Sashe 34
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A can state locos gidan su Abbu kuwa
Zaune suke a parlour'n Inna Aunty Rafee'at da mijin ta Dr Faruq da yanzu suka kawo mata ziyara,
Goggo Hauwa na zaune a gefe tanata kare tsohuwar ta da suketa yi mata tsiya,
dariya Goggo Hauwa tayi da faÉ—in
"Allah ya shirya to ku kuzau na kada ku tsofa".
Dariya sukayi Aunty Rafee'at tace
"Allah goggo Hauwa kidai na kare wannan tsohuwar, iya nuna wariyar launin fata gare ta,wai tazo garin nan taki zuwa gida na da na Jaleela tayi zaman ta a gidan HAMDAH".
"To ai ku manya ne".
cewar goggo Hauwa
ta mike tana cigaba da faÉ—in
"Ni bari naje nafara shiri".
Aunty Rafee'at ta dubeta tare da cewa
"Shiri kuma goggo Hauwa ba sai an jima zaku tafin ba?".
tace
"Eh gobe idan Allah ya kai mu nake son koma ni Inna Kam tana nan tukun, yanzu gidan SALEEM zani na tarkaso kayana gobe sai tafi".
Inna ta dubi Dr Faruq tace
"Kai Umar baza ka tashi katafi gurin sana'ar kaba kasaya biye nata ko,kabar majin yata a can".
murmushi Dr Faruq yayi kana yace
"Yanzu ma kuwa".
sai kuma ya dubi goggo Hauwa
yaÉ—aura da faÉ—in
"Goggo to muje nasau keki sai na wuce daga gun".
tace
"Yauwa to bari nafito mutafi".
tanufi cikin É—aki,
Inna taÉ—aga murya tana faÉ—in
"ÆŠauko jakata kiyi min gaba da shi kafin na tawo an jima".
baki Aunty Rafee'at tabuÉ—e sai kuma ta kalli mijin ta tasaka dariya tana cewa
"Ai dama masani É—azu da Abbu ke cewa tabari sai da daddare takoma gidan HAMDAH, nasan zaman kan kaya zatayi kafin daren,ba gashi ba wai ayi gaba da jakarta kafin tazo".
Shima dariyar yayi yana faÉ—in
"HAMDAH Æ´ar gidan Inna".
Ko da goggo Hauwa tafito sallama sukayi wa Inna suka tafi....�
Tun daga cikin
parlour najiyo Muryar Aunty Rafee'at da goggo Hauwa suna kwaÉ—a sallama,ido na rumtse tare da share É—an guntun hawayen da yazubo min,da da lafiya ta da tun san da naji karar tsayuwar moton dasukazo ciki, da ni zan fara tarosu kafin sushigo, amma sai gashi har suka shigo suna sallama bani da ikon da zan iya amsa musu sallamar da karfi har suji.
Daga cikin parlour'n Aunty Rafee'at ta dubi goggo Hauwa
tare da faÉ—in
"Sai yanzu ma abin yadaÉ—a sumo ni kajimin Inna'n nan tun yaushe nasami labarin zuwan ta, Amma ko maganar zuwa gida jen mu batayi, amma ta iya cewa wai wani a taho mata da jakarta kafin tazo, Allah tsohuwar nan taci bashi sai ta rama mana kwanakin da tayi a nan muma dan bamu yafe ba".
dakuwa goggo Hauwa tayi mata tare da shigewa É—akin da suka sauka ciki tana faÉ—in
"To kada ku yafen mana".
dariya Aunty Rafee'at tayi tajuya ta nufo bedroom É—ina,
"Wai matar gidan nan kam bacci ne bata tashi ba kokuma sammakom unguwa tayi".
tafaÉ—a tana tura kofar É—akin da sallama,
Ido kawai na zuba mata har takaraso bakin gadon tana faÉ—in
"Ikon Allah yau kuma kiwuyan ce ta mosa a ka kwanta babu ko shin fiÉ—i kan gadon".
murmushin yake na bita dashi,
zama tayi saman bedside drower tadube ni kana tace
"Yaya dai HAMDAH bakida lafiya ne?".
