Sashe 37
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Fitowa Dady yayi shi kadai tsakar gida rikeda basket ball din a hannunshi, yana sanye da Manchester jearsy shima da gajeren wandon rigan yasaka canvas akafanshi zai kwalama Mummy kira yace sufito wayanshi dake aljihun wandon yahau ruri, da sauri yaciro wayan ganin Sameer ne yasa ya amsa da sauri yace "Hello Lieutenant" cikeda natsuwa Sameer yace "good afternoon sir, ko dayake is still morning" murmushi Abba yayi yace "morning Sameer, ya aiki" anatse yace "Alhamdulillah Abba, ammm Abba I think da daddare am not going to be available dan zanje supervision na various post damukeda shi nan Abj, so I wanted to ask if it is okay nazo yanzu and see Rahima cus am free now" cikin wani yanayi na nuna rashin jin dadi Abba yace "haba Sameer yanzu zuwan ne saika tambayeni, like I said am your father, come anytime u wish and want ba saika tambayeni permission ba d'ana, kana zuwa ka shigo gidanku ne kaji, besides u are doing me a favour fa, helping my daughter ai bazan taba mantawa da alkhairin nanba, saikazo kaji Son" gyadamai kai Sameer yayi kaman tana gabanshi yace "okay Abba sai nazo" "kana zuwa ka shigo ciki direct duk munama compound saikazo" "OK" yace tareda katse wayan, ganin Mummy tafito itama sanye da jearsy Chelsea da team dinta abayanta Siddiqa da Lubabatu duk sanye da nasu, yasa Abba yace "wowowow, My team my team tunda abin harda yar sonkai an waremu" yakarasa wajen Zeenatu da Rahima dake biye dasu Mummy abaya, tsayawa yayi agabansu yace "let's go team Dady and show team Mummy wat we are capable of, ba'a cinmu saidai mu ci" cikin daga murya Mummy tace "impossible, Team Mummy are record breaker forget ku yan Manchester ne kun ajiye record, yau zamuyi breaking nashi, gurlssss mu nunamusu" Mummy tayo cikin filin da yaran biyeda ita, Dady ma yay cikin filin su Rahima suka bishi da gudu Rahima na dariya tana cheering Abba itada Zeenatun. "Aaabbba! Aaabbba! Aaabbba!" sukuma team Mummy suna cheering Mummy. "Mummy eh! Mummy eh! Mummy eh!" wurga kwallon Abba yay sama kafin kace me Zeenatu tai tsaye ta chabe ta ruga aguje su Mummy da Siddiqa suna binta Abba ma na binsu dudda baya wani iya gudu sosai kaman su, Rahima kuma tai gaba chan wajen board tana jiran Zeenatu dan tamata passing kwallon, wani irin circling Zeenatu su Mummy sukayi dan dama batada gudu sosai dan tanada dan jiki tafi su Siddiqa kiba, ganin suna shirin kwace kwallon yasa tai tsalle tareda wani irin ihu. "Autaaa" chabe kwallon Rahima tayi Abba yace "wurga da sauri, wurga Auta" ganin haka yasa su Mummy suka kwasa da gudu sukai wajen Rahima kafin su karasa Rahima tai wani tsalle ta jefa kwallon cikin raga Abba da Zeenatu sukai ihu tareda rungume juna. "is a goal" wani irin tsallen dadi Rahima tayi tataho da gudu ta rungume team dinta Zeenatu da Abba, kafin ta sakeshi tahau rawa tana dariya Zeenatu ta shiga tayata suna rawa suna tsalle suna tafi, kama waist Abba yayi cikeda jin dadi yana kallonta yanda ta sake sosai tana murna rabon daya ganta haka harya manta, dudda he is super tired amma the whole basket ball idea was worth it look at his Rahima now, da gudu yakarasa wajen inda sukema us Mummy da Siddiqa da Lubabatu dasukai kini kini darai yace "who dares stand to Manchester? Am sorry yan Chelsea but Dady team is unbeatable right girls?" atare Rahima da Zeenatu sukace. "right Abba" suna wani feeling kansu, dariya Abba yayi ya rungumo Rahima a one side Zeenatu a one side of his hand, ya zare p-cap din Rahima yana kallon fuskan Mummy yana dariya yace "haba wifey, team dinku ar......" kaman ance ya juyo, Sameer yagani sanye da kayan sojoji ya tsaya jikin Gate rikeda car keys a hannu yana kallonsu yana murmushi, da sauri Abba yasaki yaran yana maidama Rahima p cap dinta akanta yace "laaaa Lieutenant, barka da zuwa" Lieutenant da Abba yakira yasa kowa yakalli Gate din, karasawa gaban gate din Abba yayi shima Sameer yakaraso Abba yamikamai hannu yace "welcome Sameer barka da zuwa, sorry fa, we were actually playing basket ball, halama ka kirani banji kiranba wlh" gyadamai kai Sameer yayi yace "I actually called twice" cikeda rashin jin dadi Abba yace "so sorry, yaran nan ne wlh muke basket ball, yau sunada mid semester ba school shine suka tasani agaba" murmushi Sameer yayi yace "what a nice family, hakan yakamata" dan dariya Abba yayi ya shafa bayanshi yace "tafi study room din bari naturo maka ita, kaganta chan" yanunamai Rahima dake sanye da p-cap itada Zeenatu suna rawa, kallo daya yamata ya dauke kai ya gyadamai Abba kai yafara tafiya, da sauri Mummy ta dunfaro su tace "a'a su soja ne agidan namu haka, yau munada manya manyan baki, aiko gashi ansha kayan sojoji an wanko kyau, and you know you look good da kayan fa, so handsome