← Book details Farhatul Qalbi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 82

Sashe 75

Farhatul Qalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya sumbaci gefen wuyan ta da ke tashin kamshin oud kulaccam ta kamfanin turaren yerwa. Cikin kasa kasa da muryar ban lallashi mai tattare da nuna kauna ga wanda ake sanarwa ya ce, "Inaga nine yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin soyayyah... Amma kuma banyi ba, ki yi hakuri my love..Amincin Allah ya tabbaata ga ZUCIYAr da bata fushi akoda yaushe tana cikin yarda da aminci.," Ya karasa fada yana mai bata peck a gefen kumatun ta... Ta dan turo baki gaba kawai cikin shagwaba.. "Me kika dafa ne uhm? Ina shigowa kamshin turaren wuta dana girki ne suka fara mun sallama... Sannu da kokari my better half.. Allahumma bareek." Waheedah ta dan kauda kai. Bayan ta rausayar da shi. Cikin sake turo baki gaba da shagwaba tace, "Fried rice ce kawai da sauce...." "Uhmm... Sannu da kokari. Kinji?" Ta samu kanta da daga wa sama alamar eh. Zayn ya ja hannun ta suka shiga daki. Drawer ya bude ya dakko hijabi kalar kayan har kasa ya zura mata. Ta zuba masa sarautar Allah idanu. "Abiey yace na dakko ki.....Idan muka dawo zanci abincin." "Allah yasa lapia...." Yana so ya sanar mata zancen dawowar Ahlam ne kuma sai bakin sa ya masa nauyi. Dakyar dai yace, "Amin." Mota suka nufa suka shiga. Waheedah nata sake saken zantukan da Abiey zai sa a nemota. Ta tabbatar wa kanta zancen Ahlam ne. Don haka ta sauke zuciya kawai. Tana mai zurfafa zantukan lamarin. Zayn yana tuki .lokaci zuwa lokaci yakan juya ya dube ta. Cikin son ya kawar mata da damuwar yace "Waheedah... Son ki tamkar wani fure ne da idanuwana suke qawatuwa da kallon sa, hanci na ya ji daddadan qamshin ki.. ruhi kuma ya samu nutsuwa. Idan rayuwa ba za ta yiwu ba tare da ruwa da iska ba, haka ni ma ba zan iya rayuwa ba tare da ke ba. Jin dadi da walwala da FARIN CIKIN ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin ZUCIYA ta. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata..." Dan murmushi kawai ta kakaro tayi. Zayn ya numfasa kawai. Kafin ya saka hannu daya ya riko nata hannun cikin nasa. Sakon ZUCIYAr sa ya ke sanar mata ta ruhi da gangar jikin sa. Ta dan juya ta kalle shi. Ya kanne mata ido daya yana lumshe mata idanun sa akan ta. "Wifey na... I don t need the heavens or the stars. I don t need gold or riches. I gained everything I could ever want the day that I met you: I gained a steady hand, a kind soul, and someone who I will fall asleep with and wake up next to for the rest of my life. You are my heart you are my everything. Your love has transformed me!..." Bata ce da shi komai ba. Ba kuma ta kalle shi ba. Hakan yasa Zayn matse hannun ta da har sai da tayi yar kara. Ya daga hannun nata ya sumbace shi yana murmushi. A haka suka karasa gidan na The Adams Family. Kai tsaye suka nufi sashen Abiey din su Zayn. Abiey. Maa. Ahlam. Haj Aisha . Dukkanin su suna parlorn. Ba dadewa kamar tare suke . Sai ga alhaji Nouruh ya shiga shima. Aka dai yi dan gaishe gaishe. Waheedah ta tsakure a gefe. Gabanta na tsananta bugawa. Tana kaunar Ahlam tamkar yar ta ta jini. Amman auren Zayn ya bata zumuncin da ke tsakanin su Ta sunkuyar da kanta kasa kawai. Tana lankwasa