Sashe 70
Farhatul Qalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
girman Allah .." Ummimi ta hana shi. Haka dai suka tasata agaba. Kowanne yana tofa albarkacin bakin sa. Me fada nayi me zagi nayi. Kowanne dai sai da ya tsawatar wa Ahlam Wunin ranar baki daya akan Ahlam ya kasance. Har dare bayan anyi sallah. Jan kunnen suka cigaba da yi. Daga karshe aka karkare akan tafiya da Ahlam . Ummimi ta tasata agaba suka tafi. Kan idan ta kintsu zaa dawo da ita. Idan kuma akwai sauran daga to auren su da Zayn ya kare. Don basa san zumuncin ya rabu shi ya saka suke bin zarcewar umarmin sannu ahankali..... #DeStInEd LoVe... _INA MASOYA KUMA MA'ABOTA KAMSHI MA SU KAUNAR KAMSASAWA A KODA YAUSHE? DOMIN KAMSHI RAHAMA NE.._ _TO KU MATSO, DOMIN WANNAN KARON MA ZAFAFA BIYAR SUN ZO MU KU DA TALLAN MASARAUTAR KAMSHI NA KAMFANIN TURAREN *YERWA INCENSE AND MORE*_ _A *YERWA INCENSE AND MORE* ZA KU SAMU TURARUKAN WUTA NA *GIDAH, NA KAYA, NA TSUGUNNO* BA A NAN KADAI SUKA TSAYA BA. AKWAI *KHUMRAHS* MASU KAMSHIN LARABAWA DANA FRUITS KAI DAMA KAMSHIN TURAWA. AKWAI KHUMRAHS TA MATAN AURE DA TA YAMMATA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN WANKA DANA SHAFAWA BAYAN AN KAMMALA WANKA.* BA ANAN TURARUKAN NA SU SUKA TSAYA BA. AKWAI *KULACCAM* MAI MATUKAR KAMSHI DA SANYAYA ZUCIYA, SANNAN SU NA DA *MADARORIN TURARUKA NA JIKI DA NA KAYA*_ _AKWAI TURAREN *AL'AJABU NA TSUGUNNO DA KHUMRAH* DIN SA_ _SANNAN SU NA DA *TURAREN GASHI NA CREAM DA KUMA SPRAY DIN SA NA FESAWA*_ _BA ANAN SUKA TSAYA BA. SU NA DA *TURAREN MOPPING, DA NA BANDAKI AKWAI NA RUWAN WANKI DA NA FESAWA A DRAWER KO AKWATI*_ _AKWAI KAYAN GYARARRAKI NA FATA. KUJERAR TSUGUNNO, KASAKE NA WUTA, COAL IGNITER TA KUNNA GARWASHI, ELECTRIC BURNERS DA ENGLISH COAL_ _AKWAI LAFFAYAS DA SAURAN TURARUKA NA KAMSHI KALA KALA_ _SU NA BADA KAYAYYAKIN SU AKAN FARASHIN SARI KO SAYA AKAN DAYA DAYA. SANNAN SUNA TURA KAYAYYAKIN SU KO'INA A FADIN NAJERIYA DA KETARE. KAYAN SU YAN CHADI NE DA SUDAN DA KUMA YERWA WATO MAIDUGURI._ _KYAU, INGANCI DA RAHUSA SAI KAYAYYAKIN KAMFAMIN YERWA INCENSE AND MORE. SAI KUN GWADA ZAKU BAMU LABARI_ _NAMBAR TARHON SU DA ZAA KIRA KO MUSU MAGANA TA WHATSAPP ITACE: 08095215215_ _INSTAGRAM HANDLE DIN SU: @yerwaincense_and_more_ _YERWA INCENSE AND MORE: A NUMBER ONE STOP SHOP FOR HEAVENLY EXOTIC SCENTS AND MORE_ *_ZAFAFA BIYAR din samari ne a rayuwar INAYAH,kowanne a cikinsu akwai wani murdadden Al'amari da ya shata layi tsakaninsa da ita,wawakeken sirri wanda a koda yaushe take kiransa da SANADIN LABARINA_* *_Amma babban abun mamakin a koda yaushe shine,ita dai tasan cewa BABU SO tsakaninsu MEYA KAWO SHI?_* *_Duk da haka tana tunanin yun qundun bala ta fitar da FARHATUL K'ALB a cikin ZAFAFA BIYAR din samarinta,duk da batason su zame mata GURBIN IDO wanda har kullum ba ido bane_* *YA KUKAJI SALON MASU KARATU?* *YADDA SALON YA BAMBANTA DAKO YAUSHE HAKA LABARAN SUKA BAMBANTA DA DUKKA LABARANMU NA BAYA* INAYA(riba biyu)___mamughee SANADIN LABARINA___Rano BABU SO___Billynabdul FARHATUL K'ALB___Miss xoxo GURBIN IDO____Huguma *ZAKI YARDA AYI TAFIYAR NAN BABU KE MADAM?