Sashe 22
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Janta officer yayi suka fito daga dakin yace "Chris can't save you lady, u are arrested sabida ankamaki kina shaye shayen miyagun kwayoyi da gwamnati tahana sha sabida cutar da halakar, da wulakantar da rayuwar dan adam datakeyi, headquarter mu zamu kaiki yanzu haka" wani irin uban ihu ta kurma tace "wlh kasakeni ni baza ka kaini ko inaba Mummy" tafashe da kuka sosai tana kokarin fizge kanta tana turje turje tana kiran Mummy. "wlh kasakeni nibabu abinda namuku, leave me alone, Mummyyyy" tasake kwalama Mummy kira tana kuka sosai, janta yayi da karfi da yaji yafito da ita compound din tana kuka tunda aka haifeta bata taba shiga tashin hankali irin wanan ba, bama tasan cewa akwai tashin hankali hakaba aduniyan nan daga zuwanta birthday yan sanda ne koyan menene sunwani kamata, Sameer dawasu officer guda biyune kawai a compound din yana musu magana, sauran suna waje wurin mota tsare da yaran dasuka kama, yanda Rahima ke kuka sosai tana kurma uban ihu tana kwalama Mummy kira yasa yadago kanshi ya kallesu, ko'ina na jikinta bari yake har lokacin dan kwalin kanta da riganta duk ajike ne sabida ruwan daya kwaramata tana kuka, babu abinda take tunawa sai maganganun Mummy karta sake tai abinda zaisa aganosu kokuma tai abinda zai tonamusu asiri idan Dady yaji ankamata ai saiya luma mata wuka aciki tamutu dama bayasonta yafison su Siddiqa. "dan Allah kasakeni natafi wurin Mummy na, ni wlh banmuku komiba, please please karku tafi dani kaji Abba na zai kasheni ne" zufa officer ya share da hannu daya tsabagen yanda take bashi wahala yasa yake zufa yace "ashe kinsan abinda kikeyi baida kyau, muje" janta yayi ya fitar da ita daga gidan zuwa inda sukai parking yay mota da ita, jefata yay cikin motan ganin irin mutanen dake cikin motan da aka kakkama sai warin shaye shaye suke yasa ta kifa kanta akan cinyarta tahau kuka sosai kaman za'a kasheta, Chris da batama lurada shi bane yanachan gaba tsaye yakutso kai yazo ya tsaya akanta yana kallonta tabashi tausayi dan yasan tadamu duk ta tsure, ahankali yace "Hey Beautiful a......." "don't call me beautiful I hate you Chris" tafada tana tashi tsaye daga kan kujeran cikeda masifa tana kuka sosai, tace "just thank God my hands aren't free da wlh saina waska maka mari mai gishiri, a dog like you" cikeda masifa dan shima he feels furious and frustrated as well yace "I love and respect you beautiful but I won't have you calling me names, I am not gonna tolerate that am 25 nasan nabaki nothing less than 5yrs so pay some Goddamn respect u lousy hausa spoilt brat" cikin kuka sosai da shegen muryan ta mai bala'in zaki da dadi tace "u are the lousy one hypocrite kawai and I said it you are a dog" azuciye yawani irin bugamata kanshi a goshi da karfi sabida yanda hannunshi suke a daure, baya luuu tayi tafadi a daidai baki bakin motar kaman wacce iska ya diva tai wani irin tumble kafanta ya malkwade tafado daga motar zuwa kasa daidai lokacin Sameer da all the eight NDLEA officers sun karaso wajen akan idanunsu ya bugamata kai a goshi, daidai kafan Sameer tafado tai wani irin kara goshinta na jini bayanta ya mugun bugu tafashe da kuka idanunta na juyawa, daya daga cikin officers ne ya shiga cikin motar, finciko Chris waje yayi ya zubamai Mari yace "how dare you hit a woman?" cikin fushi dajin haushin yanda officer ya marai agaban all his friends yace "Sir is personal issues besides she's my girlfriend you don't have to interfere" daya daga cikin officer ne yace "ahhh yaro kaidan iskane naga alama kanka na hayaki, kafasama yarinya goshi sanan kama fadamana we don't have to interfere" kulkin dake jikinshi ya zaro shima dayan haka suka shiga dukanshi yana ihu saida sukamai lilis yana ihu duk Sameer na kallonsu baice musu uppan ba sanan sukazo inda Rahima take agaban Sameer tana zaune tana kuka sosai, tana taba goshinta dake jini tana kallon jinin a hannunta tana kara kecewa da kuka kaman zata shida, daya daga cikin officers dinne yace "ke tashi ki shiga mota mukakai head quarter za'a dubaki?" makemusu kafada tayi tana kuka tace "ni yanzu zakuyi treating dina I can't feel my leg at all, am bleeding I don't want to die now pls" bushewa da dariya all the 8 officers sukayi daya daga cikinsu yace "you don't want to die shine kike shaye shaye kina shan su shisha da codeine that kills faster than anything you could think of, my friend stand up" yay maganan yana