Sashe 95
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi Rahima tayi ranta fess kaman anmata bushara da gidan aljanna tai deleting number Mummy daga wayan da call log din, bude kofan bayin kadan tayi ganin babu kowa adakin yasa tafito da saurinta ta ijiye takoma kan gadon tafada gadon cikeda murna ta kwanta yanda gadon yay kara yasa princess tabude idanu atsorace, fashewa da kuka tayi hakan yasa Rahima ta tsorata hannunta tasa tai patting bayanta cikeda lallashi tace "shiiii yakuri natasheki? Sorry" inaaa princess bamatasan hakuri ake bataba, da sauri Rahima ta tashi zaune cikeda tsoro yanda yarinyan ke tsala uban kuka saikace dukanta tayi, zamewa dan kwalinta yayi yafadi akan katifa, atsorace tasa hannu tadauki Princess cikin yar siriruwan muryanta tace "menene, sorry baby kinji, don't cry?" yarinyar ko kadan bamatasan anamata magana ba sai tattaba nonon Rahima take da hannu tanajan rigan tana daura kanta akan saman rigan daidai wajen nonon ta tana tsala ihu ita dole abata nono, rawa jikinta ya shigayi tama rasa mezatayima yarinyar yanda takejan gaban riganta da hannu daya tana kakkama nononta tasaman riga yasa kaman zatai kuka tace "yakuri kinji please" jin anbude kofa yasa tadago kai arude Sameer ne tagani yana sanye da kayanshi na dazu idanunshi sundan yi ja alamun bacci yayi kokuma daga bacci yatashi ya shigo dakin yana kallonta da princess kaman yanda take kallonshi, maida kofan yayi yakaraso cikin dakin yayi gaban gadon yace "why is she crying?" ahankali tasauke kanta ta kalli princess din tace "nima bansani ba yanzu ta tashi daga bacci shine taketa kuka kaga mamanta zatace nina daketa kuma wlh banmata komiba amma sai ihu takeyi" murmushi yayi jin maganan ta yadan duka yana kallon fuskan Princess din dake mugun ihu tana daura bakinta saman rigan Rahima daidai wajen boobs dinta sanan tana taba saman nonon ta daya leko ta saman riga da hannu tana kuka, hannunshi yasa ahankali yakama hannunta datake taba saman nononta dashi yaja hannun baya da sauri Rahima ta kallai shima dago kanshi yayi ya kalli kwayar idonta, sanan ya kalli princess din tareda sa hannenshi biyu yadauke ta yadagata sama yace "Hey princess stop touching what belongs to Uncle am I clear" saukar da kanta ahankali Rahima tayi kasa jin abinda yace taji wani irin kunya hannunta tamika ta dauko gyalenta dake bayanta ta yafa ta jan gaban riganta sama danya rufemata boobs, jijjigata Sameer yayi kafin yadagata sama washemai baki tayi saikuma ta kyalkyace da dariya sosai dan tana bala'in son Sameer, dariyan dataji da Rahima taji tanayi yasa tadago kanta ta kalleta, hada ido sukayi da Sameer daya wai go shima danya kalleta, dan murmushi yayi yace "inkika haihu zanga yanda zakiyi raino, can't wait" yajuya zai fita zai bude kofa kenan Nabila tabude murmushi tayi tace "tanata muku ihu Ya Sameer ina bayine, oya come here princess" tamikama princess hannu da sauri tazo sanan tamusu sallama tajuya tafita, maida kofan yayi yarufe yadawo.
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
_See en if you no get money, abeg no read my novel o if not I no yafe you u dey feel me?_
_where the people wey wan subscribe and read, but they no no how they go do am? Oya make una waka come here make I tell una_
_How to subscribe to CHASING THE HEART CRAVINGS_
_send 300 naira only to my account number 3107021073 aisha Muhammad first bank, then u do screenshot, send am for me on my watsapp 07012181461 then wen I see am, comfirm am, I go add you to the group wey I dey post this sweet book, wey sweet die, some people dey ask me Iya Shakur I no get bank oo, hahahha oya ejo Sisy London just send MTN card 300 me dey collect am you hear ba_
_Raise and Shine lovelies, and Happy Friday_
73
Ciki ya haryazo wajen inda take zaune tana fama dajan riganta sama yarufe nata kirji, ahankali yazauna kusada ita har jikinshi na gogan nata chak da sauri tamike tsaye dan hakanan taji ta tsani yamazo kusada ita yau Mummy takara tunamata abubuwan dayamata, hannunta yakama da sauri yarike, batare datajuyo ba kotai magana ba ta shiga kokarin fizge hannunta ta shiga yi hakan yasa ya jawota baya da sauri batare daya saketa ba yadaura kan kafafunshi ya matseta ganin tana kokarin fizge kanta yadaura kanshi kan wuyarta tareda jinginar da fuskanshi kan gefen fuskarta, Murya chan kasa yace "fushi kike dani?" yay maganan ahankali kaman bashiba shi kanshi baisan mesa yawani damu da yarinyar yanzu ba, shiru Rahima tamai bata tankashi ba yanda yasata ajikinshi yawani matse jitayi kaman yasata akaya ganin batada karfin dazata kwace kanta yasa tahakura da kiciniyar ta saukar da ajiyan zuciya tareda lumshe ido tana kokarin hana kanta numfashi sabida mayen kamshin shi daya gama mamaye mata jiki, shiru sukayi dagashi har ita suna sauraron yanda suka sauke ajiyan zuciya kusan atare, sosai yake kallon fuskanta ganin kaman ma batason yana tabatane