Sashe 82
Farhatul Qalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bayan wucewar watanni... Allah ya sauki Waheedah lafiya.. Ta haife santalelen jariri kato. Kyakkyawa tamkar Zayn ne yayi kaki ya tofar.
Kwayar idanun ce kawai irinta Waheedah... Da dan karamin bakinta masu dauke da labba jajaye .
Daga ita har jaririn suna cikin koshin lafiya. Zayn ya yiwa yaro huduba ya sanya masa sunan mahaifin sa wato farfesa Adam. Amman daman sun tsara idan mace ce sunan Maa ne zasu kira ta da Hayfa. Idan namiji ne kuma Adam za'a dinga kiran sa da Sultan ..
Asibitin ya cika makil da yan uwa da abokan arziki. Kowa ya zo yi musu barka. Ko dan bedrest ba su bari tayi ba. Saboda surutu, Likitan ya tarkata ya basu sallama.
Gidan Maa suka wuce. Sai da tayi wa zayn jan ido da ya kafa ya tsare agidan ta zata zauna baa ko'ina ba.
Ba yadda ya iya haka ya hakura. Maa tatafi da Waheedah da ke masa gwalo. Aka gyara mata daki daya.
Kan kace me ko'ina an cika sa da kayan baby da gadon baby. Umma Hadiza kuwa tunda tazo tayi barka ta tafi ko jimawa batayi ba saboda kara da take musu. Gefe daya farin ciki ya cikata na sake ganin sabuwar tarairayar da ake bawa Waheedah...
Ranar suna aka hada hadadden taron suna. Da decoration, Mai dauke da hotan baby sultan da sunan sa.
Abinci kala kala da masu hoto da kayan rabo. Nadra ma tazo sunan itama da nata kayan barkan himili guda.
Akayi hani'an da abinci da kayan rabo. An sha hotuna. Kafin baki kowa ya watse. Ahlam ma ta bada kayan barka kala kala. Gwanin ban sha'awa... Yan uwa kowa yaji dadin haduwar kawunan su.
Ranar da Waheedah ta cika kwana arbain da daya... Hutu na musanman Zayn ya dauka awajen aiki. Ya murje idanu ya tafi gidan Maa.
Allan ya temaka tana asibiti. Sai Waheedah da Najan Isubu da ke tayata reno. Itama Najan tayi bulbul da ita.
Ba abunda ta nema ta rasa. Ga Isubu ya dawo daga tafiyar tashi da ya yi. Alhamdulillah kuma ya samo alkhairai. Rayuwar su ta kara bunkasa.
Najan na ganin shigowar sa ta goye baby sultan tayi sashen Haj Aisha bayan sun gaysa.
Hakan ya sake masa dadi a zuciya. Ya shige gidan wuf yayi dakin Waheedah. Tana tsaye agaban mudubi da daurin zani..
Juyawa yayi ya saka mukulli ya kashe fitila . Ya rufe labulaye. Dariya ce ta taho mata ta danne kawai ,
'ina wuni?"
"Yana wajen ki .... "
Ya karasa wajen ta . Ya janyota jokinsa na ta rawa tamkar mazari.
Ya shiga kokarin cire zanin nata ta hana shi tana turo baki gaba...
"I love and miss you soo much.... Kaman zan zauce " Ya fada yana lalubar bakin ta.
"Naga dazu ma ka zo..."
Ya lakuce mata kumatu kafin ya rada mata cikin kunnenta,
"Kinfi kowa sanin abunda nayi missing... " Ya karasa fada yana rungumar ta tsam a jikin sa.
Ba tare da bata lokaci ba... Ya kwantar da ita akan gado shima ya kwanta... Yana mai aika mata da sakonni kala kala, Sai da suka samu nutsuwa tukun sannan ya sake rungumar ta. Bayan ya sumbaci gefen fuskarta,
"If I had a flower for every time I thought of you, I could walk in my garden forever. I don
t care how hard being together is, nothing is worse than being apart. Nayi kewar ki kwanakin nan arbain da daya... In a sea of people, my eyes will always be searching for you. Waheedah.... Enta FARHATAL QALBI
Kin zamo mun FARIN CIKIN da ke mamaye da ZUCIYAH tah. Sometimes, I knock on the doors of your heart, just to make sure I still live there. Wifey.. No matter what has happened. No matter what you
ve done. No matter what you will do. I will always love you. I swear i...I
ve never had a moment
s doubt. I love you. I believe in you completely. You are my dearest one. My reason for life...
