← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 102

Sashe 79

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Around 8 na safe Mummy tafito a shirye tsaf riga da skirt tasaka na kanti sanan tadauko wani after dress tasaka tareda saka boturan gabaki daya bazama kagane me tasa acikiba tadauko wani milk color babban gyale ta yafa, Abba tasamu a falo da yaran yanashan lip tea a cup bairiga ya shiryaba dan yau yanaso zaije aiki, ganin ta shirya yasa Abba yace "wife badai gidan Sameer zaki this early morning ba" dan kallon haushi Mummy tamai tace "saikace wata mara hankali, saloon zani kasan layi akema matan daganan kuma zan wuce gidan babban aminiyata Bara'atu saina dauketa mutafi gidan Rahima tare" ahankali Abba yace "ok okay tom shikenan agaidata inkinje" bata amsashi ba tai hanyar kitchen inda yaran ke girki hannu tamika ma Zeena tace "ke bani santana leda nan" farar leda Zeena tamika mata tana kallon fuskan maman nata tace "Mummy wai menene ke damunki bakida lafiya ne? You look somehow kuma idanunki sundan yi ja sun kumbura kaman wacce tasha kuka" dan taba idanun Mummy tayi cikin wayancewa tace "kwaro ya shigan mini ido, karku rikeni da surutu am coming" tai maganan tana bude store ta shiga ta maida kofan ta rufe, gaban jarkan manjan su taje ta bude ta tuttula a ledan sanan ta kulle ledan tabude handbag dinta ta jefa tafito tanama yaran dasuke binta da kallo murmushi tace "bye gurls ayi girki mai dadi" fitowa tayi Abba baya falo da alamu yashiga ciki yaje wanka halan, fita tayi ta shiga motar ta taja tabar gidan, tun jiya ta tambayi su Siddiqa address din gidan, tasake tambayan Bala direba, sanan ta tambayi Abba, hanyar gidan Sameer tadauka har kofar gidanshi tai horn soja yafito yace "good morning Madam please who are you? Oga bai sanar damu zawanki ba" daure fuska tayi tace "am his in-law, his wife mother, will you open the gate for me ko saina saka ya koreka you loose you job" da sauri yakoma suka bude mata Gate din ta shiga cikin gidan, kashe motan tayi tacire after dress din yarage daga ita sai riga da skirt din kantin, rigan open neck ne sosai ya bayyanar da kirjinta kana gani, fitowa tayi ta yafa mayafi da kyau sanan tadau jakanta tanabin gidan dakona shugaban kasa sai haka da kallo tai flat din, bude kofa kai tsaye tayi ta shiga daidai lokacin Rahima tafito daga dakin Sameer tana hamma, jin anbude kofa yasa tadan karasa wajen stairs dan ganin waye, ganin Mummy ce taci uban gayu tarike handbag yasa tai wani irin ihu. "Mummy na!" da sauri Mummy itama tadago kanta, dawani irin gudu da kuka sosai Rahima ta shiga saukowa daga benen tafada jikin Mummy tasaki kuka sosai, kankameta Mummy tayi tanaji kaman ta kasheta tsabagen tsana ta daure tace "am here, mamanki is here cry no more, I miss you too okay Autana, stop crying yanzu kona koma" da sauri ta hadiye kukan tadago kanta Mummy tace "ina Sameer?" ahankali tace "bayanan yaje masallaci" da sauri Mummy tace "muje dakin ki" sama sukayi Mummy saibin ko'ina da kallo take har zuwa dakin Rahima suka zauna akan gado, da sauri Mummy tabude jakanta tace "nasan an cutarmin dake, gakinan dukkin rame kaman mai cutar S, you look sad, you look lonely, kaman zan miki kuka haka nakeji Rahima na, duk kinfice daga hayyacin ki kin lalace, nataho miki da abunki ki boye anjima da daddare kisha kinji" wani irin washe mata baki Rahima tayi tace "I love you Mummy" ciro mata kwalabai harda sababbi wanda bamatasan nameba Mummy tayi dan an dage paper jikin kwalban guda biyar tayi tace "gasunan jeki boye mix mix ne, masu kyau su ake cema DD device driver kenan, hadin presidency, almost hundred and fifty thousand kike gani anan" da sauri Rahima ta karba tai wajen akwatinta zata boye ciki Mummy tace "a'a sasu akarkashin gado anan zaki boye" da sauri tadawo taboye su akarkashin gado tafito, Mummy tabita da kallo tace "ince baimiki komiba ko?" girgixa matakai tayi tace "a'a kawai masifa yakemin Mummy" da sauri Mummy tace "ba wanan ba, ba anfada muku a Islamiyya ana saduwa tsakanin miji da mata ba, ya sadu dake?" wani irin kunya Rahima taji ta girgiza kai tace "a'a Mummy" washe baki Mummy tayi tace "good, karki bari koda wasa yamiki wani abu, karki yarda kinga Sameer dinan tsoho ne babu kalan labarin shi dabanji ba, kanjamau yakedashi karki yarda yazuba miki, zansan yanda zan raba auren ku