and se.....xy" tafadi ahankali ganin Abba yawuce zai kira Rahima dake raye raye, dan sunnar dakai Sameer yayi ganin ta babu mayafi yajuya yadan kalli Rahima dake rawa Zeenatu tagaji takama gwuiwa tabarta ita kadai tanata tikawa yace "good morning Mama" dan juyawa Mummy tayi ta kalli inda yake kallo ganin Rahima ne yasa taji gabanta yafadi tace "wanan kallo haka Sameer bazafa mubama soja ba, banda hakama Rahima yarinya ce, tuzuru irinka yakama min y'a ai saidai akirani ace ga gawarta abu ba kadan ba, irinka sai mata nunannu kaman su mu" tai maganan tana murmushi tareda dan lashe lips tana kallon fuskarshi, juyowa yayi ya kalleta ido cikin ido kaman maison karanta wani abu atattare da ita, Mummy jitake abu na tsayayo mata, tanason namiji dakakke jarumi haka, yanda Sameer ya kalleta cikin ido babu wani alamun darr ko tsoro yasa taji organs din jikinta sun mike, Lord! She is crushing on this sexy giant guy, dauke kai yayi yafara tafiya yace "excuse me Mama" da sauri Mummy tabishi tace "haba Sameer da shekaru nawa na girmeka duka duka yar yarinya dani eh Sameer kake cemin Mama?" dan kallon Mummy yayi kaman yanda ta zubamai idanu itama ta tsaya chak tana wani irin murmushi jitake kaman tajawo shi ta rungume shi. "Wifey" Abba ya kwala mata kira da sauri ta juya yana tsaye tareda su Zeenatu ga Rahima kuma ta taho tana tafiya ahankali tana tahowa, da hannu yamata alamu datazo yace "zomu cigaba wifey" dan batarai tayi tadan harari Rahima dake tahowa tana kallonta sanan tawuce batare dataima Sameer sallama ba dan ko kadan bata so Abba yakirata ba, tsayawa Sameer yayi yana kallon Rahima dake tahowa tana kallon Mummy tana murmushi sosai duka white hakoranta awaje, fadawa jikin Mummy tayi ta kyalkyace da dariya sosai ganin Mummy ta daure fuska tace "Mummy na are you sad we won?" dan tureta Mummy tayi tace "common leave me alone, go and hug your team leader tunda har kun iya cinmu" fashewa da dariya Rahima tayi data dade batai irin shi ba ta kankame Mummy ashagwabe tace "kai Mummy na, inda kunefa kuma da kunci mu muyita jin haushi, kai Mummy wayau ko" takara kyalkyace wa da dariya tana chusa fuskarta kan kirjin Mummy kaman wata yarinya maishan nonno tana dariya, juyawa da Sauri Sameer yayi yadauke kanshi yawuce study room this is the first time yake ganinta so happy like this, kwala mata kira Abba yayi ganin shirmen dasukeyi da mamanta. "Rahima bazaki wuce kitafi ana jiranki ba" da sauri tasaki Mummy tai hanyar study room dinta da gudu, hannu tasa tabude kofan da sauri ta shiga, hada ido sukayi da Sameer din dake zaune kan kujera yadago kai yana kallonta, ahankali tace "good morning" dauke kai yayi daga kallonta hakan yasa ta tabe baki tawuce ta zauna kan kujeran gaban table din Abban tai shiru tana karkada kafafu.
29 & 30
Last free page
Fitowa Abba yayi daga wanka, yadau kayan daya cire ya zura yace "lemme go and change wifey tashi kije kiyi wanka kema" gyadamai kai tayi yawuce yafita dakinshi yaje ya shirya cikin cooperate office wears ya feffeshe kanshi da turare yasanya cover shoe yadau car key da wayarshi yafito, ahankali yatura kofar dakin Rahima ganinta kwance akasa kan dadduma tana shekan bacci yasa yay murmushi dan tai salla kenan, dan Jim yayi yana kallonta kafin ahankali yace "Allah ya shiryarmin dake, Allah yamiki albarka Rahima" janyo kofan yayi yarufe ya wuce dakin Mummy daidai tafito daga wanka daga bakin kofa ya tsaya yace "natafi Wife bazan dade ba, please ga Rahima ki kula da ita idanunki na kanta kaman yanda nake mata kinji" gyadamai kai tayi tace "shikenan mijina saika dawo, Allah ya kiyaye hanya Allah kuma ya tsare" ameen yace yana murmushi yamugun jin dadin addu'an yawuce ya fita yay compound, motarshi ta bude ya shiga mai gadi yabudemai Gate yaja yafita daga gidan.
29 & 30
Last free page
Fitowa Abba yayi daga wanka, yadau kayan daya cire ya zura yace "lemme go and change wifey tashi kije kiyi wanka kema" gyadamai kai tayi yawuce yafita dakinshi yaje ya shirya cikin cooperate office wears ya feffeshe kanshi da turare yasanya cover shoe yadau car key da wayarshi yafito, ahankali yatura kofar dakin Rahima ganinta kwance akasa kan dadduma tana shekan bacci yasa yay murmushi dan tai salla kenan, dan Jim yayi yana kallonta kafin ahankali yace "Allah ya shiryarmin dake, Allah yamiki albarka Rahima" janyo kofan yayi yarufe ya wuce dakin Mummy daidai tafito daga wanka daga bakin kofa ya tsaya yace "natafi Wife bazan dade ba, please ga Rahima ki kula da ita idanunki na kanta kaman yanda nake mata kinji" gyadamai kai tayi tace "shikenan mijina saika dawo, Allah ya kiyaye hanya Allah kuma ya tsare" ameen yace yana murmushi yamugun jin dadin addu'an yawuce ya fita yay compound, motarshi ta bude ya shiga mai gadi yabudemai Gate yaja yafita daga gidan.