* *_GARZAYA KI BIYA NAKI KUDIN KAN FARASHI KAMAR HAKA_* Biyar:::1k Hudu:::700 Uku::::500 Biyu::::400 Daya:::300 *_zaki saka kudin ta wannan account number din_* HAFSAT UMAR KABIR 2270637070 Zenith bank *Saiku tura shaidar biya zuwa ga* 07040727902 *IDAN KUMA KATIN WAYA NE ZAKU TURA TA NAN TARE DA SHAIDAR BIYAR* 09134848107 *_THANKS FOR THE CONTINUED PATRONAGE_* [11/23, 9:02 PM] Mummyn Yara: _*FARHATAL-QALB*_ _(FARIN CIKIN ZUCIYAH)_ _NA_ _NANA HAFSATU_ _(MX)_ _AREWABOOKS:MISSXOXO_ _WATTPAD: MISSXOXO00_ _ZAFAFA BIYAR PAID NOVELS_ _PG:64_ _WANNAN LITTAFI DA MA SAURAN NA *ZAFAFA* NA *KUDI* NE. DAN ALLAH KI/KA BIYA KUDI KI/KA MALLAKI NA KI. DON GUDUN SHIGA HAKKOKIN MASU RUBUTAWAR DA MA WADANDA SUKA CIRE KUDI SUKA SAYA..._ ______ *Garin* yayi matukar sanyi mai ratsa jiki. Sakamakon ruwan da akai tamkar da bakin kwarya da asubar ranar. Zaune yake akan sofar da ke dakin sa na cikin gidan su. Room heater na ta dumama dakin. Ya daga kansa saman pop. Da alamun ya zurfafa a tunani. Wayar sa dake gefe ya janyo. Gallery ya shiga cikin wani folder da yayi saving da #ItWasAlwaysYouW Hotunanin Waheedah ne aciki birjik. Wasu daga ciki wanda ya daddauketa ne batada masaniya. Wasu kuma a statuses dinta ya dauka. Ya yinda wasu daga ciki wanda ta tuttara masa ne alokacin da ya tunkare ta da abunda ke cikin zuciyar ta da sunan Dawood. Zooming fuskar ta ya shiga. Murmushin ta me kayatarwa ya bayyana da hakoran ta a jajjere farare tas da su. Ya shiga zooming wadanda tayi a tsaye. Kwantaccen gashin kanta dana gira. Ya sai ta zoom din zusa labbanta da suka sha maroon din jambaki. Yaja kasan leben sa. Yana mai saka hannu yana kara karewa labban nata kallo. Ya yinda ya shiga zagaye nasa labban da yatsan sa. .. Ji yake inama tana tare da shi a halin yanzu. Yana matukar bukatar ta a kusa da shi. Ya sauke nannauyar ajiyar zuciya mai tattare da labarin zuciyar sa. Kasa hakuri yayi. Ya shiga bandaki ya kuskure bakin sa da mouth wash vanilla flavor. Kai tsaye ya fice daga dakin sa yayi sashen Haj Hameedah mahaifiyar sa. Yana tafiya yayinda gaban sa ke dukan uku uku. Fatan sa Allah yasa kar su hadu da Maa ta hana shi shiga. Don haka yayita maza ya danna kai sashen. Yaci sa'a wata mai aikin su ta fito da shara a disposable bag zata zubar. Yayi saurin shigewa ciki bakinsa dauke da sallama a kasan makoshi. Saman ya haye yanata dube duben lungu da sako . Babu kowa. Hakan yasa ya kutsa kai cikin dakin Waheedah. Tana kudundune a cikin bargo. Tana bacci hankalin ta kwance. Ya tura kofar ahankali ya datse ta bayan ya murza mata mukulli. Bargon ya yaye ahankali ya shiga ciki. Tamkar zaa ruga shi ko a hane shi. Saboda yadda jikin sa yake rawa tamkar mazari. Cikin bacci Waheedah ke jiyo tafiyar tsutsar da ake mata a jiki. Ta karkade jikinta da hannu ta sake mayarda idanun ta ta lumshe saboda yadda bacci ke fuzgarta. Hakan ba karamun dadi ya yiwa Zayn ba. Ya sake rungume ta a jikin sa. Kanta akan kirjin sa. Yanayin yadda numfashin ta ke fita a hankali yana dukan kirjin sa ya sashi lumshe idanu. Ya yinda dayan hannun sa ke yawo a ilahirin jikin ta... Ya dan zame kanta ya mayar kan pillow. Ya yinda ya kishingida ya ajiye kansa akan hannun sa. Idanuwan sa na bin Waheedah. Kallon ta yake tamkar zai hadiyeta don kauna. Dan karamun bakin ta mai dauke da farin man lebe sai sheki sukeyi. Ya kasa hakuri. Ya dora labban sa akan nata. Ya shiga sumbatar ta ahankali a kuma