Sashe 88
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Mummy na shiga daki tana kokarin cire rigan jikinta Abba yabude kofar dakin ya shigo adaburce ta waigo tai maza ta saukar da riganta kasa tana sauke ajiyan zuciya tace "A....Abban su, au kaine" karasowa cikin dakin Abba yayi yazauna akan gadonta yana kallonta ganin takasa zama yasa yakama hannunta yace "sit" zama tayi ahankali tana kallon fuskarshi kirjinta na bugawa bim bim kodai Sameer yafadamai ne, innalillahi wa innailaihi raji'un, to kodai Rahima takira shi tafadi mai Sameer na dukan Mummy tane. "Maryam" dadi yakira sunanta kai tsaye batare daya sakayashi da Wifey ba, ahankali yakama hannayenta duka biyun yasaka anashi yace "for the past few days I've watched you closely you've not been yourself Wifey, what's the matter with you eh? Talk to me, meke damunki eh? You are not yourself anymore and the worse of it all shine u are hiding something from me my heart is telling me this, karki manta aurena nidake yanzu na going to 27yrs, look at Siddiqa our first daughter she's 26,ina miki misali ne danki gane I've stayed with you to the extend I can differentiate lokacin da kike cikin jin dadi da lokacin dakike cikin damuwa, is not like the normal me and you, Wifey Inna tafi aiki zaki iya kirana fin sau goma yanzu ko inban kiraki ba baki kirana, and I've noticed kwanan nan anytime we are making love is as if nikadai ke bidiri na as if am forcing you saidai nayi nagama baruwanki, there's something you are keeping away from me and everything yafara ne tun bayan nama Sameer da Rahima aure, yes I know I was wrong to do everything without letting you know, but I have to understand anything case din Rahima sai ahankali, idan Rahima tasa kadau zafi tamaka charging kwakwalwa bazama kasan meka keyi ba, banda hakaba the major thing dayasa kikaga ban fadamiki ba I tot Sameer bada gaske yakeba, I tot kawai yafadi mani zai aureta ne sabida karna aurama sarkin kauyen nan ita saisa kikaga ban kiraki ba karna dagoki daga sunan da kikaje a banza a wofi saidana gansu a kofar gidan nanne nagane da gaskene and it was too late to call you and tell you cus ina tareda manyan mutane ne, that was wat happen wife" wasu hawaye masu dumi Mummy ta share dan sosai ya soso mata inda ke mata kaikayi zancen Sameer samun kanta tayi da fashewa dawani irin kuka daya taso mata tundaga kasan zuciyan ta dawani irin sauri Abba yarungume ta ya shiga shafa bayanta yace "am sorry wife, nasan ban kyauta miki ba am sorry, I ruin all plans dinku na mata, I ruin duka burinka dakika cima bikin autan ki am sorry kinji" cikin kuka mai tsuma zuciya Mummy tace "I train Rahima for you as my own tun tana 12yrs, I love her more than my own kids, rana daya kanuna mini banda daraja banda amfani ka dauki Rahima ka aurar da ita ga tsoho batare daka shawarce niba, tsohon daya isa yay y'a da ita inda yay aure da wuri" takara rushewa da kuka, bubbuga bayanta Abba ya shigayi cikin kwantaccen murya yace "wlh dukba haka bane, ko kema kinsani har bayan ranki zan bayeki akan abinda kikamin wanda a yanzu andena samin kishiyoyi masu karban yaran daba nasuba subama tarbiya tsakani ga Allah, kidau auren Rahima da Sameer a kaddara dankoni bantaba hararo Sameer shine zai aure Rahima ba, kuma Sameer bawani tsoho bane kidena damun kanki da wanan he is only 39 ko arba'in baikai ba, he is still very young ance matar mutum kabarinsa, halan sabida Rahima zai aura saisa Allah baisa yay aure da wuri ba, babu yanda Allah baya abunshi, am so so sorry about everything" yay maganan yana dago kanta, hannunshi yadaura kan fuskarta ya share mata hawayen yana kallon bakinta da hancinta inda Sameer yajimata ciwo yace "zan kira Dr na yaduba ki, kinyi mugun faduwa you don't look good at all" ahankali tace "ai naji sauki na kuma sha magani is just a bruis don't worry" gyadamata kai Abba yayi yana kallonta ganin takasa hada ido dashi hakan yasa yakai bakinshi kan nata yashiga kissing dinta trying to calm her down, irin inma fushi take dayasa taki kallonshi dukta sauko ta huce, bata hanashi ba ta mayarmai da martanin kiss din kokarin kwantar da ita yayi kan gadon tana dan shafa kirjinta ta saman riga da sauri ta fizge bakinta ta kallai kaman yanda shima ya tsaya yana kallonta ganin ta fizge bakinta, dan lumshe ido tayi ahankali tace "sorry Abban su wlh jikina ko ina ciwo yake please kayakuri" da sauri yace "alright no problem sorry kinji, are you sure karna kira Dr?" da sauri ta gyadamai kai tace "yes I just want to sleep Inna tashi zan karajin dadin jikin" gyadamata kai Abba yayi cikeda tausayinta yace "what about the breakfast?" murmushi tamai tace "Inna tashi zanzo naci" gyadamata kai yayi yatashi daga kan gadon yace "bari na barki ki kwanta akwai dan aikin da zanyi a study room" gyadamai kai tayi yawuce yafita, kifa kanta tayi agado tafashe da kuka sosai kukan da tun jiya batayishi ba datana gidan Bara'atu, yanda Sameer yamata mahaukacin duka na kona mata rai yanaci mata rai, wata wutan sonshi nakara ruruwa aranta tanaji kaman tadau wuka taje gidan ta chakama Rahima ta mutu kawai yarage daga ita sai Sameer babu wani barrier a tsakanin su, sosai tasha kukanta ta kulla wanan ta warware wanchan ahaka har bacci ya Kwasheta baccin dabata yishi jiya da daddare ba sabida Lawalli.
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
_While they're busy hating on you, keep killing them with love and affection_
69.
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
_While they're busy hating on you, keep killing them with love and affection_
69.