Sashe 27
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dai-dai lokacin yakashe makunnin panpo dake sauka a kanshi, yazaro towel ya ɗaura a kugun sa, kana yatako yaraɓa gefen ta yafice daga bayin.
Sai a lokacin Na'ima tadawo daga mutuwar tsayen da tayi tana kallon shi, wani irin juyi tayi tarufa masa baya,
tasha gaban sa dai-dai lokacin da yake kokarin zama bakin gado,
da mamaki yaÉ—an kalleta ganin yan da ta wani sha gaban sa tana bin sa da kallon tuhuma.
"SALEEM me wannan yarin yar take a nan mekuma wannan wankan yake nufi".
Ta jefo masa tan bayar tana girgiza da cika da basewa.
ko mai bai ceba, sai mikewa da yayi yaje yaciro kaya yasoma sawa,
bin sa ta kuma yi cikin É—aga murya take faÉ—in
"SALEEM nace menene dalilin shigowar yarin yarnan É—akin nan ban gane bafa, kafa dai na rai namin hankalin wai...."
Saurin dakatar da ita yayi ta hanyar É—aga mata hannu batare da yabar ta ta karasa faÉ—ar a bin da take son faÉ—a ba,dan surutun ta yasoma yi masa yawa, yayi mata a lama da hannu tafita,
Kugu ta rike tana faÉ—in
"Eh dole kace na fita, sabo da a sirin ka yana daf da tonuwa,na rantse baka isa ka rai namin wayo ba".
Wani uban tsawa ya buga mata da sai da ta taune harshen ta da ta buÉ—e baki zata kuma ci gaba da maga na.
yatsar sa ya kaÉ—a tare da nuna mata kofa cikin tsawa yakuma faÉ—in
*"get out!!"*
Kame-kame tashi ga yi sai kuma tajuya ganin babu a lamar wasa a kan fuskar sa, ta fice tana ciza baki tare da ban ko kafar da karfi.
tsaki yaja ya haye gado ya ƙwanta.
Yau tun da safe goggo Hauwa ta shirya ta tafi gidan su Abbu ganin Inna bata da niyar zuwa,
Da yamma ina ɗakin da Inna take in da nanne yanzu yazame min gurin wuni wani sa'in ma har da ƙwana,
Inna na zaune a bakin gado tana jan jarbi, Ni kuma ina
ƙwance a gefen ta rike da waya ina chatting da ƴan ajin mu,
É—an gajeren tsaki naja ganin an É—auke wuta nan da nan kuma zafi yaziyar ci É—akin,mikewa nayi zaune ina faÉ—in
"Kai gaskiya yau a na zafi daga É—au ke wuta ji yadda zafi ya cika É—akin".
Inna da ta fara É—an gyn-gyaÉ—i a zau ne ta buÉ—e ido tana faÉ—in
"Ai kam garin a tsaye yake cak sai dai da alama in Allah yaso zai bamu ruwa dan ga hadari na yawo a sama".
"Allah ya kawo shi bari nidai na wasa ruwa gas kiya ina jin zafin nan sosai".
nafaÉ—a ina zamowa bakin gadon,sam bana shiri da zafi kaÉ—an ne yake tada min hankali,
Doguwar rigar jikina na zare yarage daga ni sai sket Æ´ar ciki da bes. nanufi kofar bayi.
baki buÉ—e Inna ke kallona kana tace
"In ba kalen muraba
ina wani zafin da yan zunnan kikayi wanka kikuma yin wani, wato baki dai na wasan ruwan nan naki bako".
Shigewa cikin bayin nayi ina faÉ—in
"Kai Inna zafi a ke fa".
"Allah shi sawaka, da kan ka karika kalo cuta wa kan ka".
Ina jin ta tayi ta surutun ta.
Abin da Inna ta hasashon shi nayi dan kuwa shigewa cikin ruwan nayi na zauna, naÉ—au lokaci kafin na wanke jikina da zallar sabulo na fita a cikin ruwan na mai da sket da best É—in da nacire nafito.
nakaraso bakin gado in da na a je rigata na mika hannu zan É—au rigar, yaturo kofa da sallama,
Inna ta amsa tare da gyara zama tana faÉ—in
"An dawo ne mai sunan malan". da sauri na juyo karaf muka haÉ—a ido,
cikin hanzari na ɗau rigar nanufi kofar bayi, na zunɓuro baki ina kunkuni cikin wuya.
"Shi ya'iya cewa wani wai in mutum zai shigo yayi sallama ya tsaya kafin ya shigo amma ai gashi shi da ga yin sallamar ya shigo".
Baki na murguÉ—a
nashige cikin bayin na mai da kofar na rufe.
Ina saka rigar na fito sai na tadda shi zaune Inna na kan zuba masa hira shiko na ai kin latsa waya,
ɗan ƙwali da waya ta na ɗau ka na raɓa ta gefen sa nayi waje,
Bedroom É—ina na koma naci gaba da chatting É—ina....
Tun da nashiga ban kuma fitowa ba sai da naji da wowar goggo Hauwa...�
Yau farin ciki na ya daÉ—a karuwa dan kuwa Æ´an gidan mune suka taho gaba É—ayan su,duk muna tare a É—akin da Inna take.
Abbu Mamie Abba Ummi Fauzan Nusaiba,
Ina zaune a sakiyar ahalina yayin da zuciya ta ke cike tap da farin ciki.
Bakina yakasa rufuwa sabo da sabar murna, kusan wuni sukayi a gidan kasan cewar yau karshen mako ne,
Ko da zasu tafi sunyi-sunyi su tafi da Inna taki fir tace suje zatazo gada baya, in taga ma yimin ƙwanakin da ta yanke zata yi min kafin za tazo..
