Sosai na zuba masa ido nan take zuciya ta tafara tunano min Film É—in damuka kakalla ni da Rabi a wayan Ya Maheer wato yayan Rabi'n.
Ahan kali na lumshe ida nuna sai gashi kamar yanzu ne nake kallon, murmushi ne yasuɓuce min
"Ai sai na gwa da yan da ake soyayyar nan".
nafaÉ—a a hankali saman lip É—ina,
Ido na buÉ—e kansa sai kawai nafaÉ—a jikin sa nasau ke hannuna kan.........
*Sai kunyi hakuri nasan zakuga typing error ban sami damar editing ba*
*Page biyu na haɗa muku nayau da gobe🤗*
Mommyn Twins ce
*🌺HAMDAH🌺*
*NA*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_(Book one)_
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ?*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇ðŸ»
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
MARUBUCIYAR👇ðŸ»
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇ðŸ»
*HAMDAH*
*Free page*
My no 08034690723
🅿�9
Na sauke hannuna É—aya kan faffaÉ—ar kirjin sa É—aya hannun kuma nacusa ta bayan sa sakanin kujera da bayansa, babu zato babu sammani yajini nafaÉ—o jikin sa, wani numfashi ya sauke wan da sai da nayi sautin sa.
niko daÉ—a cusa hannuna nayi sosai ta bayan sa na kanainaye shi
yayin da nadaÉ—a kife hannuna kan tanfatsetsen kirjin sa,
kasan cewar yana É—an kishin giÉ—ene hakan yabada dama wajen dai-dai tuwar
fuskar mu.
Cikin wani irin tarin mamaki yake kallon fuskata dake daf da nashi kallo ne mai cike da zallar mamaki da al'ajabi, kamar wan da a ka zabura yariko kafaÉ—ata yacironi a jikin sa tare da hangizani nafaÉ—i kasa,
Dasauri namike tsaye ina wiki-wiki da ido dan naji zafin faÉ—uwar, a zafafe yamike tsaye cikin tsananin fushi da kunar zuciya yake bina da wani irin kallo mai É—auke da masha huriyar zallar mamaki,
Niko É—an tura baki nayi gaba,
cikin tsananin ɓacin ran da yake ciki yanuna ni da yatsa cikin murya mai nuna zallar fushi yace
"Ke meye hakan?baki da hankaline!".
YafaÉ—a cikin tsawa da yasan yani zabura tare da É—an ja baya,wata tsawar yakuma bugamin tun kan na dawo da nutsuwata gareni.
Baya nashiga ja ganin yana É—an matsoni cikin zaro ido da tsoron ganin yanayin sa murya na rawa nashiga faÉ—in
"Ya SALEEM soyayya nefa".
cak yaja yatsaya tare da nanata kalmar da karfi yafurta
"Soyayya?!!!".
yafaÉ—a ida nunsa a kaina fuskarsa É—auke da zallar mamaki.
kai nashiga gyaÉ—a wa cikin muryar tsoro ganin yan da yaketa matsoni nace
"Ai a wayan yayan Rabi muka kalli soyayyar kuma ai suma haka sukayi."
Ido yadaÉ—a tsuramin a hankali yake É—an gyaÉ—a kansa a lamar zallar mamaki,
sosai yatsura min ido kamar mai son karan tar wani a bin
kallone mai cike da da mamaki da kunar rai wani tsawa mai firgitarwa ya dakamin cikin É—aga murya yace.
"A wayan yayan Rabi kuka kalla!?".
Yayimin tanbayar cikin tsawa da karaji,
Kai na gyaÉ—a tsoro fal cikin raina da fuskata gaba É—aya.
Yace "Iskanci! iskanci kike kalla a wayar nasa sexx yake baki kike kalla a waya!!".
Kai nashiga gargizawa ina cigaba da ja da baya ganin yana kuma matsoni cikin kuma É—aga murya yace
"Idan ba iskanci ba ne uban me kuke kalla cikin wayar nasa!".
Cikin firgici da tsoron ganin yanayin sa yan da fuskarsa ke daÉ—a juyewa izuwa na bantsoro nace
"A'a wlh ba iskanci bane soyayya ne wlh soyayya nagani ba iskanci ba, na rantse Ya SALEEM ba iskanci nakalla b.."
Wani irin gi-gi tacciyan mari ya É—auke Ni da shi da yahanani karasa fursa sauran kallamar b. dana furta, dafe fuskata nayi tare da kurma kara mai karfe kai nashiga juyawa wani irin duhu ne ya gilmamin, dumm haka kunnena ke bada sauti, ga wani irin a za bebben zafi da raÉ—aÉ—in da fuskata keyi tam kar ruwan zafi yawatsa min kan fuskar.
Hannu yamika yana kokarin rikoni yana ci gaba da faÉ—in
"Iskanci kika soma a she har a bun naki ya girma?!".
juya wa nayi da gudu nashige É—aki na mai da kofar da karfi narufe.
yaÉ—aga kafa zai bita sai kuma yaja yatsaya ganin tana murza key,
tsayuwar sa yaÉ—an gyara tare da tsurawa kofar ido kana yarike kugunsa da hannu É—aya É—aya hannun nasa kuma yacusa cikin sumar kansa tare da shafa sumar kan nasa zuwa bayan keyarsa,
Iska mai zafi yafurzar da ga cikin bakin sa.
