Sashe 54
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Acan muka tadda Æ´an gidan mu gaba É—ayan su, da sauri na isa da Inna ke kwance nace
"Sannu Inna ayya murar ce har yanzu bata sake kiba?".
cikin karfin hali da É—an jin jiki da ciwon nata ta ce
"Ke dai bari ƴar nan ai har zazzaɓi yasa min amma da sauki tun da aka ɗaura min ruwan nan nake jin ɗan daɗin jikin".
nace
"Sannu Inna Allah ya sawaka".
Ya SALEEM ma yakara so yana yi mata ya jiki,
Aunty Jaleela dake tsaye a gefe ta gurin kanta tace
"Uhum ina gashi Æ´ar gwal É—in taki sai yanzu ta iso amma kin iya zuwa garin nan kiki zuwa gidajen mu sai nata".
"Ungo naki Jaleela".
Abbu yafaÉ—a yana yi mata dakuwa,Aunty Rafee'at tace
"Allah da gaske ne Abbu ko tazo garinnan bata zuwa gidan kowa haka wancan zuwan natama data jima a garin nan bata je gidajen muba har da wani wai ita gidan jikar ta tazo to mu basai ki kwashe mu kizuba mu a kwandon shara ba".
Ido kawai Ya SALEEM yamusu kowa tashiga taitayin ta kana yaÉ—aura da faÉ—in
"Ku baku da hankali ne mutum na kwance ba lafiya kubi kucikashi da surutu oya kuyi waje".
yafaÉ—a yana nuna musu kofa.
Inna tace
"Rabu da su mai sunan malam ai sa faÉ—a nan gaba Allah ya kai mu ni ko kofar gidan wata ma yaushe zan kalla,yoo ai dama ba gida jen ku nazo ba tun daga can nayi niyyar zuwa nata gidan ne sai ku bari idan na koma nakuma fitowa da shirin zuwa naku gidan, maganan nu kawai".
hannunta da aka É—aura mata ruwan narike ganin tana faÉ—an tana É—agoshi gashi maganar ma da ka ganshi kasan cikin karfin hali take nace
"Inna kinga sun fita ma ki sai da hannunki kar ya goce"...
to kawai tace min bata kuma yin magana ba zama nayi a bakin gadon ina rike da hannunta a hankali tarufe idanunta nan bacci ya É—auke ta,
ido na É—an zuba mata sai naja wani dogon ajiyan zuciya jinsa kawai nayi batare da nasan da zuwan saba,sai na daÉ—a rike hannunta da kyau.
kaf É—akin sai da suka juyo da kallon su gare ni Abbu yace
"Menene HAMDAH wani abun ne?".
kai na girgiza masa da sauri nace
"Ba komai".
sai kuma nayi hawaye yacika min ido har suna kokarin zuba cikin dabara na É—ago bakin gyalena nataro waÉ—an da suke son zubowa, ina É—ago kaina karaf muka haÉ—a ido da Ya SALEEM ida nunsa a kai na da fuskar tambaya, murmushi nayi ina gyara zama na yayin da naji wasu hawayen suna kokarin zubowa haka kawai narasa dalilin da yasa nake jin hawayen da kuma son yin kuka,
hannun ta na aje kan gadon naÉ—an gyara na tokare shi da mayafin ta ta in da zai zauna dai-dai ruwan yasa mi damar shiga yadda yakamata.
sai namike naÉ—an ja gyalen kaina yaÉ—an kare fuskata sai na nufi kofa.
Ina fita da sauri nayi ta bayan room É—in in da wasu kananun bishiyoyi ke jere nashige cikin su da sauri ina toshe bakina jin kukan nason kwace min..
Ina shiga nasaki kuka mai tsuma zuciya cikin yin kasa da sauti..
ganin sa kawai nayi a gabana yanaÉ—e hanyayen sa a baya yazuba min ido,da sauri na É—ago ina duban sa hawaye naciga ba da zuba a idanuna.
"Me yasa ki kuka?".
yajefo min tan bayar idanunsa a kai na,
kai nashiga girgizawa sai nafaÉ—a jikin sa ina faÉ—in
"Nima ban sani ba ban sani ba bansani ba Ya SALEEM".
nafaÉ—a cikin muryar kuka sosai.
a sannu yazaro hannayen sa dake goye a bayan sa yazagaye ni da shi shiru yayi batare da yace komai ba yayin da zuciyar sa keta bijiro masa da yanayin ta na Æ´an kwanakin nan, numfashi yasau ke yadaÉ—a rungume ni sosai kana a hankali yafurta
"Ya isa kiyi shiru haka duk san da kika ji tsoro ko wani abu maka mancin haka kirika furta innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un kinji".
kai na gyaÉ—a masa tare da soma nanata karmar cikin zuciya ta da fatar bakina,
a hankali yatallafo kaina yasaka ƙwayar idanunsa cikin nawa dasuke siyayar da ƙwalla, sai ya girgiza min kai idanuna na ɗan lumshe hawayen da suke ciki suka zubo kana na buɗe su a kan sa a hankali yamaso da fuskar sa daf da nawa sai ya sauke kyawawan lips ɗin sa kan nawa, yazuro harshen sa yakamo lip ɗin na na kasa yaɗan tsosa sai ya zura harshen cikin baki na sai da ya tabbatar da yasai da kukan da hawayen kafin yazare harshen sa. gaba ɗayan mu fitar numfashi'n mu sai da yasau ya cikin ɗan lokacin.
tafin hannunsa yasaka kan fuskata yashare min hawayen da ke kwance kan fuskar kana yaruko
hannuna muka koma cikin room É—in.
har lokacin Inna tana bacci Mamie da Ummi ne kawai muka tadda cikin É—akin su Abba sun tafi masallaci,hannuna yasake shima yanufi masallacin...
