Sashe 96
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau yadan makara sabida kwana dayayi da ciwon kai, wuraren 5:30 na safiya yatashi agurguje ya shiga bayi yay wanka dan kullum kafin yafita asubahi saiyay wanka shi kawai mutum ne da yanaso duk lokacin dazai gaida Allah ya zamto ya tsaftace kanshi yana kamshi sosai fitowa yayi ya shirya cikin wata brown jallabiya ya feshe kanshi da turare sanan yafito daga dakin yana kallon kofar dakin Rahima hakanan yasami kanshi dayin hanyar dakin bude kofan yayi ahankali tareda yin yar gajeran sallama, to his first ever greatest surprise Rahima yagani zaune kan dadduma tana salla bamata idar ba, wani irin bala'in burgeshi tayi to the extend sai yaji kaman yaje yamata kyautan kudi, wani murmushi yasaki yajuya da sauri yafice jin ana sallame salla sai farin ciki yake ganin Rahima na salla da kanta, baisan cewa kasa bacci tayiba tana fargaban zuwan Mummy, ganin still babu ko digin period yasa taje tai wanka abinta tahau kan dadduma da kanta tana salla ko Allah yabasu nasaran escaping daga gidan mugun nan.
Wuraren tun seven Sameer ya shigo gidan ahankali yake tafiya sabida ji yayi ciwon kan nashi yay tsanani, a fridge din dinning ya tsaya yabude farm fresh yogurt yadauko yama kasa shiga kitchen yadauki cup yawuce sama, ahankali ya ijiye farm fresh yogurt din akan center table din falon saman ya kwanta kan dogon kujeran wajen yana dan lumshe ido, dawuya yake ciwo but duk in zaiyi ciwo na mugun jijjigashi, jin kan na masifan sarawak yasa yatashi yana huci tareda dan girgiza kan kaman trying yarage ciwon kan cikeda dauriya, yamika hannunshi yadauko farm fresh din yabude yadan jijjiga yakafa abaki yasha sosai sanan ya ijiye yasake kwanciya, ko minti uku baidauka ba wani bacci yasake yin awon gaba dashi.
Misalin 7:40 Mummy ta iso gidan kasan cewa Abba yayi tafiya jiya zuwa kaduna dudda yau zaidawo yabata daman fitowa daga gidan dawuri, motoci biyune nata agaba sai wani abayan nata dayay parking a baki bakin layin, har kofan gidan Mummy tayi tana addu'a Allah yasa Sameer baicema sojojin shi kar asake barinta ta shigo gidanshi ba dan dats the only thing datasan can ruin her plan today, yau tazone a mugun shirye, parking motar tayi tafito tana sanye dawata doguwan rigan atampa brown, taci gold a kunne da abin hannu tadan yafa wani mayafi, hannunta rikeda wata hadaddiyar jaka na gucci original, knocking tayi wearing a smile, da sauri daga daga cikin sojojin shi yabude kofan yafito kallo daya yama Mummy yagane ta yace "you madam, what are you doing here again?" cikin dan murmushi Mummy tace "I come to see my son in law and my daughter do you have a problem with that or did my son in law say you guys shouldn't let me in?" da sauri Sojan yace "no, he didn't say anything like that, but I always makesure I handle anything that can make sir loose his temper cus he has angry issues ma, our work here is to ensure security and to make sure no harm come to you, so with all due respect Ma kindly go back to where you are coming from" da sauri Mummy tace "are you for real?" saikuma ta hade fuska tace "I and Sameer are family we can no longer have issues in peace again? Because I and my son in law had an issue d last time I was here is that a good respect to stop me from going inside my children house, my friend will you get out of the way kosaina zuba maka mari" Mummy ta daure fuska, ayanda Mummy tayi dole tacikama ido hakan yasa ya matsa mata gefe ahankali tareda bude mata kofa, shiga ciki tayi tana kokarin ciro wayanta daga jaka kaman wacce ake kira sanna ta ciro tacigaba da tafiya tana dannawa tai dialing wata number ana dauka tace "get ready am in, any moment from now zanturo waje har zuwa main road inda kuke, get ready ku dauketa the first thing dazaku farayi is kukaita wani waje all the 4 of you should rape her sanan ku tattara ta kuje kuyar chan wata uwa duniyan am I clear" amsata sukayi ta katse wayan tana dan kallon gefen ta sanan tawuce takarasa tabude kofar falon su ahankali batai sallama ba sanan ta shiga ta maida kofan tarufe, tana kalle kallen falon, ganin babu kowa yasa ta shiga hawa stairs ahankali ko sahun tafiyanta bakaji tana hayowa saman ta hango Sameer kwance kan kujeran falon saman yana bacci sosai dan yay nisa acikin baccin, mugun faduwa gabanta yayi ahankali tai kneeling down gudun karya bude ido yaganta ta shiga rarrafawa har zuwa kofar dakin Rahima awani irin hankali tabude kofan daga tsugunne batare data bari kofar tai karaba, Rahima dake zaune kan gado rikeda cup datahado tea tanasha tabude idanu ganin Mummy atsugunne da sauri Mummy tasa yatsanta kan lips alamun tai shiru sanan ta shigo ta maida kofan tarufe.