Dogon tsaki yaja kana cikin fusa tacciyar murya yace
"Ina ga irin ta,wancan fitinanniyar tsohuwar can ta matsa wai sai an bata waya to ina gashi tun kafin a bata wayar ma taje
tana kalle-kallen banza da na hofi bare kuma yanzu da
a ka batan,wai a hakan ne take cewa wai tayi mata tarbiyyan ina tarbiyyar anan".
tsaki yakuma ja
yajuya rai ɓace yabar parlour'n.
Nafi minti 20 ina kife da fuskata a jikin pillow tun bayan shigata É—aki, kuka sosai nake har lokacin fuskata bata
dai na yin zugiba,
Haka nata kuka na daga bisani nayi shiru dan kai na sai
sauke ajiyan zuciya nake a haka har bacci yasami
nasarar É—aukata.
Washegari da misalin karfe 9 na farka daga baccin dana koma bayan danayi sallar a suba, zamowa nayi bakin gado
A hankali na zuro kafafuna kasa hannu na É—aga nashafi fuskata gefen da yamare ni jiya,
jin kamar shatin hannunsa jikin fuskar sai na mike tsaye nazo gaban
mirror, kallon fuskata nayi daga cikin mirror'n da har lokacin shatin hannunsa nanan ƙwance,
Baki na turo baga nasaka yatsata ina bin shatin yatsunsa uku da ke ƙwance gefen fuskata dasu basu ɓace ba har lokacin.
"Allah ya isa kuma Allah in yasake taɓani sai na faɗawa Inna tahaɗa shi da Abbu shima a masa dukan, ko imani bayi da shi mugu mai fuskar dodanni".
NafaÉ—a tare da juyawa na nufi kofa parlour naje na share haÉ—e da gogewa duk da bawani datti yayi ba,
na komo bedroom É—in shima nagyara kana nashiga
bayi
Natuɓe kayan jikina nacika bath da ruwa nashe ciki,
Sai da nayi wasa da ruwan ma ishi kafin nayi wankan nafito.
Nashirya cikin wata riga da sket na atamfa kayan yazauna ɗamas a jikina ɗan ƙwalin kayan na coke shi a kaina kana na ɗau wayata nanufi kitchen,
tea na haÉ—a na dawo parlour
Ina gama yin breakfast in na janyo wayata nasoma game.
Sallama akayi daga kofar babban parlour a ka turo kofar,
Amsa wa nayi tare da É—ago kaina dan ganin mai shigo war
Rufa'ila ce wacce take yiwa Aunty Na'ima wanke-wanke da shara takara so cikin parlour'n ta É—an sun kuya gefe tace
"Barka da safiya".
"Yauwa" nace
Kai ta É—an rusunar tare da cewa
"Wai kizo in ji Hajiya". Kallonta nayi da niyyar in tanbaye ta wace Hajiyar sai wayata tafara ringing sai nayi saurin juyawa naÉ—au wayar wacce na ajiye shi lokacin da tashigo,
itako Rufa'ila mikewa tayi takoma, kallon Number'n da ake kirana da shi nayi Number'n ne basuna É—aukar kiran nayi nakara a kunne tare da yin sallama.
muryar goggo Hauwa nayi tana amsa sallamar cikin matukar murna nace
"La goggo Hauwa".
Sai kuma nasa dariya, itama dariyar tayi cikin muryar da riya tace
"HAMDAH manya ya kuke ya gidan".
Lfy lau nace,kana na É—aura da faÉ—in
"Goggo Hauwa kina gidan Inna ne?". tace
"A'a jiya naje gidan shine ma na amshi Number'n ki a gunta". Kai na jinjina nace
"To ke yaushe zakizo Bauchi'n?".
tace
"Ina nan tafe insha Allah zamuzo da Inna". Nace "To Allah ya kaimu". nan mukayi sallama na aje wayar, juyowa nayi sai banga Rufu'ila ba, bin kofar babban parlour'n nayi da kallo to wace Hajiya ce ke kirana.kawar da kai na nayi kamar bazan tashiba sai kuma na mike nanufi kofar parlour'n.
Natura da sallama nashiga babu kowa
cikin parlour'n É—an ware ida nuna nayi ina bin parlour'n da
kallo, can na hango Na'ima zaune saman kujera ta É—aura kafa É—aya kan
É—aya sai wani kaÉ—a kafa take,
É—an jim nayi tsaye ganin banga wani cikin parlour'n ba sai ita sai najuya ina kokarin komawa.
Tace "Ke bata ce miki ni nake kiran kiba ne kin ganni kuma shine zaki koma".
Baki na taɓe tare da
Juyowa nakalli in da take, daga in da nake tsayi nace
"Gani".
sauke kafarta data harÉ—e É—aya kan É—aya tayi kasa kana taÉ—au tsintsiya da ke a je a gefen ta tawurga min a dai-dai kusa da kafata. tace
"ÆŠau tsintsiyar nan kishare min cikin parlour'n nan".
Ido na É—an waro
"Shara".
na furta da muryar mamaki, tace
"Eh kishare ki goge yanzu nan".
Kallon tsintsiyar nayi sai kuma nakalli katon
parlour'n da take cewa na share shi
"Cab ni wlh bazan iyaba haka kawai ni ban ɓataba a ce in share
to ai ko Inna da take sani na yi shara ma cewa take mun ɓata tare,
idan ma bana gida natafi makaranta ma bata cewa nayi dan tasan ita ɗaya ta ɓata dan haka ni ɓan ɓataba bazan gyara ba".