kai na gyaÉ—a sai ga hawaye sharr
mikewa tsaye tayi tana faÉ—in
"Subhanallahi me ke damin ki taso maza bari na tsai da Abba'n Adil ya duba ki kafin ya tafi sannu kinji".
tafaÉ—a tana kokarin tai maka min namike tace gaba da faÉ—in
"Taso ki sa kaya a jikin ki sai muje parlour yashigo ya duba ki".
ta janyo hannuna na mike tsaye, da karfi na rumtse idanuna yayin da jiki na yasoma cirawa,
blanket É—in da na ta shi da shi a jiki na tajashi tana cewa
"Sake wannan kije kisaka kaya kiyi maza kada ya tafi dan Allah..."
sauran ragowar maganar ta haÉ—iye ganin agogo da boxes sun faÉ—o daga cikin blanket É—in,
da kyau ta zuba musu ido,
sai kuma ta mai da duban gare ni, da sauri na rike hannun ta da karfi tare da tashewa da kuka nace
"Aunty Rafee'at zan faÉ—i".
cikin hanzari ta tai makamin nakoma na zauna bakin godan,
cike da ɗinbin al'ajab taɗago agogo da boxes ɗin ta gyara musu zama a gefen gado, da kyau ta dubeni cike da tsananin farin cikin da ya gaza ɓoyuwa har sai da ya bayyana kan fuskar ta, tasaki wani kayataccen murmushi,kana tace
"Ina Ya SALEEM É—in?".
Ido na matse cikin muryar kuka nace
"Wai yaje kiran Dr".
wani murmushi mai sauti tayi kana tace
"Ok". luuu haka naji ida nuna yayi
sai kuma na rike hannun ta da karfi murya na rawa nace
"Aunty Rafee'at jiri nake ji zan faÉ—i".
da sauri ta ce "Kwanta bari na sai da Abba'n Adil kada ya tafi".
tajuya da sauri ta fita fuskan ta É—auke da zallar farin ciki,
tana fita kuwa lokacin Dr Faruq yake tada motar sa zai fita da sauri tanufo in da yake ta buÉ—e marfin gafen sa,tana faÉ—in
"Ashe da na ɓata lokaci da ka tafi".
kai ya jinjina kana yace
"Ai ma dan natsaya amsa waya ne da yanzu nayi nisa,
ya dai na ganki cikin farin ciki haka ko mu koma gida ne nabaki kyauta".
murmushi tayi tare da faÉ—in
"Rike kyautar ka banaso sai da daddare, HAMDAH ce ba lafiya muje ka duba ta".
takarashe maganar cikin masha huriyar farin cikin da ya gaza boyuwa gare ta,ko ba komai yanzu tasan Ya SALEEM ya karkato gun HAMDAH abin da tajima take fata da burin kasan tuwar hakan,
da É—an mamaki Dr Faruq yake kallon ta kana yace
"Bata da lafiyan shine zan ganki cikin farin ciki haka".
baki ta buÉ—e da zummar bashi amsa sai ta hango Ya SALEEM,shiru tayi tana cigaba da murmushi har yakara so in da suke,gai sheshi tayi ya masa sai ta juya ta koma ciki,
Dr Faruq yafito daga cikin motar ya mika masa hannu suka gaisa,
Ya SALEEM yadube shi kana yace
"Yanzu nake da shirin niman ka a she dai kana tafe".
"Eh wlh offece zan wuce shine nabiyo na sauke goggo Hauwa,amma dai lafiya ko?".
Dr Faruq yafaÉ—a yana duban sa,
tsayuwar sa ya gyara kana yace
"HAMDAH ce ba lafiya zaka duba ta".
"Ok to ba damuwa muje sai na duba ta".
ya buÉ—e motar yaÉ—au jakar kayan ai kinsa,
suka nufi side É—in HAMDAH.
Aunty Rafee'at tana shiga ta rungume goggo Hauwa da ke tsaye cikin parlour, da sauri goggo Hauwa tace
"Ke meye haka".
cikin da riya da tsantsar farin ciki ta saketa cikin kasa da murya tace
"Goggo albishirin ki yau É—iyar ki ta girma".
Murmushi goggo Hauwa tayi kana tace "Wace wai HAMDAH kike faÉ—a?".
