Sashe 74
Farhatul Qalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ce kanzil ba. Daman yasan ba zatayi magana ba. Ya ja motar suka dauki hanyar gidan sa. Baba mai gadi ya bude gate suka shiga ciki. "Tsaya Ina zuwa .." Booth ya bude ya dakko akwatin na ta ya bude gidan ya shiga da shi ciki. Ya koma ya bude motar. Ya tattake ya sunkuci Waheedah a hannu sai nishin nauyi ya ke "Ka sauke ni please .." Ta fada ahankali. Kasan zuciyar ta kuwa kunya ce duk ta cikata ta tumbatsa. Bai direta a ko'ina ba . Sai dakin kasa. Wanda ke a matsayin nata tun ada. Amman yanzun an canza furnitures din gidan baki daya. Saboda gudun abunda zai je ya dawo. Zayn din da kansa ya canza komai har ta cokali. Don kada Ahlam ta dawo gori ya shiga tsakani. A tsakiyar gado ya ajiye. Ya zare takalman kafarta ya ajiye a gefe Durkusawa yayi agaban ta. Ya dage laffayar data rufe kanta da shi. Fuskarta ta bayyana. Idanuwan ta sun kumbura da hawayen da take ta zubarwa. "Waheedah...Ki amince mu yi tsaftatacciyar soyayya. Sai yanzu na gano cewa a duniya babu abun da ya kai samun masoyiya dad'i, a duk lokacin da na rasaki ban san halin da zan shigaba, buri na yanzu bai wuce na ganin kyakkyawar fuskar ki dauke da FARIN CIKI har ya zuwa ZUCIYAr ki ba, ina alfahari da ke Waheedah, A duk inda na kasance, Ina mai son ganin FARIN CIKIN ki a koda yaushe. "Waheedah, I dreamt that you were mine, and then I woke up smiling because I realized it was not a dream. You are already mine! Waheedah You are that woman who transformed my imperfections into perfections, just by the touch of your love. Love you my dearest wife! ..." Ya karasa fada yana mai sumbatar hannuwanta da yatsun ta ke dauke da lalle sunyi maroon. Sai kamshin khumra ne na dufra ke tashi daga hannuwan ta. (yerwa incense and more) "Waheedah, Your heart is full of love and affection. Your hands are always caring. I am lucky to have you as my wife. ke ce FARIN CIKIN da ke cikin ZUCIYA tah ,It was always you Waheedah I love you soo much..." _INA MASOYA KUMA MA'ABOTA KAMSHI MA SU KAUNAR KAMSASAWA A KODA YAUSHE? DOMIN KAMSHI RAHAMA NE.._ _TO KU MATSO, DOMIN WANNAN KARON MA ZAFAFA BIYAR SUN ZO MU KU DA TALLAN MASARAUTAR KAMSHI NA KAMFANIN TURAREN *YERWA INCENSE AND MORE*_ _A *YERWA INCENSE AND MORE* ZA KU SAMU TURARUKAN WUTA NA *GIDAH, NA KAYA, NA TSUGUNNO* BA A NAN KADAI SUKA TSAYA BA. AKWAI *KHUMRAHS* MASU KAMSHIN LARABAWA DANA FRUITS KAI DAMA KAMSHIN TURAWA. AKWAI KHUMRAHS TA MATAN AURE DA TA YAMMATA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN WANKA DANA SHAFAWA BAYAN AN KAMMALA WANKA.* BA ANAN TURARUKAN NA SU SUKA TSAYA BA. AKWAI *KULACCAM* MAI MATUKAR KAMSHI DA SANYAYA ZUCIYA, SANNAN SU NA DA *MADARORIN TURARUKA NA JIKI DA NA KAYA*_ _AKWAI TURAREN *AL'AJABU NA TSUGUNNO DA KHUMRAH* DIN SA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN GASHI NA CREAM DA KUMA SPRAY DIN SA NA FESAWA*_ _BA ANAN SUKA TSAYA BA. SU NA DA *TURAREN MOPPING, DA NA BANDAKI AKWAI NA RUWAN WANKI DA NA FESAWA A DRAWER KO AKWATI*_ _AKWAI KAYAN GYARARRAKI NA FATA. KUJERAR TSUGUNNO, KASAKE NA WUTA, COAL IGNITER TA KUNNA GARWASHI, ELECTRIC BURNERS DA ENGLISH COAL_ _AKWAI LAFFAYAS DA SAURAN TURARUKA NA KAMSHI KALA KALA_ _SU NA BADA KAYAYYAKIN SU AKAN FARASHIN SARI KO SAYA AKAN DAYA DAYA. SANNAN SUNA TURA KAYAYYAKIN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE. KAYAN SU YAN CHADI NE DA SUDAN DA KUMA YERWA WATO MAIDUGURI._ _KYAU, INGANCI DA RAHUSA SAI KAYAYYAKIN KAMFAMIN YERWA INCENSE AND MORE. SAI KUN GWADA ZAKU BAMU LABARI_ _NAMBAR TARHON SU DA ZAA KIRA KO MUSU MAGANA TA WHATSAPP ITACE: 08095215215_ _INSTAGRAM HANDLE DIN SU: @yerwaincense_and_more_ _YERWA INCENSE AND MORE: A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS AND MORE_ *_ZAFAFA BIYAR din samari ne a rayuwar INAYAH,kowanne a cikinsu akwai wani murdadden Al'amari da ya shata layi tsakaninsa da ita,wawakeken sirri wanda a koda yaushe take kiransa da SANADIN LABARINA_* *_Amma babban abun mamakin a koda yaushe shine,ita dai tasan cewa BABU SO tsakaninsu MEYA KAWO SHI?_* *_Duk da haka tana tunanin yun qundun bala ta fitar da FARHATUL K'ALB a cikin ZAFAFA BIYAR din samarinta,duk da batason su zame mata GURBIN IDO wanda har kullum ba ido bane_* *YA KUKAJI SALON MASU KARATU?* *YADDA SALON YA BAMBANTA DAKO YAUSHE HAKA LABARAN SUKA BAMBANTA DA DUKKA LABARANMU NA BAYA* INAYA(riba biyu)___mamughee SANADIN LABARINA___Rano BABU SO___Billynabdul FARHATUL K'ALB___Miss xoxo GURBIN IDO____Huguma *ZAKI YARDA AYI TAFIYAR NAN BABU KE MADAM?* *_GARZAYA KI BIYA NAKI KUDIN KAN FARASHI KAMAR HAKA_* Biyar:::1k Hudu:::700 Uku::::500 Biyu::::400 Daya:::300 *_zaki saka kudin ta wannan account number din_* HAFSAT UMAR KABIR 2270637070 Zenith bank *Saiku tura shaidar biya zuwa ga* 07040727902 *IDAN KUMA KATIN WAYA NE ZAKU TURA TA NAN TARE DA SHAIDAR BIYAR* 09134848107 *_THANKS FOR THE CONTINUED PATRONAGE_* [11/23, 9:02 PM] Mummyn Yara: _*FARHATAL-QALB*_ _(FARIN CIKIN ZUCIYAH)_ _NA_ _NANA HAFSATU_ _(MX)_ _AREWABOOKS:MISSXOXO_ _WATTPAD: MISSXOXO00_ _ZAFAFA BIYAR PAID NOVELS_ _PG:67_ _WANNAN LITTAFI DA MA SAURAN NA *ZAFAFA* NA *KUDI* NE. DAN ALLAH KI/KA BIYA KUDI KI/KA MALLAKI NA KI. DON GUDUN SHIGA HAKKOKIN MASU RUBUTAWAR DA MA WADANDA SUKA CIRE KUDI SUKA SAYA..._ _AREWABOOKS https://arewabooks.com/book?id=63397750fbef002844646ad3 Yana zaune a ofishin sa. Kasancewar ba wasu aiyuka da zai yi ya gama kammala komai. Hakan ya sa ya sake barrarrajewa a kujerar sa . Yayinda ya dora kafafun sa akan table din gaban sa. Folder din Waheedah da ke cikin wayar sa na tarin hotunan ta ya shiga. Kallon hotunan ya shiga yi tamkar zai mayar da ita cikin sa don tsananin yadda yake kaunar ta. Wayar sa ce tayi karar shigowar sako. Dan haka da sauri ya buda ya karanta sakon. Abiey dinsu ne ke naman sa cikin gaggawa. Don haka ya mike ya fice daga ofishin bayan ya dauki dukkanin abubuwan sa. Gidah zai wuce daga gidan su. Yanata sauri. Ya shiga mota ya dauki hanyar gidan su saboda Abiey din yace anan zai same shi. Kai tsaye ya wuce sashen Abiey din na su. Ya na zaune akan doguwar kujera. Ya yin da Haj Hameedah ke dispenser tana matso ruwa. Ta ajiye agaban mai gidan na su. Zayn ya durkusa har kasa ya gayshe da dukkanin su. Duk kuwa da yadda zuciyar sa ke bugawa. Tana mai sako masa abubuwa kala kala. Wanda kowanne dai yafu karkata ga fannin da zuciyar sa ke tabbatar masa da hakan. Farfesa Adams sai bayan ya