← Book details Farhatul Qalbi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 82

Sashe 32

Farhatul Qalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fara ciwo. Marka ta debi ruwa tayi bandaki tana yan wake wakenta. Ba jimawa Najib ya shiga gidan dauke da babbar kular abinci ya kai daki wajen Waheedah. "Gashi ..." Waheedah ta daga kai ta kalle shi. "Ku zuba ku ci..." "Bari na kira yayan...." Ya je dakin su ya kira Yayan na su. Dan har ya kwanta ma shi Kamal din yanata juye juye. "Gani nan......" Ya fada a wahalce. Ko da suka koma dakin suka bude kular, Waina ce da funkaso da sinasir da alalan cikin ganye. Sai miya dauke da nama fal a kulle a leda baka babba "Samo wuri ka zuba shi ..." "To Yaya." Najib ya samu mazubi ya zuba komai. Suka debi nasu suka bar na waheedah. Sauran kuma zasu dumama suci. Fitowar Marka daga bandaki kenan. Zahara'u yar autar Marka. Wadda ta haihu tace zata biyo gidah komai dare. Ce ta shigo gidan Tana gaba yaran ta 3 wani na bin wani suka biyo ta a baya. Ita kuma da jaririn a bayanta. Yayinda mijin na ta Adamushe yana bayan su yana muzurai. "Oyoyo oyoyo..." Yara sukayi kan zahara'u da yaranta anata murna. Marka ta karbi jaririn tanata masa wasa. Adamushe ya harde kafafu yaci magani. Fuskar sa ta cika tayi fam tankar zata fashe cikin kolokuwar bacin rai . Ya saita hannun sa setin kan fuskar Zahara'u tamkar zai waska mata mari yace, "Na sake ta saki 3 ....... Babu komeee. Sannan wannan bakin jaririn da hanci hura hura da girman Allah ba 'da na bane. Ba jini na bane. Na karkare miki zance. Wadancan ukun ma ban amince na waje na bane. " Yana karasa fada ya yi hanyar zaure zai fuce ... _INA MASOYA KUMA MA'ABOTA KAMSHI MA SU KAUNAR KAMSASAWA A KODA YAUSHE? DOMIN KAMSHI RAHAMA NE.._ _TO KU MATSO, DOMIN WANNAN KARON MA ZAFAFA BIYAR SUN ZO MU KU DA TALLAN MASARAUTAR KAMSHI NA KAMFANIN TURAREN *YERWA INCENSE AND MORE*_ _A *YERWA INCENSE AND MORE* ZA KU SAMU TURARUKAN WUTA NA *GIDAH, NA KAYA, NA TSUGUNNO* BA A NAN KADAI SUKA TSAYA BA. AKWAI *KHUMRAHS* MASU KAMSHIN LARABAWA DANA FRUITS KAI DAMA KAMSHIN TURAWA. AKWAI KHUMRAHS TA MATAN AURE DA TA YAMMATA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN WANKA DANA SHAFAWA BAYAN AN KAMMALA WANKA.* BA ANAN TURARUKAN NA SU SUKA TSAYA BA. AKWAI *KULACCAM* MAI MATUKAR KAMSHI DA SANYAYA ZUCIYA, SANNAN SU NA DA *MADARORIN TURARUKA NA JIKI DA NA KAYA*_ _AKWAI TURAREN *AL'AJABU NA TSUGUNNO DA KHUMRAH* DIN SA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN GASHI NA CREAM DA KUMA SPRAY DIN SA NA FESAWA*_ _BA ANAN SUKA TSAYA BA. SU NA DA *TURAREN MOPPING, DA NA BANDAKI AKWAI NA RUWAN WANKI DA NA FESAWA A DRAWER KO AKWATI*_ _AKWAI KAYAN GYARARRAKI NA FATA. KUJERAR TSUGUNNO, KASAKE NA WUTA, COAL IGNITER TA KUNNA GARWASHI, ELECTRIC BURNERS DA ENGLISH COAL_ _AKWAI LAFFAYAS DA SAURAN TURARUKA NA KAMSHI KALA KALA_ _SU NA BADA KAYAYYAKIN SU AKAN FARASHIN SARI KO SAYA AKAN DAYA DAYA. SANNAN SUNA TURA KAYAYYAKIN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE. KAYAN SU YAN CHADI NE DA SUDAN DA KUMA YERWA WATO MAIDUGURI._ _KYAU, INGANCI DA RAHUSA SAI KAYAYYAKIN KAMFAMIN YERWA INCENSE AND MORE. SAI KUN GWADA ZAKU BAMU LABARI_ _NAMBAR TARHON SU DA ZAA KIRA KO MUSU MAGANA TA WHATSAPP ITACE: 08095215215_ _INSTAGRAM HANDLE DIN SU: @yerwaincense_and_more_ _YERWA INCENSE AND MORE: A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS AND MORE__INA MASOYA KUMA MA'ABOTA KAMSHI MA SU KAUNAR KAMSASAWA A KODA YAUSHE? DOMIN KAMSHI RAHAMA NE.._ _TO KU MATSO, DOMIN WANNAN KARON MA ZAFAFA BIYAR SUN ZO MU KU DA TALLAN MASARAUTAR KAMSHI NA KAMFANIN TURAREN *YERWA INCENSE AND MORE*_ _A *YERWA INCENSE AND MORE* ZA KU SAMU TURARUKAN WUTA NA *GIDAH, NA KAYA, NA TSUGUNNO* BA A NAN KADAI SUKA TSAYA BA. AKWAI *KHUMRAHS* MASU KAMSHIN LARABAWA DANA FRUITS KAI DAMA KAMSHIN TURAWA. AKWAI KHUMRAHS TA MATAN AURE DA TA YAMMATA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN WANKA DANA SHAFAWA BAYAN AN KAMMALA WANKA.* BA ANAN TURARUKAN NA SU SUKA TSAYA BA. AKWAI *KULACCAM* MAI MATUKAR KAMSHI DA SANYAYA ZUCIYA, SANNAN SU NA DA *MADARORIN TURARUKA NA JIKI DA NA KAYA*_ _AKWAI TURAREN *AL'AJABU NA TSUGUNNO DA KHUMRAH* DIN SA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN GASHI NA CREAM DA KUMA SPRAY DIN SA NA FESAWA*_ _BA ANAN SUKA TSAYA BA. SU NA DA *TURAREN MOPPING, DA NA BANDAKI AKWAI NA RUWAN WANKI DA NA FESAWA A DRAWER KO AKWATI*_ _AKWAI KAYAN GYARARRAKI NA FATA. KUJERAR TSUGUNNO, KASAKE NA WUTA, COAL IGNITER TA KUNNA GARWASHI, ELECTRIC BURNERS DA ENGLISH COAL_ _AKWAI LAFFAYAS DA SAURAN TURARUKA NA KAMSHI KALA KALA_ _SU NA BADA KAYAYYAKIN SU AKAN FARASHIN SARI KO SAYA AKAN DAYA DAYA. SANNAN SUNA TURA KAYAYYAKIN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE. KAYAN SU YAN CHADI NE DA SUDAN DA KUMA YERWA WATO MAIDUGURI._ _KYAU, INGANCI DA RAHUSA SAI KAYAYYAKIN KAMFAMIN YERWA INCENSE AND MORE. SAI KUN GWADA ZAKU BAMU LABARI_ _NAMBAR TARHON SU DA ZAA KIRA KO MUSU MAGANA TA WHATSAPP ITACE: 08095215215_ _INSTAGRAM HANDLE DIN SU: @yerwaincense_and_more_ _YERWA INCENSE AND MORE: A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS AND MORE_ *_FARHATAL QALB_* _(FARIN CIKIN ZUCIYA)_ _NA_ _NANA HAFSATU_ _37_ _____ *Marka* ta sha gaban sa da sauri. Zaninta har yana neman kuncewa. Saboda tsabar gigicewa da matotowar tashin hankali. Daurin dankwalin ta ya fado kasa. Duddugaggen farin gashin kanta ya bayyana. Gaba daya kan gaba da baya a gwaigwaye yake kamar konanniyar ciyawa. "Adamushe... Bangane zancen da kake yi ba.?" Tana magana ne hannun ta daya akan kullun zanin jikin ta yayinda dayan hannun kuma tana nuna zahara'u da shi. Adamushe ya bushe da dariya har da kakatawa. Kafin yayi shiru ya sake murtuke fuskar sa ya na cin magani "Marka da hausa fa nayi magana...." "Haba 'dan nan... Fisabilillahi! Akan wane dalilin zaka saketa? Saki har 3? Ana murna ta haihu .. Ta haifo da sarfacecen namiji. Kuna zaman zaman ku. Ko dai asiri ne dan nan?" Adamushe ya sake yamutsa fuska. Yana mai duba agogon da ke wutsiyar hannun sa. Ya dago ya dubi Marka ransa a bace, "Tambaya kike yi? Bana ra'ayin cigaba da zama da ita ne. Sannan bana kaunar ta. Dama can fanko ce aka lullube aka aura mun ita .. Maza take kulawa awaje. Tana hulda da maza. Ke Marka, Baki dayan yaran nan ba nawa bane. Ba jinina bane." Marka ta shiga hada hannuwa tana sallallami. Can ta dora hannayenta akanta tana surutai. "Kai kira baban ku." Inna Sa'adatu ta tura a kira malam na lado "Wallahi Adamushe yarinyar nan duk inda nutsattsiyar yarinya ta kai. Zahara'u ta kai. Ko a gidan nan tun tana karama ma wallahi