Sashe 16
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
NafaÉ—a cikin muryar kunkuni najuya ina kokarin barin gurin.
Ina juyowa karaf muka haÉ—a ido É—an tsunkuyar da kai na kasa nayi ganin yan da fuskar sa ke É—aure tamau,
daɗa suke fuska yayi a sannu ya idda fita daga cikin corridor ɗin side ɗin sa, cikin shigar kananan kaya sai baza kamshe yake, gashin kan nan nasa yasha gyara sai sheki da ƙyalli yake,
"Zaki É—auka ne ko yaya".
da sauri na É—ago jin a bin da yafa É—a,
Wani mugun kallo ya watsamin ba shiri na sun kuya naÉ—au tsintsiyar ina kun-kuni kasa-kasa,
Shiko wuce wa yy yanufi kofar parlour da sauri tamike tabi bayan sa,
tana wani karairaya tana wani karkaÉ—a mazau nan ta
tace
"My SALEEM har kafito kenan da ma yanzu zanje natayaka shiri a she dai har ka gama."
tafaÉ—a dai-dai lokacin da ta isa in da yake tawani riko hannunsa tana manna jikin ta da nasa.
Komai bai ceba sai zame hannunsa da yayi yabuÉ—e murfin kofar yafita tabi bayan sa.
tsaki naja dan ba kar ya nacika har wuya ko hutawa ban yi da gyaran side É—ina ba awani kakabamin wani,
In badun yace nayiba ba a bin da zai sa nayi tun da ga mai ai kinta,
fara sharar nayi daga in da nake haka narika sharan fayau-fayau ko in ce zane dan dai bawani sharan kirki nayiba in share nan ne in sallake can, a haka nagama nayi wurgi da tsintsiyar.
najuya abina zan shige sai gata tashigo tace
"Ke dawo nan ai baki gama ba sau ra mopin".
Kallon kofa nayi da kyau kana najuyo gare ta dan ina da tabbacin yanzu kam yatafi nace
"Nifa nagaji ki kira mai ai kin ki tamiki mana".
Karaso wa take cikin parlour'n tana faÉ—in
"Lallai yarin yarnan kin cika fisararriya to na rantse sai kin yi, ai middin kina cikin gidan nan to yazama dole kiyimin ai ki
Nan gida nane sai abin da nace a yi za ayishi".
Haɓa narike da mamaki nace
"Oh a she Ya SALEEM ya tsai da miki gidan ne amma dai iya nanne ban da tacan ko?".
NafaÉ—a ina nuna tagefen part in da nake.
Ido ta gwalalo cikin masifa da kumfar baki ta ce
"Kutumar uban can ni zaki faÉ—a wa haka
to bari kiji ba gidan nan kaÉ—ai ba har shi SALEEM É—in ma nawane,
yazama dole kiyimin biyayya dan ni ba sa'ar ki bace, idan kuma wasu ke
zugaki to ki dai na yau da rar kanki har a bada bazaki taɓa zama matar gidan
nan ba, na barki ne kizauna cikin gidan nan a matsayin kanwar mijina ba mata ba badun haka ba da najima da shafe babin ki,
Kinsan meyasa kike numfashi har yanzu a duniya? saboda SALEEM bai nuna wata kulawa irin na mata a kanki ba,
ke kanwar sa ce kisa hakan a ranki har gaba da abadan".
Baya narika yi dan gani nake kamar ciwon haukan nan natane yakuma tashi ganin yan da take maganar tana É—aga jijiyan wuya,
da sauri na juya na nufi kofa na tura nashige da sauri
Na mai da kofar narufe tare da murza key,
numfashi na sauke kana
nakara sa cikin parlour na zau na
wani numfashi'n nakuma sau kewa
yayin da magan ganun Na'ima ke yawo cikin ƙwaƙwalwa ta
baki na taɓe tuno cewar da take SALEEM ɗin ma natane
"To ni ina ruwa na ma da ita da Ya SALEEM É—in".
É—an guntun tsaki naja tare da É—aukar wayata naciga da buga game ina,
daga bisani na mike na shige bedroom naɗau ƙwanon danbun naman da jiya Mamie ta ai komin nazauna nasoma ci.
A can cikin babban parlour
har HAMDAH tafice cikin parlour'n Na'ima bata dai na kumfar baki ba, bala'in taciga da zazzagawa kamar HAMDAH na gaban ta.
Yau juma'a da safe bayan nayi breakfast ina zaune cikin parlour Rufa'ila tayi sallama tashigo
tace wai nazo in ji Hajiya,
dasauri na É—ago nace
"Nayi mata me?". Kai tasun kuyar tace
"Tace dai muje tare".
Kawar da kai na nayi na mai da idonuna kan tv nayi kamar banji a bin da tafaÉ—a ba
ita ko tananan durku she,
kamar an zabure ni namike tsaye na nufi babban parlour'n arai na nake ai yana in dai ai kine tofa bazan yiba, zan kuma kira Inna natan baye ta a she da ma ai ki tasa a kawo ni,
Ina gaba Rufa'ila na biye da ni muka shiga parlour'n. kamar rannan tana zaune ta harÉ—e kafa É—aya kan É—aya,
Karasowa mukai cikin parlour'n naja natsaya a gefen ta batare da nace komai ba.
cikin isa da takama ta É—ago tana yimin kallon baki isa ba,
yamusa fuska tayi tare da faÉ—in
"Kinzo kin tsaya min a kai ko a kan baki san ai kin ki bane ko so kike na sake yimiki bita".
