Sashe 77
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Wuraren goma da rabi na safe suka isa gidan, Sameer da kanshi yafito yana sanye da uniform sanan yabama sojajin izini abarsu su shigo, shigowa direban Abba yayi yay parking, duk suka fito cikeda girmamawa su Luba suka gaida Sameer murmushi yamusu yace "sannu ku da zuwa" suna biyeda shi har falo, zazzama sukayi akan kujera suna kallon yanda gidan yahadu sanan yace "lemme call her" juyawa yayi Luba tama Siddiqa whispering tace "lallai Ya Sameer nema dan aiken Auta ko" murmushi Siddiqa tayi tace "kema haka mijinki zai zama dan aiken ki" suka kyalkyace da dariya.
Dakin ta yabude ahankali yashiga har lokacin bacci take harya fita yaje yasayo mata maganin ciwon mara duk bata saniba, karasawa bakin gadon yayi yadan bubbugi gadon bude idanunta dake cikeda bacci tayi tadaura akanshi, wani mugun kallo yamata yace "sit up" tashi tayi da sauri tana goge ido, hannunshi yasa yadau maganin yace "kisha this, the stomach will stop" gyadamai kai tayi ahankali takarba tarike, ahankali yace "your sisters are around" washe baki tayi ta kallai, kallonta shima yayi yanda dimple dinta ya lotsa idanunta sukai haske kaman madara tace "su Ya Siddiqa?" gyadamata kai tayi batare dayace wani abuba da sauri yawani irin sauko daga kan gadon tawuce shi tafita da gudu wani kewansu tayi dudda kullum fada suke tafita daga dakin tai stairs, hango su zazzaune kan kujera sunci gayu yasa ta daka uban tsalle tana yarfe hannu tace "Ya Siddiqa oyoyoyo" da gudu ta shiga sauka daga stairs din kafin Siddiqa tace me Rahima tai wani wawan tsalle tahau kan Siddiqa tana dariya, da sauri Luba ta taso tace "me haka karya mana Yaya zakiyi dan rashin hankali?" dama ance sako da sako sunfi rashin jituwa tashi Rahima tayi daga jikin Siddiqa takama waist dinta tareda ballama Luba harara tace "shishiga babu kwarjini me ruwan ki dani kena rungume eh? Saisa bakinki ke kara dogo sabida tsoma baki a harkan wasu" cikin kunan rai Luba tace "ni kike cema mai dogon baki?" Rahima zatai magana Siddiqa ta tashi ta shiga tsakanin su tace "me haka fada zakuyi kunsan dai ba'a gida kuke bako" da sauri Rahima tace "toba itane tafara tonana ba, kuma wlh kika kara saina daddakaki" azuciye Luba tabi gefen Siddiqa dake kokarin musu magana ta fizgi rigan Rahiman tace "daddakani ingani fitsararra mara kunya" hannu Rahima tasa tana bubbuga hannunta data rike mata riga ta juya ido tareda murguda mata baki tace "rashin kunya kunun tsamiya kinsha nasha, kumani kisake ni wlh amalala kawa........." bata karasaba tahada ido da Sameer daya fara saukowa daga stairs idanunshi kanta, Luba dabata lurada Sameer ba tafashe da kuka dan kalman data tsana kenan koma meya hadasu da Rahima inhar tafadi mata haka tosaitai kuka danta dade bata dena fitsarin kwance ba Rahima datake kanwata tarigata denawa ita daga baya tadena, fashewa tayi da kuka sosai ta jijjiga Rahima tace "nice amalala" adan rude ganin Sameer yasa Rahima tace "uhm to yakuri ni saken" karan tafiya dasukaji yasa da sauri Luba tasake ta ta share idanunta tareda zama kan kujera ta saukar da idanunta kasa, kaman zai fita saikuma ya waigo hada ido sukayi da Rahiman, babu alamun wasa kan fuskarshi yanuna mata Luba data zauna tana share fuskarta har yanzu yace "say sorry, apologise" da sauri duk suka daga kai suka kalli Sameer dasukaji yay magana, kallon Luba tayi kaman zatai kuka tace "Ya Sameer itanefa tafara tonona" baice mata komiba yazuba mata wani mugun kallo da sauri tadauke kai ta kalli Luban tace "yakuri" murmushi Luba tayi akunyace ganin Sameer tace "yawuce" dan murmushi Sameer yayi ya kalli Siddiqa ganin itace mai hankalin yace "am going to the office zan dawo kafin kudawo" atare dukansu su ukun banda Rahima harda Luba sukace "saika dawo Ya Sameer" gyadamusu kai yayi yawuce yafita.
61....
Dariya Siddiqa tayi ta tashi takalli Rahima tace "muje mu dauko plates muci abinci bamuyi breakfast bafa" washe baki tayi ta ballama Luba harara sukai kitchen tareda Siddiqa suka kwaso plate suka fito pepper soup tadeba tadawo falo tafaraci itakuma Luba ta debo rice da stew da katon chicken tanaci, saida Rahima ta shanye pepper soup dinta tatas sanan ta tashi tazo kaman zata wuce ta dumbuzo naman Luba ta arce aguje tai sama aguje Luba tabita tace "wlh kibani kayana" tsaki Siddiqa tayi dan tagaji da rabasu, Zeena uwar zigi ta daga murya tace "karki raga mata Luba ki karairayata" kukan Rahima sukaji daga sama saiga Luba rikeda namanta tana dariya Siddiqa ya kalleta cikin fushi tace "saina fadama Abba tunda biyema Auta kike kuna hauka" zama tayi kaman zatai kuka tace "ita tafara ai" Siddiqa batace mata komiba tacigaba dacin abincin ta.