yatsin hannun ta. Yayin da Ahlam din gefe. Duk ta sauya tamkar ba ita ba. Ba tsiwar nan. Kawai dai taki kallon wajen Waheedah ta Zayn. Kanta na kan su farfesa Adams . Zayn yayi shiru bai ce komai ba. Har Abiey dinsu yayi gyaran murya ya fara magana kan jadawalin dukkanin maganar da zai yi. Tundaga kan dawowar Ahlam dakin ta ya karkare da. "Sai jan hankali da zanyi maka akan adalci tsakanin matan nan naka su biyu. Kar ka duba dan Ahlam kanwa ce ta jini agare ka. Kuma zabin magabanta ne suka hada auren. Kar ka dubi hakan ka muzantawa Waheedah. Wannan ba adalci ba ne. Sannan ka da ka dubi Waheedah ka fifitata akan Ahlam saboda ita din zabin ZUCIYAr ka ce. Kafi karkata akanta. Hakan ya sa ka bakantawa Ahlam ... A'ah kar ka soma yin haka. Dukkuwa da nasan ba zaka taba aikata wannan halayya ba. Amman dai na ja kunnen ka ne saboda ZUCIYA bata da kashi. Ko kuwa?" Ya juya yana kallon dan uwan sa Nouruh bayan ya karasa magana. Alhaji ya kada kai kafin ya shiga cewa, "Zancen ka haka yake .. Nima bari na ba shi tawa yar gudunmuwar ta tsawatarwa ko ince wani dan haske anawa dan karamin ilimin akan adalci a tsakanin matan da ake aure.... _INA MASOYA KUMA MA'ABOTA KAMSHI MA SU KAUNAR KAMSASAWA A KODA YAUSHE? DOMIN KAMSHI RAHAMA NE.._ _TO KU MATSO, DOMIN WANNAN KARON MA ZAFAFA BIYAR SUN ZO MU KU DA TALLAN MASARAUTAR KAMSHI NA KAMFANIN TURAREN *YERWA INCENSE AND MORE*_ _A *YERWA INCENSE AND MORE* ZA KU SAMU TURARUKAN WUTA NA *GIDAH, NA KAYA, NA TSUGUNNO* BA A NAN KADAI SUKA TSAYA BA. AKWAI *KHUMRAHS* MASU KAMSHIN LARABAWA DANA FRUITS KAI DAMA KAMSHIN TURAWA. AKWAI KHUMRAHS TA MATAN AURE DA TA YAMMATA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN WANKA DANA SHAFAWA BAYAN AN KAMMALA WANKA.* BA ANAN TURARUKAN NA SU SUKA TSAYA BA. AKWAI *KULACCAM* MAI MATUKAR KAMSHI DA SANYAYA ZUCIYA, SANNAN SU NA DA *MADARORIN TURARUKA NA JIKI DA NA KAYA*_ _AKWAI TURAREN *AL'AJABU NA TSUGUNNO DA KHUMRAH* DIN SA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN GASHI NA CREAM DA KUMA SPRAY DIN SA NA FESAWA*_ _BA ANAN SUKA TSAYA BA. SU NA DA *TURAREN MOPPING, DA NA BANDAKI AKWAI NA RUWAN WANKI DA NA FESAWA A DRAWER KO AKWATI*_ _AKWAI KAYAN GYARARRAKI NA FATA. KUJERAR TSUGUNNO, KASAKE NA WUTA, COAL IGNITER TA KUNNA GARWASHI, ELECTRIC BURNERS DA ENGLISH COAL_ _AKWAI LAFFAYAS DA SAURAN TURARUKA NA KAMSHI KALA KALA_ _SU NA BADA KAYAYYAKIN SU AKAN FARASHIN SARI KO SAYA AKAN DAYA DAYA. SANNAN SUNA TURA KAYAYYAKIN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE. KAYAN SU YAN CHADI NE DA SUDAN DA KUMA YERWA WATO MAIDUGURI._ _KYAU, INGANCI DA RAHUSA SAI KAYAYYAKIN KAMFAMIN YERWA INCENSE AND MORE. SAI KUN GWADA ZAKU BAMU LABARI_ _NAMBAR TARHON SU DA ZAA KIRA KO MUSU MAGANA TA WHATSAPP ITACE: 08095215215_ _INSTAGRAM HANDLE DIN SU: @yerwaincense_and_more_ _YERWA INCENSE AND MORE: A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS AND MORE_ *_ZAFAFA BIYAR din samari ne a rayuwar INAYAH,kowanne a cikinsu akwai wani murdadden Al'amari da ya shata layi tsakaninsa da ita,wawakeken sirri wanda a koda yaushe take kiransa da SANADIN LABARINA_* *_Amma babban abun mamakin a koda yaushe shine,ita dai tasan cewa BABU SO tsakaninsu MEYA KAWO SHI?