Sashe 79
Farhatul Qalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun safe har rana. Da rana kuma ya dau Waheedah ya kai ta wajen Umman su gidan gwaggo haule. Acan ta karasa wuni har dare. Washegari kuma akai mata rakiya gidan ta dake nan layin su The Adams family amman daga karshe. Tsayawa bayyana yadda gidan ya tsaru ma bata lokaci ne. Komai yaji zam zam.... Sai fatan Allah yasa a tsofe lapia yasa kuma an shiga a sa'a. Ya kuma kawo musu zuriya dayyiba. Domin har yanzu shiru daga Ahlam din har Waheedah. Gashi tuni har zahara'u yar Marka ta haihu. Ba tazara da ke kwanika ta keyi ko auren ta na baya. Shekara na cika ta sake sullubo wani. Ta shiga renon su su biyu . *GIDAN MALAM NA LADO* _INA MASOYA KUMA MA'ABOTA KAMSHI MA SU KAUNAR KAMSASAWA A KODA YAUSHE? DOMIN KAMSHI RAHAMA NE.._ _TO KU MATSO, DOMIN WANNAN KARON MA ZAFAFA BIYAR SUN ZO MU KU DA TALLAN MASARAUTAR KAMSHI NA KAMFANIN TURAREN *YERWA INCENSE AND MORE*_ _A *YERWA INCENSE AND MORE* ZA KU SAMU TURARUKAN WUTA NA *GIDAH, NA KAYA, NA TSUGUNNO* BA A NAN KADAI SUKA TSAYA BA. AKWAI *KHUMRAHS* MASU KAMSHIN LARABAWA DANA FRUITS KAI DAMA KAMSHIN TURAWA. AKWAI KHUMRAHS TA MATAN AURE DA TA YAMMATA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN WANKA DANA SHAFAWA BAYAN AN KAMMALA WANKA.* BA ANAN TURARUKAN NA SU SUKA TSAYA BA. AKWAI *KULACCAM* MAI MATUKAR KAMSHI DA SANYAYA ZUCIYA, SANNAN SU NA DA *MADARORIN TURARUKA NA JIKI DA NA KAYA*_ _AKWAI TURAREN *AL'AJABU NA TSUGUNNO DA KHUMRAH* DIN SA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN GASHI NA CREAM DA KUMA SPRAY DIN SA NA FESAWA*_ _BA ANAN SUKA TSAYA BA. SU NA DA *TURAREN MOPPING, DA NA BANDAKI AKWAI NA RUWAN WANKI DA NA FESAWA A DRAWER KO AKWATI*_ _AKWAI KAYAN GYARARRAKI NA FATA. KUJERAR TSUGUNNO, KASAKE NA WUTA, COAL IGNITER TA KUNNA GARWASHI, ELECTRIC BURNERS DA ENGLISH COAL_ _AKWAI LAFFAYAS DA SAURAN TURARUKA NA KAMSHI KALA KALA_ _SU NA BADA KAYAYYAKIN SU AKAN FARASHIN SARI KO SAYA AKAN DAYA DAYA. SANNAN SUNA TURA KAYAYYAKIN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE. KAYAN SU YAN CHADI NE DA SUDAN DA KUMA YERWA WATO MAIDUGURI._ _KYAU, INGANCI DA RAHUSA SAI KAYAYYAKIN KAMFAMIN YERWA INCENSE AND MORE. SAI KUN GWADA ZAKU BAMU LABARI_ _NAMBAR TARHON SU DA ZAA KIRA KO MUSU MAGANA TA WHATSAPP ITACE: 08095215215_ _INSTAGRAM HANDLE DIN SU: @yerwaincense_and_more_ _YERWA INCENSE AND MORE: A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS AND MORE_ *_ZAFAFA BIYAR din samari ne a rayuwar INAYAH,kowanne a cikinsu akwai wani murdadden Al'amari da ya shata layi tsakaninsa da ita,wawakeken sirri wanda a koda yaushe take kiransa da SANADIN LABARINA_* *_Amma babban abun mamakin a koda yaushe shine,ita dai tasan cewa BABU SO tsakaninsu MEYA KAWO SHI?_* *_Duk da haka tana tunanin yun qundun bala ta fitar da FARHATUL K'ALB a cikin ZAFAFA BIYAR din samarinta,duk da batason su zame mata GURBIN IDO wanda har kullum ba ido bane_* *YA KUKAJI SALON MASU KARATU?* *YADDA SALON YA BAMBANTA DAKO YAUSHE HAKA LABARAN SUKA BAMBANTA DA DUKKA LABARANMU NA BAYA* INAYA(riba biyu)___mamughee SANADIN LABARINA___Rano BABU SO___Billynabdul FARHATUL K'ALB___Miss xoxo GURBIN IDO____Huguma *ZAKI YARDA AYI TAFIYAR NAN BABU KE MADAM?