← Book details Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 62

Sashe 30

Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

FaÉ—a wa saman gadon nayi nakule can kuryar gado na dukun kune, har lokacin jikina bai dai na rawa ba,idanuna kuwa na kan kofa sai gani nake kamar zai kuma dawowa, a haka dai bacci yaÉ—au keni.

Washegari
Ina zaune a parlour bayan nagama breakfast wayata dake gefe na yafara ringing,
Namika hannu naÉ—au wayar Number ne basuna,ganin kiran nakokarin yanke wa sai nayi saurin É—aga kiran nakara wayar a kunne tare da yin sallama.
daga cikin wayar Muryar sa naji yana amsa sallamar, sai kuma yaÉ—aura da faÉ—in
"Ki kawo min tea".
YafaÉ—a a takai ce tare da katse kiran,
É—ago wayar nayi ina binsa da kallo, nanata kalmar nayi "Ki kawo min tea. to to me zai sa yace na kawo masa tea bayan ga Aunty Na'ima da can ba ita ke bashi ba".
ɗan guntun tsaki naja nifa yan zu ƙwata-ƙwata banason wani a bin da zai sa muyi ido biyu da shi, kalar kallon da yake yimin ma kaɗai tsoro yake bani,gashi naga alama kamar yafara zama ɗan iska in ba haka ba meye na tattaɓa min jiki.

Naɓata lokaci a zaune kafin na mike nanufi kitchen, ruwan tea ɗin na ɗaura kan gas tare da zuba masa sinadaran kamshi wan da Aunty Rafee'at takawo min, ina tsaye ruwan yayi kasan cewar bashi da yawa,najuye shi cikin ɗan ma dai-dai cin cup mai kyau da ɗaukar ido, sannan narufe cup ɗin da murfin sa wan da daga jikin murfin kana iya hango a bun da ke cikin cup ɗin,
na É—aura cup É—in kan wani É—an ma dai-dai cin tray haÉ—e da spoon nafito na nufi side É—in sa.

Daga bakin kofar parlour nayi sallama tare da tura kofar nashiga,
Yana zaune kan kujera 2str yayin da system nasa ke gaban sa yana ta ai kin lasawa, Na'ima na gefen sa, sai naja na tsaya nan bakin kofar,
gaba ki É—ayan su suka É—ago suka kalli kofar sai yamai da idon sa kan a bin da yake,itako da mashahuriyar mamaki da bakin ciki take bina da wani irin kallo,
a sannu nashiga É—aga kafata nakaraso cikin parlour'n,
É—an risinawa nayi zan aje tray'n kan table É—in da ke gaban su,
wani irin mikewa Na'ima tayi tare da nuna cup É—in da yasa cikin É—aga murya tace.

"Ke meye wannan waya saki wuce kibar nan da shi".
É—an zabura nayi ina kokarin mikewa sai gani nayi ya É—aura hannunsa kan cup É—in yaÉ—a go shi tare da furta
"Ni nasata".
mutuwar tsaye Na'ima tayi tana bin sa da kallo,
niko cikin hanzari nafice a parlour'n.

Baki buɗe Na'ima ke kallon sa yayin dashi ko ke ɗan kurɓar tea ɗin hannun sa guda kuma yana jikin system in da ya Mai da hankalin sa gaba ɗaya kan sa.
"SALEEM kasan me kafaÉ—a kuwa, kai kasata ta?. kasata ta tayi maka abin da ni yadace na maka, kuma ina cikin gidan a nan kuma tare da ka??,
SALEEM wai me kake nufi ne kam?
menene gamin kanwar ka da shiga side É—in ka, da kuma a bin da ya shafi a bincin ka, bata da hurumin wannan tazauna a matsayin ta".

Kurɓar tea ɗin yakuma kana ya aje cup ɗin saman table , batare da ya ɗago ko duban taba yace
"Wani abun ne dan nasata takowo?
ai bawani a bin damuwa bane tun da hakki ne a kan ta".
Wani irin bugawa gaban kirjin Na'ima yayi
"Hakki!!?". tafurta yayin da taji wani irin gumi ya keto mata.

