Sashe 18
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Langwaɓar da kaina na nayi gefe nadaɗa cuno lip ɗina ina ɗan mui-mui da su tare da tsurawa cup ɗin dake rike a hannuna ido kamar shi yake min maganar.
A hankali nake magana cikin raina
"Nifa bason wannan makarantar nake ba ni ina da makarantar da na zaɓa Inna tasa Abba yacan zamin makarantar da nake yasani a wan da na zaɓa sannan kuma yanzu yazo ya canza min ni dai b..."
"Zaki wuce ne ko sai nazogun ina miki magana kina tsaye!?"
Maganar sa yazo min a sama
Zabura nayi wan da yayi sanadin motsawar ruwan tea É—in da ke cikin cup ya fantsalu yazubo min kan kafa, jin saukar ruwan tea mai zafi kan kafata ban san san da nasaki cup É—in yafaÉ—i kasa, tsalle natuma nayi gefe tare da sakin kara ina yarfe kafan da tea É—in yaÉ—an zubamin,
baki na ɓare ina faɗin
"Wayyo Allah na wayyo zafi wayyo kafata".
Rai ɓace ya ke bina da wani mugun kallo cikin fusa tacciyar murya yace ,Zaki rufamin baki ki wuce kije kiyi shirin ne ko sai na tattakaki a nan!".
Da sauri naraɓa gefen sa ina ɗin gisa kafar da yarfe hannu sai mammatse ido nake nawuce ɗaki,
A bakin gado na zauna na a je plt ɗin ƙwan.
"Mugu yasani na ɓarar da tea ɗina bai san wahalar da nayi na girka ba".
Hannu nasaka nasoma ciki, ina gamawa namike naje na É—au gorar ruwa dake É—aure kan bedside nasha, kana nawuce bathroom nayi wan ka a gaggauce nafito.
Mai kawai na shafa nabuÉ—e wardrobe na zakulo laidar kayan makarantar da tun ranar da yakawo na wurgasu ciki,
Naciro wan da nafi tunanin shine na bokon, nazame towel É—in kasa na É—aurashi a kuguna nafara kokarin sa rigar kenan naji an banko kofa.
Cikin hanzari naÉ—ago kai na karaf muka haÉ—a ido da shi da sauri najuya na bawa kofar baya, tsaki yaja yajuya yana faÉ—in "5min na baki idan kika wuce hakan"
YakaÉ—a yatsarsa yabata sautin kat-kat,kana ya juya yafita.
Da sauri nakarasa sa rigar cikin hanyar zari na kammala shirin naÉ—au school bag na rataye nafito da sauri,har lokacin yana tsaye cikin parlour yana ganina yajuya yanufi waje nabi bayan sa cikin sauri,
Direct parking lot yawuce ni dai ina biye da shi ganin yashiga mota sai naja na tsaya,
leko kansa yayi tawaje cikin faÉ—a yace
"Kina ɓatamin lokaci fa!".
A sannu natako na buÉ—e gefen mai zaman banza nashiga na zauna tare da mai da marfin narufe, yatada motar yana jan tsaki,
tuni mai gadi yawan gale masa get yasakai yafita.
Ido nazubawa titi har muka isa cikin makarantar wanda ke cikin unguwar, bai bar makarantar ba har sai da yaga nashiga aji, bayan yagama jamin kunne kan rawan kai, yaku ma ce idan yaji ko yaga wani a bun da ba dai-dai ba sai ya tattakani, samun lfyta na nanitsu na mai da hankali kan abin da ya kawoni,sannan yaciro kuÉ—i yamika min 5k yace idan a ka tashi na hayo adai-daita nadawo gida.
Karfe 1:30 a ka tashe mu, kamar yadda yace nahayo napep na dawo gida.
Tun daga ranar kullum da kai na nake zuwa makarantar kuÉ—in da ya bani dashi nake biyan kuÉ—in abun hawa yakai ni makarantar, wani Sa'in ma bana hawa napep É—in kasan cewar ba wani nisane sakanin mu da makarantar ba, duk ran da naji kafata na kaikayi sai na taka da kafa natafi.
Yau kimanin sati uku kenan da fara zuwana makaranta ban taɓa fashi ko jin kiwuya ba saboda ina son karatu sosai,
kasan cewar yau juma'a da wuri muka taso, ina shiga gida abinci nasoma ci ina gama wa nashiga wanka,
Ban wani ɓata lokaci ba nafito sabo da yau na kudura niyyar zuwa gida.
Nashirya cikin atamfa riga da zani simple makeup nayi naÉ—au gyale da jakata da na shirya kayana kala uku a ciki nazari wayata da ragowar kuÉ—in da Ya SALEEM yabani nayi waje,
Ina fita na hangi Na'ima tsaye ita da wata mata sai shekewa da dariya suke suna tafawa,
taɓe baki nayi tare da kawar da kai na
Na kulle kofar side É—in gaba É—aya nazare key É—in najefa shi cikin jaka, ina juyowa suka kuma shekewa da wani irin matsiyacin dariya suka tafa.
Ko in da suke ban kuma kallaba nayi gaba a bina.
Bayan ta matar nan tabi da kallo har tafice a cikin gidan
kana tamai da dubanta kan Na'ima tace
"Kawata da ma wannan abar ce a ka kawo miki har kike niman ta da hankali? haba kawata karki ba da ni mana, Æ´ar da a cikin mintuna kalilan zaki shafe babin ta a wuce gurin".
