Sashe 13
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
_pay 2k into my account 3107021073 aisha Muhammad first bank, send evidence of payment to my watsapp number 07012181461 so I can add you to VIP group, as of now this is VIP comment section_
_Happy Salla VIPs 🥂_
[7/7, 9:02 PM] +234 816 822 7336: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
1️⃣1️⃣
*********
Wuraren 9:30pm Mummy ta shigo flat din nasu tana kallon ko'ina na falon dan daga study room din Abban su take tamai rakiya sukadanyi hira kafin tabarshi sabida yasamu yayi aikin gabanshi, ganin su Siddiqa sunriga sunyi clearing falon wurin dasukaci abinci yasa tai corridor, ahankali tabude kofar dakin su Siddiqa, kwance tagansu dukansu ukun kan gado suna kallo da laptop din Siddiqa, ganin Mummy yasa Siddiqa tai pursing film din tace "Mummy" murmushi Mummy tadan sakar musu daga bakin kofan tace "na leko naganku ne, zanje na kwanta baban ku na study room dinshi sai chan tsakar dare zai shigo inya gama aiki, gud night girls" atare dukansu sukace "good night Mummy" gyadamusu kai tayi tace "adai tofa addu'an bacci kafin ai baccin" tajawo kofar su tasa hannu kan switch ta kashe wutan corridor sanan tai dakinta, bude kofar dakin tayi, hango Auta datayi zaune akasa chan karshen gado hannayenta na rawa sosai, ta sosa kai, ta sosa wuya da baki kaman wacce sabon hauka yakama yasa da sauri ta shiga ciki ta maida kofar ta rufe tasaka key sanan tasaka duka sakata biyu kofan na sama dana kasa sanan takaraso ciki da sauri tana kallon kulan abincin data kawo mata dazu kafin tawuce study Abban su, da sauri ta zauna a gabanta tadan balla mata harara tace "keme haka wai?" kaman jira take fashewa da kuka sosai tayi tana sosa kunnenta kaman an zuba wani abu a kunne tace "Mummy please kibani abin am not my self again, kaman zan mutu nakeji" cikin dan masifa Mummy tace "so kike kitonamin asiri baban naki na nan eh Auta" girgixa matakai tayi tama kasa magana sai kara rungume jikin nata tayi dake rawa sosai kaman mai farfadiya, dafakai Mummy tayi tana kallonta ga shegen kukanta damunta yake, tsaki tayi ta tashi daga wajen tai hanyar wardrobe dake dakin dakenan fari design dinshi irin na yan Italian, bude wardrobe din tayi saiga wata yar babbar safe a upper layer wardrobe din na chan saman, safe dinne kadai kawai awurin sauran kasan ne kayanta ke jere awurin, ga wani small circular keyboard a marfin safe din dake dauke da numbers ajiki dakuma alphabets, juyowa tai ahankali ta kalli Rahiman data dauke kai da sauri ganin Mummy ta juyo jikinta na rawa kaman yanda ta barta tana sosa kafadan ta wanan karan, ganin ba wurin take kallo ba tana fama da kanta ne yasa da sauri Mummy ta juya ta shiga danna numbers din wajen danta samu tai unlocking locked safe din. "GG879G" shi ta danna sanan tabude kofar safe din aiko yabudu, dawani irin gudu Rahima ta zabura ta mike tsaye kaman mahaukaciya tayo wajen Mummy na shirin kai hannu tarigata kaiwa, the fastest abu da hannunta zai iya grabbing tai grabbing kwalba biyu tajuya da sauri Mummy tabiyota tace "Mehaka auta eh? Bani nan, karkisha abin nan dis night kibari babanki yay tafiya, baninan nace" ayanda Rahima keyi ita kanta Mummy ta tabbatar cewa bamatasan metake yiba, juya marfin bottles din hannunta tashiga yi all the two at the same time hakan yasa daya ya sabule yafadi kan gado, da sauri takarasa bude dayan ta kafa zata kafa abaki Mummy ta fizgota luuu tayo baya da sauri takuma tareta dan tasan Rahima ba karfi fess zatai kasa tace "bani nan, that is too strong for you banriga na sirka mikishi ba, give it to me" kokawa da Mummy suka shiga yi ta ture Mummy tareda kafa kwalban abaki tana kwalkwala kaman