Ajiye tea da gudu Rahima tayi ta taso tawani irin rungume ta cikin magana irin tasu masu gulma tace "oyoyo Mummy na" dagota Mummy tayi cikin magana kaman yanda Rahima tayi tace "lafiya naga Sameer na bacci anan falon sama?" ahankali Rahima tace "nima bansani ba nafita hada tea naga yana bacci ko motsin fitowa ta baiji ba kuma ware hakafa baima dawo daga jogging ba hala baida lpy ne" da sauri Mummy tace "naga alama" tai maganan tana kallon kayan Rahima cikeda siyasa tace "laaaa baki hada kayanki ba" da sauri Rahima tace "bari nahada yanzun nan Mummy na" kama hannunta Mummy tayi tace "a'a barshi zan hada miki, zokiga na aikeki zuciyana tashi take kaman zanyi amai kinsan har yanzu bangama warkewa ba, naga wani tsoho mai saida goro dazan shigo layin ku ta wuraren gefen Junction karkashin wata bishiya zokije ki sayomin kafin kidawo nagama" adan tsorace Rahima tace "to Mummy inya tashi fa yakama mu?" ahankali Mummy tace "ke baki tabajin labarin yanda masu Hiv ke bacci ba in suna ciwo, kaman matattu haka suke trust me har kije ki dawo yaron nan baima bude idoba I sauri ki sayo ki kawomin" tai maganan tana daukan hijabin Rahima data gani kan gado tana samata akan dan doguwan rigan baccin datagani ajikinta da baikai kasaba, sanan taciro kudi daga jaka 200 tamika mata tace "sayomin na duka" karba tayi tana zura takalmi sanan tadago kai ta kalli Mummy data bita da kallo ganin tai wani shegen kyau kaman mai sabon ciki, Rahima ta washe mata baki tace "Mummy to kifara hada kayan ina dawowa mutafi" da sauri Mummy ta ijiye handbag dinta tai wurin kayan tace "wuce kitafi kiyi ahankali karmu tadashi" gyadama Mummy kai tayi tana wani irin murmushin murna tabude kofa ahankali tafita tana kallon Sameer ganin ko motsi baiyiba, without making any noise ta sauka kasa tabude kofa tafita compound tana murmushi tai Gate, daya daga cikin sojojin ne yace "where are you going Ma" cikeda tsiwa tace "I want to buy something for my Mum" sanin cewa Sameer nacikin gidan tafito and babu anything suspicious ko anything atattare da ita yasa suka budemata kofa tafice abinta tai hanyar Junction dinsu tana hango tsoho mai goron kam da Mummy ta aikata wajenshi murna fall ranta.
Gardawa ne a motan guda uku, bakaken gaske suna sanye da bakaken gilasai a idanunsu, daya daga cikinsu dake zaune a mazaunin direba ne hannunshi rikeda wani hoto na Rahima tana rike da flower ya kalla, sanan yanuna Rahima dake tahowa yace "get ready guys our meat is on move, get set once she reaches the target we take her in" duk zabura sukayi suka natsu suna kallon Rahima dake tafiya ahankali yan mitsi mitsin kafafunta awaje dan hijabin data saka baikai mata har kasaba tana tafiya looking so charming kaman ka saceta sabida yanda nude hijab din mai hula yamata kyau tai yar karaman ta aciki, harta karasa wajen tsohon mai saida goro shi kadai a karkashin bishiya gayar redio a gefenshi ya kunna yana saurare, yana ganin Rahima data danyi sallama yace "me za'a baki y'ata?"
Direban ne yace "meat is on the target, let's move guys" suka bude mota suka fito da saurinsu sukayo wajen Rahima.
Mikamai dari biyun tayi tace "abani goro na duka, masu kyau marasa ciwo na mamana ne" dariya tsohon yayi yace "iyye y'ata naji da Maman ta to Allah yayi albarka, duk yaran dake kula da iyayenshi baya tabewa karki chanza wanan halin naki kinji" gyadamai kai Rahima tareda sakin murmushi, tsohon yace "to bari azamo ma Mama masu kyau" yadau farar leda yashiga zabo goro masu kyau yana jefawa cikin ledan harya saka mata na 200 yadau kwara biyu yajefa mata gyara sanan yadago kai zai mikamata chak ya tsaya yana kallon gardawan dayagani tsaye bayan Rahima yama kasa magana dan kana ganinsu kasan ba lafiya, ganin inda yake kallo yasa da sauri Rahima ta waiga bayanta, maza Gardawa yagani guda uku sanye da bakaken kaya da bakin glass a dab da ita, da sauri tadan matsa baya tace "kukuma lpy sai kace aljanu waya turoku?" daya daga cikinsu ne ya fizgo hijabinta ta taho luuu zata fadi da sauri tsohon yace "innalillahi wa innailaihi raji'un kai ina zaku kaita" kifamai mari daya daga cikinsu yayi yace "ko tari kasakeyi saina aikama Allah kai" yafadi babu alamun imani tareda shi da sauri tsohon yakama bakinshi yay shiru yatashi yabi bayan sauran dasuka ja Rahima.
Daidai wajen mota sukakai zasu bude Rahima ta kurma uban ihu. "kidnappers jama'a" da sauri daya daga cikinsu yabude kofa zasu tura ciki, daddage wa tayi ta cije hannun wanda yarike mata hijabi kaman zata yage fatarshi da mugun sauri ya saketa, juyowa tayi tana kallonsu kirjinta na bugawa tace "uban wa ya turo ku kun sanni ne?" yowa kanta daya yayi zai chapke wani irin tsugunna wa tayi tabi ta oc duka ukun sanan ta tashi duk suka juyo ta kwasa da mugun gudu tana ihu, biyu suka bita yayinda daya ya shiga cikin mota yatada motar yabisu da mahaukacin gudu..........
TO BE CONTINUED.
_CHASING THE HEART CRAVINGS_