← Book details Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 62

Sashe 38

Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun da yafita ban kuma ganin sa ba sai dare ina tsaye gaban mirror fitowa ta daga wanka kenan,yaturo kofa da sallama,najuyo tare da amsa sallamar,a bakin kofar yatsaya yadubeni tare da faÉ—in
"Yunwa nake ji kikawo min tea".
yana faÉ—a ya juya.

aɓangaren Na'ima tun da takoma ɗaki take kukan bakin cikin da SALEEM ya cusa mata tashare hawaye tare da yin wani irin murmushi a fili ta furta
"Wlh HAMDAH bazan taɓa barin miki SALEEM ba SALEEM nawane koda kuwa gware kukayi kukazo duniya sai na shayar da ke ɗaci mafi tsanani a rayuwarki,
yan da nasami SALEEM da wuya bazan taɓa barin wata ta sameshi cikin sauki ba, in dai kuɗi yana biyawa mutum bukatar sa a duniyar nan wlh sai na ɓaddasu domin mallakar SALEEM ni kaɗai!".
mikewa tayi cikin hanzari taÉ—au ko jakar kayan tsubba ce tsubba cen ta, ta zuba wani magani a tafin hannun ta tashafa shi a jikin ta tafita tanufi É—akin sa.
a zaune a bakin gado tasami shi takaraso ta zauna kan doguwar kujerar da ke fuskantar gadon tana wani ciki da basewa a dole ita amma ta lai fi ranta a ɓace yake.
shiko kallo É—aya yamata yakawar da kansa.

Sai da nasa ka doguwar rigar bacci kana nazura hijabi naje kitchen na haÉ—o masa tea É—in kafin na fita na nufi side nashi,koda nazo kofar bedroom É—in shi sallama nayi naÉ—an tsaya kana a hankali na tura kotar,
turus nayi a bakin kofar ganin ta zaune cikin É—akin
"Sai ya gama sanyi kafin ki kawo min?".
yafaÉ—a yana duba na,
a sannu na karaso in da yake na mika masa tea É—in,
Wani irin mikewa Na'ima tayi takai hannu zata bige cup É—in dai-dai nan yaÉ—aga cup É—in sai ta bige tray'n da na É—auro cup É—in a kai yafaÉ—i kasa ya tar watse.
da sauri na ɗaga kafana tare da yarfeshi jin wani ɓari na tray'n yafaɗi a kan kafana yaɗan cake ni har sai da yaɗan yi jini.
A fusace yamike cikin kakkausar murya yana faÉ—in
"Ke bakida hankali ne wannan wace irin hauka ne".
kuka tafashe da shi cikin muryar kukan take magana
"SALEEM komai ma kakirani da shi nagaji da zalintata da tauye min hakkin da kake, akan meye zata kawo maka tea bayan ina tare da kai akan wani dalila ma zata shigo É—akin nan ina ciki".

Cikin tsawa yace
"Ya isa!". koma ki zauna,
yafaÉ—a yana nuna mata in da tatashi, zama tayi tana huci,
"Kema zauna".
yafaÉ—a yana dubana da kuma nunamin gefe kan kujerar da take na zauna, yayin da Na'ima ke ta ai kamin da manyan harara.
gyaran murya yayi kana ya dubemu da kyau yasoma magana.

"Bari na sanar muku da masaya ta bana kuma bukatar doguwar jawabi,
yau na raba muku kwana kwana bibbiyu".
Ya mai da kallon sa kan Na'ima da kyau yacigaba
"Baki da bakin da zaki kuma cewa na tauye miki hakki kuma bana so nakara jin wani magana".

Tun kafin ya karasa maganar ta caɓe
"Wlh wannan kuma karya ne bazai taɓa yuwuwa ba bata isa ba wlh!".
tamike fuuu tafice daga É—akin.

girgiza kai kawai yayi, yayi hakan ne dan yanuna mata cewa HAMDAH ma matar sace mata mai daraja ma kuwa, kuma ita ba banza bace kamar yan da ta faÉ—a kuma zata yi abin da take tunanin ita matsayin ta yakai tayi shi,shi yasa ya nuna mata cewa HAMDAH da take yiwa kallon ita bakomai bace masayin su É—aya a yanzu ya nuna mata, wanda a baÉ—ini kuwa tuntuni ta zarce ta a komai da komai.