numfashinta depend on it, tana gab da shanyewa Mummy tai nasaran fizgewa daga bakinta ta kalli dan wanda yarage aciki da baida wani yawa ta kalleta yanda ta cigaba da sosa wuya tana lashe lips dinta dake kyallin maganin tajuya tana kallon budaden safe din da akwai kwalaben almost 8 an rubuta benylin codeine ajiki, sai kuma wasu wrap takardu dayawa da aka musu nadi kaman na madaran kuka, da wani leda irin wanda ake sa counting paracetamol and other drugs aciki wani white yan fici fici dasu kananu, ganin yanda take kallonsu kaman wata mara hankali yasa Mummy tai tsaki tareda tsugunnawa tadau marfin datayar akasa ta mayar tana rufe bottle din tace "gobema ranace fitsararriya kawai, kozaki mutu ban kara baki" tadau dayan bottle din tajuya ta maidasu cikin safe, sanan tadau takarda daya da aka nannade kaman madaran kuka ta maida kofar safe din tarufe da karfi tsabagen haushin data bata sanan ta maida wordrobe din tarufe ta dawo ko kallonta batayiba tadau kulan abincin ta dauka tareda zama abakin gado, da wani irin sauri Rahiman ta taho ta zauna agefenta kaman zata shige jikinta tana kallon kulan abincin, ahankali ta bude kulan marfin ta cire ta mikamata da sauri ta karba ta yar akasa yay kara, cikin fushi Mummy tace "wai bazaki natsuba kosai kintaso kowa na gidan? Wlh zan fasa bakifa tom" maida hankalinta kan yar takardan tayi ta shiga warwarewa, wani irin bude baki Rahima tayi tana kallon takardan kaman idanunta zasu shige ciki, warwarewa tass Mummy tayi wani dagargajajjen ganyen weed ne ya bayyana, dan murmushi Mummy tayi takai hancinta ta shinshina kafin tasa yatsunta tadan debo tana murzawa feeling the texture tace "kin ganshi very fresh from farm wlh mai kyau daga wani kauye a yola nasa aka kawomin, inda kinsan kudin danake kashe miki da zaki dingajin magana na jibi yanda kikama CODE9 sha daya dan Allah bayan kinsan jinin ki baida karfi, uhmm nama fasa baki gwara na sayar nasan sayarwa nayi" da sauri kanta kaman zai cire tace "n......no p....l...." tama kasa magana miyau har fitowa yake daga bakinta tsabagen yanda take kwadayi, dan murmushi Mummy tayi tace "always do as I say kinji, kema kinsan duk randa Dady bayanan har ci kike kisha kiture dan kanki, karki karamin abinda kikayi dazu kinji" gyadamata kai tayi da mugun sauri tana kallon abun burinta kawai Mummy tajuye mata a abinci dan yunwa takeji sosai, ganin yanda ta kosa yasa Mummy ta shiga zazzaga mata akan abincin white rice da stew da plantain din, saida tajuye tass dawani irin sauri ta fizge abincin tazauna akasan dabas, hannu tasa tajuya abincin kafin tafara debowa cikin hannu tanaci, hannu baka hannu bisa kwarya kaman wacce tai shekara uku bataci abinci ba, Mummy sai murmushi take tana kallonta tadau bottle water gefen gadon ta tana budemata, in less than 2min ta cinye tass ta yarda kulan awurin da sauri Mummy ta mikamata ruwan, karba tayi ta kafa abaki saida tai kusan rabin ruwan sanan taja wani irin gyatsa, dariya Mummy tayi tace "yauwa Alhamdulillah, su yarinyar Mamanta ankoshi, yanzu anci abinci, jebayi ki wanke hannu kidawo sai bacci ko naga idanunki harsun chanza kala" gyadamata kai tayi tanaji duk wata matsalanta yakau hankalinta ya kwanta ta tashi bayi tayi feeling super happy, ruwa tabude a bathtub din Mummy ta tsaya tana kallon ruwan da idanunta dasuka fara wani irin lumshewa, saida ruwan ya cika tap yafara zuba sanan ta washe baki kafin tawani irin fada cikin bathtub din da kayan jikinta tai resting head dinta a inda akesa head ta lumshe ido tasa hannu tana wasa da ruwan kanta nawani irin juyawa, she is feeling happy, she is feeling exotic, feeling exceptional, feeling out of this world, shiru tayi tareda dena wasada