Ranar da Inna tacika sati É—aya, tun da safe tasa goggo Hauwa tashirya mata kayan ta.
Ina zaune a gefen ta nayi shiru kamar ruwa yaci kai na,
kallon Inna nayi cikin marairaice murya kamar zanyi kuka nace
"Ayya Inna karki tafi yau kikara wani sati dan Allah".
dariya goggo Hauwa tayi tare da cewa
"To kece za a zau na a kare miki kwanakin a nan sannun ki fa".
Muskutawa Inna tayi tana faÉ—in
"Sati guda zan musu na dawo daga nan kuma nayi shirin koma wa gida".
Kamar an zabure ni na mike nace
"To shike nan ni bari na shirya kayana mutafi gidan to".
da sauri goggo Hauwa tace
"Ki shirya kayan ki kibi wa da izinin wa kuma?".
Baki na ɗan zunɓuro sai kuma nayi saurin cewa
"To ai rakaku zan yi".
"Ai ho to ai sai dai in rakiyar".
Waje nayi ina faÉ—in
"Ai dama rakaku zanyi na dawo".
A kasan rai na kuwa faÉ—i nake
"Ai idan natafi bazan dawo ba sai dai mu dawo tare".
Tun da a kayi sallar Isha nakasa zama alla-alla nake muyi mutafi, haushi na É—aya da Inna tace Ya SALEEM ne zai kai mu gashi har yanzu bai zo ba.
da sauri nafito daga cikin bedroom, na tako bakin kofar da Inna take daga bakin kofar na tsaya ina faÉ—in
"Inna nikam fa na gama shiri na kuzo mutafi kawai tun da Ya SALEEM É—in bai zoba".
NafaÉ—a ina shiga cikin É—akin,cak naja na tsaya daga bakin kofar ganin sa tsaye da alama fita zaiyi, goggo Hauwa narike da jakar Inna ita kuma Inna tana gyara zaman mayafin ta,baya nayi a han kali,
shiko yasako Kai yafita muka rufa masa baya.
Ko da muka zo gurin mota kokarin shiga baya nake, goggo Hauwa tace nashiga gaba ita zasu zauna da Inna a baya,babu musu na shiga dan ina alla-alla na ganni a gida,
jakata na da É—a makale shi dan nasan goggo Hauwa tana gani zatayi magana.
A hankali yayi wa motar ki muka fita a gidan,ganin mun ɗau hanya farin cikina yagaza ɓoyuwa sai murmushi nake,
muna isa nariga kowa sauka nayi sashin Ummi na da sauri, su Inna Kuma sashin ta dake cikin gidan suka nufa ita da goggo Hauwa.
A parlour na tadda Ummi tana ganina tamike tana faÉ—in
"Har Inna'r ta iso kenan".
"Eh tana part É—in ta".
nafaÉ—a ina karaso wa ciki, Ummi ko kofar fita ta nufa,
aje jakata nayi saman kujera, na bi bayan ta muka tafi part É—in Inna,a nan muka tadda su Mamie,hira sosai a ke cike da jin daÉ—i da kaunar juna,
ko minti 5 ban yi da zama ba Fauzan yashigo da gudu yace
"Aunty HAMDAH wai kizo".
tun kan na am sa yajuya yayi waje da gudu.
Bayan sa nabi da sauri ina faÉ—in
"Kai wake kirana".
nafaÉ—a da karfi.
bai tsaya ba bai kuma amsa ni ba sai da ya isa jikin motar Ya SALEEM, in da shi ke jingine jikin motar,
É—an nesa da su naja na tsaya.
A bu ya mikawa Fauzan daga in da nake tsaye bazan iya gane ko menene ba kasan cewar dare ne gurin kuma babu hasken wuta sosai,
ga yanayin yan da Fauzan ɗin yakarɓi a bun yajuya da murna yayi sashin Inna, nasan komai a kayi abun ƙwalama ne.
Ina tsaye ban koma ba ban kuma karaso ba duk da nasan cewa shine mai kira nan, gefen direver yazaga yabuÉ—e marfin sai yajuyo in da nake yaÉ—an kalle ni
"Naci gaba da jiran ki kenan".
ido na waro jin a bin da yafaÉ—a sai kuma naturo baki nace
"Nifa kwana zanyi"
wani kallo ya wurgamin
tare da shige wa cikin motar batare da ya kuma cewa komai ba.
Tuni idanuna suka ciko da ƙwalla, ganin yata da motar sai na karaso jikin motar nabuɗe nashiga, muna fita a gidan hawaye suka fara gangarowa kan fuska ta,
har muka isa hawayen bai tsaya ba,yana dai-dai ta parking nafito daga motar da sauri nanufi kofar side É—ina, ina É—aura hannun na kan handle natuna nabar makullin side É—in a cikin jaka a parlour'n Ummi,
dasauri najuyo dai-dai lokacin yafito daga cikin parking space yana kokarin wucewa side É—in sa,daga in da nake tsayen na dubeshi tare da share hawayen da yazubo min nace
"Nabar key É—in kofar a gida".
tafiya yasoma tare da faÉ—in
"To sai ki ƙwana a gurin".
baki buÉ—e nabi bayan sa da kallo har yashige side É—in sa.
"Naƙwa na anan, ai na rantse gida zan koma".
Najuya da sauri da niyyar nufar get sai kuma na tsaya ganin karfe 10 tayi nasan ko na fita ma ba lallai bane na sami a bin hawa,wani hawaye naku maji na zubo min, baya nayi sai na zame na zauna kan step É—in kofar,nacusa fuskata sakankanin cinyoyina,jin wani
kuka ya zo min sai kawai na fashe da kukan...