Sashe 33
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
"I thought sabida Rahima was still a small girl then lokacin da whole incident din yafaru tamanta da komi bazata wani damu da zance mamanta ba, but today am hearing something da bantaba expecting ba, and bansan yanda zan bulloma lamarin ba cus nasan maman ta don't want anything to do with her, ta tsani Rahima all because of me, banmasan inda take yanzu hakaba dan nasan government sun amshe gidansu anyi auctioning da other property nasu all together, so I have no idea inda takoma, all I know tundaga ranan bansake samunta awayaba, kaman blocking dina tayi, and I don't think mahaifiyar Rahima nama nan Abuja, dan inda tananan nasan one way or the other bazata taba boyun mini ba, saimun hadu kokuma sai anganta anfada mini" shiru yayi yana sauke ajiyan zuciya sosai Sameer yaji yabashi tausayi, ahankali yace "okay a ajiye wanan a one side Abba, I think, though I don't know what is between yayinta da ita, but she has this perception cewa Mummy kadai kesonta kuduk baku sonta, I think all what Rahima needs is love, in aka jata aka sata ajiki she will be able to manta da komi and zata dena shaye shayen and live happily like kowani girl in her age" gyadamai kai Abba yayi yace "hakane Sameer, bazanma karyaba Sameer all my children ina sonsu sosai ma kuwa, bana daukan wanan kyautan princesses dinan da Allah yamin da wasa, bansake ma Rahima fuska ne sabida Rahima ta taso da zafin kai, rashin ji da rashin kunya, original rashin kunya ma ba fake ba, as small as you are seeing this Rahima rashin kunya takema kowa, tama yayyinta bata basu respect, she is so spoilt ko banmasan yaya zan maka bayani ba saisa kaga banwasa da ita hakanan, yayyinta su Siddiqa suna sonta suma sosai amma rashin kunyan datake musu yasa kullum fada suke, ta tasasu agaba da tsiwa, Rahima batajin magana Sameer" dan murmushi yayi yace "in sha Allah komi yakusa zama daidai Abba" yay maganan yana kallon agogon bangon dakin ganin shadaya na dare yasa yace "I think I should get going dare yayi Abba, in sha Allah gobe zanzo, Allah yabamu sa'a" Ameen Abba yace yatashi suka gaisa har Gate Abba yarakashi dayake a kofar gidansu yake parking, motarshi ya shiga Abba yadaga mishi hannu shima ya dagamai yana murmushi yawuce yafita, ahankali yake driving har zuwa gida, budemai gate mai gadi yayi ya shiga yay parking yana kallon flat din Ummi takashe wuta yasan tai bacci ne dan inda batai bacci ba zai hango haske adakin, flat dinshi yayi yabude shashin shi ya shiga, rage kayan jikinshi yayi yawuce ya shiga bathroom shidai yanason yawan wanka, wanka yayi yafito daure da towel a waist da dan karami towel a hannunshi yana share kirjinshi har zuwa kan gado, zama kan gadonshi yayi yadauko mac book dinshi yabude, Skype ya shiga yakira wani contact mai suna Abuddar, yana gyara zama, ringing biyu yayi aka amsa, wani fuskan mutum ne fari kyakkyawan gaske yanada gemu da saje sosai gadan furfura kadan kadan agemun yana zaune kan wata kujera sanye da lab coat da alamu likita ne, kafin ma Sameer yay magana mutumin yace "you are late yauma ko" dariya Sameer yayi da baicika ma kowa irin dariyan ba ya ijiye karamin towel din hannunshi agefe yace "sorry Buddy, something came up ne I had to attend to it" dan hararan shi mutumin yayi cikeda tuhuma yace "what came up?" dan yatsine fuska Sameer yayi yace "is a long story, anyway ina kitten bakazo da ita office ba?" girgixa mai kai yayi yace "No I left her da Mum dinta at home, barna takemin wlh, Ya aiki?" ahankali Sameer yace "fine" shiru sukadan yi kafin dayan yace "Buddy am so worried about you, I talked to Ummi today fa" da sauri Sameer ya dafe kanshi cikeda gajiya da case din yace "not again! Are we still on this topic Ayaan? Why is Ummi doing this to me? goosh!" yadafe kanshi yana fuzar da iska kafin cikeda damuwa yace "am sick of this, I'm not a baby, for godsake nasan menake yi, am not a small boy daza'a dinga daukan