← Book details Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 62

Sashe 43

Hamdah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Baki na turo tare da faÉ—in "to". takashe wayar,
Wayar na jefata kan gado na mike ina cigaba da tura baki
a fili nake faÉ—in
"Ai da Inna ce bazata taɓa goyon bayan shi ba."
Ƙwafa nayi naje na ɗau sallaya na shin fiɗa da ma da al'wala ta nagabatar da sallar magriba da yanzu a ka kira,koda na idar naɗau kayan da naciro riga da sket na material nasa ka,kana na isa gaban mirror na ɗan murza pauda a fuska ta sai man lips da na shafa,kana na feshe jikina da turare na ɗau gyale na yafa a kai na a hankali na nufi kofa nabuɗe na fita, sai dai har lokacin bakina ature
in badun ina tsoron kada Ummi ta faɗa wa Abba ba da bazan taɓa buɗe kofar ba bare har naje na bashi hakuri,sai dai in zai ɓalla kofar yazo ya kasheni karshen duka.

A hankali nake tafiyar har na isa kofar side É—in shi,
na shiga a can kasan wuya nayi sallama,
shiru parlour'n babu kowa tsayuwa nayi cikin parlour'n naÉ—an mintuna kana a sannu na tufi kofar bedroom É—in shi a hankali nayi knocking naÉ—an tsaya kaÉ—an sai na tura kofar na kusa kai na ciki,
Yana tsaye rike da waya a hannunsa yana latsawa
single da 3qtr ne a jikinsa kallo É—aya nayi masa nayi saurin sun kuyar da kai na kasa jin gaban kirji na ya buga tuno yan da yayi ta bubbuga kofa yana faÉ—in nabuÉ—e nayi masa banza,
sai dai har na shigo na mai da kofar na rufe bai É—ago ba ida nun sa na kan waya,
tsayuwa ta na gyara daga nan bakin kofar,a hankali murya can kasa nace
"Kayi hakuri".
sai a lokacin ya ɗago kan sa ya............�

*Sai hakuri fa*🤦🏻‍♀�

Mommyn Twin ce

*🌺HAMDAH🌺*

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*

_(Book one)_

*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍�*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*

MARUBUCIYAR👇🏻
*BA ABIN DA BAN GANI BA*
*INA SANE DA HAKA*
*ALFARMA*
*BAZAWARA CE ITA*
AND NOW👇🏻
*HAMDAH*

*Free page*

My no 08034690723

🅿�25

*MASHA ALLAH*
*JIYA AN SALLAME MU MUN DAWO GIDA JIKI DA SAUKI SOSAI GASHI HAR YAU NASAMU SUKUNIN YIN TYPING*
*HAKIKA MASOYA NA INA MAI DAƊA MIKA MUKU GODIYA TA KAN ADDU'AR KU A KAN ƊANA, NAGODE NAGODE SOSAI ALLAH YABAR KAUNA DA SOYAYYA TABBAS KUN NUNAMIN TSANTSAR KAUNA KO A IYA KIRAN WAYA DA MESSAGE KAƊAI NASAN ANA MUGUN TARE. I LOVE YOU ALL MY FAN'S*🥰😍💔

