Sashe 57
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Wani irin zabura nayi na mike zaune firgit jikina nawani irin cirawa babu ko kakkauta wa, gefe da gefe na na waiga baya cikin ɗakin da sauri na duro a gadon kai na babu ko ɗan ƙwali doguwar rigar bacci ce kawai a jikina sai dai doguwa ce har kasa.
da sauri haÉ—e da sassarfa na fita aÉ—akin nanufi side É—in sa,cikin sananin tashin hankalin dana sin ci kaina ciki tun a cikin bacci na da Ni kai na ban san dalilin sa ba, na tura kafar bedroom É—in sa da karfi nashiga ina kiran sunan sa.
yana tsaye cikin É—akin yabai wa kofa baya da gudu nayi in da yake ina cigaba da kiran sunan sa da faÉ—in
"Wayyo Ya SALEEM ina jin tsoro ni dai ka mai dani gurin Inna in aka sallame ta mukoma Dass da ita".
nafaÉ—a dai-dai lokacin da na iso in da yake na rungume shi tabaya tare da cusa fuskata a tsakiyar bayan sa.
fuskata na rika cusawa cikin basan sa ina juya fuskar da cigaba da faÉ—in
"Ya SALEEM ni dai ka mai dani gun Inna ni dai Dass zan koma bazan zauna a garin nan ba"..
a sannu ya juyo tare da ruko ni yajuyo da ni yazamo muna fuskantar juna, ya tallafo fuskata da nake ta kokarin mai dashi cikin kirjinsa ido nawaro cikin ida nunsa duk da ina cikin firgici da kiÉ—ima sai da na tsorata da ganin yan da idanunsa suka ka sauya kala daga farare da É—an É—igon silver suka rine suka koma ja.
A hankali cikin furzar da huce mai zafi daga bakin sa yace
"Menene me kike wa tsoron".
zillewa nayi na mai da fuskata cikin kirjinsa ina faÉ—in
"Ni ma ban sani ba ban sani ba Ya SALEEM nidai tsoro nake ji ka kai ni gurin Inna kawai ni na fasa zama a garin nan".
nafaÉ—a ina mai fashewa da matsanancin kuka.
a hankali yarika shafa kai na yana É—an bubbuga bayana kana a hankali yace
"Je ki sako hijabi kizo muke".
kafaÉ—a na make ina faÉ—in
"A'a nidai tsoro nake ji muje tare".
shiru yayi yana ci gaba da shafa kaina kana zuwa can
yace "To dai na kukan haka muje".
da sauri na É—ago kaina nashiga share hawaye na, ido yaÉ—an tsuramin sai ya girgiza min kai a hankali nashiga mai da numfashi a sannu kukan yatsaya sai da yaga na dai na kukan kafin yaruko hannuna,ya je gaban mirror yaÉ—au makullin mota, muka nufi side É—ina tacikin babban parlour yabi dani saboda kayan da ke jikina.
muna shiga bedroom wardrobe yabuɗe yaciro doguwar riga haɗe da hijibi sai hula mai raga,yazo yatuɓe min rigar baccin da ke jikina, zuwa yanzu kam jikina wani irin mutuwa yayi ina tsaye shi yasaka min kayan ban iya yin komai ba,kana yaruko hannuna muka fita,
jan kafafuna kawai nake har muka isa cikin parking space, ganin naja na tsaya ban shiga motar ba sai ya buÉ—e motar yayi min alama da hannu a hankali nashige na zauna shima yazaga gefen sa yashi yaja motar muka bar gidan.
ajiyar zuciya nake ta sauke wa acikin motar yana tukin yana waigo ni,
da mamaki na ke kallon hanyar da ya É—auka madadin hanyar asibiti sai kuma naga yaÉ—au hanyar gidan mu.
yana sharo kwanar layin mu
tun daga farkon layin har kofar gidan mu jama'a ne tam sai kuma shigowa ake daÉ—a yi, a sannu ya'isa gefen kofar gidan mu in da motoci suke jere sun fi guda 50 ya gyara parking a gefe,yajuyo ya dube ni yace
"Sauko muje".
ido kawai na bishi dashi sabo da nauyin da naji harshe na yayi min, har yafita a motar ina nan zaune ko kyakkyawar motsi na kasa maganar sa naji yana faÉ—in
"Sauko mana".
a sannu na juyo in da naji maganar nashi yabuÉ—e kofar yana rike dashi sai ya miko hannu yakamo nawa a hankali na zuro kafafuna waje na mike tsaye ya mai da marfin ya rufe kana muka soma kusawa cikin jama'a,
duk inda muka gilma sai naji mutanen gurin suna faÉ—in
"Sannu SALEEM sai hakuri".
hannu kawai yake É—aga musu baya cewa komai har muka shiga cikin gidan, farfajiyar gidan shima cike yake taf da mutane Æ´an uwan mu na garurruwa daban-daban wasu suna al'wala wasu kuma tsuna tseitseye wuce su mukayi yanufi side É—in Inna muna isa bakin kofar side É—in sai na fizge hannuna daga rukon da yamin da gudu na shige cikin parlour'n ta ina faÉ—in
"Inna kin dawo gida ne".
turus nayi ganin mutane tam cikin parlour'n wasu na kuka cikin yin kasa da sauti wasu sun yi jugum, can gefe su Ummi ne sai su Aunty Rafee'at da suke zaune a kasa kowa ta haÉ—a kai da guiwa, sautin kukan su ne ke fita a hankali, Nusaiba da Fauzan na zaune gefen su suma sai kukan suke.
gefe kuma wasu Æ´an uwan Inna ne waÉ—an da suke Dass dana garinnan sai sharar kwalla suke,sauran mutanen ciki kuma ban ma san su ba. waige-waige na shiga yi da karfi na furta
"Inna kina ina ni dai mutafi kawai yau".
nan hankalin mutanen da suke zaune cikin parlour'n yadawo kaina da sauri su Aunty Jaleela suka É—ago idanunsu ya sun duma alamun sunci kuka sun koshi,
su Mamie ma suka É—ago wan da sai yanzu suka san da shigo wata.
hanyar kitchen na nufa ina ci gaba da kiran sunanta har na shige ciki narika waige-waige babu kowa ciki,
da sauri Mamie ta mike tabiyo bayana lokaci ina kokarin fitowa ita kuma tana isowa bakin kofar hannuna tarike hawaye na sauka a idon ta tace
"Zo nan HAMDAH".
kokarin janyoni take nafizze hannuna da sauri mai haÉ—e da gudu nayi kofar inna ina cigaba da kiran sunan ta mikewa su Ummi sukayi da sauri suka rufa min baya.