Sashe 42
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Yadan yi shiru tareda mika hannunshi yadau bottle water ya kurba sanan ya mayar ya ajiye yace "muna basu appointment in sunzo mu dubasu mubasu magunguna su tafi, this your sister now, give me her name ma" Sameer yace "Rahima Sambo Rikadawa" rubuta sunan Dr yayi yace "rehabilitation treatment program din da sister ka ke bugata mainly guda biyar ne;
_1- Drug Screening and addiction assessment_
_2- Medical detox_
_3- psychological treatment_
_4- Educational sessions dakuma_
_5- supportive services_
Yace "kasan Rehabilitation is the process of combining pharmacological (prescription medications) and psychotherapeutic treatments to address substance abuse disorders, wani zubin inhar akace za'abar dan shaye shaye shi kadai anamai wa'azi yadena shaye shaye bazai taba iyawa bane, he needs support daga medical facilities why because all his organs, his system are use to the substances dayake abusing, saisa nace maka abu nafarko dazamu fara mata shine _drugs screening and addiction assessment_ zamuyi screening nata musan wasu kwayoyin shaye shaye tasa sha kagane? Musan wasu substance da wani substance take abusing, dole musan wanne takesha dan inmunsan wanda takesha ne zamusan magungunan dazaima jikinta aiki, bayan munsan wanan sai muyi accessing addiction dinta, how strong kwadayin, bukatan, jaraban son shan kayan mayen ke taso mata, every hour take sha koko zata iya yin kwana daya bata sha ba, kokuma a each 24hrs tana sha yakai sau biyu sau uku? Idan muka gane kan wanan the next thing damukema patient shine _medical detox_ though bazan ma karyaba all our patients sun tsani wanan medical detox din dan its makes them uncomfortable, baida dadinyi, wasuma sunce is painful but is one of the very vital step da rehabilitation centre can not do without, Medical detox din munayin shi ne dan zamu wanke cikin jikinta, by removing toxins (harmful substance) da impurities from her body na abubuwan datake sha, in a nutshell shi wanan detox din zamu washing away all kayan mayen ne na cikin jikinta mu wanketa taciki tsaf ya zamto babu sauran kwayoyin mayen ajikinta, sai _psychological treatment_, wanan zai zama ko everyweek ko everyday depending on yanda mukaga progress dinta dole zata dinga ganin psychologist suna magana, suna tattaunawa tana fadamishi how she feels today dadai sauran su hakan ma yana determining musan how far we have gone with the treatment akwai progress ko babu, sai _educational sessions_ ana kowa musu karatu, health education kenan, za'a basu ilimi da knowledge asanar dasu all they needs to know akan shaye shayen nan, illolinsu ga lafiyan jikinsu, afadi musu menene a cikin su giya, tramadol, codeine, crack, cociene dadai sauran su dasuke sha dake kashesu, ta yanda in suka gama rehab dinsu tass ko an basu ance susha bazasu sha ba dan sunsami ilimi sunsan me shaye shayen zai iya musu ajiki, bayan hakan kuma still under this educational sessions ana grouping patients din kowanne yatafi field din dayake so, akwai different clubs, if u want to make them feel lively not bored dole ayi hakan ne, akwai foodie kitchen & baking, wanan masu son girki za'a dinga koyamusu, akwai art and craft, artist masu son zane zasu shiga nan, akwai sport, dan darene but munada big play ground field naban mamaki dukna patients ne dan suji dadi, akwai dance and piano, ana koyamusu buga piano dayan koyan rawa, salsa, break dance, hip hop da sauransu, saikuma akwai last abun which is fashion, nan akwai makeup artist, saloon, barbing, pedicure, tailoring dadai sauransu, kasan some of our patients uniform sababbin damukeda shi could you believe dat in-patients dinmu dake tailoring group suka dindinka an they all learn it during their stay anan, last but not the least shine _supportive services_, anan har family zasu shigo da yan uwa dakuma mu health workers din, we needs to assure them, motivate them, inspire them, mununa musu yes yes they can do it, muna sonsu, they're special kasan sai aski yazo gaban goshi yafi zafi, normally inhar sunkai wanan stage din without breaking the treatment chain to kawai wani class damuke hada musu, normally muna kiran class din da therapy, all of them muke hadawa kowa dat feels like doing saiya bamu labarin yanda yafara shaye shaye dakuma dalilinshi zuwa nan, da yanda yakeji a yanzu bayan yazo nan da kuma abinda yake tunani zaiyi bayan yabar nan wurin, so these are the major services damuke rendering in this our rehabilitation centre, duk da services across rehabilitation centres veries depend on the organisational policy but wanan shine namu, and I assure you that muna keeping information of all our patients confidential dan da ace munyi ruin this confidentiality thing dabamu dinga samun patient hakaba, so I assure you all your sister information is very very safe damu because the privacy of our patient matters to us, we can't risk anything that will tarnish our reputation, yanzu if u are ready and willing to leave the care of your sister in our hand wanan form din zakacike kai signing and make payment achan reception" kallon form din Sameer yayi da Dr ke mikamai kafin ahankali yasa hannunshi ya karba, form ne dazai cike duka da information dinta saikuma signature nashi na wanda yakawota da wanda za'a kira first in wani abu yasameta, pen dinshi yacire daga gaban riga ya shiga cikewa saida yazo wajen age dinta ya tsaya yana tunani saiya tuna dazu da Mummy kecewa just 20yrs, 20 yasa mata kafin yacike tsaf yay signing yaga zai biya sum of 122,000 naira. Sanan ya mikamai karba Dr yayi yaduba sanan yadago ya kallai yace "so kai Soja ne naga kasa Lieutenant Sameer Simran Sameer" gyadamai kai Sameer yayi batare dayay magana ba dan ranshi abace yake, tashi Dr yayi yace "muje kai making payment" tashi Sameer yayi suka fita tare, Dr yace "dazu alluran damukai mata shiya sata aman nan dole musa ta amayar da abinda tasha dan misali intai abusing drugs din tasha overdose zai iya kasheta saisa abu nafarko damuke yi dazaran ankawo mana patients that is drunk zamu bata alluran ko musa musu drip sabida mu samu su amayar da duka abinda sukasha a cikin su kagane?" gyadamai kai Sameer yayi daidai sun karasa reception, wallet dinshi yasa hannu yaciro dan baida enough cash ta POS dinsu yabiya kudin komi sanan Dr yace "muje kaduba ta kafin katafi".
34.