Har dare muna asibitin sai bayan sallar isha muka koma gida badun naso ba dan cewa nayi ni a nan zan kwana Abbu yace mutafi ga goggo Hauwa da Mamie su zasu kwana,
har muka isa gida hankali na nacan asibiti gun Inna babu abun da yafi tada min hankali in da naga haka ta wuni a kwance bata kuma ci komai ba, da yammacin ma É—an hirar da idan anayi tana É—an amsawa shima ta daina tana dai kwance.
haka ranar nakwana da tunanin Inna.
Washegari da sassafe naje ni side É—in Ya SALEEM da sallama natura kofar bedroom É—in sa nashiga
yana zaune a bakin gado boxes ne kaÉ—ai a jikin sa, Na'ima na kwance a gefen sa ta wani ware kafafu daga ita sai zani shima É—in ba a É—aure yake ba rufe jikin ta tayi da shi.
kallo É—aya na musu daga su har gadon da suke kai wan da bedsheet É—in sa ya yamutse, na kawar da kai na gefe sai kuma na juya da sauri na koma da baya,
wani dogun tsaki Na'ima taja tare da faÉ—in
"Ya zaki shigo wa mutane É—aki kai tsaye haka ba sallama in da kin shigo kin sami mutum cikin wani yanayi kuma kice me da alla malama kidai na faÉ—o wa mutane É—aki kai tsaye haka".
ban ko tankata ba sai handle da na kama nabuÉ—o kofar.
muryar sa najiyo yana faÉ—in
"Wani abun ne *HAMDAHHH*?".
"Dama gurin Inna zani".
nafaÉ—a ina ficewa daga cikin É—akin.
Ina komawa part É—ina bayi nashiga nayi wanka nafito nasoma shiri yayin da nake jin wani bakon lamari can cikin kasan zuciya ta,tun ganin da nayiwa Ya SALEEM da Aunty Na'ima naji wannan abun a can kasan zuciya ta.
cigaba da shirina nayi ina gama sa kaya nayafa gyale na isa gaban mirror inda na aje wayata na É—auka ina juyowa, yanaturo kofar yashigo,
kafe ni da ido yayi niko nayi saurin kawar da kaina daga kallon sa, a sannu yatako ya iso gabana yaruko hannuna yana É—an murza shi yayin da idanunsa ke kaina ya kafe ni da su kamar maison gano wani abun a hankali yafurta
"Ina zaki na ganki da mayafi?".
da sauri na É—ago na dube shi sai kuma nakuma kawar da kai na, wato ma bai san ina zani ba ko ba É—anzun nan naje nace masa zani gun Inna ba, sabo da yana tare da matar shi dole ya mance mema nace.
"Ke tambayar ki nake?".
baki na turo gaba nace
"Asibiti gun Inna".
nafaɗa a takaice ina kuma janye hannuna daya riƙe.
wannan kallon yaci gaba da bina da shi kana yace
"Baza kije ba kijira na dawo nakai ki yanzu Na'ima zan kai unguwa sai in mun dawo".
Wani irin waro ido nayi yayin da abun da nake jinsa can kasan zuciya ta yakaru, da sauri naÉ—a go kaina na sauke idanuna cikin nasa sai kuma na juya da sassarfa nafaÉ—a kan gado da ciki tare da sakin kuka.
da sauri ya nufoni yaÉ—a go ni yana faÉ—in
"Ke baki da hankali ne akan cikin zaki faÉ—i!!!!!".
fizge-fizge nashiga yi daga rukon da yayi min cikin muryar kuka nace
"Ni ka kyaleni ka sake ni kaje gurin Na'ima ka kai ta ni ko baka kai ni ba ni nasan hanya zanje"...
cigaba da kokarin kwace kaina nake,
yace
"Ke ki nutsu, kinutsu nace!!".
yakuma faÉ—a cikin tsawa
sai da fizge-fizge'n da nake nayi sai hawayen dake zuba a ido na,yaci gaba da magana cikin kakkausar murya
"Kiyi wasa da komai banda wannan".
yafaÉ—a yana nuna cikina. sai kuma ya sassauta muryarsa yasan ya idanunsa cikin nawa yana yi musu wani irin kallo kamar wani abun yake son gani cikin su, sai kuma yasaki wani murmushi'n gefen baki kana yakuma gimtse fuska.
sannan yace
"Cewa nayi kijira mu dawo ko baki gane abun da na faÉ—a ba ne?".
idanuna na lumshe hawaye suka zubo kana a hankali na zame jikina na kwan ta gefe batare da nace komai ba.
shiko mikewa yayi yafita...
ina jin tashin motar sa sai naji wani kuka yazo min sai dai ban bashi damar fitowa ba.
najima sosai a ƙwance jin wuyana ya hure na mike jiki a saɓule nanufi side ɗin sa nashiga kitchen natsiyaye suwan shana nasha kana nakuma tsiyayar wani a cikin cup nafito rike da shi dan nasan anjima zan buka ceshi,
ta babban parlour nabi dan yafi sauke shi ba zagaye bane ina shiga cikin parlour'n na hangi Na'ima zaune Rufa'ila na masa mata kafafun ta,
da mamaki nakalle ta ita da suka fita ya akayi kuma na ganta zaune anan.
dogun tsaki taja wan da yadawo dani daga tunanin da natafi,nazo daf zan gota su takuma jan wani tsakin tace
"Munga farkon sa zamuga karshen sa!".
ko in da take ban kuma kalla ba nawuce abina.
sai dai har nakoma cikin bedroom Ina nanata kalmar da tafaÉ—a
"Ko me take nufi"
nafaÉ—a a fili sai kuma na kawar da zan cen ma da faÉ—in
"Ko ma me ita tasani"...