Sashe 6
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun da Inna tafara ciwon Nan kullum Nike da ma Mata kunu da safe duk da kuwa yanzu tasami lfy Amma Bata fasa ta da ni da sassafe wai na da mamata tunun ba,
ko bacci nake saita sa Fatu ta ta dani haka Ina mita zanje na da ma mata,
Ko yanzu ma motsin Fatu naji tana kokarin shigowa d'akina nayi saurin rufe Ido na.
Ta turo kofa da ga bakin kofar tatsaya ta ce " Hamdah wai kitashi inji Inna ki.."
Huf namike batare da nabari ta tarasa fad'ar a binda zata fad'an ba Fatu naganin haka tayi ficewar ta, nasau ko a gadon da sauri nafito d'akin Inna na nafad'a tana zaune a kan kujera tana Jan jarbi
Hannu nayarfe tare da fad'in
"Inna nifa bani da lfy to tun da ga Fatu basai ta da ma Miki ba ni kenan kullun-kullun da safe sai kin d'agani ni Kam bacci nakeji Yan zu".
Nafad'a Ina tura Baki gaba,
"Yo Mara lfyr haka yake duba fa kiga Yan da kk shigomin d'aki kamar Zaki fad'o min a ka,
To Ina am fanin baccin safen ma in ban da ya kara miki muguwar lalacin Nan naki shiyasa nace a had'aki da d'an uwan ki in ba shid'in ba wazai iya da halinnan naki na son jiki".
Turo Baki nakuma yi najuya Ina buga kafa nafita kicking naje na tad da Fatu harta d'aura ruwa har Yana tafasa,
Kunun na da ma Mata nakai Mata.
Ina gama karyawa wanka nayi nashirya da sauri nad'au mayafi na nafita Dan nasan har idan ina gidan tofa sai Inna ta ce muyi ai ki tare da Fatu,
Gidan su Rabi nanufa a gindin bishiyar kofar gi dan su na isketa zaune
Rike da waya a hannun ta tana kallo Baki na washe
"La Rabi wayan waye a hannun ki?".
Nayi tan bayar Ina zama kusa da ita
Ta ce "wayar Ya Maheer ne".
Kuma washe Baki nayi na ce "la laushe yazu?".
Ta ce "jiya da daddare yanzu yabani nakai masa caji".
Kuma gyara zama ta nayi na da d'a sauke ida nuna a cikin wayar sosai
Yayin da na Mai da han kalina gaba d'aya kan Shirin da a ke a cikin wayar duk da kuwa ba hausa (film) bane
Mace ce da na miji
Suketa ai kin shafa junan su yayin da bakin su ke had'e da juna,
Ido na waro sai na Mai da dubana kan Rabi na ce "Rabi Yan iska nefa".
Dariya Rabi tayi ta ce "hum soyayya sukeyi dai".
"Soyayya".
Na nanata kalmar ta ce "E mana". Nabud'i Baki da zummar Kuma yin magana muka jiyo muryar Ya Maheer wato Yayan Rabi da sauri tamike tayi hanyar shagon caji,
Nikuma nayi hanyar gida.
Tafiya nake yayin da (film)in da na kalla ketayimin yawo a Ido can Kuma cikin kwakwalwa ta kalmar da Rabi ta am Bata na soyya ita keta zirga-zirga cikin ta.
Ina shiga gi da d'aki nawuce nafad'a saman gado har a lokacin kwakwalwa ta da idanuna basu fasa baiyanomin wad'an Nan mace da namijin da na gani da a binda sukeyi da Kuma kalmar soyayyar da
Rabi ta am batamin ba
Juyi nayi a fili na furta
"Wannan shine soyayyar?".
Nayiwa kaina tan bayar Ina maikuma juyi a kan gado.
Ranar haka nawuni cikin tunanin wani a bin da ni kaina ban sanshiba....
Bauchi
Abba ne da Abbu zaune a parlour'n Abbu Kamar Yan da suka Saba a duk San da suka dawo daga gurin ai ki a parlour'n Abbu suke fara ya da zangon su kafin su shiga ciki gun iyalan su.
A cikin hirar da suke ne Abbu ya gyara zaman sa ya dad'a fuskan tar d'an uwan nasa da kyau ya nisa ya ce "Shu'aibu nifa wani a bu na da mina
Tun ranar da Inna tayi Mana magana a kan auren yaran Nan han kalina yakasa kwan ciya,
Idan baka man taba kwatan kwacin haka yatab'a faruwa lokacin daf da rasuwar Baffa kwatan kwacin maganar Inna shi Baffa yayi ya ce mu aurar da Rafee'at da Jaleela tun Yana da numfashin sa bamu d'au maganar da wata girmaba sai bayan rasuwar sa muke ciza yatsa,
To gashi Inna ma nakan maimaita kalmar kada muzamo 'ya'ya marasa biyayya ni nagama yanke hukun ci za'a d'aura wa yarannan aure juma'ar da zatazo Nan da kwana biyar idan shi Masa'ud in ya kammala karatunsa ya da wo sai a yi biki ta tare ko yakagani?".
Abba ya ce "wlh Nima a bunnan Yana Raina wanna hukun cin da kayan ke shine dai-dai Allah yanuna Mana ranar".
Nan suka tsara duk Yan da d'aurin auren zai kasan ce.
Cikin kwanaki uku a ka gama turawa 'yan uwa da a bokan ar ziki katunan gayysta da a ka buga.
Tun da nasami labarin za'a d'aura Mana aure da Ya Masa'ud a cikin satin da muke narika zan Dara ihu sai da natara makota ca
Inna tad'au bulala tabini da shi tana fad'in
"Ina ga halin naki idan ba d'an uwan nakiba wazai iyamiki".
nafita a guje nayi gidan su Rabi har na isa gidan ban fasa ihun danake ba Maman Rabi da ke tsakar gida tana aiki tad'ago cikin han zari tazo inda nake tariko hannuna ta ce "me yafaru *HAMDAH* wayarasu!?".