Numfashi ya sauke yadube ni,nayi jugum gaba É—aya jikina yagama yin sanyi da lamarin matar nashi,yafahim ci hakan sai ya riko hannuna yana faÉ—in
"Kwalbar bata shige cikin kafar ki bako".
yafaÉ—a yana kallon kafar nawa.
kai na girgiza alamar a'a,
sai ya janyoni ya zaunar dani kusa da shi, kokarin tura hannunsa yake cikin rigana nayi saurin riko hannunsa cikin marairaice murya nace
"Ni zan tafi naje na kwanta".
hannuna yarike da É—aya hannunsa yacusa É—ayan cikin rigar yashiga wasa da ababen kirjina, a hankali yace
"Anan zaki kwana zo muyi bacci".
yafaÉ—a yana zare hannun sa ya haye sakiyar gadon ya janyoni na faÉ—o jikin sa,
ni dai zuciya ta cike da fargaba yake dan ganin nake mahaukaciyar matar nan nasa zata kuma dawowa.
ɗaya ɓarin zuciyar tawa kuwa tsoron kada yace zaiyi a bunnan nake, haka dai yayi ta shafani ya tsosi nan ya tsosi can, a haka mukayi bacci.
Washegari yana tafiya masallaci nakoma part É—ina.

Ina idar da sallah na haye gado dan jiya cikin tsoro nayi baccin bawani daÉ—in sa najiba,
a cikin bacci narika jin a na shafani da kyar na iya buÉ—e idanuna dan baccin yayi min nauyi sosai
nasau ke shi kan fuskar shi,
fuska na kwaɓe
"Ya SALEEM bacci nakeji".
rigar jikina yakarashe cireshi daga kasa
A hankali cikin sixy voice yace
"Kitayani hira kafin kiyi baccin".
baki na turo cike da zullumi dan yanzu nagane a binda yake cewa hira,
"Ya SALEEM ni dai a'a a kwai zafi".
"Yau bazai miki ba".
yafaÉ—a yana kafa bakinsa kan cikina yazura harshensa cikin hudar cibiya na,
a hankali yarika yin kasa da bakin sa yana daÉ—a ware kafafuna, yabuÉ—a su sosai nan ya dire tongue É—in shi cikin HQ É—ina,yarika lailaye shi wani irin zirr-zirr haka naji wani abu yana fitowa daga cikin sa
"Ya SALEEM".
nakira sunan sa tare da damke bedsheet da karfi ina juya kai,jikina na ɓari.
da kyar yaciro kansa cikin hanzari yahaye kaina yayi min rumfa a sannu ya shige Ni,yasoma sarrafa ni nan yashiga surutan nan nasa, yauma naji zafi amma bai kai na sauran kwanakin ba,Nayi dauriya kam na Æ´an mintuna sauran a wannin kam kuka na rinka masa dan zuwa lokacin nagaji kuma sai ji nake kamar zafin na karuwa.da kyar yayi control É—in kansa bayan komai ya lafa,
tare muka shiga bayi mukayi wanka abisa tursasawar sa, sai dai har muka fito ida nuna a rufe dan kunyar ganin sa a gabana ba kaya shi yahanani sakat...�

Bayan wasu kwanaki hakan kuwa yayi dai-dai da saura kwana biyu auren Rabi zaune nake a parlour da waya kare a kunnena muna magana da Inna murya nakuma marairaice wa a karo na uku
"Allah Inna bazai barni ba in baki mishi magana ba dan Allah Inna ki kirashi ki ce yayi hakuri yabarni".
da sauri na ɗago jin an zare wayar a kunnena...........�

Mommyn Twins ce

*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*

_(Book one)_

*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍�*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*

MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*

*Free page*

My no 08034690723

🅿�23

Yazare wayar ya katse kiran tare da faÉ—in "Babu inda zaki".
ji nayi kamar na saka ihu,
fuska na marairaice nace "dan Allah Ya SALEEM kayi hakuri kabar ni naje". komai bai ceba sai cigaba da bina da kallon sa mai saukar min da kasala yake, kai na rausayar ina ci gaba da faÉ—in "Ya SALEEM dan Allah". nafaÉ—a ina haÉ—e hannaye na a lamun roko,zama yayi a gefena har lokacin yana rike da wayana gyara zama ta nayi ina fuskan tar sa, nakuma ma rai-rai ce fuska nayi narai-narai da ido sai ga hawaye yacika idon,hannunsa yaÉ—a go yasaka yatsarsa kasan idona a hankali yafurta
"In kika sake kika barsu suka zubo to kisa a ranki shekaru ukun da nayi niyyar in kika kara zaki tafin ma nafasa".
Jin abin da yafaÉ—an ma sai hawayen yakuma cika a idona kiris nake jira su zubo,
shiko mikewa yayi yanufi kofa rike da wayar a hannunsa,
faÉ—a wa jikin pillow'n kujerar nayi tare da fashewa da kuka cikin muryar kuka nake faÉ—in
"Allah to an jima sai na koma gida abina".
Murmushi yayi tare da girgiza kansa dan yaji abin da tafaÉ—a,karasa sauka daga step É—in kofar yayi a ransa yake faÉ—in
"Tun da an hanata tafiya Dass to zata koma gida".
kai yakuma girgizawa yana cigaba da murmushi "Har yanzu batama san menene aure ba shi gidan ko ba izini zata tafi kenan kokuma ta koma gaba É—aya".
cike da shaukin yarantar ta yashige side nashi.

Tun da yafita ban kuma sashi a ido na ba sai dare, ina zaune a bakin gado bayan nayi wanka nashir ya cikin doguwar rigar bacci wacce tsawon ta yaÉ—an wuce guiwa na,na mulke jikina da haÉ—in humra na Aunty Asma'u Jos mai matukar kamshin daÉ—i kamar kullum in zan kwan ta sai na shafa inason kamshin a jikina musamman in zan kwanta nafi shafa shi.
nayi jigum yashigo yazauna kusa dani,
waya yamika min yana faÉ—in
"Amshi wayar ki wannan kakar taki tadame ni da kira".
Amsar wayar nayi ina duba wa da mamaki nake juya wayar,wayace sabuwa gal ganinta kaÉ—ai ya'isa yabaka amsa basai ka tsaya tan bayar kuÉ—aÉ—en da aka zuba a ka É—auko taba,da ka ganta kasan wayace mai tsadar gaske,
sosai narika juya wayar da gaba É—aya yatafi da hankalin,sai kuma naÉ—a go da sauri nace
"wannan fa ba wayata bace".
É—an kishin giÉ—a yayi jikin pillow tare da lumshe idanunsa a hankali yafurta
"Nawaye in ba naki ba duba cikin sa mana".
da sauri nakuma duban sa sai kuma namai da idanuna kan wayar a hankali nafara shiga cikin ta ina dudduba wa.

Da mamaki nake kallon abubuwan da suke cikin waya ta duk gasu a cikin wannan wayar, kama daga su hotuna lambobin waya dadai sauran su,hatta hotona da ke kan fuskar wancan wayar shine a kan wannan,wani murmushi ne ya suɓɓuce min gano cewa sabuwar waya ya canza min,cike da sananin jin daɗi nariko hannunsa da hannayena biyu cikin murya mai nuna zallar farin ciki nace
"Nagode sosai Ya SALEEM".
nafaÉ—a ina daÉ—a kankame hannunsa,
a hankali ya buÉ—e lumsassun idanunsa yaÉ—an zuba min su sai ya mai dasu yakuma lumshesu.
Chapter 38 · 0% Book details