← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 102

Sashe 18

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sundanyi nisa a hanya yajuyo ya kalleta kaman yanda itama ta kallai yace "beautiful you look very pretty today, I love every bit of this dressing" wani irin juyamai idanu tayi tace "thank you kaima kai kyau no banda wanan blue beard din" murmushi yayi yacigaba da tuki sai danne dannen waya takeyi kusan tafiyan minti arba'in sukayi suka kai wani gida dake nan kan titin kaduna express road za'ai kwana adan shiga dajin but ko tafiyan minti uku bazakayi da shigaba zakaga tafkeken gida, gidane mai white gate, parking yayi akofar gidan yabude mota yafito sanan ya zagayo ta side dinta yabude mata kofan, fitowa tayi ta tsaya tana kallon ko ina, hannunshi yamika zai rike nata da sauri ta janye tace "ni karka rikeni" dan juya ido yayi sanan ya rufe motar yakarasa gaban Gate din bude Gate din yay ya shiga ciki tana biye dashi, babban tsakar gida ne da aka gyara ga kayan dj duk anyi setting up ga balloons ga kujerun da aka jera dayawa na baki, turo baki tayi dan yasoma dama zama jikinta yin hakan tace "ina mutanen to?" murmushi yayi yace "just few of my friends are inside with their babes chilling you know, the dj sun tafi cikin gari dauko some stuff, the main party zai fara dan anjima insun dawo let's go" binshi tayi ciki tana kallon ko ina har zuwa dan flat daya kachal dayake big compound din tun kafin su shiga sukejin warin wiwi, bude kofan yayi ya shiga yana mata alamun ta shigo itama shiga tayi wasu mazane guda uku tareda yan matan su dasukaci uban attachment suna smoking weed ga shisha pot agabansu dawasu kwalaban abubuwa, yatsine fuska Rahima tayi ta juya zata fita da sauri yakamo hannunta yace "No beautiful don't go, I promise you will have fun today, beside we we are not sitting here am taking u inside" yay maganan yana janta ahankali zuwa ciki batare daya kalli abokan ba suma suka share shi basu cemai komi ba, wani daki yabude dakin gado ne da kujera a gyare tsaf ga TV dake aiki, zaunar da ita yayi kan kujera yace "sit here, bari naje na kawo mana abubuwan mu let's have fun, don't worry I will take care of you kinji beautiful, now smile for you" dan murmushi tayi ganin duk yanda yabi yadamu sabida yaga ta daure fuska, tashi yayi yafita zuwa mota, wani babban basket yadauko dake dauke da shisha pot guda uku dawasu kwalabai ya shigo gidan, yay dakin datake, aijiyewa yayi a gabanta sanan ya maida kofan yarufe yadawo kusada ita ya zauna ya fito da shisha pot daya ya daura akan table din dake gaban kujeran dasuke kai yace "do you do shisha Beautiful" girgixa mai kai tayi hakan yasa yay dan dariya yace "what! kinyi missing, Shisha tsabagen dadinshi jizakiyi kaman kimutu barinma yanda na zuba harizona aciki hulala baby, yay maganan yana ciro wasu kwalabe guda biyu suma yadaura agabansu yace "this are mixture of codeine and a lil bit of crack, crack din just half teaspoon da kyar my guy yabarmin shi 50k" kallonshi tayi tace "menene crack din?" cikin gurbataccen hausan shi yace "Yayan Cocaine ne Crack, Cocaine elder brother kenan Beautiful in kinsha crack inspiration ne kawai zaita zuwan miki baby, wani irin dadi da murna zakiji, feeling kaman ke kadaine aduniyan nan, bakida matsala ko daya, have a sip a feel it" yamika mata kwalban daya bude karba tayi tana kallon bakinshi kafin ahankali ta kurba, lashe baki tayi tadanyi murmushi tace "laaaa dadi kuwan" murmushi yayi yace "yes da madara madara acrack din sanan ga codeine saisa kikaji yay dadi but don't take much this is your first time" sake kurba tayi, zata sake maidawa baki yace "wowowo is okay, gwara kima shisha wanan shan, this is big for you dan crack can kill you wlh, oya let's see how many kalan buso hayaki kika iya let's play a game" yay magana yana bata mouthpiece din shishan, shima ya rike nashi mouthpiece din, yace "let's do it in one, two, annndddd three" atare suka zuko shishan kafin su janye daga baki, shiya fara mata alamu ta kalleshi hakan yasa ta kallai yawani irin huro hayakin daga hancin shi in style din circle circle, ware ido tayi kafin ta huro nata hayakin ta baki yay wani irin saman dakin kaman an bude teargas tafi ya shiga mata yace "yayyy beautiful u are really smart, ya kikaji shishan strawberry flavour ne yahadu ko" murmushi tayi bamata kulashi ba tsabagen yanda shishan yamata dadi takara kaiwa bakinta, murmushi yayi ya dauko kara daya na weed yaciro lighter daga aljihun shi ya kyasta sanan ya maida lighter yakai weed din bakinshi ya zuka hakan yasa ta kallai tana huro hayakin shishan, karan weed din yamika mata yace "zaki sha?" hararan shi tayi tace "give me a new one" dauko wani yayi ya kunna mata yabata karba tayi tashaka ta fuzar sanan tasha shishan tana murmushi today is just the best day of her life, inda ace su Ya Siddiqa sundan dadin abin nan da saisun saye duka weed da codeine din duniya gaba daya, lumshe ido tayi ta wani irin jingina da bango bacci nawani neman kwasheta dan abubuwan sun soma bugar da ita tun tana bashi amsar maganan shi harta zo bamataji da kyau, zata karakai dan gutsuren weed din bakinta Chris ya karba da sauri da mouthpiece din shishan ya ijiye su kan table yace "hey beautiful, you have had enough, don't want you to pass out is okay" dan turo baki tayi cikeda rashin jin dadi murya chan kasa da bata fita sosai, very slow tace "give me the shisha" hannunshi yasa ya shafa soft kumatunta yana kallon yanda take lumlumshe ido murya chan kasa cikeda sonta yace "you are the first Muslim girl I've ever loved in my life my god u are so beautiful, so pretty" dan bude ido tayi kadan ta hararai kafin tasa hannu ta kabar da hannunshi dake kan kumatun ta, cikin magagin bacci da maye tace "stop touching me" dan kara matsowa kusada ita sosai yayi yanajin tashin kida alamun mutane sun fara zuwa kenan dayake ansan yana tareda babe saisa ba'a zo an tadashi ba, matsowa kusada ita sosai yayi ya manna ma kumatun ta kiss ahankali yace "baby stand up mu kwanta akan gado, your Mum said we should have fun so let's have fun" yay maganan yana kokarin daga ta tureshi tayi batare data bude idoba tace "leave me alone" ganin tanada gardama and she is a lil bit stubborn yasa yawani irin fizgota jikinshi, da sauri ta bude idanunta dasukai jajir tana kokarin tureshi amma yaki barinta wani irin ihu ta kurma amma ko kadan ba'a jinta sabida karan kidan dake tashi agidan, kama fuskarta yayi tana kokarin kwancewa ya manna mata kiss abaki ya shiga laluban boobs dinta da tuntuni suke idanunshi baida burin dayawuce yaga yataba........

