Sashe 51
Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da kansa yawan ke ni tsaf dan duk yanda naso yafita a bayin yaki.
namai da kayan da na tuɓe ina yamusa fuska dan duk da nayi wankan ma ban dai na jin warin da jikina yake yi na magani ba,
nayi al'wala namike ina cigaba da yamusa fuskar.
dubana yayi da kyau yace
"Menene kuma?". cikin zunɓura baki nace
"Har yanzu jikina bai dai na warin maganin ba".
rungumo ni yayi yacusa fuska ta cikin kirjinsa a hankali nake jan numfashi ina shaƙar kamshin jikinsa mai matukar daɗi kana zuwa can yaciro ni har muka fito kamshinsa kaɗai nake ji.
ina zama Inna nashigo wa shikuma yafita zuwa can yadawo rike da sallaya yashin fiÉ—a a gefen É—akin na sauko, nagaba tar da sallar Isha da shafa'i da wutiri na sallame.
nabar sauran sallolin sai gobe idan Allah yakai mu acikin kowani lokacin sallar da yawuce ni idan nayi sai na rama wan da ake bina,kamar yan da aka koyar da mu a makarantar islamiyya.
Daga bakin kofa Iro direba yayi sallama aka amsa mishi yashigo É—auke da kula wan da Mamie tazubo min wainar fulawa aciki,yayi min yaya jiki,kana yayi mana sallama yafita,
Inna tazuba min wainar cikin plt da yaji a gefe.. ido Ya SALEEM yazuba min ganin yadda nake cin wainar. tass na cinye wan da tazuba min har ina suÉ—e hannu...
Babu jimawa Nurse tashigo taÉ—aura min ruwa kamar yan da Dr Farooq yafaÉ—a,
a hankali ruwan yafara shiga jikina,
Ya SALEEM nagefe na Inna na zaune a kan kujera ina É—an saurarar hirar da take yi masa har bacci yaÉ—au keni...
sai wajen karfe 12:30 Ya SALEEM yatafi abisa tursasawar Inna..�
Washegari da sassafe su Abbu suka zo har da su Fauzan da Nusaiba Ummi ce kawai bata zoba,
Aunty Rafee'at tare suka zo da
Dr Farooq haka ma Aunty Jaleela da barrs Aliyu.
gogan kam tun ana idar da sallar asuba ya'iso.....
Bayan Æ´an gwaje-gwajen da Dr Farooq yayi min yabamu sallama ganin jikin da sauki sosai...
Ni da Inna Fauzan Nusaiba amotar Ya SALEEM. Fauzan yazau na a gefen direver, mukuma muka shige gidan baya.
Motar Abbu kuma Aunty Rafee'at da Aunty Jaleela da Mamie suka shiga, su suka rigamu isa Abbu na sauke su yawuce gurin aikin sa Abba kam tun daga asibitin shi yawuce,
a farfajiyar gidan Ya SALEEM yafaka motar a nan muka tadda su Mamie tsaye suna zaman jiran isowar mu.
Mamie ta iso tabuÉ—e gefen da nake na sauko,
nan ma ai katan gidan kaf suka taho in da muke suna mika gaisu..
Jin hayaniya cikin gidan yasa Na'ima mikewa tafito da sauri dan ganin abun da ke faru wa tana sako kanta waje sai.........!�
*Saura kaÉ—an Free page yakare waÉ—an da basu biya ba amaso afara biya*
Mommyn twins ce
🌺 *HAMDAH*🌺
*Na*
*RASHEEDA S DIRECTOR*
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœðŸ?*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ðŸ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
_BOOK_ _ONE_
Free page
My no 08034690723
🅿�29
Sai ji tayi gaban kirjin ta yayi wani irin bugawa haka kawai,da mamaki take kallon YA SALEEM dake tsaye a gefen HAMDAH Mamie narke da hannu ta tana yi mata magana, yazuba mata ido yana binta da wani irin kallo na musamman,ita kuma ta make kafaɗa tare da cuno baki gaba, gaba ki ɗayan su dariya suka saka mata, gogan ne kawai ya murmusa har sai da jerarrun fararen haƙoran sa suka bayyana. yayin da fuskar sa ke bayyana zallar annuri.
cikin sananin yan da taji zuciyar ta nacigaba da wani irin bugawa cikin jin wani irin bakin ciki ganin yan da gaba É—aya hankalin sa na kanta,wani irin muguwar tsanar HAMDAH ne yadaÉ—a baibaye zuciyar ta, ko jiya sai da takirashi take tanba yarsa yaushe zai dawo yace mata babu rana,sai kuma yau gashi ya dawo da wowar ma datatashi ganin sa da HAMDAH dan idanunta yagama rufewa bata ganin kowa agun sai shi da ita da kuma kallon da yake ai ka mata.
da sauri cikin É—an razana taÉ—a go wayar ta dake rike a hannunta jin yana tsuwa,ganin kawar ta Raliya ce ke kiran nata yasata koma wa da baya cikin parlour'n ta,
tare da É—aga kiran tace
"Hello Raliya".
Daga cikin wayar Raliya tace
"Na'ima kina ina ne?kinsan meke faruwa ma kuwa?".