ko batason kallonshi ne oho, murya chan kasa kaman mai rada irin muryan nan dayake ratsa zuciyan mace yace "sorry about what Ummi na did to you, Ummi is angry with me saisa kikaga tai miki haka, but I promise she's the sweetest Mum dabaki taba tunani ba, and I promise she will come around just give her some time, sorry Booby girl" yakara she maganan dawata irin yar gajeren murya mai dadi yana kallon fuskanta yadan saki murmushi, ganin kaman bataji meyace ba tamaki bude ido yasa yasakin mata light kiss akan white kumamtun ta yana kallon yanda gashin gaban kanta yawani kwanta yay wave kaman ta shafa gel, cikin wata irin shaukin murya yace "mesa kin iya komi u are very smart and very intelligent but kin kasa banbance tsakanin tsakuwa da aya, bakisan mai sonki ba bakisan mara sonki ba?" kaman bazatai magana ba saikuma ahankali tace "Mummy na ita kadai kesona, tafi kowa sona aduniyan nan, kuma......kuma....aikaine baka...sona" tai maganan tana bude idanunta, shiru yayi dan baisan mesaba yanda tacemai bayasonta saitaji he felt bad, matse hannunshi yayi a cikinta sanan yay cuddling nata more shima ya lumshe idanunshi ahankali yace "you are just like a little star da someone is trying to push it to the sun so that u can get burnt mutane dasuka kasa kowa should witness how you get burnt, a dinga nunaki anacewa ku kalle ku kalla, I on the other hand came to the sky daidai ana gabda karasawa dake to the sun, and I drag you as aimuka tafi planet moon naboyeki, in bani sonki zan miki......." bude kofa da akayi taredayin sallama yasa duk suka dago kansu suka kalli kofan, Asiya ce ta shigo yanda tagansu yasa tajuya da sauri tabasu baya tana kokarin danne kukan dake zuwan mata tace "sorry Ya Sameer, dama, daman Anty Nabila ne tace angama abinci kufito falo muci" da sauri Rahima dake kule da ita tace "to anji, kuma ki kulle mana kofan mu malama" rufe kofan da sauri Asiya tayi batare data kara kallonsu ba tajuya da gudu ta tafi.
Dan juyoda Rahima tayi cikeda mamaki ya kalli fuskarta yace "why did you talk to Asiya like that" cikeda tsiwa tace "ai ita tafara tacemin wai this is what you get for Marrying wanda baison ki, sanan wai Allah sa Ummi tacemaka kasakeni, wlh dazu dan ina kukane dazaina faffalla mata mari batasanni bane" tai kwafa tsayawa Sameer yayi yana kallonta he so much finding adorable ganin yanda take masifa, murmushi yayi yaja hancinta yace "keda bakida karfine zaki iya dukan Asiya" kallonshi tayi saikuma ta dauke kai tace "takara tagani, angayamata nima son yayan nata nake koyauma murabu ko a saman gashin idanuna" ganin dai yau masifa takeji yasa yay cupping face nata, da sauri ta kallai ahankali yace "nidake har abada" fizge fuskarta tayi tajuya batare datace mai komiba dagata yayi yatada ta tsaye shima yamike tsaye, gyalenta yadauka dake kan gado ya yafa mata tareda lullubeta yace "lemme cover my territory" dauke kai tayi aranta tace "dan iska babba dashi mayen nono kaman wani jariri" hannunta yarike yace "lets go" fita sukayi daga dakin sukai falo inda all his siblings ke zaune sunacin abinci ganin Sameer yafito rikeda hannun Rahima yasa sukafara wanan yataba wanan suna nunamai Ya Sameer da idanu, duk yana kallonta yanda suke murmushi ciki ciki har suka karaso palor suka zauna murmushi sukayi, Fadila takawo musu abincin su duk akai shiru aka shiga cin abinci.
Basubar gidan ba sai bayan sallan isha'i shima koda sukaje yima Ummi sallama kada Rahima tayi wanan karan batai kukaba sai tabe baki datayi aranta tace "nima nakusan barin muku gidan, gobe goben nanma to be precise" su Noor suka hadamai akwatunan ta tass a motarshi some a boot wasu kuma a bayan motan.
Harsuka karasa gida batacemai uppan ba, parking yayi suka fito yabude musu kofa suka shiga, afalo tabarshi yana kulle kofa tai sama abinta, binta da kallo yayi sosai yaga chanji tattare da ita yau, masifa da rigima yga tanaji sosai bai kawo komi aranshi ba sai mood swings ance menstruation nasaka mood swings saisa bawaniji wani iri ba yakarasa kulle kofan dama wutan falon akashe yake already hakan yasa yay sama shima.
Dakinta ta shiga ta tube, bayi ta shiga tana mamaki ganin pad dinta ko one single drop of blood babu, to period dinta yakoma 3days ne yanzu, ta tambayi kanta wanka dai tayi ta yanke shawaran inhar ta tashi da safe taga babu any blood zatai wanka abinta, dan Siddiqa tafada mata yin wanka da wuri yanada kyau, inkai ignorance karkiyi da wuri duk sallolin bakayiba daga lokacin da jinin yadauke suna kanka saika biya fitowa tayi daure da towel tadauko wata yar doguwan riga na bacci mai kama da sweater dan sanyi sanyi taji tanaji takoma kan gado ta kwanta ahankali ta rufa da bargo tareda kankame filo tana tunanin gobe nefa, murmushi tayi ita kadai ahankali tace "Allah yakawo ki lpy Mummy na, Ameen" tasake sakin murmushi tana tunane tunane yanda zasuyi itada Mummy ahaka bacci yay awon gaba da ita.