*Sadau karwa gare ki*
*Aysha Aliyu Garkuwa*🥰
*Zama da ke karin ilimi*😍

Ya kalleni sai ya kuma mai da ida nuna sa kan wayar,yacigaba da latsawa,É—agowa nayi na kuma duban sa,cike da fargaba sai kuma na turo baki nakuma yin kasa da kaina,
Ina bashi hakuri yayi min banza,
Sosai ya mai da hankali sa kan wayar kana zuwa can ya a je wayar kan gado,ya juyo ya zuba min ido a hankali yasoma takowa yawuce ni zatona bathroom zai shiga sai ji nayi ya murza key'n kofa,da sauri na É—ago kaina batare da najuyo ba,
a hankali yajuyo a sannu ya tako ya tsaya daf da ni ta bayana, ya É—ago hannayen sa ya sauke su kan kafaÉ—una a hankali ya zame gyalen kaina yafaÉ—i kasa,hannunsa É—a ya yazuroshi daga kafaÉ—a na zuwa kirjina yazagaye ni tare da mannan bayana da jikinsa sosai,yasa ka kansa ta gefen wuya na ya manna hancinsa yana shinshinar wuyan nawa a hankali yarika tafiya yana yin sama da kansa yadire bakin sa sai tin kunnena, a hankali yaÉ—an hura min iska cikin kunne,
lips É—in sa ya maso a sannu ya furta
"Haka ake bada hakurin?".
baki na É—an turo to wani irin hakuri yake so na bashi.
a hankali ya zura harshen sa cikin kunne na,
Numfashi naja da É—an karfi jin yan da yake juya harshen sa cikin kunne na,yayin da hannun sa ke zagaye da kirjina É—aya hannunsa kuwa a sannu yarika tafiya da shi jikin hannuna tun daga kafaÉ—a ta yana É—an mammatse shi har yayi kasa, sai yasau keshi saman cikina yacusa hannun sa cikin riga ta yana shafa cikin, da zura yatsar sa cikin hudar cibiya ta,a hankali na kai hannuna kan nashi da ke saman cikina naÉ—an matse hannun nasa na É—an ja numfashi jin irin salon da yake ai kamin.
a hankali ya shiga zare harshen sa cikin wani irin salo da sai da yasa na lumshe idanuna tare da kuma buÉ—e su nakuma jan numfashi da É—an karfe,yana zare harshen sum batar gefen fuskata yarika yi yana yin sama da kasa da bakin sa yana É—an manna hancin sa da gogashi jikin funskata.

A sannu ya zare ɗan ƙwalin kai na tare da rimbom ɗin da na tufke gashi na da shi gashin ya zubo kafaɗa ta, fuskarsa ya cusa jikin gashin tare da shaƙar kamshin da ke tashi daga jikin gashin, a sannu ya kai
hannun ya É—an jan ye gashin yacusa fuskarsa sa ta gefen wuyana,
a sannu ya É—ago hannunsa duka yariko kafaÉ—u na yajuyo ni ta gaba tare da mannani da jikin sa,
A hankali yashiga motsa lips É—in sa murya kamar mai jin bacci yasoma magana
"Meyasa kika nesan ta kanki gare ni? kin san kuwa yin hakan babban laifi ne".
É—an sakai ta maganar yayi yatallafo fuskata da hannunsa biyu ya sanya idanunsa cikin nawa kana yaci gaba da magana
"Baƙya tsoron hukunci da zan miki ko?".
da sauri na shiga girgiza kai cike da tsoron jin ya am baci hukunci nace
"Kayi hakuri Ya SALEEM".
Ida nunsa ya lumshe a hankali yakuma buÉ—e su kana yafurta
"To me yasa".
baki na turo gaba
"Ba kai ba ne".
na faÉ—a ina kokarin kawar da kai na daga kallon da yake yimin shi na cikin ido,
daÉ—a tallafo kai na yayi da kyau kana yace
"Da nayi me?".
kaɗa wayar idanuna nayi tare da shagwaɓe murya cikin tura baki tuno abun da yayi min nace,
"Ba kai ne ka dawo da ni daga Dass tun ba a gama bikin ba, kuma ai ba ni nace Auwalu ya bani mangoro ba ai tun da in zamu tafi makaranta ni da Rabi yana bamu".