decision akaina, marriage is for better and for worse so anytime am going into it, I have to make sure am ready you know" ganin yanda yake masifa ranshi duk yabaci yasa Ayaan yatashi daga kan kujeran dayake kai, lab coat din jikinshi ya cire ya koma ya zauna tareda natsuwa ya rungume hannayenshi akirji yakira sunanshi ahankali. "Sameer" dago jajayen idanunshi Sameer yayi tareda janye hanunshi daga kan goshin shi ya kallai irin kallon nan na wat again, ahankali Ayaan yace "listen to me Buddy" yadanyi shiru kafin yace "Sameer we grew up together, shekarun mu daya, attended the same primary school, secondary school and university, inda I go for medicine and you go for civil engineering, look at me today Sameer, am no more that Ayaan that think of himself only, no! Am now a family man, anytime am thinking I think for myself and my family, na auri Bilkisu na, look at me I have four kids, four Sameer" yanunamai yatsun shi guda hudu, yace "four dinma dan ina child spacing, da yanzu maybe inada six or five children, banda komi like my Family now, anytime natashi daga hospital nakoma gida I meet my wife looking all glamorous waiting for me nadawo, gefenta are my kids looking super neat playing or watching cartoon waiting for Papa to come home, ina zuwa my wife and children feed me, subani abinci, I eat and play with the children for a while kafin najata muyi daki and leave the children a falo suna kallon carton, we go to our room and have sex Sameer, yes sex" yay maganan looking serious yana kallon Sameer din kaman yanda yake kallonshi shima anatse, yace "I have sex with my wife, awesome sex, nasami natsuwa, sex nasa nerves suyi relaxing kasami kwanciyan hankali after the long day you have, sai kajika you are full duk wani stress daka dauko ya sauka, she takes me to bathroom we showered together mufito, get ready mudawo falo hold my boys hands mutafi masallaci, bamu dawowa sai bayan isha'i, we have dinner, come back to parlour, watch movies with the kids around nine or so time for bed, mukaisu dakinsu and put them to sleep, off the light bayan mun musu addu'an bacci, then is Mummy and Daddy's time, we went to our room have sex, madd sex, exploring, spicing it up, garnishing it with some marvelous and sex drive talks, trying new things har zuwa around 12 then sleep, wake up da asuba, chop her again sai muyi wanka natafi mosque, dana dawo we have breakfast muyi sallama I take the kids drop d kids off at school suna cemin Papa bye bye bye, nawuce aiki ina murmushi hankalina kwance ina tare the outmost natsuwa and satisfaction, don't you want this for yourself too Sameer? Don't you picture yourself da yan yara suna kiranka Dady ana rige rige akanka Daddy nizaka fara dauka, Dady nizaka fara dauka, don't you want that Sameer? Saikai tsufa lokacin karfin balls dinka yakare ne zakace zakai aure me matarka zataji a jikin ka?" yay maganan looking damn serious and a bit angry, hararan shi Sameer yayi cikin wani yanayi dabazaka tantance maiyake cikiba yace "Allah kyauta, kaidai kasan wlh nai aure sai matana takusan guduwa niba nawasa bane, kuma konakai 40 kai ko 50 ma nakai wlh sai mace ta dinga kuka begging me to leave her, karyane this hard balls suyi weak anytime soon for now kam, kasan irin training da I undergo kafin nazama wanan sojan? Kasan irin training din daharyau nakeyi? Mubar maganan kawai, what I want to tell you is ni sonake na auri matured very very ripe woman dazata iya handling dina, strong woman, ni macen soja ma nakeso na aura" zaro ido Ayaan yayi yace "tamacen soja Sameer? You mean a lady that is a soldier just like you? Are you okay buddy?" "of course I am" Sameer yafada tareda hararan shi, yace "only macen soja ne zata iya jureni cus same training da akamin aka mata, so she can endure, kaga kenan she can handle me, inda ma nasamu da tuni nai aurena wlh, all the women sojas damuke dashi anan ba addini na daya dasu ba dats why kaga ina jira" yafada cike da