Wuraren four ya shigo Abuja hakan yasa yakara gudu sabida yakamata yay attending meeting dinan is his first meeting as lieutenant, kuma meeting ne da harda Chief of staff din Nigeria akan how to ensure security a Nigeria, yakai ta wuraren express road din Abuja wayarshi ya shiga kara, kallon wayan yayi while driving ganin Marshal barobaro kan screen yasa yarage gudun motarshi yagangara gefen hanya yay parking tareda daukar wayar yay answering call din tareda kamewa yace "Sir!" daga tachan bangaren Marshal yace "Lieutenant that meeting is not going to hold, am in the airport going out of country right now, until I get back" anatse yace "I wish you journey mercy sir" "thank you Lieutenant" ya katse wayan, ajiyan zuciya ya sauke tareda sauke ajiyan zuciya Allah nasonshi sosai dudda ya iso Abuja inda ace akwai meeting din babu yanda zaiyi yakai Barrack batare dayay latti ba, yin latti kuma is considered as unethical aspect of his profession, wani mahaukacin sauti daya daki dodon kunnenshi yasa yabude ido da sauri motace dake dauke da saurayi guda daya sai yan mata biyu akai dasuka sha attachment suna cikin wanan motar mara marfin sama, saurayin na driving da hannu daya yana shan shisha da hannu daya, bin motar yay da kallo hartai dan gaba kadan sanan tawani sha kwana, shi mutum ne dazaran mind dinshi yabashi yay abu yake, hakanan suna wucewa yaji kawai yanaso yabisu, tada motar yayi yakarasa har daidai inda yaga sunyi kwana ya kalli layin motoci yagani pake a wurin daban daban hakan yasa yay kwana ya shiga layin tayoyin motarashi sai taka kwalban su tutolyin yake, kashe motar yayi bayan yay parking abayan wata mota camry dayagani awurin yanajin tashin kida ga samari cike a awajen wasu kan saman mota suna zukan taba, wasu kuma na shan shisha ga mata gefensu, wasu rike da kwallaben giyoyi, ga ihu dayaji yana tashi tako ina, kashe motar yayi yana kallon yaran yace "why are all this Indomie generation so stubborn? Me sukeji a shaye shaye bayan clearly yana rubuce ajikin taba and other stuff cewa shaye shaye na kisa da wuri? Why are children taking what is harmful to their health" dan tsaki yaja yadau wayarshi ya shiga turama number dayay saving da NDLEA sako.
_"am at kaduna-kano express road, some bunch of gang are partying with loud music on and using hard substances and other illicit drugs which according to constitutional law of Nigeria clearly state that they're illegal and as such anyone caught on such act must go for six month rehab, you need to invade into this premises and investigate properly with immediate effect, let's all come together and make Nigeria great again"_.
*Lieutenant Sameer Simran Sameer*

Ko minti daya baiyi da tura sakon ba sukayo reply "stay there lieutenant, we are on our way", gyara zama yayi yana kallonsu dudda su hankalin su bayama kanshi shaye shayensu kawai suke suna rawa suna wasa da yan matansu dabasu da banbanci da karuwai suna turenci.
[7/7, 9:02 PM] +234 816 822 7336: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫

_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔

✍️ M Shakur

1️⃣5️⃣
Chapter 18 · 0% Book details