← Book details Farhatul Qalbi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 82

Sashe 77

Farhatul Qalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

saurin turashi wajen parlor ta rufe kofar da mukulli. Ya saki tattausan murmushi kawai. Ya haye saman wajen Ahlam Ya yinda Waheedah ta jingina da kofar dakin..Hawaye daya na bin daya. Bata taba sanin zata zubar da hawaye akan hakan ba. Menene hakan? Ta tambayi kanta. Wata zuciyar ta bata amsa da kishi ne...... _INA MASOYA KUMA MA'ABOTA KAMSHI MA SU KAUNAR KAMSASAWA A KODA YAUSHE? DOMIN KAMSHI RAHAMA NE.._ _TO KU MATSO, DOMIN WANNAN KARON MA ZAFAFA BIYAR SUN ZO MU KU DA TALLAN MASARAUTAR KAMSHI NA KAMFANIN TURAREN *YERWA INCENSE AND MORE*_ _A *YERWA INCENSE AND MORE* ZA KU SAMU TURARUKAN WUTA NA *GIDAH, NA KAYA, NA TSUGUNNO* BA A NAN KADAI SUKA TSAYA BA. AKWAI *KHUMRAHS* MASU KAMSHIN LARABAWA DANA FRUITS KAI DAMA KAMSHIN TURAWA. AKWAI KHUMRAHS TA MATAN AURE DA TA YAMMATA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN WANKA DANA SHAFAWA BAYAN AN KAMMALA WANKA.* BA ANAN TURARUKAN NA SU SUKA TSAYA BA. AKWAI *KULACCAM* MAI MATUKAR KAMSHI DA SANYAYA ZUCIYA, SANNAN SU NA DA *MADARORIN TURARUKA NA JIKI DA NA KAYA*_ _AKWAI TURAREN *AL'AJABU NA TSUGUNNO DA KHUMRAH* DIN SA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN GASHI NA CREAM DA KUMA SPRAY DIN SA NA FESAWA*_ _BA ANAN SUKA TSAYA BA. SU NA DA *TURAREN MOPPING, DA NA BANDAKI AKWAI NA RUWAN WANKI DA NA FESAWA A DRAWER KO AKWATI*_ _AKWAI KAYAN GYARARRAKI NA FATA. KUJERAR TSUGUNNO, KASAKE NA WUTA, COAL IGNITER TA KUNNA GARWASHI, ELECTRIC BURNERS DA ENGLISH COAL_ _AKWAI LAFFAYAS DA SAURAN TURARUKA NA KAMSHI KALA KALA_ _SU NA BADA KAYAYYAKIN SU AKAN FARASHIN SARI KO SAYA AKAN DAYA DAYA. SANNAN SUNA TURA KAYAYYAKIN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE. KAYAN SU YAN CHADI NE DA SUDAN DA KUMA YERWA WATO MAIDUGURI._ _KYAU, INGANCI DA RAHUSA SAI KAYAYYAKIN KAMFAMIN YERWA INCENSE AND MORE. SAI KUN GWADA ZAKU BAMU LABARI_ _NAMBAR TARHON SU DA ZAA KIRA KO MUSU MAGANA TA WHATSAPP ITACE: 08095215215_ _INSTAGRAM HANDLE DIN SU: @yerwaincense_and_more_ _YERWA INCENSE AND MORE: A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS AND MORE_ *_ZAFAFA BIYAR din samari ne a rayuwar INAYAH,kowanne a cikinsu akwai wani murdadden Al'amari da ya shata layi tsakaninsa da ita,wawakeken sirri wanda a koda yaushe take kiransa da SANADIN LABARINA_* *_Amma babban abun mamakin a koda yaushe shine,ita dai tasan cewa BABU SO tsakaninsu MEYA KAWO SHI?_* *_Duk da haka tana tunanin yun qundun bala ta fitar da FARHATUL K'ALB a cikin ZAFAFA BIYAR din samarinta,duk da batason su zame mata GURBIN IDO wanda har kullum ba ido bane_* *YA KUKAJI SALON MASU KARATU?* *YADDA SALON YA BAMBANTA DA KO YAUSHE HAKA LABARAN SUKA BAMBANTA DA DUKKA LABARANMU NA BAYA* INAYA(riba biyu)___mamughee SANADIN LABARINA___Rano BABU SO___Billynabdul FARHATUL K'ALB___Miss xoxo GURBIN IDO____Huguma *ZAKI YARDA AYI TAFIYAR NAN BABU KE MADAM?