Hannu yaÉ—aga mata jin tana shirin kuma yin magana,shiru tayi dan tasan halin sa,tun da ya dakatar da ita dole ta hanun, yayin da zuciyar take wani irin tukukin bakin ciki.

Da daddare ina ƙwance kiran Ya SALEEM yashigo wayata, koda na ɗaga kiran batare da ya amsa sallamar da nake ba yace nakawo masa tea yanzun nan.
kallon a gogo nayi 10:30pm,a hankali na mike na nufi kitchen Ina tura baki da kunkune,
na haÉ—o tea É—in na nufi side É—in sa.

Koda na shiga parlour'n babu kowa ciki a hankali na nufi kofar bedroom, na kai hannu zan buÉ—e kofar sai naja na tsaya, muryar Aunty Na'ima naji tana magana sai dai sama-sama nake juyo muryar ta tana ta magana babu ko kakkauta wa,zuwa can kuma sai naji taÉ—an sassauta maganar nata dare da faÉ—in,
"SALEEM me kake nufi".
can kasa najiyo muryar sa
"Abin da nake nufi kenan na zantar da hukuncin kuma daga yau zai soma". Sai kuma naji muryar ta ya soma rawa da alama kuka take,taci gaba da magana sai dai yanzu kam bana jin a bin da take faÉ—a.

Baya nayi a hankali na dawo cikin parlour'n na aje cup É—in saman table, najuya nafita a hankali nake tafe ina jinjina girman lamarin da yasa Aunty Na'ima kuka,
Duk ji da kai da isan nan nata.

Ina isa bakin kofar side É—ina wayata da ke rike a hannuna yayi kara a lamar shigowar kira,
Na É—ago wayar ina duban screen É—in wayar Number'n Ya SALEEM ne,
"Ko bai ga in da na aje tea É—in bane".
Nafada ina kai wayar kunne.
"Tsayuwar me kike a bakin kofar da baki shigo kin kawo min ba, shine zaki a je a gun kijuya kiyi tafiyar ki,Ni kike so nafito
nazo na É—auka? to dawo kizo kiÉ—au ka kika wo min".

Da mamaki nasauke wayar, shin taya a kayi yasan nashigo bayan yana ciki bedroom ne.
"Shine zai wani ce wai na dawo yafito ya É—aukar ne bazai iya ba sai na dawo na É—auka na kai masa".
na koma ina cigaba da kunkunin.

In da na aje cup É—in na isa na É—auka na nufi cikin É—akin sa,sallama nayi sai da naÉ—an tsaya kafin na tura kofar nashiga,
shi É—aya nagani cikin É—akin a rai na nace
"Tatafi kenan".
yana zaune bakin gado single da 3qtr ne a jikin sa, yana rike da wasu takar du a hannun sa,
A sannu na tako gaban sa tare da mika masa cup É—in.
"Zauna a can".
yafaÉ—a yana nuna min doguwar kujera dake fuskantar gadon batare da ya am shi cup É—in ba.
Baya nayi a hankali nazauna saman kujerar.

Cigaba da duba takar dun yayi kana zuwa can ya ja durowa yasa ka su ciki,da hannu yayi min a lama nazo,
namike nazo gaban sa tare da mika masa,hannu yamika ya riko ɗaya hannun na da babu komai sai kuma yasaka hannunsa ɗayan ya karɓi cup ɗin,
"BuÉ—e murfin".
yafaÉ—a ida nunsa a kai na, a sannu na mika hannu nabuÉ—e.
sai yakai cup ɗin bakin sa yaɗan kurɓa tare da cire shi yakuma mai dashi, sai da ya kurɓa sau uku kana ya aje shi kan bedside, har lokacin yana rike da hannuna.