Na'ima tace "Gani anan ina kan bakin gani wannan yarin yar in ba mutuwa tayiba bazan huta ba".
Raliya tace "Au asha dai kin sani".
"MeÉ—in?"
Na'ima tafaÉ—a kana yacigaba da faÉ—in
"Ina zaune najiyo hayaniya nafito sai ganin SALEEM nayi da Æ´an gidan su harda uwar sa da wannan kinibabbiya jarabbiyar annobar yarinyar,dan rai nin wayo jiya munyi waya dashi yace min bai san ranar dawowarsa ba sai gashi yau yadawo kuma nagansu tare".
da sauri Raliya tace
"Ganin su kaÉ—ai kika yi baki masan meke faruwa ba,yanzu haka ina (Alheri hospital)ne kin san anan nake yin Implant É—ina yau ne kuma team É—in dawowa na asibitin,ina zuwa naga SALEEM da Æ´an gidan su suna fita daga asibitin,kafin ma nafita amota har sun fita,ina shiga ciki na ga Dr Farooq mijin kanwar SALEEM da Sakeenat Salis kin san a asibitin take ai ki, yana gaba tana binshi abaya rike da files a hannunta,da ta ganni shine tatsaya,shine nake mata tsiya ganin yan da take binsa da sauri, shine tace min
wai ai matar *Parmsec *ABDALLAH Idris ABDALLAH* ne aka kawo ta jiya yau kuma aka sallame ta files É—in ta ne a hannunta zatakai offece É—in oga'n su a can za a ajiye ba'a in da ake ajiye na kowa ba".
wani numfashin bakin ciki da tashin hankali Na'ima ta ja sai take ji kamar taje yanzu tashake ta tamutu tahuta.
Raliya tace gaba da faÉ—in
"To da naga ma abun da yakawo ni har zan fita sai kuma nabi gurin Sakeenat É—in cikin dabara na tambaye ta in da bazata gane ko wani abun bane,
nan take faÉ—a min
ai an shigo da ita asibitin jiya a sume gwajin farko a ka gano ciki ne da ita a take a gun *Parmsec ABDALLAH Idris ABDALLAH* yayiwa Dr Farooq kyautar miliyan 2 cikin murna take faɗa min dan ita ma Dr Farooq kyautar 200k yabata.da gidan ki nayi niyyar zuwa na faɗa miki wannan mummunar labarin naji kafin na iso ma ɓata lokaci ne wlh kawata wagga batu ya jijjiga ni bakaɗan b".
Tun kan Raliya takara sa maganar Na'ima da tuni jikinta yakama tsuma wani irin muguwar gumi ne ta karyo mata cikin masifar tashin hankalin ta mulmulo wani babban ashar ta auna tare da faÉ—in
"Ciki!? ciki take dashi cikin ma na SALEEM!!,
kutumar uban can wlh karya kike HAMDAH baki isa ki haifi É—a acikin gidan nan ba har in ina numfashi,sai na nuna miki kasawar ki sai na shayar dake É—aci fiye da wan da kika cusa min wlh baki isa ki haifi É—a acikin gidan nan ba,dani kike zancen!!!".
wurgi da wayar tayi takama kai kawo cikin parlour'n tarasa ma mezata yi guda É—aya sabo da sabar tashin hankali. jin karar buÉ—o kofa na gefen side É—in HAMDAH dake tanan cikin babban parlour'n yasata yin wani irin juyi dan bataki ace HAMDAH ne ke kokarin shigowa cikin parlour'n ba tashake wuyar ta sai ta kaita lahira.
Ya SALEEM ne yafito daga cikin side É—inta da ta kofar dake nan cikin babban parlour'n, wayace kare a kunnensa yana magana cikin sakin fuska yake faÉ—in
"Jikin da sauke sosai É—azu aka sallame mu, ah babu wata matsala da ita da baby suna cikin koshin lafiya sosai yanzu kam,to ya karatu?".
daga cikin wayar Masa'ud dake jin kansa cikin wani irin muguwar farin ciki har yakeji inama yanzu ya ganshi a Nigeria cikin matukar happy yace
"Alhamdulillah ai ina ga a satin nan ma zan zo ayi rainon Baby'n nan dani,barima yanzu nashiga kasuwa nayiwa baby tsaraba".
"A'a kada kazo kabari kusa mi hutu tukun".
Ya SALEEM yafa fuska É—auke da annuri.....
wani irin das karewa Na'ima tayi tana bin sa da ido har yashige corridor É—in da zai sadashi da side É—in sa,wato ma bai masan nata gurin ba dan ko in da take bai kallaba hankali sa gaba É—aya ya mai da kan maganar da yake wan da dakaga yanayin sa kasan yana cikin zallar farin ciki da jin daÉ—i.
nan hankalin ta yatsanan ta wajen tashi sai take jin tashin hankalin da take jin kanta ciki yanzu yaninka wan da ɗazu take ji sau dubu,cikin cushewar ƙwaƙwalwar ta daya cushe a lokacin taɗaura hannu aka tanufi ɗakin ta tana faɗin
"Boka ya zakayi min haka yazaka bari yarin yarnan ta tasamu ciki bayan ga in da mukayi da kai".....