Fuska ya haÉ—e yace
"Da da yanzu ba ɗaya bane kada ya sake baki a bu ki amsa bama shi kaɗai ba koma waye,bayan Abba Abbu Masa'ud Fauzan, bayan su wani can da ban ya baki abu ban yarda ki karɓa ba,kuma koda magana ce ma ban yarda ki tsaya yi da wani ba".
da mamaki na buÉ—e baki zan yi magana,ya dakatar da ni ta hanyar É—aura yatsar sa kan lips É—in sa yace
"Shiiiit, ka da hakan yakuma faruwa dan ɓuya ba zata yimiki am faniba". haɗiye maganar tawa nayi ganin fuskar sa babu wasa,ni kai na nasan kulle kofar da nayi na kwanaki biyar bawai bazai iya buɗe kofar bane nasan yarabu da nine kawai.
a sannu ya maso da fuskarsa daf da nawa, a hankali na mai da idanuna na lumshe su, ya manna gefen fuskar sa da nawa yana É—an gogawa da sun batar sa, ya É—aura hancin sa kan nawa yashiga goga hancin sa kan nawan, a hankali yanayi yana sun batar lips É—ina,da kyau ya cafki lips É—i na yana yi musu wani irin tsosa na musamman mai shiga jiki,
wani irin yarr-yarr haka nake ji dundaga tsakiyar kaina harzuwa babban yatsar kafata,
A hankali yaÉ—aura hannunsa kan zip É—in rigana yayi kasa da shi batare da yacire bakin sa kan nawaba yazare rigar ya daÉ—a mannan kirjina da nashi tare da yin kasa da hannunsa kan kuguna yazuge zip É—in sket É—ina a sannu yayi kasa da shi, yarage daga Ni sai pant da bra wani irin cakuma yayi wa bottom É—ina yashiga murzasu da É—an bubbuga su,tuni jikina yagama sakewa ko ina ajikina ya amshi sakon da yake ai kamin,
Bashiri na ɗago hannaye na cusa ta bayan sa na rungume shi tare da jan numfashi,sosai na rungume shi dan jin abun da yake min ɗin nason fin karfen ƙwaƙwalwa ta sai dai har lokacin idanuna a lumshe suke. cikin wani irin yanayi ya zare bakin sa,tare da zare singlet in kijin sa,
cak ya É—agani yayi kangado da ni yakwantar da ni,
da sauri na mirgina daga riginginen da yakwantar dani nakifu da ciki tare da cusa fuskata jikin bedsheet.
a hankali naji hannunsa cikin tafin kafata a sannu yashiga tafi ya da hannunsa yanayin sama dashi cikin wani irin salo yake shafa kafafuna yana cigaba da yin sama da hannunsa,
da sauri na curo kaina da na cusa cikin bedsheet jin hannunsa kan bottom É—ina yana murzasu tare da jan pant É—ina yana yin kasa dashi, har yazare shi gaba É—aya,
jin ya mai da tafin hannunsa kan bottom É—ina da sauri na junkura zan mike yayi saurin kai hannunsa É—aya kan sakiyar bayana ya maidani, sai yashiga balle ma ballen bra na, a sannu ya sauke bakinsa kan bayana yasoma kissing É—in sa yana yin sama har zuwa kafaÉ—u na bayan wuyana,yasaka hannunsa yaÉ—an juyo kaina tare da janye gashina gefe, yacusa fuskar sa ta gefen wuyana yarika kissing É—in shi zuwa gefe da gefen fuska ta da wuyana.
A sannu yashiga yin kasa da bakinsa yana É—an É—agowa yana tafiya kasa da cigaba da sunbatar ilahirin bayana har yakoma kasa har zuwa tafin kafana sai yaÉ—a go yasaka goiwowen sa kan katifa sai yarike kafafuna tare da juyoni ta gaba,
wani irin mayataccen kallo yake bina da shi ida nunsa sun gama canza kala da sauri yashiga kunce belt É—in wando sa,
kai na na juyar dashi gefe dan gaba É—aya yagama kashe min jiki wani irin muguwar filling yasau karmin.
a sannu ya haye kaina yayi min rumfa, yasau ke bakin sa kan ababen kirjina sai da yayi wa ko wannensu tsotsar tsaf kana a hankali yahaÉ—e kirjina da nashi ya saka guiwowin hannunsa kan katafa tare da kai bakin sa kan nawa, nan yashiga sumbatar sa yayin da hannun sa É—aya ke cikin sumar kaina yana shafa wa, É—aya hannun nasa kuma yana shafa kafaÉ—a na zuwa gefen jikina.
Chapter 43 · 0% Book details