kidawo hannuna koda zanbar gidan babanki ne kece rayuwata Rahima na bazan taba yarda acutarmin dakeba sai inda karfina yakare" rungume ta Rahima tayi har wani ajiyan zuciya take saukewa ganin Mummy kusada ita tanajin wani irin natsuwa na shiganta there's no one like mother, ahankali tace "I love you Mummy" da sauri Mummy tace "I love you too Auta na" gyalenta tacire ta tura cikin jakan tanama Rahima fira tana daukan manjan tasa a tsakiyan gyalen tafasa atsakiya sanan taciro hannunta tana mata hira tace "da kyar babanki yabari nazo, nacemai sainazo naduba gidanki abinda babu nasani dan akawo miki sanan inkara gyara miki gidan dan baki saba aikin wahala ba" bari kiga na yafe gyalena naje naduba dakunan kafin mijinki ya shigo, karan bude kofa da Rahima taji yasa tace "gashinan yama dawo naji yabude dakinshi" zaro gyalen Mummy tayi dayay kacha kacha da manja tace "subhanallah, na manta akwai manja ajakana yafashe, karba Auta je backyard ki wanke da Omo tatas har manjan yafita inba hakaba banda gyalen dazan yafa natafi gida, yi sauri kidau Omo" karban gyalen tayi tana kallo tace "gashi milk color" bayin ta zata shiga da sauri Mummy tace "abayi nace ki wanke?" girgixa ma Mummy kai tayi tace "Omo zan dauka Mummy na" dauko Omo tayi da bucket Mummy itama ta tashi tace "bari naje nafara miki gyaran, make sure yafita" "to Mummy" tafadi tanayin hanyan stairs itakuma Mummy tabude dakin kusada nata batare data shigaba ta tsaya tana kallon dakin saida taga Rahima ta sauka gabaki daya sanan tai hanyar dakin da ranta kawai yabata dakin Sameer ne from yanayin position din dakin tagane nanne master bedroom, kaman ana hankadata takarasa bakin kofan kallon jikinta tayi sanan ta kara jan riganta kasa danya bayyana kirjinta da kyau tawani gaggyara kafin ta tura kofan ba sallama ta shiga" da sauri Sameer dake zaune bakin gado yana goge zufa da towel yadago kai hannunshi daya rikeda bottle water, dagashi sai gajere wandon exercise din daya tsayamai a gwuiwa yacire rigan sport din mai kama da singlet sabida uban zufan dayake hadawa dan yay gudu sosai ya ijiye agefenshi kan gadon ya zauna yanashan ruwa yana goge jikinshi da towel din, ganin Mummy tafadomai daki yasa ya mike tsaye da sauri tareda daukan riganshi zai saka adan kunyace da sauri Mummy dakemai wani mayen kallo tace "no no no, basaika wani maida riganka ba, sorry nafado ba sallama, dama nazo nacema ne kadawo ba zaka iya zuwa ka gaidani ba and am sure kaga mota na a pake a tsakar gida, kokuma uban sojojin nan daka zuba saikace nan din gidan gwamna ne basu fadama nazoba" tai maganan tanabin flat cikinshi da six packs dinshi dasuka pito da kallo down zuwa sexy V lines dinshi dan wandon yadan sauka kasa kadan numfashinta na barazanan barin kirjinta, da sauri yasaka riganshi yadan kakalo mata murmushi dan yatsaneta yanzu sabida labarin da Rahima tabashi yace "ina kwana Mama" wani iri takeji in Sameer yakirata Mama sai taga kaman rainin wayau ne abin babba dashi yana wani kiranta Mama wanan tuzurun, bin jikinshi kawai take da kallo barinma muscles dinshi she is freaking loosing it dan guy dinan bazatai karyaba Allah ya hallace shi da kyau, badadan kartai saboba dasaitace Allah takes time in designing Sameer, he is well made, gallant kamanshi yay kanshi, kaman tai wani tsalle tadane jikinshi takeji, batajin yau zata iya daurewa ba dole ma tafitomai baro baro ne dan yana wani mata kaman baisan kan harkan ba dan banzan yaro kawai, ganin yanda take bin jikinshi da kallo kaman wata tsohuwar mayya yasa yajuya tareda jefa towel din kan bed cikin natsassan muryanshi trying yamata kora da hali yace "lemme shower Mama, inkin fita help me shut the door cus akwai flies" yabude bathroom dinshi ya shiga he was trying to close d door batare dayama juyoba Mummy tawani irin fado bayin da saurinta tasa hannu ta tura kofan bayin ta jingina da kofan tana murza key dake jikin kofan bayin tana wani irin murmushi tana kallon Sameer din da yajuyo da sauri jin mutum yabiyo shi sanan tazaro key bayan tagama kulle bayin tadaga key ta nunamai kafin taja riganta da breziyanta dawani irin sauri Sameer ya kauda kai ta jefa key bayin cikin breziyanta sanan tace "narasa gane kanka Sameer I've been giving u greenlight amma ka kasa ganewa tunda kai sai anfito maka baro baro kakeso zan fitomaka.".

62....
Chapter 79 · 0% Book details