damuwa, cikin mugun takaicin shi Ayaan yace "ubangiji Allah yasa karka samu shegen yaro kawai mai shegen taurin kai, tuzurun banza da wofi, kaida zakaje ka auro yarinya danya, don't you see the time dana auri Yar Malam dita, danya ce jagab, so unripe, saisa nai yanda naga dama da ita, danyun nan akwai dadin harka Sameer kaike koyamusu komi, in kanaso su dawo jarababbu haka zaka cire tausayi ba safe ba dare be have them to your ultimum content, tun tana kuka kaman zata mutu zatazo ta saba, zakaga in batajika ba zatazo tace yallabai yane kaka ankayi? Yau babbu babban tattasan ne?" yanda yay magana yasa Sameer yay murmushi yana girgiza kai yace "kai wlh dan iska ne har yanzu, Allah ya shiryaka" dariya dukansu sukayi atare, Ayaan yace "but on a serious note guy, yaushe zakai aure Sameer? Kodai zakai accepting that your journalist daka fadamin yama sunanta, uhm uhm yauwa Aliyah" tsaki Sameer yayi ya yatsine fuska yace "I don't like her, she is not Sameer's type" tabe baki Ayaan yayi yace "dan iska kacigaba da yanga watarana kuka zaka dinga yi akan mace" wani mugun kallo Sameer yamai yace "kataba ganin Soja yay kuka? Ballema kan mace? My friend I was trained not to cry rather I console those that cried, Soja jarumi ne ba ragoba, saidai mata suyi kuka akaina wlh, karyane Sameer yama wata kuka" ahankali Ayaan yace "okay ooo, I've heard, Malam Soja kokuma lemme say Mr Soja, anyway ya stomach pain dinka na tuzuraye? Sperm yataru yataru har it has explained on your mara karasa inda zaka juye shi, nonsense" cikin fushi Sameer yace "Allah I will disconnect this vid call tunda yau bura'uba kakeji maybe Billy Malam bata bakaba ko saisa you don't look happy today" kaman zaiyi kuka yace "don't mind cikin nan, kasan namata ciki ne, shine fa this baby is enemy of his Papa jin dadi, yasamin Billy batason sex at all, and wlh this is the first pregnancy dayamin iskancin nan, all the four pregnancy Sameer, she use to want me more intanada ciki this one kam, rigimammen cikine" yanda yake maganan yasa Sameer yafashe da dariya sosai harda rike ciki yace "dan iska kawai, Allah ya kara" cikin jin haushi Ayaan yace "don't worry your own is coming kaima, muna nan dakai, bakasan kan harkan bane saisa wlh, nidai na tambaye ka ya ciwon cikinka kai shiru ko, kako sami wanan maganin danama prescribing anan Nigeria?" tsayar da dariyan Sameer yayi da kyar yana murmushi yace "yes nasamu awani big pharmacy a dunes" gyadakai Ayaan yayi yace "dazaran kafara ka dinga shan one, but one thing is tun maganin nama aiki har zaizo yadena maka, sabida your system is use to it, on a serious note buddy try and get married kaji, we are 39 already, jibeni 4kids, 5 is on his way, please Sameer kasan I love you and I always want the best for you, Komi kadana shi, inhar you were able to hold your family, ga kanenka with your help duk sun gama school sun sami aiki, only Mu'az ne yarage shima about to finshi, to mace daya and hakkokin tane zai gagareka rikewa? Kaima kasan is impossible, ka kokarta Buddy kaji" gyadamai Sameer yayi, hakan yasa yay murmushi yace "nasan darene awurin ku, lemme allow you to sleep, zan fadama Ummi gobe kace zakayi ko hankalinta ya kwanta, gud night Soja" "night" Sameer yafada yanamai waving hannu, katse Skype din Ayaan yayi hakan yasa Sameer ya kife kanshi kan pillow, at this stage shima he is worried badan komiba saidan his whole family and friends are worried about him, but how could he get them to understand that shi kawai he is not interested in anything marriage ne? He hates commitment, kawai mace ko aure basu burgeshi ne, basa gabanshi ne, banda haka baida wani babban hujja ko dalili na rashin aure, he is not just interested ne, ahaka yana tunane tunanen bacci yay awon gaba dashi.
M Shakur 🙏🏽🙏🏽
[7/7, 9:02 PM] +234 816 822 7336: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
M Shakur 🙏🏽🙏🏽
[7/7, 9:02 PM] +234 816 822 7336: 💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