← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 102

Sashe 32

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Da kafa ta murza baki cikin fushi takosa yamata maganan dazai mata tatafi abinta, glass cup yadauka data kawo yadau juice din jikin jug din yazuba kadan a cup yadauka yakai bakinshi yana kallonta, dagokai tayi ta kallai hada ido sukayi hakan yasa ta dauke kai da sauri tace "ni bacci nakeji kayi sauri kamin maganan" cigaba da shan juice dinshi yayi harya shanye dan wanda yazuba ya ijiye cup din kan tray yaciro wayarshi ya shiga daddannawa, ganin har lokacin shiru bai cemata komiba yasa ta kumbura sosai kaman ta tashi tarufe shi da duka dan rainin wayau kawai, almost 20min baice mata komiba hakan yasa ta tashi fuuuu tai kofa tasa hannu zata bude tafita. "dawo ki zauna a inda kike" yafada ko alamun wasa babu akan fuskarshi da sauri ta juyo ta kallai har lokacin kanshi nakan wayan dayake dannawa, batare daya kalleta ba yace "I said ki koma ki zauna inda kike ba ki tsaya kallona ba" a kumbure ta juya a zuciyan ta tace "maye kawai har yasan ina kallonshi" zama tayi ahankali tana shafa fuskarta, yakai almost 10min sanan ya ijiye wayan agefe yadago kanshi ya kalleta, babu ko alamun murmushi akan fuskarshi yace "inhar kina inda kike you must learn to behave properly, banson rashin kunya banson raini da kallon banza, I don't play with kids so ki kama kanki" ji tayi jikinta na rawa sabida ayanda yamata maganan amma ta daure bata nunamai ba, ta shiga wasa da yatsun ta, kai tsaye yace "mesa kike shaye shaye?" shiru tayi kaman bataji shiba hakan yasa yace "I need answer" duk idan yay magana sai gabanta yafadi, cikin wani yanayi tace "nima ban saniba, zuciyana keso saisa" kallonta yayi for a while sanan yace "dole ne saikinbi abinda zuciyan ki keso?" kallonshi tayi kafin ta girgiza mai kai ahankali, yanda tayi yasa yadan rage harshness din muryan shi yace "are you missing something?" gyadamai kai tayi ahankali, hakan yasa yace "what are you missing?" girgixa mai kai tayi hawaye sun cika idanunta, dan shiru yayi yana kallonta, sassauta murya yayi yace "talk to me" cikin wani irin murya datai rauni sosai tace "I hate wat I miss" shiru yayi yana kallonta dan her statement are a lil bit confusing, she is missing something and she hates what she is missing, shiru yayi yana kallonta ganin yanda take sosa idanunta dasuka cika da hawaye sosai, Murya chan kasa calmly yace "what are you missing Rahima?" fashewa tayi da kuka sosai kaman tambayan take jira tafashemai da kuka, ko kyafta ido bayayi kallonta yake, sake maimaita tambayan yayi yace "what are you missing Rahima?" murya chan kasa tana goge hawaye tace "My Mum" da sauri Sameer yace "your Mum? But you just left her inside I think" girgixa mai kai tayi ahankali tace "ba itaba my mother" tana fadin haka ta fashe da kuka sosai tace "she hates me sosai and I hate her too, she is a bad person, bata chanchanci zama uwata ba, wicked woman, I hate her kaman yanda itama ta tsaneni, kowa baya sona, su Ya Siddiqa, Ya Zeena da Ya Luba, da Abba duk basa sona, everybody hates me, the only person that love me is my Mummy, ita kadai kesona aduniyan nan, she is my everything, my happiness, kwanciyan hankalina, my best friend, ni am tired of everything, I feel like dying, nagaji am so sad, so sad" tafashe da kuka ta daura kanta kan gwiwanta tana shesheka.

[7/7, 9:02 PM] +234 816 822 7336: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫

_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔

✍️ M Shakur

2️⃣5️⃣
Chapter 32 · 0% Book details