← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 102

Sashe 58

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin bacci taji ana kiran sunanta. "Yar Binni, Yar Binni" bude idanunta da sukai ja tayi taga Maccido ne ya ijiye wani botiki dake cikeda ruwa sai bakar leda a hannunshi, ledan ya mika mata yace "gashi gida naje na bude akwatinki na dauko miki wasu kaya inkinyi wanka ki chanza wanan kinji saiki saka wayan nan dana dauko miki" yunkurowa tayi ahankali ta gyadamai kai kanta kaman zai cire, murya chan kasa tace "nagode Maccido"

_duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_

44.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to my watsapp number 070121814621 sainai adding naki a group din BIN ABINDA ZUCIYA KESO_
_masu fitarmin da book banyafe ba_

Gydamata kai yayi yana murmushi sosai take bashi tausayi, tashi tayi ahankali tana kallon ruwan tace "wash tsoron ruwan sanyi nake jikina zaimin kaikayi" murmushi yayi yadaga mata ruwan yace "karki damu ina zuwa ta tarar Inna ta saka ruwan tuwo shine najuyo miki na sirko nataho dashi kafin su ganni, muje kiga nadauko zanin Inna zan miki kariya dashi saikiyi wankan" gyadamai kai tayi har sukai wajen daji daji yadau zanin ya daura a tsakanin bishiyoyi biyu sanan ya ijiyemata ruwan yana kallon yanda take lumshe ido ya ijiye mata kayan daya dauko mata dake cikin ledan agefe yace "yi wankan kishirya ina jiranki achan" yanuna mata chan inda shanu sukecin ciyayi sanan yawuce yatafi, binshi tayi da kallo kaman ta rungume shi sabida yanda yakeda kirki, shiga ciki tayi ta cire kayan jikinta ahankali sanan ta shiga wankan daba soso ba sabulu ruwan ya mugun mata dadi dan da zafi sosai tadade tana yi sanan tagama watsa ruwan ta goge jikinta da kayan data cire sanan ta bude ledan daya ijiyemata, rigan datagani na Manchester United ta dauka tana kallo saita tuna ranan da suka buga basket ball agida shita saka, rigan ta janyo saitaji hade da 3quater wandon datasaka ranan dasuka buga basket ball dinne duk Maccido yakawo mata ahade, ahankali tajawo bra da shi kadai gareta dan ba bra cikin kayan da Abba ya hada mata, wanan bra tunna rehab da Sameer yasayo mata dasuka mata kadan ne tasake sawa Allah ma yasota batada body odur dayay wari saidai yamata kadan sosai, sanan tadau Manchester rigan tasaka kafin tadau 3quater Jean din tafara sawa, ihu dataji sosai yasa da sauri takarasa saka wandon tana kokarin jan zip din wandon ta yaye labulen zanin daya dauramata hango wasu maza tayi su kusan goma suna dukan Maccido dake kuka sosai yana ihun kuyakuri kuyakuri, wata sharbebiyan dorina dake hannun kowane cikinsu Duke dukanshi dashi, dudda ciwon kan datake ji baihanata karasa zura crock shoe dinta daya yayyage ba tafito da sauri batare datama tsaya tasaka hulan kantaba tayo kansu tace "ku me Maccido yamuku kuke dukanshi haka ku wasu irin bakaken mugayen mutane ne? Ku kusan goma kun taru kan dan yaro kuna kiba kashesu kukeso kuyine?" tsayawa sukayi da dukanshi suka juyo suna kallonta hakan yasa Maccido da bakinshi ke jini sosai yana numfashi da kyar yace "ki gudu yar binni ke suke nema zasu kaiwa Wadugaga, ki gudu kibi gabas nanne hanyar fita daga garin nn" wani irin kwallo da Maccido daya daga cikinsu yayi sauran sukayo kanta suna tahowa tana komawa baya kirjinta na bugawa sosai tana kallon idanunsu dayasha kwalli kaman na mayu, wani irin juyawa tayi ta kwasa da mugun gudu kanta kaman zai fadi tana ihu tana waigowa baya tafada wani bishiya, wani irin buge kanta dake masifan ciwo tayi da bishiyan kanta yay dummm ta koma baya tana layi tana dafa kan kafin tip tafadi akasa asume, daukan ta wani kato yayi ya cincida akafada suka tafi da ita.