* *_GARZAYA KI BIYA NAKI KUDIN KAN FARASHI KAMAR HAKA_* Biyar:::1k Hudu:::700 Uku::::500 Biyu::::400 Daya:::300 *_zaki saka kudin ta wannan account number din_* HAFSAT UMAR KABIR 2270637070 Zenith bank *Saiku tura shaidar biya zuwa ga* 07040727902 *IDAN KUMA KATIN WAYA NE ZAKU TURA TA NAN TARE DA SHAIDAR BIYAR* 09134848107 *_THANKS FOR THE CONTINUED PATRONAGE_* [11/23, 9:02 PM] Mummyn Yara: _*FARHATAL-QALB*_ _(FARIN CIKIN ZUCIYAH)_ _NA_ _NANA HAFSATU_ _(MX)_ _AREWABOOKS:MISSXOXO_ _WATTPAD: MISSXOXO00_ _ZAFAFA BIYAR PAID NOVELS_ _PG:70_ *_FINALE/END (KARSHE)_* _______ **Jikin na Marka ya sake saaki. Baki daya sai dai a kwantar a tayar. Sauki daya ta samu ta hanyar maganar ta da ta dawo. Amman itama dakyar maganar ke fita. Cikin wata iriyar murya mai wahalar wa. Najib kusan kullum yana gidan. Daya dawo daga makarantar boko zai je gidan. Da ke yana ajin karshe na babbar makaranta ta sakandire. Umma Hadiza na kokarin temakawa da su Marka da yan kudade na daga ribar kasuwancin tah. Tana yi ne kawai saboda Allah da albarkacin yaranta da haifa daga gidan. Haka ma Deluwa da ke kokarta wa a nata bangaren. Don itama tanada marar lapia acikin yaranta yan biyu. Zahara'u kuma ta nuna gajiyawa. Ba sosai take zuwa gidan ba ma. Ta kance Na'Ateeku ya hanata. Ko kuma yara ba lafiya. Malam Nalado ya tsaya tsayin daaka akan rashin lafiyar mahaifiyar sa Marka. Duk kuwa da ba tsayayyakin aiki ne da shi ba. Da ake biyan sa, Aikin karfi ya saka a gaba ka'in da na'in. Ya kan je kasuwa ya yi wa yan kasuwa daako su dan bashi na cin abinci. Sai ya soke kudin sa a aljihu. Ya sake gangara wa wajen maagina yayi musu leburanci. Ko na ebo musu ruwa su ko kasa da daukar bulalluka. Ta hakan ya ke samu ya rufawa kansa asiri da kula da lafiyar Marka. A boye kuma ya kan bawa yaran inna Sa'adatu su kai mata gidan su. Deluwa kuwa wani lokacin ma ita kan temaka masa. Idan tayi cinikin abincin sayarwar da ta ke. Su zabba'u kuwa daman ba sa bi takan yiwa Marka wani abun arzikin. Kan su kawai suka sa ni. Su kance a baya ai dama Nalado da zahara'u ta nuna tafu kauna. Don haka su babu ruwan su da harkokin ta. Su kanzo dai su dubata da dan lemo da ayaba. Wataran kuma su karkade jikin su su tafi. Babu ko sisi. Marka na tsakar gidah kaman kayan shanya akan tabarma . Daga gefen wajen dakin girki kuwa Deluwa ce tanata jefa danwake. Wani yaro dan gidan zahara'u yana wasa da wani kara ya daga shi sama ya cilla. Bai fadi a ko'ina ba sai fuskar Marka . Ta ke ta kece da kuka. Cikin dashasshiyar muryar ta mai fita a sarke ta ce, "Shege, Dan iska... Ka ci malafar kan uban ka Adamushe. Matsiyaci. Gayyar masifa." Gashi ba dama ta saka hannu ta mulmula wajen. Yaron ya kece da dariya. "Yi hakuri marka .." ya fada yana sake tuntsirewa da dariya . "Kai mekayi Abbati? Matsa daga nan, Sannu Marka .." cewar Deluwa da sai da ta jiyo maganganun Marka ta gano wani abun abbatin ya aikata. Dai dai lokacin da malam na lado ya shiga bayan sa kuma wani tsoho ne mai farin gemu yana dogarawa da sanda. "Assha. SubhanAllahi Marka. Menene kike kuka. Deluwa menene?" "Yo ka tambayi matsiyaciya.? Ai so ta yi karan ya chake mun idanu nima na dai na gani tamkar yar wajen ta. Wannan mata, wannan