Zaman sa yaÉ—an gyara tare da zaunar dani gefen sa,yaÉ—an karkato yana fuskan tata
"Kinsan meye aure?".
yajefo min tan bayar ida nunsa a kai na,
da sauri na girgiza kai na dan tan bayar nasa yazo min a mugun bazata.
Ni dai a sani na aure shine, a taru a ce an ɗaura aure san nan kuma a ɗauko mata a kawo ta gidan mijin,sai kuma a bin da Rabi tataɓa faɗa min,lokacin da muka kalli wani Film a wayan yayan ta.
Ido ya tsura min yana cigaba da É—an mammatse hannuna da ke cikin nashi.
"Amma dai kin san shi kika yi yanzu ko?".
kai na gyaÉ—a da sauri.

Baki ya taɓe tare da ja da baya ya gyara zaman sa sosai a kan gadon, sannan ya janyoni zuwa sakan kan kanin cinyo yin sa,yazare hijabin da ke jikin na, ran kwafo wa yayi saitin kunnen na
tare da furta
"Okay, nadauka shi ma baki sani ba".
a sannu yashiga jan zip É—in rigata yana yin kasa da shi,
da sauri nace
"Ya SALEEM". wani sassanyar iska ya hura min shi cikin kunne, cikin hanzari na lumshe idanuna, ina jin yan da yake cigaba hura min iskar,
cikin kankanin lokaci naji wani bacci mai haÉ—e da kasa la sun dirar min.

A hankali na ƙwan tar da kai na gefen kafaɗar sa,sosai nake jin baccin ke fizgata,yayin da shiko yaci gaba da hura min sassanyar iskar bakin sa cikin kunne,har ya zuge zip ɗin rigar, zuwa lokacin kam har gyn-gyaɗi na soma,sai da naji sau kar hannun sa kan breast ɗina yamusu wani kyakkyawan cafka,
kafin nayi firgigit na waro idanuna.

Cikin hanzari ya É—ago hannunsa ya
tallafo kai na, da sauri san da nake kokarin É—ago kaina dake kan kafaÉ—ar sa, ya juyoni gaba É—aya sai ya rungume ni, sai kuma yaciro ni ya tallafo kaina ya haÉ—e bakin mu,tare da mai da hannun sa kan ababen kirjina.
ɓari jikina yasoma da jin irin a bin da yake min,
Yaɓa ta tsawon 20min yana ai kin tsotsar bakina da masar breast ɗina,
Zuwa can ya zare bakin sa,yana bina da wani irin kallo,har lokacin hannun sa na nan kan ababen kirji na.

Abin kamar a mafarki nake gani sai kuma na yun kura zan mike, sai yayi saurin sakin breast É—in ya janyoni nadawo jikin sa ya rungume ne tsam.
a hankali ya furta
"Muyi bacci ko". cikin rawar murya na ce
"Ni zan tafi". daÉ—a rungume ne yayi,kana nace
"Dare yayi ki kwanta a nan". Ido na waro cike da tsoron jin a bin da yafa É—a nace
"Fisari nake ji".
"Ok je kiyi".

yana sake ni nayi saurin durowa a gadon na É—au riga da hijabi na da sauri na nufi kofa,
baya yayi ya wanta rigingine tare da yin pillow da hannun sa, yazuba min ido,
a bakin kofar nasaka hijabin da sauri na buÉ—e kofar nafita a É—akin.

ranar da gyar na yi bacci sai gani nake kamar zai biyoni.
Washegari yakama saura kwana É—aya Inna tacika sati É—ayan da tace zatayi.
ina rike da waya muna magana da ita
"Inna gobe nefe zaki cika sati É—ayan da sassafe ki dawo dan Allah".
daga cikin wayar Inna tace
"Allah yakai mu ai kai war shine Mai wuya".
Nace
"Amin". ɗan hira mukayi kana daga bisani mukayi sallama,muna gama wayar nakashe wayar gaba ɗaya dan yau tun da safe na kashe wayar,bare yasa mi da mar kira na....�
Chapter 30 · 0% Book details