Ahankali take bude idanunta dasuka mata shegen nauyi sabida maganganu datakeji sama sama. Jijjiga wani dan roba dake hannunshi yayi da saiwa ke jiki ya kalli mutumin dake kallonshi yace "kaga saiwan nan da najika innaba yarinyar nan tasha wlh babu namijin dazaihau kanta bazai kokaba tsabagen zaki da dadin dazatayi saiya kusan hauka tsabagen yanda zatai zamzam sanan ta ciko, kuma baya barin jikin mace harsai ta haihu ta zubar da jinin haihuwa" washe baki mutumin yayi yace "Wadugaga kana Shagalin ka aduniyan nan, ga yarinyar jajawur Wadugaga nima za'a banne na dana bayan kagama" wani mugun kallo Wadugaga yamai yace "na lura na soma sakin maka fuska da yawa Murtala, yarinyar nan itace keda turaka ta harnan da wata shiddan da akace zatayi a karkarata, zoka dagamin ita nabata wanan saiwan" da sauri mutumin ya tsugunna tareda daga Rahima da kanta ke mugun sarawa bamata iya bude idanu da kyau, zagayowa ta bayanta Wadugaga yayi yasa hannunshi yakama hancinta tareda kafa mata roban maganin abakinta, cikin suma suma baccin baccin datake yi taji bata iya numfashi hakan yasa tawani irin bude baki nan ruwan maganin ya shiga cikin bakinta tanasha tana kwalalo ido tana shuru shure kaman zata mutu tana kokarin kwace kanta takasa basu barta ba saida ta shanye ruwan maganin tass sanan Wadugaga ya kyaleta ya ijiye roban maganin tana uban tari tana tottifar da miyau ya shiga shafa bayanta yace "sannu yar binni sannu kinji" saida tarin ya lafa sanan Rahima tawani juyo cikin mugun fushi ta dauke shi da maari pau! Tace "kana haukane, wlh ka sake tabani saina fasamaka kai, uban me nakeyi anan?" tai maganan tana kokarin tashi, abokin Wadugaga ne yace "ke! Kinsan wakika mara kuwa?" cikeda tsiwa Rahima tace "dan iskan tsohon banza namara kozaka ramamai ne" kallon abokin nashi Wadugaga yayi yace "tashi katafi jeka zauna da sauran dake gadi awaje" tashi Rahima tayi ta nuna shi da yatsa tace "ka kalleni da kyau niba Mairo bane wlh kai gigin yimin iskanci saina salwantar da rayuwanka" tai hanyar kofa zata fita wani irin fizgota Wadugaga yayi ya daka mata tsawa "ke" itama tsawa ta dakamai tace "kai! Kuma keke na haya makulli na aljihun ubanka" hannu Wadugaga yasa ya wasketa da mari hakan yasa ta kurma uban ihu tai baya zata fadi dan marin ya shigeta tai maza tarike gadonshi ta tsaya tana shafa fuskanta tace "ka maren?" hannu Wadugaga yasa a cikin babban rigan jikinshi yana zare mazariyan wando yace "tunda bakida kunya bazan biki ta dadi ba tube kihau gadon nan nasanya miki tabbarriki kaman yanda nasama kowace y'a mace agarin nan, inama fata rabo ya shiga tsakanina dake dan zazo nasami magaji daga tsatson ki" karasa cire wandon yayi ya yar hakan yasa gaban Rahima yafadi ganin yazare wandonshi ya jefar akasa, yasa hannu zai cire babban rigan jikinshi wani iri wawan ihu takurma. "ihuuuuu jama'a ga dan iska nan ihu" cire babban rigan yayi ya yar yayo kanta tsirara haihuwar uwarshi yace "ki kwana kina ihu ko lekowa dakin nan baza'ayi ba" runtse ido tayi ta tsugunna jikinta narawa sosai tace "innalillahi wa innailaihi raji'un Abba, Mummyyy" ko ina jikinta rawa yake wani tsoro ne ya shiga jikinta ganin tsoho fa tsoho sosai da gemunshi fari fat tsabagen furfura dayay tsayi yakai har kirjinshi tsaye tsirara a gabanta bakunya, dagata taji anyi cikin wata tattausan murya yace "yar binni haaaaa haba mana tashi tsorona kikeji dadine danifa, duk garin nan nafisu kudi ga abinci, duk wanda yay noma saiya bani rabin abinda ya nome inba hakaba zan kwace gonan, jibidai gadon nan nawa yasai karkaran nan, eh oya taso kihau gadon kiji da dinshi, gashi na taushi wani fatarki, inaso nasami iri daga tsatson ki watan kila nasami magaji, duk yan yaran garin nan basu haifamin magaji ba sai mata saisama bana karbansu, taso kizo yar binniiii" yadaga Rahima dake kuka sosai jikinta ko ina na bari yana kokarin ya sata ajikinshi wani irin turashi tayi sabida mugun warin dataji yanayi tahau kan gadon ta tsaya tana kuka tace "wlh karka sake katabani dan iska kawai ubanme zakamin" da sauri yahayo gadon tareda jawo kafarta yace "cinki zanyi yarinya mai dadi ke kinsan irin hadin danama jikinki kuwa" ya kwantar da ita tareda hawa kanta ya danne ta yana tura hannunshi cikin riganta trying to reach out to her boobs dukya birkice sabida taushin fararta da dumin fatarta dayaji, ihu Rahima tayi tana kokarin tureshi takasa harshenshi yaciro waje yadaura kan gemunta yana lashewa wani wawan ihu tayi tana tattaba gadon, hannunta ne taji yakamo wani abu dabama tasan meba tawani rapkamai abaya ashe allo ne hakan yasa yasaki wani malalavin kara, ta tureshi ta tashi da sauri daga kan gadon tana komawa bayan dakin tana kallon yanda ya yatsine fuska cikeda azaba yana shafa bayanshi yakasa mikewa abunku da tsohon daya kwana biyu, waige waige ta shiga yi adakin tana kallon ko ina kafin idanunta su sauka kan wata yar karaman Nokia torchlight phone dake kan saman wasu uban tulin littafai tayi kura daga gani ba'a amfani da ita da sauri tai wajen wayan ta dauka tabude kofan datagani awurin tafita da gudu, tashi Wadugaga yayi yadau malum malum dinshi ya zura yafito kofan kofar tsakar gidanshi, fence Rahima data ta hango yasa tai wurin batare data damuba ganin dan ginin baida tsawo sosai kuma na kasa ne gaduk ramuka da zata iya sassaka kafafunta ta tattaka ta haura tai tsalle tahau kan fence din ta dirka ihu Wadugaga yayi yakira masu gadinshi yace "kuzo kuzo tagudu ku komota, ku kamomin ita, bansamata tabarriki ba tagudu" da gudu suka shigo dakin suka fita ta kofan suka haura suka diddirka suka bita.
_IN kika karanta baki biyaba Allah ya isa_
07012181461 chat me up a watsapp in kinason this book
Chapter 58 · 0% Book details