* *_GARZAYA KI BIYA NAKI KUDIN KAN FARASHI KAMAR HAKA_* Biyar:::1k Hudu:::700 Uku::::500 Biyu::::400 Daya:::300 *_zaki saka kudin ta wannan account number din_* HAFSAT UMAR KABIR 2270637070 Zenith bank *Saiku tura shaidar biya zuwa ga* 07040727902 *IDAN KUMA KATIN WAYA NE ZAKU TURA TA NAN TARE DA SHAIDAR BIYAR* 09134848107 *_THANKS FOR THE CONTINUED PATRONAGE_* [11/23, 9:02 PM] Mummyn Yara: _*FARHATAL-QALB*_ _(FARIN CIKIN ZUCIYAH)_ _NA_ _NANA HAFSATU_ _(MX)_ _AREWABOOKS:MISSXOXO_ _WATTPAD: MISSXOXO00_ _ZAFAFA BIYAR PAID NOVELS_ _PG:69_ _WANNAN LITTAFI DA MA SAURAN NA *ZAFAFA* NA *KUDI* NE. DAN ALLAH KI/KA BIYA KUDI KI/KA MALLAKI NA KI. DON GUDUN SHIGA HAKKOKIN MASU RUBUTAWAR DA MA WADANDA SUKA CIRE KUDI SUKA SAYA..._ _AREWABOOKS https://arewabooks.com/book?id=63397750fbef002844646ad3 Tamkar ba zai tura kofar dakin ba. Sai kuma ya saka hannu ya murda handle din ya shiga ciki. Bakin sa dauke da sallama. Amsawa tayi. Tana zaune agaban mudubi . Sanye cikin kayan bacci. Ya yinda man kitso ke hannun ta tana mai oiling gashin na ta. Dan kallon ta ya yi. Hankalin ta na kan abunda take yi. Don haka ya karaci zaman sa. Sai kuma ya mike ya fice. Yana fita ta juya ta bu kofar da kallo. Ta sauke nannauyar ajiyar zuciya kafin ta mike ahankali cikin sanda tabi bayan sa. Kofar dakin sa ta nufa .. Har ta saka hannu zata bude kofar sai kuma ta fasa. Ta kasa kunnenta jiyo tamkar muryar sa.. "Kin kwanta ne.....? Uhm? Okay baby. Ki mun kiss sai ki kwanta .No wanka zan na tafi. Wai meye ne kike ta takura na tafi wajen Ahlam? Please ki sa ka wa zuciyar ki hakuri. Ba zata maki komai ba. Ba ki da lefi . Bakisan da aure na ba. Aka auramun ke. Biyayya kawai ki kai wa iyayen ki kike zaune da ni. Tohm. Your wish is my command my princess. Bara na yi wanka na tafi. Muah." Ya sakar mata kiss daga karshe bayan ya karasa wayar. Ahlam da ke labe idanuwan ta sun kawo ruwa da sauri ta koma dakin ta. Ta kifu akan gado ta shiga ruzgar kuka. Wace iriyar kiyayya Zayn ya ke mata har haka? Da sai Waheedah ta ce yazo wajenta zai zo? . Shi kuwa Zayn yana karasa waya da Waheedah ya ajiye wayar yana bin ta da kallo. Kafin daga bisani ya shige cikin bandaki. Wanka yayo ya shafe jikin sa da turaruka masu dadin kamshi. Ya zura kayan bacci ya fice daga dakin zuwa na Ahlam. Tun daga bakin kofar yake jiyo shesshekar kukan ta. Hankalin sa ya soma tashi. Baya kaunar kukan wani saboda raunin da ke cikin zuciyar sa. Ballanta kuma musabbabin kukan saboda shi ne .Bare kuma kukan ma daga mace, Macen ma yar uwar sa. Kuma mata agare shi. Ya bude kofar dakin cikin sanyin murya ya yi sallama. Tanata rera kuka ahankali da alama ma bata jiyo shigar ta sa ba.. Kukan nata na daza dugunzuma shi. Hadi da karyar masa zuciya. Ya zauna daga kusa da ita. Ya dan langabar da kan sa saitin inda take kwancen. "Ahlam...." Ya fadi sunan ta ahankali cikin kulawa . Bata amsa shi ba. Ta cigaba da kukan. Kanta ya dau zafi. Abun ka da farar mace tuni fuskar ta har tayi ja. Ya dan sake matsawa daf da ita. Ya saka hannu ya tarota jikin sa ta shiga janyewa. "Ka rabu da ni. Ka tafi wajen matar ka wacce kafi so da kauna. Daman ita ta tursasa ka ka hawo waje na ai...Ka kyale ni" Yana karasa jiyo karshen zancen ta ya gano tayi eavesdropping wayar da yake da Waheedah kenan. Hakan ya sashi murmushi. 