"I love you with every fiber of my being... Ina kaunar ka fiye da yadda kake tunani .. I love you more than life itself.. You're my answered du'ass.. Allah yabar mun kai miji na... Muradin rai na... Mamallakin zuciya da gangar jiki na... Allah yabar mu cikin lumana da kaunar junan mu . Har gaban abadan.....".
"Aamin Yaa Rabb Baby boo... Allah ya raya mana Sultan."
Da haka suka sake shiga wata shafin kaunar. Kafin daga bisani su faada bandaki su tsarkake jikin su..
Bayan sun dawo cikin daki ne aka shiga bugo kofar
"Waheedah .... Kin tashi?"
Waheedah ta bude baki, Kafin ta tattake ta ruko hannun Zayn da iya karfin ta ta tura shi cikin bandaki ta bude kofar Maa ta shiga.
"Ina Sultan ko yana wajen Naja?"
"Eh" Waheedah ta amsata tana sosa habarta.
Kai tsaye Maa tayi hanyar bandaki tana
"Bari a tara ruwan wanka ko?"
"Akwai .... Ka...."
"Na ce kibar kunyar nan Waheedah.. Kayan undies kuma ai ba wani abu bane. Ko ni sai na wanke m....
Tana bude kofar sukayi ido hudu da Zayn dake sosa keyar sa. Ta maze kawai ta shiga cikin bandakin.
"Ina wuni au kwana Maa?"
"Kalau ..."
Ta harhada abun da zata hada a bandakin ta fita daga ciki. Waheedah tuni ta sandare a tsaye kunya duk ta kamata.
"Idan anyi ishai sai ka zo ka dau matar ka Zayn...."
"Nagode Maa Allah yaja kwana.."
Maa ta girgiza kai kawai ta fice daga cikin dakin. Ya yinda Waheedah ta zube akan gado tana rufe kanta da pillow kunya dukta isheta
Zayn kuwa ko a jikin sa... Daman haka yake so... Bai je ko'ina ba. Har akayi ishai. Suka tarkata suka koma gidan su.
Baby sultan ne kawai ke ceton maman sa awajen Zayn. Duk inda Waheedah ta saka kafa Zayn na like da ita kamar super glue. Ta kance,
"Dan Allah Darling ka kyale ni .... Kabari nayi feeding baby sultan ."
"Ki sassauta mun kada ki manta ke ce FARHATAL QALB na... Kin gama zama mun dukkanin wani FARIN CIKIN ZUCIYAH... "
Tare sukeyin renon. Lamarin nasu sai masha Allah....
Bayan wata 9 da haihuwar sultan. Allah ya albarka ci Ahlam. Itama ta haife sankacececiyar jarirya mai kama da Zayn . Wadda taci sunan Ummimi suna kiran ta da Daneen..
Burin Zayn ya gama cika.. Matan sa masu kaunar sa. . Da kuma arzikin iyali masu tarin albarka .. Alhamdulillah!
Hakika dukkanin wani bangare ya samu wadatar ZUCIYA da FARIN CIKI. Allah ya albarkan ce su ta fannoni da dama. Lamarin sai godiya ga Allah domin shidin mubawayi ne gagara misali....
*ALHAMDULILLAH!!*
*_DUKA DUKA ANAN NI NANA HAFSATU ZAN DASA AYA... ABUN DA NAYI KUSKURE ACIKI RABBANA YA YAFEMUN WANDA NAYI DAIDAI ALLAH YA BAMU LADAN DUKA AMIN ..GODIA GA TARIN MASOYA LITTATTAFAN ZAFAFA BIYAR WADANDA SUKA SAYA. DAMA WADANDA SUKA SAYA TULAREN WUTAN YERWA INCENSE AND MORE. ALLAH YA KARA ARZIKI MAI ALBARKA . SAI MUN HADU A ZAFAFA NA GABA IDAN MAI DUKA YA KAI MU. AMIN
Times New Roman
Times New Roman
SimSun
Calibri
Calibri
Z&!),.:;?]}
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
6f062aea298f4eceb65abfb0e2495415
3081-11.8.3