shanye ruwan da Haj Hameedah ta bashi. Sannan ya dubi Zayn ya shiga gaya masa abunda yake makasudin na kiran sa da yayi. Ya karkare da, "Ta dawo ma... Ko ince mun dawo da ita. Yanzu haka ma tana sashen Aisha. (Kishiyar Haj Hameedah.) Ba sai mun ja magana ba. Komai ya karasa wucewa. Da kai na na je summit din da nake gaya maka da taura biyu a baki na naje. Hususan don kan maganar ka da Ahlam ... Sai fatan Allah yasa hakane mafificin alkhairin sa Amin. " Kan Zayn a k sa. Zuciyar sa na hasaso masa zaman yan borin da za'ayi na Ahlam da Waheedah a gidah daya. Ba zai iya musu ba da mahaifin na sa. Ko ya nuna turjiya akan kin sahalewar sa. Don haka ya kakaro murmushi. "Tohm Abiey .. Duk abunda kuka yan ke yayi." "Masha Allahu.. Allah ya muku albarka baki daya. Amin. Saboda naga na isa da kai ne. Na san kuma kai kan ka san ba zan taba muzantawa rayuwar ka ba ta hanyar da zan cuceka. Na dau hakan ko ince na yanke hukuncine ba tare da na bi takan ka ba. Amman ba zan kware ka ba. Idan har baka amince ba ka fada kaji ko?" Zayn yayi murmushi kafin yace, "Wallahi dukkanin hukuncin da ka zartar Abiey na aminta da shi. Dari bisa dari." "Masha Allahu. Toh Allahumma amin. Allah ya saka da alkhairin sa. Amin" "Amin.." "A kirawo su ne Abiey?" Haj Hameedah ta fada . "Eh .. Yauwa itama Waheedah din ya kamata ta zo din. Saboda aja kunnen su tare." "Tohm insha Allah." "Zayn jeka dakko waheedah din. Kaji ko?" "Eh Abiey. Tohm " Da sauri ya mike ya fita. Kai tsaye ya yi gidan sa. Zuciyar sa tamkar zatayi zillo ta fado. Ya zaro wayar sa da ya saka a silent lokacin da Abiey dinsu yana masa magana. Missed calls din Waheedah yaci karo da su har uku. A jere . Ya danna hancin motar sa a gate din. Sai kuma ya tuna ai komawa zai sake yi. Sai ya faka ta a waje. Ya shiga gidan yana mai rubutawa Waheedah message. "Yan mata na kiyi hakuri ba, Wayar na saka a silent ina tare da Abiey ne alokacin muna magana., I'm deeply sorry... I love u" "K.. " Ta mayar masa da sakon da ya tura mata. Dariya sakon ya bashi. Ya daure ya mayar da wayar aljihu ya bude ya shiga cikin gidan. Yana shiga parlorn. Sanyayyan turaren wutan sandal munawwara na kamfamin turaren yerwa incense and more ne ya masa sallama. Kamshin irin mai ratsa ZUCIYA da sanya FARIN CIKIN ga dukkanin wanda ya shake shi. Gefe daya kuma karatu ne suratul baqrah ke tashi ahankali. A kitchen ya hangota a tsaye tana goge kitchen cabinets din da duster. Duk kuwa da a goge suke sunata kyalli. Sanye cikin rigar atamfa mai zanen tsintsiya. Da ta sha torches din kalar shudi. Tayi daurin ture kaga tsiya. Ya yinda tulin gashin data daure sa ya fito ta kasan dankwalin. Tsayawa yayi ya tokare daga bakin kofa yana bin bayan ta da kallo. Tamkar yar tsana saboda yadda tayi kyau. Kayan sun amshi zatin halittar jikin ta. Ahankali ya nufeta. Tana tsaye agaban sink tana dauraye hannuwan ta. Takun takalman sa yasa ta juya da sauri. Ya narke mata idanun sa shanyayyu akanta. Yana mata wani irin kallo da ita kadai tasan fassarar sa. "Barka da dawowa." Ta fada cikin kulawa da bacin rai. Matsawa yayi daf da ita. Ya zura hannuwan sa ta ruwan cikin ta ta baya ya sakale ta. Ya yinda ya dora kansa akan wuyan ta ... Ya saka labban sa.