'kishi... Mata halayen su sai su' Ya fada cikin zuciyar sa hade da sosa keyar sa. Ya rage sautin muryar sa. Cikin kulawa da tarairaya ya janyo ta jikin sa duk kuwa da zame nata jikin da ta ke. Hannun sa daya na shafa gadon bayan ta. Ya rungume ta tsam a jikin sa. Yana mai hura mata iskar bakin sa cikin wani salo na kwarewa da tarairaya . "Ahlam.... Dearest wifey na. Ni ya dace nayi fushi da ke fa... Baki mun magana ba at all tun a gidan mu. Sannan na dakko ku a mota na kawo ku. Har ya zuwa nan still baki ce mun ci kan ka ba. Na shigo nan wajen ki kika ba banza ajiya na. Na tafi daki na... Please ki dai na jin haushin Waheedah. Wallahi Waheedah bada masaniyar ta aka auramun ita ba. Waheedah batasan ni ne wanda aka aura mata ba sai bayan an kai lefe ranar da aka daura auren... Har ca tayi na same ki ki umarce ni na rabu da ita. Ba zaki gane ba ne duk yadda zan fada. Amman tana ganin kimarki da dattakon ki da girman ki ... Inason ki ajiye a doron zuciyar ki wallahi Waheedah bata ci amanar ki ba. Ahlam na fara kaunar Waheedah tun kafin a daura mana aure da ke. Wannan shine zancena gaskiya. Idan da wanda zaki ji haushi ni ne ba ita ba. Sab..." "Karka karasa.... Daman na dade da sanin har yanzu babu kauna ta acikin ka...Ka tsane n ...." Bata karasa ba. Ya hade bakin su waje daya. Duk yadda Ahlam ta so yakice nata. Zayn ya hana. Ta hanyar tallabo fuskar ta da hannun sa. Don bayason yayita bata hakuri ta kalamai. Gwara ya kashe mata jiki gaba daya. Sai daya ga ji don kan sa tukun sannan ya zare nasa. Yana mayar da numfashi. Hade da sakin murmushi .cikin muryar lallashi yace, "Uwargidah ran gidah.... Uwargidah sarautar mata. Uwargidah kujerar tsakar gidah... No matter what happens, you will always remain my biggest priority. I promise never to disregard your wishes again. Will you forgive me for what I have done? Ahlam, Wallahi. I never meant to insult you, hurt you, or put you through pain, and I promise to never do this again. I am sorry, please forgive me...Kin yafemun? Uhm? " Yana magana yana goga hancin sa akan nata karan hancin. Kamshin turaren jikin su nata dukan hancin su. Ya bada wani sanyayyan kamshi mai matukar sanyaya zukatan masoya. "I love and miss you....." Ahlam ta fada tana mai saka hannu akan fuskar Zayn.. "I love and miss you too ." Ya fada yana mai lakuce mata kumatu. "Ba wani nan..." Ta fada tana dariya. "Kin manta favourite buddy na ce ke? Tun kafin ki zama mata agare ni" Ta danyi murmushi. Zayn ya sake janyota jikin sa. Ya gyara masu kwanciya. Ya saka kanta akan kirjin sa. Ya yinda hannun sa ke shafa kwantaccen gashin ta da ke kamshi. "Ki amince mu yi tsaftatacciyar soyayya. Domin Ahlam, a duniya babu abun da ya kai samun masoyi dad'i, Buri na yanzu bai wuce na ganin hadewar kan ku da Waheedah ba. Zanyi alfahari da ku a duk inda na kasance..." Ahlam ta sauke nannauyar ajiyar zuciya. Kafin tace "Ina kallon Waheedah tamkar Nadra awaje na. Muka sake kusanci ta hanyar dawowar ta gidah na gaba daya. Then all of a sudden ace itace wadda ka auro ? A karkashi na fa ta ke Zayn " Zuciyar sa ta dan masa zafin kalamanta na karshe. Amman ya danne ya ce da ita, "Ai na gaya miki ba wai dawowar ta gidan nan na fara kaunar ta ba. Zan iya ce maki ban san so ba sai akan Waheedah... Sannan Waheedah ba'a matsayin yar aiki aka bamu ita ba kema kin sani. Domin ba biyan ta muke ba.... Ahlam
Chapter 77 · 0% Book details