_* *_Duk da haka tana tunanin yun qundun bala ta fitar da FARHATUL K'ALB a cikin ZAFAFA BIYAR din samarinta,duk da batason su zame mata GURBIN IDO wanda har kullum ba ido bane_* *YA KUKAJI SALON MASU KARATU?* *YADDA SALON YA BAMBANTA DAKO YAUSHE HAKA LABARAN SUKA BAMBANTA DA DUKKA LABARANMU NA BAYA* INAYA(riba biyu)___mamughee SANADIN LABARINA___Rano BABU SO___Billynabdul FARHATUL K'ALB___Miss xoxo GURBIN IDO____Huguma *ZAKI YARDA AYI TAFIYAR NAN BABU KE MADAM?* *_GARZAYA KI BIYA NAKI KUDIN KAN FARASHI KAMAR HAKA_* Biyar:::1k Hudu:::700 Uku::::500 Biyu::::400 Daya:::300 *_zaki saka kudin ta wannan account number din_* HAFSAT UMAR KABIR 2270637070 Zenith bank *Saiku tura shaidar biya zuwa ga* 07040727902 *IDAN KUMA KATIN WAYA NE ZAKU TURA TA NAN TARE DA SHAIDAR BIYAR* 09134848107 *_THANKS FOR THE CONTINUED PATRONAGE_* [11/23, 9:02 PM] Mummyn Yara: _*FARHATAL-QALB*_ _(FARIN CIKIN ZUCIYAH)_ _NA_ _NANA HAFSATU_ _(MX)_ _AREWABOOKS:MISSXOXO_ _WATTPAD: MISSXOXO00_ _ZAFAFA BIYAR PAID NOVELS_ _PG:68_ _WANNAN LITTAFI DA MA SAURAN NA *ZAFAFA* NA *KUDI* NE. DAN ALLAH KI/KA BIYA KUDI KI/KA MALLAKI NA KI. DON GUDUN SHIGA HAKKOKIN MASU RUBUTAWAR DA MA WADANDA SUKA CIRE KUDI SUKA SAYA..._ _AREWABOOKS https://arewabooks.com/book?id=63397750fbef002844646ad3 "Lallai wajibine muyi adalci a tsakanin mata. ga wanda yake auren mace sama da daya dole yayi adalci a tsakaninsu, ya sani dukkan abinda yake gudana Allah yana sane kuma yana ganinsa kuma wallahi sai Allah ya tambayesa akan zaman da yayi dasu a gobe alqiyama. "Manzon Allah SAW yana cewa; (Dukkan wanda yake da mata guda biyu sai ya karkata ga daya baya yiwa dayar adalci,zai zo a ranar alqiyama bangaran jikinsa guda a shanye) "Malamai sunce karin aure ba wajibi bane ba mustahabbine ga wanda yake da iko ya kara,amma wajibine kayi adalci,idan har kasan bazakayi adalciba to kada ka fara neman kara auren ma domin karin zai iya kaika zuwa ga halaka. "Manzon Allah SAW yana cewa;(Dukkanku masu kiwone kuma dukkan ku abin tambayane akan abinda aka baku kiwo agobe alqiyama..........) "Allah acikin alqurani yayi hani akan kada mai gida ya karkata gaba daya zuwa ga wata daga cikin matansa ya kyale sauran mata saboda rashin adalci.Allah yana cewa; (129 Nisaa "Ma'ana (Kuma b ku iya yin dalci ba a tsakanin m kun yi kwa ayin yi. Sab da haka kada ku karkata,dukan karkata,har ku bar ta kamar wadda aka r taye.Kuma idan kun yi sulhu,kuma kuka yi takawa,to, lalle ne Allah Y kasance Mai g fara, Mai jin kai) "Adalci shine bai wa kowacce hakkin da Allah ya daro maka na zaman aure,wanda ya hada da ci da sha da kula da lafiya da tarbiyyah da bada ilimi da raba ranar girki da sauransu.Amma baya cikin adalci ace sonsu ya zama daya wannan babu wanda zai iya yin hakan saboda Allah bai halicci dan adam da wannan dhabi'a ba,shiyasa Manzon Allah SAW duka cikin matansa yafi son Nana Khadija R.A amma cikin mata guda tara da suka zauna lokaci guda yafi son Nana Aisha R.A.Allah ne mafi sani. "Maigida a kowane lokaci shi ne jag ora kuma kashin bayan gina iyalinsa da dora su a kan turba mai kyau. Shi Allah Ya dora wa nauyin aurowa da kuma kula da abin da ya aura din.A addinin Musulunci an ba shi damar auren fiye da mace daya, amma ba a bar shi haka ba sai da aka saka masa dokoki da iyakoki, don haka ne ma wasu mala man ke ganin auren mace
Chapter 75 · 0% Book details