Tayimin tan bayar hankalin ta a tashi
tsaida ihun da nake nayi naturo Baki gaha na ce "wai ba aure za'ayimin da Ya Masa'ud ba".
Numfashi Maman Rabi tasauke ta ce "wlh harkin tsoratani nad'auka rasuwa akayi to inban da abinki Dan za'ayi Miki aure sai kibi layi kina ihu bakison auren kenan?".
Shiru nayi Dan nikaina bansan dalilin uhu naba bazan iya tantance shin son auren nake ko kinsa ba kawai ihun zuwarmin tayi nakama yinta.
Ganin nayi shiru sai tasaki hannuna tana fad'in "jimin yarinya da tsiya salon d'agawa mutane hankali ca nake mutuwa akai idanun ta babu ko kwalla wai tana ihu".
Ban Kuma bi takantaba nayi gun Rabi dake tsaye bakin kofar d'aki itama Jin ihu nane yafito da ita nawuceta nashige d'akin tabiyo bayana zama nayi bakin katifa itama tazauna
Dad'a gyara zamata nayi tareda washe Baki Kamar banice nagama ihu yanzu ba, cike da zumud'i na ce "yauwa Rabi ina wayar Nan kunnan Mana muga soyayyar Nan wan da ranar muka kalla a can gindin bishiyar kofar gidan ku".
Rabi ta ce "ai wayar Ya Maheer ne ai jiya yakoma birni".
Na ce "ayya yanzu yakoma wlh inso nasake gani
Nima inaso nayi irin soyayyar da naga sukeyi".
Ta ce "ke ance masu aurene kad'ai sukeyi wan da Basu da aure Kuma 'yan iskane".
Shiru nayi Ina nazarin maganar ta "wato masu aurene kad'ai sukeyin hakan?".
Nayi maganar a cikin zuciyata,
Sai Kuma nasheke da dariya harda tafa hannu na ce "la to ai shikenan idan a ka Mana aure da Ya Masa'ud sai muje munayi"
Dariya Rabi tayi ta ce "da gaske zakuje kunayin soyayyan".
Na ce "Eh Mana".
Sai yamma nabaro gidan su Rabi a kofar gida na had'u da Inna da hijabi a kanta Ina ganin ta nasan biyoni tayi hannuna tariko tajanyoni muka shiga cikin gida
tana surfemin masifa wai zaman me nake da almuru a waje.
duk da kuwa cewa aure kawai za'a d'aura banda biki hakan Bai Hana 'yan'uwa zuwaba su Aunty Rafee'at da Aunty Jaleela tun ranar laraba sukazo kan ranar Alhamis gida yacika Tam da 'yan'uwa washe gari Juma'a bayan an sauka daga sallar juma'a da misalin karfe 2 jama'a ne tam kofar gidan Malan Abdallah Turaki,
tuni aka fara gudanar da aurin aure yayin da hankalin al'umma gabad'aya ya koma kan shaidar d'aurin auren da suke
"Alhamdulillah² munshai da aurin auren *ABDALLAH* Idris Abdallah da *HAMDAH* Shu'aibu Abdallah uban giji Allah yabada zaman lfy".
Wanna kalmar ne ke fita daga bakin manyan limaman dasuka ziyarci d'aurin auren,
A razane yaciro wayar dake kare a kunnen tun isowarsa gurin yaketa amsa Kiran abokan sa wad'an da Basu Sami halartar d'aurin auren ba suna tayasa murnar auren kannensa dazai gudana ayau.
Kamar a mafarki yaji an Dan gantashi da auren da yanzu a ka d'aura cikin hanzari yashiga kusawa cikin jama'ar hankalinsa a matukar tashe ta'in da sautin kefita yanufa hannun wani mutun yarike dake kokarin fita daga gun,
Mutumin yajuyo Yana Masa kallon mamaki ganin yarike Masa hannu
Dad'a rike hannun nasa da kyau yy ya ce "Dan Allah wa akace an d'aura auren sa yanzu?".
Mutumin ya ce "kai da kazo shaidar aure baka ba da hankalin ka wajen karb'ar shaidar ba to *ABDALLAH* Idris.
Da sauri yasaki hannun mutumin batare da yajira yakarasa fad'aba yajuya da sauri.
A can cikin gida kuwa da sauri Aunty Rafee'at tafito daga kichin in da suke rabon abincin ba'i d'akin Inna tanufa da sauri Jaleela tagani tsaye ga dukkan alamu abinda kunnuwar ta suka jiyar Mata suma shi sukaji. Inna kuwa sai tafa hannu take tana fad'in
"Amma ko mutanen nan sunsan abun da suka fad'a kuwa ya za'abasu d'auren auren Masa'udu su d'aura da maisunan Malan maza kirawo min Idris da Shu'aibu".
Tafad'a tana mika musu wayar
Aunty Rafee'at kam kasa karb'ar wayar tayi sabo da tsananin damuwar da tashiga Aunty Jaleela ce takarb'a takira numbern Abbu Yana fara ringing Tamika Mata Inna takara wayar a kunne dai-dai Nan Abbu yad'au wayar da sallama zatayi magana yayi saurin cewa "yihakuri Inna gamunan shigowa cikin gidan".
Batareda b'ata lokaciba su Abbu suka shigo cikin gidan direct d'akin Inna suka shige su Aunty Jaleela suka fita suka Basu guri
Aunty Rafee'at dai gabaki d'aya jikin ta yagama yin sanyi Bata iya komawa kichin in ba sai shigewa tayi d'akin *HAMDAH*.