Wani shu'umin murmushi Na'ima tayi tace
"Aminiya ta Rariya kenan, sai kace kin mance wacece Na'ima ai da ita da babu duk É—aya suke acikin gidan nan, ai ba a yi macen da ta isa ta aure min miji ba, kinsan meye matsayin zaman ta a cikin gidan nan?. zamane na kanwa tana zaune a gidan wanta."
Wacce takira da Raliya tace "Nasan ki ai kawata baƙya wasa to dai kikara kulawa kinsan irin waɗan nan yaran ba'a gane al'kiblarsu, kinibabbu ne bare wannan danaga kamar ida nunta a soye yake bakiga irin kallon da take mana ba".
Yamusa fuska Na'ima tayi kana tace
"Babu komai a gun sai shirme wawuyace na karshe da zaran lokacin da na É—ibar mata yacika zata yi gaba".
Dariya suka saka Raliya tace
"To kawata ya ake ciki wancan a bun yayi ai ki kuwa?".
Kasa tayi da muryar ta tace
"Ai ban faɗa mikiba bayan nayi amfani da shi da ƙwana uku kamar yan da kika cimin ranar ƙwana uku zan ga a bin da zai faru, sai gashi da kanshi yazo da bakin sa yake furta bukatar sa, duk da ranar in Ina cikin ɓacin ran wancan shegiya mai jan fuskar, amma karkiji wani gefen zuciyata in da yacika da farin ciki ba,duk da bai buɗe min sirrin bukatar tasa ɓaro-ɓaro yanuna min ba, cikin halin nan nasa na isa da kasaita izza miskilanci, yagwada min a lokacin nasan nesa takusa zuwa kusa. sai dai fa tun wan can ranar harfa hau baikuma tinkarata da bukatar sa kwatan kwacin irin na wancan ranar ba, sai dai ni idan naji lungu na namin kaikayi na kai masa yasosa min."
Raliya tace "Kada ki damu zan zo mukoma gurin nan tare idan yaga idon ki sai yafi bamu manyan makamai".
"An gama kawata sai na ganki".
Nan suka cigaba da kulle-kullen su wan da su suka san ma a narshi.
Ina fita adai-daita natara zuwa gidan mu da ke state locos har kofar gida yakai Ni nasauka nabiya sa kuÉ—in sa nanufi ciki,
Da sallama na turo karamar kofa da ke gefe da jikin get,
da sauri baba mai gadi dake zaune nan gefen É—akin sa yana al'wala yamike yana faÉ—in
"Wane ne haka ba ƙwanƙwasa kofa?".
Zai kuma magana nakarasa shiga ciki, baki ya washe yana faÉ—in
"A'a HAMDAH ce Barka da zuwa".
Nace "Ina yini Baba mai gadi".
Ban jira amsawar sa ba nayi cikin gidan da sauri, da direct part É—in Ummi na na nufa tun daga kofar parlour nafara faÉ—in
"Ummi, Ummi na nazo".
Shiru parlour'n babu kowa nashige cikin bedroom Ina cigaba da kiran sunan ta.
Kasake Ummi da ke zaune bakin gado tayi, da sauri haÉ—e da sassarfa na karaso in da take na wurga jakata kan gado nafaÉ—a jikin ta ina faÉ—in
"Oyoyo Ummi nazo".
girgiza kai Ummi tayi tare da yin murmushi taÉ—ago ni tana cewa
"To sai kin nukurkusani kafin nasan kinzo".
Baki na washe namike nazauna gefen ta
"Ummi ai duk murnar ganin kine".
tace
"Sai Kuma a haÉ—a da shiririta".
Murmushi nayi itama murmushin tayi tana bina da kallo na tabbata itama tayi missing É—ina.
Nace "Ummi Abba fa?".
"Ai bai dawo daga offece ba".
Nace "To Fauzan fa".
tace "Yana can sashin Mamie'n ku yanzu suka bar nan shida Nusaiba da Adil da Abid".
Da sauri na mike tsaye ina faÉ—in
"Laa sun zo ne har da su Aunty Rafee'at da Aunty Jaleela É—in?".
Tace "A'a babanun su ne suka kawo su".
Gyalen jikina na zame na aje bakin gadon najuya zan sa gudu Ummi ta ruko hannuna najuyo ina fuskan tarta,
tace
"Kitafi a nutse ki dai na wannan guje-gujen".
Kai nagyaÉ—a mata na zame hannuna nafita da sauri na nufi part É—in Mamie..
A parlour na iskesu gaba É—ayan su Mamie
Nusaiba Fauzan Adil Abid. suna ganina suka taso da gudu suka rungume ni muka sa ihun murna muna tsalle,
dariya Mamie tabimu da shi, nasakesu na karaso in da take na zauna gefen ta tare da ƙwantar da kaina a kafaɗar ta, murmushi mai sauti tayi tashafa kai na tana cewa
"A'a HAMDAH anzo ne?".
cikin muryar dariya nace "Eh Mamie ina yini".
ta amsa É—auke da dariya a bakin ta.
Nan muka buÉ—e hira sai da a kafara huÉ—uba a masallaci kafin Mamie tace wa Fauzan yakama Adil da Abid sutafi masallaci ni da Nusaiba kuma muje muyi al'wala muyi sallah.koda mukayi sallar a binci mukaci muka É—aura daga in da mukatsaya.