nutse. Daga bakinta ya koma kan hancinta da goshin ta. Bayan kunnenta da kuma kan cibiyar ta.. Lamarin yafi karfin tah. Ta bude idanu da sauri saboda bakon yanayin da ya fara tasiri a jikin ta. Bakinta dauke da addua . Ganin mutum a kusa da ita yasa ta sake bude baki zatayi magana ya hanata. Ta hanyar saurin hade bakin su waje daya. Ya yinda hannun sa daya ke shafa kwantaccen gashin kanta. Da ke tashin scented hair cream and spray na kamfanin turaren yerwa incense and more. "Your hair smells heavenly my love.... Shhhhhh! mijin ki ne ... Matsoraciya." Ya karasa fada a saitin kofar kunnenta . Hadi da busa mata iskar bakin sa a kunnen tah... " Ta shiga mutsumutsun ture shi daga jikin ta. Ya hanata ta hanyar rungume ta tsam a jikin sa tamkar za'a kwace masa ita... "Baki ji garin da sanyi ba?.... Ki tambayi Maa inada lalura idan sanyi yazo.. " Kallon sa tayi . Ta kauda kai gefe. Yayi murmushi yana danne dariyar data taho masa. "Taba jikina kiji zafin da yayi. Amma shikenan idan baki yadda ba .. Bari naje wajen Ma..." Wajen Maa ya gaya mata bata yarda da ciwon daya fada ba? Tayi saurin riko hannun rigar sa. Daman hakan yake bukata. Gashi ya mata wayo Ya sake tukwikwiye ta yana mai kara shigewa cikin jikin ta. "Sanyi .... " Ya kwantar da su. Tana kallon sa, Amman ta runtse idanu. Shi kuwa sai shagalin sa yake da wasu rassa na jikin ta. "Kiyi hakuri Love...Haduwarmu ta kasance ne bisa kaddara, Zamowar mu masoya ya faru ne bisa zabin Allah, na bawa son ki gurbi a cikin zuciyata, ya zama dole ne a gare ni, saboda kin zamo wani bangare na rayuwata, haka kuma tunanin ki ya zama masarrafin sarrafa akalar rayuwa da tunani na ..Ina kaunar ki irin kaunar da gangar jiki take wa ruhi. Waheedah, You are my answered prayer, My fulfilled wish, My realized dream..." Ya karasa fada yayinda hannun sa ke kan girarta yana shafawa ahankali. Gaba daya dan mutan the Adams family ya sake kuncewa Waheedah notin da ke saisaita tunanin ta. Yadda yake mata ne yasa ta kasa hakuri. Sassan jikinta na aminta da sakon da Zayn ke aika musu. Kasan zuciyar ta na begen bashi hadin kai. Dauriya kawai take yi bataso tabada kai bori ya hau. Zayn ya lura da hakan. Don haka ya sake zage damtse ya shiga yin yadda yaga dama. Ita har mamaki yake bata. Yanzu yadda yake da shiru shiru da dan daga kai shine me wannan danyen aikin yana sumbatu.? Ya birgino da ita. Ta dawo kan inda yake bukata. Waheedah ta runtse idanun ta da sauri tana sake matse su. Hade da sunkuyar da kanta kasa... "Waheedah....." Ya ja sunan cikin salon kauna... "Um..." "I want you..... All of you... This instant.. please." Wani dadi ne ya mamaye ta. Tunawa da tayi da tana period fa. Dariya ta taho mata ta danne. Dan bata kaunar ayi abun kunya agidan Maa. "Kinyi shiru .. should I...go on...?" "Ina al'ada..." Ya danne kasan leben sa da karfi. Takaici ya taso ya kudundune masa a makogaro amman ya danne kawai. Dan yaso ya gano dazun sai kuma bai tabbatar ba . Gyara mata kwanciya yayi yana murmushi, Itama murmushin nan tayi masa irin na kwalelan ka. Ya girgiza kai kafin yace da ita, "Farkon sallama ckin salamar samun sa'a da murnar kasantuwa a cikin dausayin ni'imar sanyin murmushin labban bakinki. Kin zarce shiga kinkai bangon kurewa acikin jerin matan da ke