ruwan tana lumshe idanunta da sukai fici fici tana budewa har na kusan 2min sanan tai murmushi daya bayyabar da white teeth dinta cikin wani slow voice and in a very slow tone tace "nima I hate you, you are a bad person, kuma bazan kara kiranki ba wicked kawai" shiru tayi kafin ta ciko hannayenta da ruwa takai bakinta tai kururururu da ruwan tana wasa kaman yanda yara sukeyi tawani irin fuzar da ruwan akasa cikin fushi tana kallon towel din Mummy dake ahange kan hanger tace "I hate youuu!!!" jin ihunta yasa Mummy tawani zabura tareda buga salati tace "innalillahi yarinyar nan zata tonamin asiri" da sauri Mummy tafada bayin salati tayi ta kashe tap din dahar lokacin ke zuba da gudu tawani jawota daga cikin ruwan hakan yasa ta bude ido kadan tanadan turo bakinta zatai masifa ganin Mummy ne yasa tawani irin rungume ta tace "Mummy naaaaaa, Mummy you are the best Mum, Ke kadai kesona, su Abba su Ya Siddiqa da wanan wicked din are all cruel people, Mummy na I love you sosai sosai" tadago kanta daga jikin Mummy ta kalli fuskarta tanadan lum lumshe ido tace "I love you Mummy naaaaaa" dan murmushi Mummy tayi tace "naji to cire kayan ki daura towel kije ki kwanta banson drama" Mummy tai maganan tana zage mata zip din bayan rigan tasake ta tareda jawo towel, sanan taja mata rigan kasa ta daura mata towel din kafin ta kamo hannunta sukafito, kan gado ta kwantar da ita tace "oya sleep now don't make anymore mess, am tired jiki da jini" tajuya zata tafi hannunta takama cikin tsantsan maye tace "Mummy tell me what you use to tell me" shiru Mummy tayi tana kallonta saikuma tadawo kan gadon ahankali ta zauna hakan yasa da sauri Rahima ta daga kanta ta daura akan cinyarta tareda lumshe ido tana sauke ajiyan zuciya, ahankali Mummy take shafa kananun kitson dake kanta murya chan kasa tace "Autana I always give you what you want for that sake no one should know our little secret koda za'a kasheki ne right?" da sauri ta gyadama Mummy kai tace "ri..........ght" murmushi Mummy tayi tace "nasanki Rahima na kuma San duk cikin yarana babu wanda yakaiki rike amana da keeping secret, nobody should ever know that you and Mummy use to smoke kinji" da sauri ta gyadama Mummy kai tana murmushi, Mummy tace "always keep it cool, I will always give you what makes you happy and painless, in the night but during the day time babu shan komi so that nobody will know at home dan mutane suna ganin abun baida kyau, but mu munsan anything that makes you happy ai yanada kyau ashashi ko Auta?" gyadama Mummy kai tayi tace" yes Mummy, murmushi Mummy tayi sosai tace "salla inkinga dama kiyi inkinga dama karkiyi am an advocate of kowa yay abinda ke sashi farin ciki, live your life to the fullest kome kikeso let me know okay, I will give u har rayuwata ba duniya kadai ba, am your best friend kome zai sameki kome zakiyi let me be the person you will always meet first and tell kome zakiyi aduniyan nan bazan taba miki fadaba daidai ne awajena kinji" gyadama Mummy kai tayi kafin tajuyo ta bude idanunta da sukai danja ta kalli Mummy da itama ita take kallo, cikin murya yar kankanuwa tace "Mummy wanan powder white dinan kaman dakakken chalk yaushe zaki banishi?" dariya Mummy tayi tace "in an kawomin" shiru tayi tana lum lumshe ido hakan yasa Mummy batasake cemata komiba, ahankali bacci yay awon gaba da ita hakan yasa Mummy ta kwantar da ita tareda tashi ahankali tawuce bayi inda tabata ta gyara sanan tai wanka tafito tana kallon Rahima datai dai dai agado tana tikan baccin ta, shiryawa tayi cikin kayan bacci tawuce tafice daga dakin tai dakin Abban su dudda yana study but inya dawo zai samsta anan dan batason anything dazaisa yaje dakinta.