mikar da ita tsaye, wani irin ihu jin yanda kafarta yamata mugun ciwo tai tangal tangal zata fadi akasa ta daga kafarta daya sama tai baya hakan yasa Sameer dake bayanta yatare ta tafado in his arms, atsorace ta juyo dakai ta kallai tana kuka hawaye na bulbulowa ta gefen idanunta gabanta nafaduwa kaman zata mutu, dauke idanunshi yayi daga kallon datakemai kaman wacce keson karanta abu ahankali yadauketa kaman yadau paper da sauri tai wrapping hanuwanta around his neck, yana kallon gabanshi yake tafiya daidai harya karasa da ita wurin motar dasuke ciki, da ido daya yama wayanda aka kaman alamun su matsa, matsawa sukayi ya ijiyeta akan dan kujeran bencin wajen tana kuka ciki ciki hawaye na bulbulowa kaman famfo, kafarta na dama ya kama, hannu yasa yazare White takalmin dake kafarta dakeda dan tsini ya ijiye agefe yana kallon yanda ankle looks so reddish gawani leg chain data daura a kafar daya zubama ido for a while sai kyalli take abinku da farar fata, kafan harya kumbura kashin gefen ankle din yadawo tagaban kafan, wani irin fashewa da kuka tayi tana kallon kafar tace "innalillahi kululun kafana yadawo gaba shikenan zan mutu yau" ta fashe da kuka sosai, dariya officers din suka shigayi suna mata dariya, daga kafar yayi yarike kowa na cikin motar na kallonsu barinma Chris dayasan aikinshi ne, wrist din kafan yarike gam kafin yakama foot dinta yay wani irin twisting dayasa ta kwala mahaukacin ihu kaman ta sume tafado daga kan kujeran tana dukan hannun Sameer din tace "kabari dan Allah, wayyo Allah na Mummy na" sakin kafar yayi ahankali batare daya kalletaba yajuya ya kalli officers din yace "Dr should check the leg when u get to the headquarter, see you guys next time" yajuya yawuce ya shiga motarshi, shiga motocin su suma officers din sukayi, Officer biyu suka tsaya abaya tareda yan shaye shayen gudun karsuyi jumping su shiga titi in attempt to excape sukai headquarter dasu shikuma Sameer yay gida dan ya mugun gaji.
Parking yayi a compound dinsu yana kallon motar Nuru alamun yazo gida kenan baiyi mamaki ba dan yasan dukansu daga Nuru har Muhammad kullum da yamma insun taso daga aiki saisun biyo sun gaida Ummi dan da safe basa iya zuwa sabida zuwa aiki, bayan sunyi magrib saisuma Ummi Sallama su tafi gidajen su, motar Nuru dayagani yasa yagane Muhammad bai riga yataso daga wajen aikinshiba, flat dinshi yawuce dan he wants to shower kafin yaje wurin Ummi, wurin fridge dinshi yayi dake falon budewa yayi yadauko bottle water yabude yakafa abaki, bude kofanshi da akayi yasa yadan juyo while drinking the water ganin Nuru ne yasa yacigaba da shan ruwan, zare goran yayi daga baki hakan yasa Nuru daya karaso wajen yace "sannu da dawowa yayan mu ya aiki?" "Alhamdulillah fine, Muhammad bai dawoba?" gyadamai kai Nuru yayi yace "eh baidawo ba, wurinka nazo Ya Sameer amma naga you want to shower yanzu ka shigo bari na jiraka" dan murmushi yamai yace "alright give me just 5min okay" gyadamai kai Nuru yayi hakan yasa yawuce yay bedroom dinshi Nuru yabishi da kallo yana mugun son wanshi Sameer saidai bakajin cikinshi tun yana gani kaman kawai Ya Sameer baiso yay aurene har wakan Ummi shima yasoma zama a kunnenshi to the extend yanzu yasoma believing maybe wani matsala yakedashi saisa baya sha'awan auren according to Ummi.
Bude fridge din yayi yadauko vita milk yasa opener ya bude yamaida fridge din yarufe yadawo kan kujera yazauna yanasha yana kallon news.
Almost 10min Sameer yabata sanan yafito falon sanye da bathrobe fari ya zauna kusada Nuru yace "je kitchen ka hadamin coffee Noor" tashi Nuru yayi da sauri yace "to yayan mu" kitchen dinshi ya shiga that is so clean kana ganin kitchen din kasan ba'a cika amfani dashiba, cikin 5min yahada mai coffee yazubamai a mug yasa spoon da sugar yafito yakawo mai, karba yayi yace "thank you" ya ijiye dan yasan da zafi, kafin yadauka sipping kadan yayi ya ijiye yadan daga gira daya sama yace "not bad" fashewa da dariya Nuru yayi yace "kai Ya Sameer nai kokari fa sosai" shima dan murmushi yayi yace "yeah was just kidding, its actually taste good thumbs up" murmushi dukasu sukayi sanan yace "alright, let's talk, what is the matter?" dan shiru Nuru yayi kafin ahankali yace "Yaya Sameer yesterday I was busy inata nazarin abubuwa da dama" gyadamai kai Sameer yayi yana sake kai Coffee bakinshi giving him his fool attention, ganin haka yasa Nuru yace "uhmm Ya Sameer why don't you marry Asiya? Naga tana sonka"