mata, Allah dai ya kwashe miki albarka..." "Assha marka bar cewa haka.... " Malam na lado ya fada. Kafin ya sake cewa, "Ga malam me carbi na kofar dawanau ya zo duba ki." "Ayho to .. Sannu malam .." "Yauwa sannu Marka ... Ina wuni?" "Alhamdulillah Malam." "Ya karfin jikin na ki?" "Da sauki " "Masha Allahu... Ubangiji Allah ya baki lafiya. Yasa zakkar jiki ce. Allah yasa wannan ciwo na ki kankarar zunubai ce. Allah ya tashi kafadun ki.. Ya sa... Bai karasa ba zahara'u ta shigo cikin gidan tana koke koke. "Marka Allah ya isa tsakani na da ke. Wayyo Allah na. Wayyo . Wayyo ..." Duk suka tsaya suna bin ta da kallo. Malamin ya sake mayarda zaman gilashin kara masa gani cikin idanun sa. "Assha.... Wacece wannan din?" "Zahara'u ce autar mu." Malam na lado ya fada yana matsa yatsun sa. "SubhanAllahi.... Ki ke fadaawa mahaifiyar ki wadannan tsauraran kalamai haka? Assha assha." Zahara'u ta zube a jikin bango tana mai harba kafafun ta. "Ya shika ni .... Shi ma ya shika ni. Shika 3 kuma. Yace ba zai iya dawainiya da yara majinyinta har biyu ba. Munje asibiti an gwada su. Suna da ciwon amosanin jini ta sikila (sickle cell..) wayyo Allah na... Marka kin cuce ni.. Kin ha'ince ni. Allah ya isa tsa... Malam na lado ya samu kansa da faskara mata zafafan maruka har biyu hagu da dama na fuskar ta. Marka ta sandare da jin bayanin zahara'u. Ciwon amosanin jini yaran zahara'un ke da shi? Maganganun Najan Isubu suka shiga dawo mata na shekarun baya.. Alokacin da zata hada Waheedah da shi. Inda Najan ke ce mata Na'Ateeku fa shima ba lafiyar ce dashi ba. Wani tokararren abu ya tokare mata a makogaro . Sai dai idan Hadiza ce ta kai sunan ta gidan boka. Dattijon ya dube su duka. Yana wa malam na lado kallon karin bayani. Nan dai Nalado ya sheda masa komai . Tun faruwar neman da Na'Ateeku yayiwa yar wajen sa Waheedah. Da yadda auren ya koma kan zahara'u. Da tarihin ciwon da ke kan Najib da ma marigayi yayan su Waheedah, wato Kamal. Marka ta kece da kuka... Cikin muryar me cunkushe da damuwa tace, "Ko kaffara ba zan ba sai dai idan Hadiza ke bibiyar mu da sihiri. Ta jefe rayuwar mu baki daya.... Ya zaai ace. Da fari bayan da nace tabar gidan nan tin da dama auren ya kare tuni. A ranar data tafi Adamushe ya zo ya sau zahara'u saki 3 agaban mu. Yace yara ba nasa bane. Gasunan zube muna zaune da su. Mai sunan Malam ya zo ya auro Deluwa itama gatanan yara biyu du ba lafiya. Wa cen dayar makauniya ce ma tamkar dai diyar Hadiza da ke saka gilashin kara gani to ita wannan yarinyaa ma baki daya bata gani. Akazo ranar daurin auren zainabu yar Sa'adatu a ranar mijin itama ya sauta... Sannan kuma auren zahara'u na biyu dan ana bakin ciki ta haifo har biyu shine Hadiza ta shiga ta fita ta sanyawa yaran irin ciwon yaranta su biyu. Ciwon da ya kashe dan ta na fari kamalu. Gashi Najib yana da shi shi ma. Sannan ace yaran zahara'u na wajen Na'Ateeku suma du su biyun suna da shi? Bayan ciwo ga shika har 3? Ni ma bata bar ni ba. Ta kassarani gashi nan ta lalatamun rayuwa sai dai a kwantar a tayar. Baki daya malam wannan matar ta batamun rayuwa ta da ta iyalina gaba ki dayan mu... " Malam me carbi na kofar dawanau yayi murmushi kawai. Yana mai girgiza kansa, "Ki sauri ki