batada abokin fada. Ko musu ba'ayi da ita. Batada kwaramniya bare hayaniya. Da girman Allah wadannan yaran naku ne. K..." "Kinga kiyi shiru da Allah . Sumumu ka sau. Micijin kaikayi sari ka noke.... Wannan yarinyar muguwar munafuka ce. Annamimancin ta yayi yawa. Ga makirci yar iska. A sati sai ta fita sau 6. Bata iya zama agida. Kwanakin baya makota ne sukayi taron dangi suka mata dukan tsiya gatanan ki tambayeta. Bashi kuwa data ciyo yafu a kirga. Du ta debe kayan ta ta sayar a kasuwar tsaye. Zamana da ita ya kare. Na fada zan sake nanatawa..." Malam Nalado ya shiga gidan bakinsa dauke da sallama. Hannun sa dauke da wuka da raken da yake sayarwa. Fuskar sa dauke da damuwa. Tun tafiyar Umma Hadiza ga kuma wani tashin hankalin. "Ina wuni..?.." Adamushe ya gayshe da malam na lado. A tsaye. Kafafuwan sa a jikin bango ya tokare "Lapia Alhamdulillah Adamu... Ya iyayen kalau?" "Lapia..." "An samu karuwa Kuma ... Allah ubangiji ya raya " "Amin. Allah ya raya muku .." Malam na lado yayi shiru bai ce komai ba. Adamushe ya hura iska bakinsa yana mai daga hannuwan sa sama, "Na gama magana.. Yarinya dai da kuka liqamun gatanan na dawo muku da ita. Zamana da ita ya kare." "Ka tsaya Adamu muyi magana ta hankali... Zauna muyi magana " "A'a Malam. Babu wata magana anan gaba kuma. Na fada bari na sake nanatawa .. Na ce na saki zahara'u saki 3. Babu kome. Idan Allah ya bata miji taje tayi aure. Yara su uku gasu nan. Da jaririn ta a hannu. Duka ba nawa bane. Ba jini na bane wadannan yara. Ku tuhumi yar ku." Yana karasa fada ya gyara takalman sa ya fice. Malam Nalado ya biye bayan sa yana kiran sa. "Adamu . Adamushe... Adamushe..." Sam ko dar beyi ba. Tamkar ba da shi dinne ake magana ba. Mutane sai bin su suke da kallo, Adamushen yayi gaba. Yayin da Malam Nalado ke bin sa a baya yanata sauri yana doka masa kira. Waheedah na zaune akan katifa tana jiyo kukan aunty zahara'u kanwar mahaifin su. Tabbas duk da ba kauna a tsakanin su. Da kuma mutunci a tsakani. Saboda gaba daya Markan ta dora zahara'un akan aqidar tsanar su baki daya da Umman su. Tana jiyo komai. Lamarin ya bata tausayi sosai. Haka kawai cikin yan mintina ta tashi daga matsayin matar aure zuwa bazawara. Ga yara har 3 mahaifin su yace ba yaran sa bane Ta goge hawayen ta da kasan mayafinta dake daure akanta. Ahankali ta tattaka ta fita zuwa tsakar gidan "Ina wuni aunty zahara'u .?" Bata amsa ba. Sai ma harara data banka mata. Sum sum ta miqe ta koma daki ta zauna. Ta janyo plate din abinci tana ci tana korawa da ruwan gishiri har ta cinye baki daya. Marka ta zama kamar mahaukaciya. Ta dora hannu aka tana karade tsakar gidan. Taje karshen bango ta koma can wajen zaure. Ita kadai tanata maganganu tamkar sabuwar mahaukaciya. Yayind a zahara'u ke ife ife tanata birgima tana yawo. Jaririn na hannun inna Sa'adatu ta zabga tagumi itama.. "Ashe abunda yaron nan zeyi kenan yace zai kawota gidah? Wannan yaro wannan yaro Allah ka kwashe masa albarka. Uwar sa fureratu har ta koma ga Allah Ina binta bashin jaka biyu. Wallahi ban yafe mata ba kuwa. Da nace na yafe amman na janye yafiyar dan malafar kan uban sa. " Marka ta ja kururuwa tana hawaye. Ta cigaba da cewa, "Ya cuce mu..yaron nan ya gama da mu.." "Wayyo Allah na ..... Marka .. wayyo Allah
Chapter 32 · 0% Book details