Kai ta gyaÉ—a tana faÉ—in
"Kwarai ita". murmushi mai yelwa ya bai yana kan fuskar goggo Hauwa tashiga faÉ—in "Masha Allah".
Ganin su Ya SALEEM sun shigo sai ta koma É—aki zuciyar ta cike da farin ciki da tausaya wa HAMDAH,
Dr Faruq yazau na kan kuje ra Ya SALEEM kuma ya shige É—akin HAMDAH,
Aunty Rafee'at na ganin shige warsa tamaso in da Dr Faruq yake ta rungume shi tana murmushi shima murmushin yayi,tace
"Allah Abba'n Adil taban sau sayi dan nasan taji wuya amma fa farin cikin yafi yawa".
Kai ya girgiza dan ya fahimci ko menene ciwon HAMDAH,hancin ta ya lakato yace
"Hm ai wata kila ma rakine kawai irin naki ta É—auko, wani irin wuyane ban shaba a First night É—in mu".
dariya tayi tana faÉ—in "Ai ku É—in ne ba sauki bakusan kalar a zabar da mutum yake jiba a lokacin Allah sarki HAMDAH"...
Ko da Ya SALEEM yashigo gaban wardrobe ya yanufa yabuÉ—e yaciro wani doguwar riga mara nauyi da É—ankwali,
ido kawai na bishi da shi har ya zo in da nake,
YaÉ—ago ni ya tallafo ni jikin sa yana faÉ—in
"Sa rigar ga Dr Faruq zai shigo ya duba ki".
kai kawai na gyaÉ—a sai ga hawaye sharr,tafin hannun sa yasaka ya share min kana yasaka min rigar,
yajanyi pillow ya mannashi da jikin gado kana yagyara min zama na jingina da shi, sai ya mike yafita,
Zuwa can yashigo yana gaba Dr Faruq na biye da shi suka karaso.
Dr Faruq ya aje jakar kayan ai kinsa yadube ni yana faÉ—in
"Ya jikin dai HAMDAH?"
"Da sauki" nafaÉ—a can kasan makoshi,
Kuma dubana yayi kana yace
"Ya kike ji cikin jikin naki?"
narai-narai da ido nayi sai ga hawaye,
Ya SALEEM ya gyara tsayuwar sa yace
"Am tana cewa tana jin jiri idan ta mike kuma sai tace zata faÉ—i, so kawai batama iya tafiya".
ÆŠan shiru Dr Faruq yayi yana sauraran sa kana yace
"Ok". jakar da yashigo da shi ya buÉ—e yafiddo dawasu kayakin goje-gojen sa,nan yashiga duddu bani da yimin Æ´an wasu tambayoyi, ni dai bana iya cewa komai Ya SALEEM ne ke bashi amsa.
daga bisani yace
"Za'a saka mata drp sabo da taji karfin jikin ta, sannan kuma a sama mata abinci mai É—an nauyi da kuma ruwa-ruwa,zai tai maka mata wajen daÉ—a samin karfin jikin,sai wasu magunguna da zan rubuta yanzu tana cin a bincin sai tasha,yanzu dai bari na saka mata ruwan tun da Allah yasa ina da shi a nan".
Batare da ɓata lokaci ba yasaka min ruwan tare da allurai a ciki,kana yana gama wa yaɗau jakar sa yana faɗin
"Allah ya kara sauki".
tare suka fita da Ya SALEEM yana yi masa godiya sai da suka fito waje Dr Faruq ya tsaya tare da duban sa yana É—an sosa keyar sa yace
"Da alama jiya da yunwa a tattare da ita sai kuma ka bakwan ceta cikin jin yunwar gashi kuma sabuwar gamuwa ce, so shi yakawo duk wannan ɓarin jiki da kuma taji kamar zata faɗin,yana da kyau tarika cin a bin ci da daddare kafin kwan ciya".
Hannu Ya SALEEM ya mika masa tare da kuma yi masa godiya sukayi sallama Dr Faruq yashige matar sa yafi a gidan,
Shiko Ya SALEEM side É—in sa ya shiga yayi wanka yashirya cikin shiga na alfarma yaÉ—au makullin mota yanufi parking space.