Ido na kaɗa cikin yin ko oho da batun nata najuya ƙwayar idona zuwa kan tv,
Saurin juyowa nayi gare ta jin a bin da taci gaba da faÉ—a
"Daga yau naraba muku ai ki ke zaki rika share parlour'n nan da gogeshi da kuma wanke toilet in cikin parlour'n da sauran ai kace ai kaci da ya shafi nacikin eriya'n nan, sau ran ai yukan kuma ke Rufa'ila sai kicigaba da yinsu".
Baki nabuÉ—e da zum mar yin magana najiyo kamshin turaren sa,
Yau shigan manyan kaya yayi har da hula wacce ta daÉ—a kawata fuskar sa matuka
yayi ƙyau sosai cikin shigar.
tsayuwa ta na gyara tare da É—an sosa kai ganin mugun kallon da yake wurgamin,
Baki na zunɓura naɗau sinsiyar da nagan shi a jiye a gefen ta nasoma sharar,kamar ranar yau ma mikewa tayi tabi bayan sa tana karai raya.
Shara da mopin kawai nayi ban wanke toilet É—in ba kamar yan da tace, nakoma part ina ina shiga parlour na haye saman doguwar kujera na kwan ta.
kiran sallar juma'a ne yata da ni.
da misalin karfe 6 na yamma tsaye nake gaban mirror bayan fitowa ta da ga wanka nashirya cikin doguwar riga mara nauyi, na zau na gaban mirror na É—au mai nasoma safawa
sallamar da nake juyowa sama-sama ne cikin parlour, yasani É—an sakaita shafa man da nake naÉ—an kasa kunne ina mai son tan-tan ce muryoyin da nake juyowa,
huf na mike da sauri na nufi kofa jiyo muryar Fauzan da Nusaiba,
Da sassarfa na fito parlour'n,
Cike da murnar ganin su na isa in da suke na rungumesu, cikin muryar dariya haÉ—e da farin cikin ganin Æ´an kannena daÉ—a washe baki nayi
"La Nusaiba Fauzan kune a she".
Dariya yaran sukayi Fauzan yace
"Eh ai Abbu ne yasa Baba Iro yaka womu kuma yace mumiki ƙwana haka".
yanuna Æ´an yatsun tsa biyu, juyowa nayi nakalli in da Iro direba yake tsaye rike da Æ´ar karamar jakar kayansu,
"Ina yini Baba Iro".
"Lfy Lau" yace tare da mikomin jakar yajuya yana faÉ—in
"Su Hajiya sun ce a gai da ki".
to na amsa da shi yayimin sallama yafita.
Nakallesu nace
"To kuzo mujenku ciki".
Muna shiga bedroom ana kiran sallar magriba jakar hannuna na a je nashin fiÉ—a sallaya na ta da Sallah,
kasan cewar nayi alawala shigata wanka,
Nusaiba tashiga bayi tayi alawala tafito Fauzan ma yaje yayi gefena suka tsaya suka ta da sallar su.
Koda na idar gefe naÉ—an masa ina lazumi da zaman jiran idar wansu.
Suna idar wa huf Fauzan ya mike yana faÉ—in
"Zomuje Nusaiba yanzu ya dawo".
kallon sa nayi nace
"Ina kuma zakuje yanzu?".
yace
"Gaishi da Ya SALEEM muna shigowa muka ganshi zaije masallaci yace mushigo kafin ya da wo, nasan yanzu kam ya shigo tun da an idar da Sallan".
Kai na jin-jina nace
"To kuje amma karku daÉ—e ina jiran ku". Sukace "To".
Suka fita.
Ina nan zaune kan sallayar ina zaman jiran da wo wansu har a ka kira sallar Isha,namike na gaba tar basu da wo ba.
tsaki naja lokacin da na mike ina ninke sallayar, natako bakin gado nazo nazauna
"Koma tafiya sukayi".
nayi maganar a file
"Cap Allah in dai tafiya sukayi nima sai na tafi nikenan nayita zama ni É—aya kamar mayya".
ÆŠan shiru nayi zaune zuwa can naduba a gogo 9 saura.
da sauri na mike nanufi kofa da zummar zuwa duba su,har in kuwa sun tafi nima bazan zau naba sai natafi. ina É—aura hannuna kan handle a na turo kofar, numfashi na sauke ganin sune, hannun ko wannensu na riko najawo su ciki ina faÉ—in
"Banace karku daÉ—e ba shine kuka daÉ—e ko?".
Nusaiba ta ce
"Ai Fauzan ne yace zaibi Ya SALEEM masallaci shine Ya SALEEM yace najirasu su da wo sai mu zo".
"Ai tun da muka da wo nace mutafi Ya SALEEM yace muci a binci tukun, ba kece kiketa cin a bincin a hankali bakiyi sauri ba".
Fauzan yafaÉ—a yana hararan ta.
Ni dai hannunsu najanyo
muka haye saman gado, hira mai haÉ—e da wasa muka tayi sai da dare tayi nisa sosai kafin mukayi bacci.
Washegari bayan munyi breakfast a parlour muka ya da zangon mu,ko da Aunty Na'ima ta nuro Rufa'ila naje nayi mata shara, tare muka tafi sashin nata da su, yau banji kiwuyan yin sharar ba kasan cewar rabin sharar ma Nusaiba ce tayi, Fauzan kam tun shigowar mu parlour'n yatafi site É—in Ya SALEEM kasan cewar yau ranar Saturday ne yana gi da.
Muna gamawa muka koma.
Fauzan kam nacan gun Ya SALEEM sai da suka je masallaci sallar azahar kafin ya da wo.nan nashiga kitchen wainar fulawa mai haÉ—e da hanta na toya mana.
A parlour muka baje mukaci a bincin.
sosai naji daÉ—in zuwan su Nusaiba dan bakara min É—ebe min kewa suke ba, har nakan ji kamar a gi da nake,
ko da dare yayi yau ma sai da muka raba dare muna hira kafin mukayi bacci.